MADADI 1-END

MADADI Page 111 to 120 (The End)

Koda ya fito daga toilet din gajeran wando kawai yasa ya kashe fitila, Ya nufi bed din, Yana zama ya kamota rungumeta yay a jikinsa yana matsa mazaunanta to anan labari ya sauya……………….Da asubah da bacin rai ya tashi ya nufi toilet wanka yake cikin takaici yana kallon joystick d’insa, tun jiya ta’ki ta kwanta masa yanda yake so, duk da ya jima kan Zainab yana suburbudarta hakan besa ya samu cikakken satisfaction din da yake bukata ba, ya dai rage abin da ya rage, Zainab haihuwa daya kacal duk ta sakawarkwace gashi bata da wata cikakkiyar ni’imar da yake bukata shi ya dauka tayi masa tanadi mai kyau shiyasa yake ta zumudi ashe takaici zai kwasa…..Koda ya dawo daga massalaci kasa hakuri yay ya sake haike mata nan ma ba ta canza zani ba, dan zainab da taji wuya kuka ta dinga yi masa yay hakuri ya kyaleta ita ta gaji, shi kuma a yanda mararsa ke k’ullewa baya tsammanin zai kyaleta, da kyar ya samu ya zubar da abinda ke mararsa, ya jima a kwance a kanta kafin ya sauka, toliet ya nufa yana addua Allah yasa jijiyar tasa ta risina, cikin ikon Allah kuwa tayi laushi! yay wanka a gurguje ya fito yana kimtsawa yana jan tsaki! a rayuwarsa ya tsani yaji mace a bushe ko a bud’e! Zainab ta bashi wahala jiya gashi duk wasu dabaru bata iya ba sai shirmen kwalliya da iyayi amma daga an hau kanta zata fara ihu ita ta gaji shiyasa Najaatu take burgeshi ta kowane fanni

To Ita kanta Zainab din sai da ta fahimci wani abu daga gurinsa, jikinta yay sanyi data zauna tayi nazari da tunanin akan abinda yake b’acin rai! ita dai tasan daidai gwargwado tayi gyaran jiki kuma a jikinta tana jin ni’ima to me yanyo yake jin haushinta, jiki a mace ta miqe ta nufi bandaki ko kafin ta fito ma yay ficewarsa daga dakin, ta zauna gefan gado tare da zabga tagumi da tunanin neman mafita( Wasu lokotan maza sune suke sanyawa matansu na haukan shaye shayen maganin mata idan namiji ya kusanci matarsa yaji ba daidai ba na rana daya kacal sai ya hau fushi da muzurai! shi dai kullum idan ya hau yaji daidai! kuma wasu mazan fa babu ruwansu da kula da matayensu babu abinci mai kyau ballantana azo ga maganar kayan marmarin da zasu saukar da ni’ima, wasu matan na kokari sosai da kudinsu zasu siyi magani duk domin kaji dad’i ka gamsu amma saboda rashin adalci rana d’aya idan kaji sauyi sai ka sanja fuska, dan Allah a dinga adalci idan kana so kullum kaji matarka zam-zam to kana kawo mata kayan ciye ciye irin su *Nama ‘kwai kayan marmarni kwakwa dabino mazarkwaila cikwi zuma da dai sauransu????………..Team din Najaatu nifa yau ina gurin Zainab dan wallahi ta bani tausayi ????????‍♀*

Gurin Halisa ya shiga suka gaisa ya jima tare da ita kafin ya nufi gidan Alhaji………Lokacin da ya isa gidan Hajia na sama dakin Alhaji Ya Ramlatu da Najaatu na zaune a falo suna hira, zama yay suka gaisa kafin ya haura sama gurin iyayen nasa………Lokacin daya sauko kasan Yaya Ramlatu kawai ya tambayeta ina Najaatu tace yanzu ta shiga d’aki…Kai tsaye dakin ya nufa, lokacin tana kokarin shiga wanka dan bata dauka zaizo gidan da wuri ba shiyasa ba tayi wanka ba, Ganinta daure da towel yasa hankalinsa ya tashi dama ba wata cikakkiyar gamsuwa ya samu a gurin Zainab, ido a lumshe yake kallonta, Tace” Dama yanzu nake so na kiraka a waya akwai maganar da zamuyi.”

Ya zauna gefan gado tare da fad’in “To gani ai zonan ki fad’a min ko menene.”

Tace”To bari nayi wanka na fito.” Shuru yay yana binta da ido har ta shiga toilet din….Mikewa yay yaje yasa key a dakin, ya cire rigar shaddar jikinsa da wandon ya ajiye gefan…….Da gajeran wando ta sameshi a kwance a gado.gabanta ya fadi da sauri tace”Abbah meye haka.”? Ya miqe zaune yana kallonta da jan ido yace.”Abinda idonki ya gane miki.”

Girgiza kanta ta shigayi tare da fadin”Ta’bdijam! dan ita al’amarin ma mugun mamaki ya bata a gidansu ya cire riga da wando tsaf ta gane abinda yake nufi…..Shan kunu tayi ta nufi gurin jakar kayanta tana kokarin dauko riga da zani na atampa yazo gurin ya tsaya, ta dago a tsorace tana kallonsa, “Dan Allah ka mayar da tufafinka jikinka beda ce ba, kai da ka baro gidanka be kamata ace kana da wata bukata ba.

Yace.” Ni dai ba surutu nace kiyi min ba kaya kuma ba zan mayar ba sai na samu gamsuwa. Tace.” To wai ina aunty Halisa da Zainab din.” kai tsaye yace.”Suna nan kalau jiya nayi da Zainab yanzu kuma naki nake so.” 

Taji kamar ta kwada masa mari saboda takaici wato baya bambamce mai girki da mara girki a duk lokacin daya bukaci mace kawai ya afka mata, murya na rawa tace”To ai ba girki na bane sai ka bari girki ya zagayo kaina.” Towel din dake jikinta ya fizge yace”Bana bukatar wasting time ki bani abinda nake bukata domun tun jiya bana cikin hayyacina.

A tsorace ta dinga kallonsa tana ja da baya yana kara kusantota tamkar wani zaki! sai huci yake! hawaye ne suka soma zubo mata tasa hannuwanta tana kare kirjinta, daukarta yay ya kwantar da ita kan bed din ya danneta……….Ya saba idan ya hau kanta baya sauka sai ya kawo sau uku sannan , tayi ta kuka da magiya akan ya hakura idan ya kawo sau daya ya sauka saboda kada su hajia su fahimci wani abu amma ko a jikinsa bai sauka ba sai da yay release sau uku ya d’agata! Takaici yasa ta takure jikinta gu guda tana kuka 

Tsaf yay wanka ya fito yana jin annushuwa a cikin ransa, haba jamaa sai yanzu yaji daidai amma jiya Zainab haukane kawai bata sa yayi ba, yana daura agogonsa yace”Wace magana zamuyi.” Juya masa baya tayi ta kyaleshi yana ta magana, da ya gaji ya fita daga dakin ya kyaleta.

Tun daga ranar take ci masa kunu ko zuwa yay bata sakar masa fuska shi kuwa ko ajikinsa al’amuransa yake yi kai tsaye kuma da bukata zata ciyoshi haka zai zo ya danneta babu abinda ya dameshi…….Ranar da girki ya zagayo kanta ya sameta a daki yanda take shan kunu shima haka yasha, yace”To zaman ya isa haka tunda girki ya zagayo kanki anjima Dan Azimi ya kaiki gida.

Kai tsaye tace”Ai mun gama magana da Hajia zan tafi jos nayi sati biyu.

Ya bude baki yana kallonta da fad’in.”Ashe baki da hankali Hajia ce ke auranki ko ni? da har zaku gama magana ban sani ba.” Tace”Ranar naso na fada maka ka fita.

Yace.”To babu inda zakije gida kuma ki tafi kafin yamma dan wallahi nazo gidan nan da yamma na ganki sai na ‘bata miki rai.”

Yana gama maganarsa yasa kai ya fita daga dakin…..Najaatu na kuka ta shedawa hajia yanda sukayi Hajia tace daina kuka ki koma gidanki kamar yanda ya bukata insha Allah zan zauna dashi akan zuwanki jos ai ya dace ka gaishe da mai gaisheka Wa’yannan mutanan sun cancani ayi musu komai…..Wannan maganar da hajia tayi yasa taji sassuaci a cikin zuciyarta tana cin abincin rana Dan Azimi ya dauketa a mota ya kaita gidanta bayan tayi sallama da iyayenta

*BAYAN SATI BIYU*

Tana zaune a falon gidanta taji sallama da sauri ta daga kai tana kallon kofar shigowa ido suka had’a da Munira wanda da badan tayi mata kyakkyawan sani ba ba zata ganeta ba saboda ramar da tayi………Najaatu ta miqe da sauri tana kallonta hade da kiran sunanta! Munira tun kafin ta karaso falon kuka ya subce mata, tana isowa ta dauki Daddy ta rungumeshi kam a kirjinta kan kujera ta zube ta dinga rizgar kuka tana sake ‘kam’kame Yaron a kirjinta………

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button