NOVELS

CIKIN WAYE?COMPLETE NOVEL

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that – we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that – pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

????CIKIN WAYE?????

  ❤ ❤❤❤
     ❤❤
       ❤  story
      and
          written

by

* Fateemah Sunusi Rabee’u *
ummu affan

????1⃣-2⃣

Bismillahir rahmanir rahim

wannan labarin qirqirar ran labarine da na qirqiresa domin fad’akarwa ilmantarwa jan hankali tare da nishad’antarwa da fatan xai amfanar da jama’a,banyisa don wani ko wata ba da fatan xa’a gwuji xargi,A sha karatu lafiya.

???? Ina xaune takure ajikin qofar farlournmu A qalla nakai wajen awa d’aya ko fiye da hakan,hawaye ne wasu kebin wasu kan kumatuna wani sabon kukan na fashe dashi,

Wnn rayuwar ta isheni baqin ciki yayi yawa agareni,wacce irin mummunar rayuwa nakeyi a ckn gdnmu Ace mutum da uwarsa da ubansa amma yake cikin mawuyacin hali,anya umma itace ta haifeni,nashawa kaina wnn tambayar domin ko makaho yashafa yasan da walakin goro amiya,ma’ana duk wanda yakalli yanayin xamana a gdn xai iya fahimtar ba itace ta haifeniba,

xuciyata tayi rauni yaushene xa’asanar dani sirrin dake bibiyar rayuwata,

Wata tsawa danaji itace tadawo dani daga duniyar tunanina,Aunty Rahma ce nagani tsaye akaina sai wani jijjiga take ta kalleni a wulaqance,tc”makira munafuka mai halin mayu maitarce taki ta motso,duk da nasabajin irin wnn kalaman amma a kullum najisu sai naji ba dad’i,

nc”kiyi hqr Aunty Rahma,fuxgoni tayi ta had’a da garu ta fara kima,cewa take,”uban me kika xaunayi anan munafuka salon baqi suxo suce cutarki ake,muryar umma mukaji wacce tafito daga farlour tc”ai munafuncinta ya wuce da haka Rahma so take ubanku yadawo yace na mata wani mugun abun,itama tajawoni “yar kaxakaxan ubancen ayi mace sai shegen fi’ili kamar ‘yar gdn wani hamshaqin sai anyi mata abu taxo tana Allah Annabi kamar wata ta k’warai,

kuka nake ina bata hqr”don Allah umma kiyi hqr baxan sake ba,tsaki taja mtsuuww tasakeni na xube a gurin ta kalleni,”wllh kika shugomin farlour saina karyaki shegiya kawai,

Takama hannun Rahma sukayi ciki Rahma hardasa qafa tasake tureni,sosai nake kuka ina tausayawa kaina da rayuwata,nayi qasa da kaina ina matse k’walla daidai shugowar Abba,

da sauri na share hawayena na miqe cike da murna da niyyar 6oye damuwata,amma na makaro kallo d’aya Abba yaimin yasan ina ckn damuwa daman dagashi sai yah Al-amin suke gane halin danake ciki saiko qawata aminiyata Zainab,

Kallona yayi yc”Naanah mikikeyi anan har yanxu baki ganin dare ya fara bana hanaki xama waje idan dare yayiba ko ba komaima wnn sanyin da ake sai yashiga jikinki mura bata da dad’i mamana,

d’an murmushin yaqe nayi tare da kamo hannunsa nc”Abba kai fa nakejira kadawo nasan xakayomin tsarabata shiyasa ko abinci banciba sai kadawo,shima mrmshn yayi yc”Naanah manya kesai ankawo miki tsaraba snn xakici abinciko?,

Turo baki gaba nayi cike da shagwa6a nc”Abba bakai kasabarminba,kumatuna yaja yana dry snn muka shiga ciki,

su umma suna farlourn muna shugowa tabimu da harara tare da ta6e baki,xaunawa mukayi ina liqe ckn Abba kaina qasa ko d’agowa nakasa don banson mu had’a ido dasu,soyayyar doya da k’wai Abba ya miqomin cike da murna na amsa don rabona da abinci tun safe,bud’ewa nayi nahauci Abba da kallo ya bini yc‘’Naanah kinci abinci kuwa,d’ago kaina nayi aiko muka had’a ido da umma kallon da tamin yasa da sauri na gyad’a kaina”eh Abba naci,na fad’a tare da d’aukar doyar nayi d’akina da kallo yabini cike da tausayi,

kallon umma yayi yc”karimatu nadawo babu sannu balle insamu matsayin ko ruwane a bani nasha,wani mugun kallo ta masa ckn rashin d’a’a tc”sai yanxu ka ganni tunda ta tashi ko,girgixa kai yayi yc”kiji tsoran Allah karimatu Naanah fa ‘yarkice meyasa kike nuna mata banbanci da sauran yaranki baki tunanin jefa rayuwarta ckn garari,mtsuuww taja tsaki mai qarfi”a inda ba ‘ya kenan ni kadena had’ani da waccen shegiyar yrnyr,”Karimatu!,Abba ya fad’a cikin tsawa da sauri tayi shuru tana wani yi masa kallon tara saura kwata,

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button