Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 9-10

 ????????????????????????????????????????           ????SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

wannan shafin na y’an team d’in yasmeen ne????????????

   ????️9&10

…….yasmeen batayi mgn ba ta nufi k’ofar shiga office d’in gabanta nata fad’uwa”murd’a k’ofar tayi ta shiga da sallama  ahankali”mr Aliyu yana zaune gefen table d’in gabansa yanata zane”beko nuna wata alamar yasan da mutum ba”balle ya amsa sallamar ta”rufe k’ofar tayi ta tsaya kanta ak’asa”tafi 10 minit atsaye bbu wanda yyi mgn tsakanin shida ita….cikin tsananin b’acin rai yasmeen tace”.yaka mata koda baka darajarta niba amatsayina na musulma y’ar uwarka”yaka mata ka amsa sallamata”kasanar mun abinda zanyi baka shareba…..you are very stupid!!ke kin isa kigayamun yadda zanyine?”wacece ke? shekarar ki nawa?”babu macen data isa tagayan maganar banza”infact ma ke band’aukeki amatsayin mutum ba balle har nadaraj taki d’in”and last kika koma gigin gayan wata mgn bakin aikinki”kuma dole kibiyani 50k d’ina sbd bazan yi asaraba”yafad’a yanajan tsaki had’e da harararta”yamaida hankalinsa gun abinda yakeyi…..yanajin haushin ta sosai”yasmeen dai tunda yafara masifar batace komaiba balle ta d’ago kanta ta kallesa…hawaye sun wanke mata fuska”tunani  takeyi yanzun idan yakoreta ta yaya zata iya biyansa 50k d’insa”wanda tun awashe garin da baba me kuka takawosu”suka shiga biyan bashi da siyan kayan abinci dana buk’ata da kud’in”koda akwai sauran kud’in baza sufi 3k ba….

     

    mr Aliyu kuwa jin tayi shiru sai shasshekar kuka take”hakan yak’ara Kona masa rai”yasaka ak’ule yad’ago kansa”

get out of my office now! yafad’a atsawace”

  Sbd aganinsa bemata wani abu dazatayi kukaba”

Jikinta na kirma ta bud’e k’ofar ta fice”

Tana fitowa khaleel na isowa”da alama gun abokinsa yazo”

Sosai yaketa kallon yasmeen da tambayar kansa meye tazoyi a office d’in MAI NASSARA??

gashi kuma tafito tana kuka”sbd kallo d’aya yamata yagane yarinyar da MAI NASSARA ce yaso yakad’e kwanaki…

     Harta gotashi zata wuce yyi saurin cewa bewar Allah wait pls!

Cak yasmeen ta tsaya”salim na zaune agaban table nasa yana kallonta”

K’arasowa khaleel yyi ,yatsaya gefenta”ina kwana? tafad’a kanta ak’asa”

Lfy qlau”ina fatan dai ba rigima kukayi da abokina ba?”naga kin fito dg office nasa kina kuka”

Anutse yasmeen tasanar masa matsayinta agunsa da abinda yamata yanzun yakoreta.

tana hawaye tace”.bansan wace irin tsana yake munba?

dan Allah kabashi hak’uri”idan yakoreni zanshiga matsala nida family nawa”

yafad’a mun dokokinsa zan kiyaye insha Allah”

karki damu insha Allah bakida matsala”bara naje nasamesa”kijira anan kinjiko”

dato ta amsa tana share hawayenta”shikuma ya wuce office d’in”

Salim dake ta kallonsu”dukda bejin maganar dasukeyi”sbd yad’anyi nesa dasu”

bewar Allah kizo ga kujera kizauna kinata faman tsayuwa”

girgiza kanta kawai tayi” alamar bata buk’ata”gabanta nata fad’uwa tana jiran fitowar khaleel…

Khaleel nashiga office d’in”mr Aliyu yad’ago kansa yaga ko yasmeen ce ta dawo”suka had’a ido da khaleel”

Wlh MAI NASSARA kaji tsoron Allah!

Tab’e baki mr Aliyu yyi yace”.idan banji tsoronsaba kai zanji tsoro ko?

yanzun fisabilillahi ka kyauta kenan?kabi ka firgita y’ar mutane”meye laifinta dan Allah?”abinda yafaru abaya kuskure ne! yafad’a yana zama kan kujera.

yawuce sai ka manta dashi”ayanzun a k’ark’ashin ka take”yanzun idan kakorera baka mata adalciba….

had’e rai mr Aliyu yyi batare daya kallesaba yace”.idan nafahimceka k’arata takai maka ko?”

Ah ah zan shigo nan mukayi clash da ita”na tambaye ta,shine tasanar mun”

dan Allah kayi hak’uri kabarta”yarinyar nan da alama tanada wata matsala acikin family nata”sannan kasanar mata dokokinka”insha Allah zata kasance mai yimaka biyayya….

Duka bazasu yuyuba”nakoreta ta koru bbu maganar dawowa”

Uhmmm!nikuwa wlh ina jimaka ajikina zaman yarinyar nan ak’ark’ashinka zakasan wasu abubuwa na cikin gidanku dake a b’oye”amma fa aganina….

Mlm nariga nagama mgn”cewar mr Aliyu fuskarsa tamau”

Okay yyi kyau nagode k’warai tunda ni ban kai matsayin dazanzo gunka na rok’i alfarma ba kamun”

Khaleel nafad’in hakan yamik’e tsaye cikin fushi…mr Aliyu yace”.abokina kana nufin akan k’azamar yarinyar nan zamu b’ata dakai?

Meyasa bazakayi hak’uri kabata last chance ba?

shikenan naji ta dawo”amma dole ta kiyaye bakinta ba kowace mgn zata dinga gayamun ba”

Aiki kuma  tazo ta gyaran office da toilet”sai taje salim yakaita kitchen tayi break fast”

yauwa kokaifa abokina”cewar khaleel yafad’a yana murmushi ya fice”

yana fitowa yasmeen taji fad’uwar gaba”saidai yadda taga fuskarsa asake taga alamar da akwai nassara”

sanar mata aikin da zata masa yyi da zuwanta kitchen tayi break fast”

kafin yace”.shawara 2 zuwa 3 zan baki insha Allah indai kika bisu zaki zauna lafiya da abokina.

na farko beson surutu da shiga abinda be shafi mutumba”

na biyu beson k’arya!abu nakarshe!shine yana son agirmama shi”sannan yana son  imaan k’anwarsa akan komai”ke zai iya rasa ransa akanta”idan kikaja imaan ajikinki kina kyautata mata”wlh kinji baki bina bashin rantsuwa”

 kingama samun fada agun *mr Aliyu mai nassara*

Insha Allah zanyi iya bakin iyawata”

nagode k’warai sosai”karki damu sunana ibrahim!ana kirana khaleel”nine babban amininsa”

Allah yabarku tare abokin k’warai”nikuma sunana yasmeen”

masha Allah!yasmeen kije ciki karya gaji da jira”

sallama sukayi khaleel ya wuce waje”ita kuma ta wuce ciki”

Mr Aliyu na zaune ayadda tabarsa”

sallama tayi”be kalletaba ya amsa adak’ile”

kikamun ruwa suna a fridge”yafad’a murya can k’asan mak’oshi”

dato ta amsa kafin anutse ta bud’e fridge d’in”ta fito masa da robar faro”ta d’auki cup guda asaman fridge d’in”

saida ta rusuna ta mik’a masa bayan ta tsiyaya ruwan acikin cup d’in”

Amsa yyi ya shanye”tana aduk’e agabansa”ahankali tace”.sunyi ko ak’ara?

kansa ya girgiza mata”alamar ah ah”

Tashi tsaye tayi da nufin ta wuce toilet”taji dakakkiyar muryarsa yace”.wait!

Da sauri ta juyo kanta ak’asa”

Karki koma zuwa min da irin wannan dress d’in”kidinga saka arebi’at gownt”yafad’a batare daya kalletaba”

kayi hak’uri banida halinsu”

bece komaiba,ita kuma ta wuce toilet”tafi 30 minit aciki kafin ta fito”bayan ta wanke toilet d’in da tayis d’in jikin bango”

baya acikin office d’in”sai wayoyinsa dake kan table”

bata zauna ba dukda yunwar datakeji”

Tafara k’ok’arin gyara office d’in”

  

Tajima kafin ta idar”

Sai tashin k’amshin air frishner d’in da yasmeen tafesa office d’in keyi dakuma k’amshin turaren mr Aliyu office d’in keyi”sbd yasmeen akwai tsabta”

Tana k’ok’arin mayar da mopa Inda ta d’akko yashigo office d’in”

sosai aransa ya yaba tsabtar yarinyar”amma a fuska saima yahad’e girar sama data k’asa”

yana k’okarin zama imaan ta turo k’ofar aguje  taje ta rungumesa tana cewa” yaya happy birthday once agains !!!

sosai✍️

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button