Uncategorized

SALON SO 45-46

 ????????????????????????????????????????            ???? SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

   ????️45&46

yasmeen na zaune ad’akin su itada asma’u” tana lazimi bayan tagama sallar isha’i”yyinda imaan dasu asm’au da Ahmed suna d’akin umma”

       wayarta taji tayi ringing”gabanta yafad’i sbd ranta yabata mr Aliyu ne!tashi tayi ta d’auki wayar”murmushi tasaki tana d’aga wa”assalamu alaikum!ta fad’a murya can k’asa” wa’alaikissalam”yafad’a cikin nutsatstsiyar muryarsa”lumshe idanuwanta yasmeen tayi tana gyara zamanta”murya can k’asa tace”.yagajiyar tafiya?”Alhmdllh!na watsa ruwa nayi salla”abinci fa?”shima naci my yasmeen”ina baby?”tana murmushi tace”.gasucan d’akin umma itadasu asma’u suna fira”k’ila da a tsakar gida nake kajiyo surutunsu”aikinsan imaan dason yara shiyasa”yanzun ke kina ina?”d’akina”nakiraki vedio call?”um um kabari saida safe”meyasa?”bbu komai”to nidai yanzun nakeso”bakya tausayamun ko?”gaba d’aya kewarkice kedamuna amma ke ko ajikinki nagani”oh hakama zakace yaya Aliyu?”Eh mana”hmmm yanzun kana ina ?”gani amasaukina”shima abokina yana anashi d’akin”

  Ahankali tace”.kayi hak’uri zuwa safe mayi vedio call d’in”amma nima kasan nayi kewarka”

meyasa bakyaso yanzun?”shikenan yaya Aliyu tunda yanzun kakeso ka kira d’in”

Ah ah my yasmeen tunda ba yanzun kikesoba na hak’ura zuwa gobe insha Allah”banaso na tursasaki akan abinda bakya muradi”

To shikenan amma ayanzun d’in kunya nakeji”murmushi yasaki me sauti”murya can k’asa yace”.nikuwa banajin wata kunyarki”

Amma ke nalura kunyarki tayi yawa sosai…..yasmeen na k’ok’arin mgn imaan tashigo tana dariya”

wai baby ce ta shigo ko?”itace yaya Aliyu gata ma”

Turo baki imaan tayi tace”.nibabu ruwana dashi”

Tunda yatafi be nemeniba sai yanzun?”

yasmeen na murmushi tace”.keda yayanki ba’a shiga tsakaninku imaan”tafad’a tana karawa imaan wayar akunnan ta”

ita kuma tafice dg d’akin bata koma cewa komai ba”

my baby laifin menayi haka akacewa babu ruwanki dani?”

To ai yanzun na hak’ura”ina yaya khaleel?”yana masaukinsa”

gsky yaya gidansu anty yasmeen sunada kirki wlh”da gaske baby?”Eh mana”

Ina yasmeen d’in?”tafita tsakar gida nice kawai ad’akin”

sosai yaji yasmeen takoma shiga ransa”yalura tasami tarbiyya me kyau”

nidai yanzun yaya idan kadawo zan maido kayana anan zan koma dan Allah saika sanarwa daddy”

Lallai baby !abin naki azimun ne kenan?”yanzun kije ki kwanta bacci da safe zan kiraki ta wayarki”

yanzun daddy zan kira,dama damuka sauka munyi waya nasanar masa kina a hotoro”

to shikenan yaya amma kamun tsaraba pls”karki damu my baby”daga haka sukayi sallama”

Imaan ta ajiye wayar ta fito dg d’akin”ta wuce d’akin umma”yasmeen nacin abinci”

Bed d’in umma imaan ta hau tana cewa”anty yasmeen wayarki nacan kan katifa nabaro”

Ok bacci zaki kwantane?” Eh”umma na murmushi tace”.ai gara ta kwanta da wuri”su asma’u natajanta da fira”

Lahhh umma naga sunyi baccima har Ahmed d’in”cewar imaan tana kallon su Ahmed dake kwance akan tabarma”

Umma tace”eh yanzun zantada asma’u taje d’akin su ta kwanta bacci”

Itadai yasmeen ba tace komai ba tana dai sauraron su”hankalinta nagun mr Aliyu…..

     *************

Anty amarya ce zaune a parlourn ta da aminiyarta atine”

 

    wlh atine kinji halin dana ke ciki”narasa wane irin matsiyacin yarone Aliyu?”wane irin jini ne dashi??”

Duk abinda namasa beci”nasaka azuba masa maganin sha’awa beshafa ba”

boka yaturo aljannu su zuba mishi magani acikin ruwan wanka”shima beyiba”

nasaka amasa asirin sai yadda nayi dashi”shima beyiba”sbd yanada ruk’o da addini gun adduar neman tsari”

Ajiya naji labari zaitafi Abuja”nasaka aka kwance burkin motar”ashe ta jirgi yatafi akadawo da motar”

gashi yafi k’arfin aymaan ,dana saka yakashemun d’an iska”

  Atine tace”. hmmmm! lallai sameera”kin bada mata wlh”taya zaki tsaya jani inja da wannan d’an mijin naki”har yagagareki saikace keba tashinmu bace”

yadda yanuna bazai juyuba”dole yatafi jami’ar mik’akk’u”sannan wannan y’ar iskar yarinyar dakikace sonta yakeyi”(yasmeen)dole asakata acikin aikin mu sbd komai yatafi”

Idan aka sakata baza’a zargekiba”

     k’awata meye zamuyi to?”matso kiji”sameera ta matso kusa da atine”

Atine takai bakinta saitin kunnanta tadinga  fad’a mata wasu maganganu k’asa k’asa”

shewa suka saka”anty amarya tace”.wlh bantab’a irin wannan tunanin ba k’awata”

kin kawo shawara me kyau wlh k’awata”

Atine tace”.shid’in banza da wofi dazai gagari mutane”

shewa suka yi suna tsara yadda komai zai kasance…..

mr Aliyu kuwa sai gurin 10 yakoma kiran yasmeen sukasha fira sosai”kafin suyi sallama”

washe gari mr Aliyu yamaraka da asuba”koda yafarka dg bacci jikinsa duk yab’aci….sakamakon yyi mafarki suna a shimfid’a guda da yasmeen komai yafaru…

yayi mamakin hakan sosai”dama shi besaka ma ransa sha’awa saidai idan yyi mafarki”mafarkin ma bakoda yaushe yakeyi ba”

saidai abun yabashi mamaki sosai dayaga yasmeen ce amafarkin”

tashi yyi yawuce toilet ya tsarkake jikinsa yayi sallar asuba”

wanka yyi yashirya cikin suit jajaye”yad’auki wayarsa”message na yasmeen yagani na good morning”murmushi yyi yamata reply “kafin yakira khaleel yafito suyi break fast su wuce gun meeting d’in”

Imaan yakira , alokacin suna tare da asma’u suna break fast”

Jin abinci takeci, yatambayeta yasmeeen? tace”. masa wanka tashiga”

kashe wayar yyi yaturawa yasmeen message akan kartaje ko ina ta zauna a gida”idan yadawo zaibiyo yad’akko su itada imaan”

yasmeen na fitowa dg wankan imaan tasanar mata yakira”

tana duba wayarta taga sak’on daya turo”murmushi tayi, tamasa reply da to bbu Inda zasuje….

sai k’arfe 3:pm mr Aliyu suka kammala abinda yakaisu Abuja”

Jirgin k’arfe 4:00 pm zasu hau”masaukin su suka koma suka had’a y’an karikitansu sukayi lunch”kafin suyi sallar la’asar suka nufi air port”

mr Aliyu asannan yakira yasmeen amma bata d’aga ba”

sau 4 yakira ba’a d’aga ba”abinda b’aitaba ba kenan”duk uzurinsa yakira sau2 bazai koma kiraba”sai akira na biyar asma’u ta d’aga”

Assalamu alaikum yaya Aliyu”ina wuni?”lfy qlau asm’au” anty yasmeen tana soro bata d’akin”

Itada wa asoron suke?”yatamabaya zuciyarsa na bugawa”khaleel yadinga murmushi yana sauraron sa”

itada yaya hamza ne?waye shi?”yayan mune”(d’an yayar umma ne)ina imaan?”tana d’akin umma ansaka mata lalle”.

bece komaiba yakashe wayar yana huci”aransa yana ganin yasmeen tagama rainashi”yasanar mata karta fita ko ina shine zata fita gun wani banza”idan d’an uwantane ai acikin gida zasu gaisa ba wajeba”

Khaleel yakallesa yace”.yaya dai?”bbu komai yafad’a fuskarsa bbu walwala”

bekoma cewa komai ba khaleel”har aka kirasu suka shiga jirgi”

sai asannan yasmeen tadawo taga miss call nasa”da kiran da aka d’aga”

gabanta yafad’i ta tambayi asm’au”aikuwa tasanar mata yadda sukayi dashi”

yasmeen tace”.uban waye yace”.kisanar masa”duk ranar dakika koma d’agamun waya idan ankira saina miki mugun duka”

bin kiran tayi har sau 2 be d’aga ba”ana 3 aka yi rejecting d’in kiran”

yasmeeen tace”.abinda nake gudu yafaru kenan”yyi fushi me tsanani”

Jikinta asanyaye ta ajiye wayar cike da jin haushin asma’u” da itace ta fad’a masa”

Mr Aliyu kuwa sai 6 pm suka iso gida”driver na d’akkosu yakira imaan akan gashinan zaizo yad’auketa”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button