Uncategorized

SALON SO 49-50

 

????????????????????????????????????????            ???? SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

   ????️49&50

The end of book 1????

murya can k’asa mr Aliyu yace”.menene kike rigima haka ,gaya mun my yasmeen??”

     Uhmmm!!bakai bane kamun laifin”kinga yi shiru tawan”ai bama fad’a idan munyi shiryawa muke da wuri ko?”idan kuma baki huce ba duk daren nan dakike ganin yyi sai nazo na rarrasheki ko?”shikenan na

hak’ura”amma ni bana son wannan saurin fushin naka!nadena my yasmeen”yanzun mun shirya ko?”Eh mana”yaya hamza ne yazo muka gaisa”kuma ni bbu abinda ke tsakanina dashi”idanma akwai ya wuce namasa warning yaki yayeki”jiya kinyi mafarkina??”     Ah ah banyiba”kaikayi nawa?”

 nikuwa nayi mafarkin ki sosai my yasmeen”

to menene nayi amafarkin ?”zan fad’a miki amma sai gobe” 

cikin shagwab’a tace”. nidai Allah yanxun nakeso kafad’a mun”

Lumshe idanuwansa yyi yana jinsa cikin wani yanayi”

Cikin husky voice yace”.idan kikaji kunya babu ruwana fa?”

Ah ah to nafasa ji “dan kar naji kunya, nasan kai bazaka jiba”

meye kika tana darmun?”babu komai ai nida akeyin fushi dani meye zan baka?”

kinga ko abinci banciba yasmeen”gaba d’aya kece araina”na gwan mace naji muryarki akan naci wani abu”

nima haka yaya Aliyu na sai yanzun hankalina ya kwanta danaji muryarka”

gobe 7:am insha Allah zanzo nad’aukeki nayita kallonki”

Kai yaya Aliyu 7 am  fa yyi wuri sosai”inama laifin kace 9 haka”

my yasmeen nama lura bakya d’okin ki ganni ko?”shikenan ai tunda kinfiso jidda tazo ta….be Ida zancen ba tayi saurin cewa”na yarda kazo 7 d’in karka kula jiddan pls”

nifa bbu ruwana da ita koda tazo my yasmeen tsokanarki nakeyi”

yanzun yaya Aliyu kaje kasha coffee ka kwanta pls”sbd katashi da wuri ko?”

my yasmeen nima inaso na kwanta da wuri “amma banason nadena jin muryarki”ke kuwa kingaji dajin muryata ko?”

ah ah yaya Aliyu ina gudun kar umma tajiyo mu”okay bara naje nasha coffee d’in”ki kularmun da kanki kinjiko tawan”

Insha Allah yayanah nagode sosai sai da safe”Allah yakaimu lafiya yafad’a yana kashe wayar”

Cikin farin ciki yatashi yanajin zuciyarsa wasai yaje yahad’o coffee yasha”

    *washe gari*

Kamar yadda mr Aliyu yyi mafarki ajiya yauma irinsa yakomayi”

sosai abun yad’aure wa mr Aliyu kai”tunani yafara kodai maganar khaleel gsky ne?

daya fad’a masa ko soyayya sukeyi da yasmeen”abubuwan dayakeji akan yarinyar sunyi yawa”

Amma dole zai tambayi khaleel wane alamomine ake gane mutum yakamu da SO?”

da wannan tunanin ya wuce bathroom yayo wanka da alwallar asuba….

k’arfe 7:15 pm mr Aliyu yashigo kitchen cikin shirinsa na d’aukar hankalin y’an matan zamani”

Imaan na murmushi tace”.masha Allah yayana irin wannan zazzafan wanka haka?”

Dariya yyi yace”.imaan kema jana kikeyi ko?”

Ah ah yaya gsky nafad’a”ina zakaje da safe haka ko break fast bamuyiba??”

yasmeeen zanje nataho da ita “sai muyi break fast d’in atare ko?” 

gsky naji dad’i sosai yaya”dama jiya dazan taho kamar tana cikin damuwa”

Ai yanzun mun shirya bbu wata damuwa”yafad’a yana zaro wayarsa yashiga vedio call yakira yasmeen”

Alokacin tana fesa turare agaban mirror”d’auka tayi tana dariya”

Imaan tace”.anty yasmeen ina kwana?”

Lfy qlau imaan”mr Aliyu nata kallon ta”yace”.saura ni baki gaisheniba”

murmushi tayi masa tace”.ina kwana?”lafiya qlau gani ahanya zanzo”

nima ai nagama shiryawa”okay amma baki shafa mun lips stick ba”wane colour kakeso?”

kishafa red yafi miki kyau”to shikenan”imaan sannu da aiki”yauwa anty yasmeen nama kusa idarwa kafin kizo”

To shikenan dg haka yasmeen tadatse kiran”

Mr Aliyu yafice dg kitchen d’in”ya wuce sashen daddy”

Tunda yashigo anty amarya kejifarsa da wani irin kallo afakaice”in bacin darajar mahaifinsa yyi niyar ko kallonta bazai yiba”

Tamkar ammasa tilas yagaisheta da ina kwana?”

Lfy qlau Aliyu ina imaan?”anty amarya ta fad’a tana washe baki”bacci takeyi yafad’a atak’aice”

daddy nata kallonsa aransa yana addua’ar Allah yabawa tilon d’ansa mace ta gari”

My son yaya akayine?”dama dubaka nazo nayi daddy zan fitane”

Okay adawo lafiya”auta kace bacci takeyi?”eh daddy”yana fad’in hakan yatashi yafice”

motarsa yashige yanufi anguwar su yasmeen”sai gurin 7:48 am ya iso anguwar”

Flashing kawai yayiwa yasmeen bbu jumawa ta fito fuskarta d’auke da murmushi”

yanata kallonta ta glass d’in motar”ahankali ta bud’e murfin motar ta shigo front sit da sallama”

bayan ta gyara zamanta ta juyo ta saci kallonsa”idanuwansa k’yam akanta”

yaya Aliyu ina kwana?”lfy qlau my yasmeen yafad’a yana tada motar suka hau titi”

masha Allah kinyi kyau sosai”kaima haka”kama fini yin kyau ai”

uhmmm!kikadai fad’a”meyasa bakyason kitsone?”banida time ,kuma inajin zafi ne”gsky anyi ragguwa anan”muje amaki gyaran gashin”amma da yarjejeniyar idan angama zaki budemun nagani”

Ashagwab’e tace”.ni gsky ba ragguwa bace”kuma nibazaka kallemun gashiba”

Tab’e baki yyi yace”.tun yaushe kuma?”saidai nakoma gani akaro na2″

yafad’a yana yin parking gaban wani shago babba”anayin aski da gyaran gashi”

yana kallonta yabud’e k’ofar motar yace”.muje ciki “inaso naje amun aski kafin agama miki”kobakyaso naji rakine?”naga bbu layi tunda da safene”

maza nashiga cikine?”ah ah zan saka amata mgn itace keyiwa imaan ai”

nidai amaka askin me kyau”dakuma gyaran fuska”tafad’a tana rufe marfin motar”

murya can k’asa yace”. fad’amun yadda kikeso amun gyaran fuskan”

akunyace tace”.su gyara maka sajenka yyi kyau”

yana burgeki sosai ne?”umm”kawai tafad’a yazaro wayarsa yakira wata number”

wata mace yare tafito dg shagon”tanata washe baki ta gaishesa”

yanuna mata yasmeen yace”.ayi mata gyaran gashi me kyau”da sauri yana jiranta”

d’ago kanta tayi suka had’a ido”turo baki tayi tak’i bin bayan matar”

matsowa yyi gab da ita”murya can k’asa yace”.menene fad’amun?”ko bakyaso natafi ne?”kanta ta d’aga masa alamar Eh”

yana murmushi yace”.kinga ga shagon can “ki hau online muyi fira kafin agama mana “hakan yyi miki?”umm tafad’a kanta ak’asa”yyinda matar keta binsu da kallo tana gulmarsu aranta”

bin bayan ta yasmeen tayi, shikuma ya shiga gudan shagon”

     kamar yadda yace mata,haka akayi suka dinga chats har aka gama”

suna amota gaba d’aya suna jinsu cikin farin ciki”mr Aliyu yace”.idan muka gama break fast Allah da kaina zan duba nagani idan yyi kyau gyaran gashin”tunda bazaki nuna mun ba”

     murmushi kawai tayi batace komaiba”da haka suka iso gida”

Imaan  har tagaji da jiransu tayi break fast d’in ta”da wankanta”

bayan yasmeen sun gaisa da imaan”suka wuce dining area sukayi break fast”

yasmeen na k’ok’arin nufar sashensa sbd ta gyara”yadakatar da ita gun cewa”.zanje office bazan jimaba zan dawo”

shiru tayi ba tace komaiba”tana tunanin dukda yau d’in week end lahadi, bazasu barshi yahutaba”

ganin batace komaiba, yasakashi tashi yanufota”naji kinyi shiru kona tafi dake ne?

Ah ah yaya Aliyu nida zanyi aiki”kaje insha Allah time d’in dazaka dawo nagama aikina”Allah yatsare hanya”

Ameen saura abu 1! menene?”murmushi”yafad’a yana k’ok’arin su had’a Ido”tak’i yarda”itadai imaan nata kallonsu kamar tv…

murmushin suka sakarma junansu atare”bayan sun had’a Ido”kafin yajuya yafice imaan namasa adawo lafiya”yasmeen ta wuce sashensa….

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button