Uncategorized

SALON SO 49-50

***************

da misalin k’arfe 4:30 na marece yasmeen da imaan na zaune a parlour”

gaba d’aya yasmeen ta damu da rashin dawowar mr Aliyu”dukda yaturo mata text nacewa aiki ne yarik’e sa karsu damu”

suna fira sama sama da imaan “wayar yasmeen tayi ringing”

tana dubawa taga umma ce”sallama tayi tana cewa”umma yaya gidan?”

Umma tace”.gamunan muna kano” d’azun aka kira yaya habibu yarasu! bayan tafiyarki da safe”innalillahi wa inna ilaihir raju’un!cewar yasmeen arud’e”

Umma tace”sai gobe insha Allah zamu dawo”naso ace dake muka tafi”idan kin tashi dg aikin kije gidan baba me kuka ki kwana acan”

dato yasmeen ta amsa,imaan ta amshi wayar suka gaisa da umma”tamata gaisuwa”

bayan sun gama wayar”imaan tace”.taff anty yasmeen bbu Inda zakije kina anan gidan”zan sanarwa yaya ki kwana anan dan Allah”

yasmeen na murmushi tace”. shikenan zan kwana”

zakiyya dake lab’e bakin k’ofar shiga parlourn tayi saurin juyawa da sauri takoma Inda ta fito”

Anty amarya na zaune a parlourn ta”kayan motsa baki agabanta”ta aza k’afa d’aya kan d’aya”da alamar duniyar ta mata dad’i”

zakiyya ta shigo tana murmushi”anty amarya tace”.lafiya kike fara’a?

mama wlh naje namusu lab’e”mekika jiyo ne?”

naji yasmeen anan zata kwana”sbd ko mamansu bata gida najidai suna waya”

shewa anty amarya tayi tace”.da gske kikeyi?”

   wlh kuwa mama da gske”batace komaiba ta d’auki wayarta ta nufi bed room d’in ta da sauri….

gab da magrib mr Aliyu yashigo gidan agajiye”

yasmeen naganinsa ta tashi da sauri ta amshi jakarsa tana cewa” sannu da zuwa!yauwa my yasmeen”nagajine sosai wlh”sannu muje kayi wanka ko?”saikaci abinci”inajin yunwa sosai dama”yafad’a yana kallon imaan ya amsa sannu da zuwanta”yasmeen ta wuce bed room d’in sa”imaan tashiga sanar masa ai umma bata gida yasmeen anan zata kwana”aiko baki sanarmun ba imaan dama bazan barta ta kwana awani guriba tunda umma bata nan”yafad’a yana jin dad’in yau zai jima tare da yasmeen”dama office yacinye masa time”

      Fitowa yasmeen tayi tana kallon shi tace”.kaje kashiga wankan”dato ya amsa”saida ta tabbar yashiga wankan kafin ta koma”ta fito masa da kayan dazai saka marasa nauyi”kafin tabaro d’akin”

    mr Aliyu dake wanka yanajin motsinta”wannan halayen na yasmeen na maturk’ar burgesa”kunyarta da kawaicin ta…..da kuma tarbiyya”yalura batason su tsaya abed room nashi dg ita saishi….da wannan tunanin ya fito yashirya ya wuce masjeed”su yasmeen na idar da sallar magrib suka wuce dining area”komai yasmeen ta zuba wa mr Aliyu”bata Ida gamawaba yashigo”imaan natacin abincin ta”kujera yaja yazauna yana kallon yasmeen yace”.wannan abincinfa?”nakane yaya Aliyu”my yasmeen yamun yawa ai”to ke ina naki?”yanzun zan zuba”Allah sarki kinfi damuwar ninaci abincin kika fara zubamun”kekuma baby Allan ciki ko?”imaan na murmushi tace”.to yaya tunda ga anty yasmeen na kulawa dakai bashikenan ba?”hmmm yafad’a yana kallon yasmeen yace”.kece kikayi girkin?”tana murmushi ta d’aga mishi kanta alamar Eh”

      plate d’in yaja da bowl d’in miya”yakalli sakwaran tayi fari k’al”yasaka spoon yyi bisimillah yafara ci…. yasmeen ta zauna bayan ta zuba nata abincin suka fara ci anutse”

    Imaan ta rigasu gamawa”suna idarwa yakalli yasmeen yace”.zanje nayi sallar isha’i meye kikeso natafo muku dashi?”babu komai yaya Aliyu”ni cikina bbu gurbin dazan zuba wani abu acikinsa” saidai ko imaan Idan tana buk’ata”hmmm har yanzun baki d’auke ni amatsayin yayan kiba ko?”bafa haka bane”hakane mana”yafad’a yana mik’a mata wayoyinsa”saina dawo”bejira cewar taba yafice dg parlourn”

      yasmeen ta lumshe idanuwanta tana kallon wayoyinsa”kafin ta tashi ta rufe parlourn ta wuce bed room d’in imaan….

suna nan a d’akin imaan bayan sun gama sallar isha’i”mr Aliyu yashigo da ledoji guda2″mik’awa imaan guda yyi”itama yasmeen yamik’a mata”

      da hannu2 yasmeen ta amsa tana mishi godiya”atake imaan ta bud’e ledar”chachoolate ne da sweets ,da chiweengum masu dad’i da tsada”kallon yasmeen mr Aliyu yyi yace”.taso muje parlou”batace komaiba ta d’auki chachoolate guda d’aya tabi bayansa”

       yana zaune kan kujera 2 seeter”tana k’okarin zama kan 1 seeter yanuna mata gefensa”hakan yasa tazo ta zauna”ahankali ta balle chacolate d’in dg ledarta ta gutsura”nibaza’a sammin ba?”kanta ta d’aga alamar Eh”lallaima wato rowa zakimun ko? murmushi tayi tana hadiye na bakinta ta gutsuri babba ta mik’o masa”nacikin bakinki nakeso”dariya tayi har wushiryarta ta bayyana”ta tuna time d’in daya mata hakan”batayi mgn ba ta fito dashi dg bakinta ta aza masa asaman tafin hannun sa”

      yasaka abakinsa yana lumshe ido”my yasmeen Inda imaan bata rok’i alfarmar ki kwana anan ba”da gidan baba me kukar zakije?”eh “to meyesa bakyaso ku kwana anan?”babu komai yaya Aliyu”

             yakamata kaje ka kwanta gobe insha Allah Monday”hakane my yasmeeen amma bangaji da fira dakeba shiyasa”

      Imaan zataji shiru munyi mgn ta online ko?”okay hakanma yyi to”tashi tsaye yasmeen tayi tamasa sallama ta fita”calling d’in khaleel yyi da nufin tamasa tambaya akan menene alamar da ake gane mutum yakamu da SO??”saidai har sau2 be d’agaba”hakan yasa mr Aliyu hawa online suka cigaba da chat da yasmeen…. 

K’arfe 2:30 am nadare”imaan da yasmeen na kwance ad’akin imaan “sukaji ana buga k’ofa da k’arfi”imaan ta bud’e idanuwanta….. k’ara tasaki tana toshe bakinta sbd ganin katti majiya k’arfi su 5 suna “tsaye acikin d’akin da manyan makamai ahannun su”sunnrufe fuskarsu”ihun imaan yatashi yasmeen…..wani irin mugun bugawa k’irjin ta yyi”aranta take furta kalmar innalillahi wa inna ilaihir raju’un!!tana murza ido sbd ta tabbatar da abinda Idonta yagani”

      ku tashi tsaye maza muje komu sareku da wuk’a”gaban yasmeen yafad’i sbd jin muryar sanusi”amma sai bata nuna alamar taganeba”jikinsu na kirma suka tashi”imaan tasaka hijab nata”katin suka tasa k’eyarsu sashen mr Aliyu”

         zama sukayi kan kujera kattin”yasmeen da imaan na aduk’e jikinsu na rawa”knocking da k’arfi suka dingayi akofar bed room d’in mr Aliyu”tamkar amafarki yaji ana knocking”bud’e idanuwansa yyi yana tashi zaune”jin harda kamar mgn yasakashi tashi tsaye yaje yalek’a ta hudar k’ofar……gabansa yafad’i sbd ganin imaan da yasmeen tsugunne agabansu”arikice yazura jallabiya”yana tunani tayaya y’an daba suka shigo gidan”bacin ga security”kuma meye sukazo yine?”bud’e k’ofar yyi bbu wata alamar razana ko tsoro yafito yamayar da k’ofar yarufe”

     d’ago kansu su imaan sukayi suna kallonsa”yayinda y’an daban ke mamakin izza da gadara irin na mr Aliyu”agurinsu imaan yanufa”yasaka hannayensa yakama hannun kowace guda”suna mik’ewa tsaye”sanusi yazaro k’atuwar Adda da nufiin yasoki yasmeen…..mr Aliyu na dagowa kansa yajuyo yaga mutum gabansu” gabansu……yasmeen tasaki k’ara dukda shi sanusi a haukansa besan yasmeen taganesaba”sbd fuskarsa da safa”mr na k’ok’arin mgn sanusi yad’aga addar da nufin yasoki yasmeen…..mr Aliyu yatureta”wuk’ar ta sokesa”yasaki k’ara”yasmeen da imaan atare suka kurma ihu”mr Aliyu yafad’i k’asa cikin jini”yasmeen ta bisa tana ihu dason tacire masa wuk’ar ajikinsa”sauran y’an daban suka ja hannun imaan dake kuka suka fice da ita”yyinda yasmeen tamkar tayi hauka sbd tashin hankali da rud’ewa”tanaso tabi bayan imaan”amma halin da mr Aliyu yakeciki bazata iya barinsaba”

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button