Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 47

*????????47*

….waye ya bugeki kike kuka ki tafi gidanku mana ina mijinki ko kema ya mutu ni sakeni na tafi gun babyna mijina yace yanzu zaizo Kara rungumeta Neesha tayi “my dear nifa yar uwarki ce Dan Allah karki hada miji dani dariya zee tayi ta banbareta da karfi tana hararanta”yo ai bansan mijinki ba.waye? “Sardauna nane babynki ina sonsa dayawa please da kin dawo haiyacinki karki zauna dashi kinji yar uwata?” Ni baruwa daddy yace mahbeer ya mutu yanzu my baby ne mijina ina sonshi hararata Nisha tayi”hmmm ai nasan son bakya daide ne da kin warke zaki tsaneshi Dan haka banida damuwa tunda baya sonki dariya zee” bawani yana sona wai ina son yake ne wlh ni ban sanshi ba Nisha tace” to idan kinaso kisanshi kibar kula babynki kibar bari yana baki abunci ko magani sai na gwada miki so amma idan kina kula babynki bazaki San so ba fauu kakeji ta dauke Neesha da Mari ta damke mata wuya” my babyn nawa zakice nabar kulawa kuji yar mutuwa Nisha ta tsorata kokarin amshe kanta takeyi” tsaya zee kiji yi hakuri nufina kirika kulashi sakeni kije gunsa yana jiranki hankada ta tayi tana hararata” shegiya yar mutuwa haka kawai zakice nabar my babyna naki bana barinsa so din yaci mutuwar uwasa kuji shegiya ta fadi tana ficewa da gudu mik’ewa Neesha tayi Dan taji buguwar fashewa tayi da kuka” wayyo nashiga uku

na lalace ya zanyi da raina Allah kabata lfy tabarmun mijina Allah kabani juriya da hakuri har su rabu Allah yasa karta tonamun asiri Dan ba hankaliba gareta ayanzu zata iya fada musu bathroom ta shiga ta wanko fuskarta ta gyrata ta Saki ranta ta fito zee ta hango zaune kusan zainab tana rike da mahbeer D’an zainab tana masa wasa maijidda ta girgiza dan tana mugun tausayin zainab zee ta kalli ummi Raiyan tace” ummi kalli mahbeer Dina suke cewa ya, mutu murmushi ummi tayi” baby kirabu dasu ai gashinan ghaisha murmushi tayi” momy wannan ai d’ankine fah fuska ta kwakwab’e ta b’are baki ta fara kuka ghaisha tace”oh Allah to yi hakuri mijinki ne. shikenan ko? Kai ta daga tana dariya. Nisha ce ta iso ta zauna akusanta” my dear kinga mahbeer dinki ko? ” ni baruwana dake yanzu kikace nabar.. baki Nisha ta rufe mata tana murmushi ” my dear ba fah nace kibar mahbeer gashinan ahannunki umma Hauwa tace”sakar mata baki tana sakinta ta Mike da mahbeer ahannunta ta isa gurin ghaisha ta zauna tana hararan Nisha tace” haka kawai sai kice nabar my baby ki nuna mun so. idanu suka zubawa zeey cike da tausayi Dan zatonsu mahbeer karami take nufi babu wanda ya gano.ghaisha tace” yi hakuri bazaki bar babynki ba. Sardauna ya shigo da sallama Maijidda ta Mike tana cewa”Dan kanina fuska ya game mata” ni wlh kunya nakeji idan kin kirani kaninki Dan Allah kibar fadin haka. rungumeshi tayi”aikuwa yaro sai hakuri shekara biyu na baka murmushi yayi ya tsinketa awuya ba shirui ta sakeshi” mugu kai sai mugunta bani gorona to? baki ya tab’e baiyi magana ba suka iso gunsu ghaisha yayi jimulla ya gaishesu zeey ta kallesa tana kwakwabe fuska ” my babyna ina ta jiranka murmushi ya sakar mata ta Mike ta kaiwa zainab

danta.ta nufi bedroom da gudu suka bita da kallo shiko Sardauna yawan jama’ar sun cika masa idanu suna tsokanarsa tunba maryama ba kai ya shafa” yace”aunty maryam kibari zanzo muyi wata magana ya nufi kan dining ghaisha ta kalli Nisha” jeki hada masa abunci. tashi tayi jikinta yayi sanyi ta isa gunsa yana zaune” my Dr sannu barka da samun karuwa Allah yabamu zaman lfy ta fadi tana hada masa abuncin acikin plate kallonta yayi” yauwa my Nisha ykk? murmushi ta saki ina lfy dafafiyar doya fara tas ta zuba masa da Jar miya wacce taji Jan naman rago gefe guda dambu namane sai hadin salak ta tsiyaya masa fruit ta bashi ya amsa. “thanks my Nisha murmushi ta Saki ta zauna zeey ta nufo gurinsu tana turo baki ta fara kuka gun Sardauna ta nufa Nisha najin muryata tun bata isoba ta Mike Dan duk a tsorace take da ita karta fada masa abindan ta fada mata Sardauna yace”ina zaki bazaki bani abaki ba.? “My Dr bathroom zan shiga ta fadi tana tafiya baice mata komaiba spoon ya dauka yana kallon zeey da ledar maganinta ahannu sai kuka take kai ya girgiza ya ajiye spoon d’in isowa tayi tayi tsaye tana kuka tana kallonsa cikin sanyin murya yace”my kanwas waye ya taboki zauna kici abunci lokacin shan magani ya wuce. hannunta ya kamo ya zaunar da ita Kara sautin kukan tayi harda ihu Dole ya janyota jikinsa ya rungumeta yana buga bayanta” yi shiru bari kukan kinji my babyna? kai ta daga ta rungumeshi sosai tana sabke ajiyar zuciya Dan tayi kewar jikinsa idanunta ta lumshe tana tura kanta kirjinshi tayi luf abinta shima matseta yayi jikinsa ya lumshe idanunsa ya kifa kansa abayanta yana sabke ajiyar zuciya yana Kara shigar da ita jikinsa kamar za’akwace masa ita shiru kakeji babu mai motsi cikinsu kusan minti goma Dan zainab tuni tayi bacci sabkar numfashinta yaji.

idanunsa ya bude ya d’ago da kansa ya kalleta baccinta take ajikinsa cikin nutsuwa d’ago da kanta yayi “my baby tashi kici abunci ya fadi yana shafa fuskarta idanu ta bude ta kallesa ta lumshe Dan bacci yazo mata sosai zaunar da ita yayi saman cinyasa ya dauki spoon d’in ya dauko abuncin yakai bakinta” amshi maza ci muje ki kwanta baki ta bude ya bata tana ci shima yana ci anutse har suka koshi ya bata dambun naman taci kadan ya bata fruit Tasha shima yasha ya goge mata bakinta ya bata maguguna Tasha ta Dora kanta kirjinsa ta lumshe idanunta” tashi muje ki kanwta bacci ko? Kai ta daga ya sabketa ya Mike ta dauki ledar maganinta ya kama hannunta suka nufi bedroom da kallo suka bisu zuciyoyinsu cike da farin ciki Nisha Allah kadai yasan bakin cikin da yake cinta dakewa kawai takeyi suna shiga ya dauketa cak ya kwantar da ita ya lulubeta kuka tasaka masa ta riko hannunsa zama yayi ya rankwafo yakai bakinsa kunnenta” my babyna menene kiyi bacci Nima baccin zani nayi wlh banajin dadin jikina tunda taji bakinsa akunneta yana mata rada tayi shiru ta lumshe idanunta ta sakalo hannayenta ta wuyansa tana murmushi tana shafa wuyansa itama takai bakinta saitin kunnesa ta ta zura harshanta akunnesa tana lasa, cikin nutsuwa har ta fara tsotsa Sardauna suman zaune yayi Dan wani mugun dadi yakeji shima tsintar kansa yayi ya zura harshnsa akunnata yana lasa cikin nutsuwa yana shafa lalausan gashin kanta yana tsotsar kunnenta jiyayi tana masa wata irin shasheka cikin kunne tana mimmik’ewa da Sauri ya saketa ya zauna

kuka ta saka masa ta tashi zaune ta rungumeshi tana kiran” my babyna? rungumeta yayi” Na’am my babyna yi hakuri zan jiyar dake dadi amma bayanzu ba da komai aka miki sai kin fadawa mutane nafiso kiji dadin Sardauna ki kina cikin haiyacinki bayanta ya shiga bugawa yana lallashinta har tayi shiru ta lafe jikinsa yana shafa bayanta. ko cikaken 4 minute batayi ba bacci ya dauketa idanu ya tsuramata cike da tausayinta da tsantsar kaunarta baisan lokacin da hawaye ya wanke masa fuska ya kifa kansa bayanta yana kuka yarasa ko na menene saida yayi mai isarsa. ya kwantar da ita yamata kiss agoshi ya lulubeta ya Mike ya shiga bathroom ya wanko fuskarsa ya saita nutsuwarsa ya fito. yana fitowa yace da Nisha ta tashi su tafi gida ba yada ta iya ta Mike ta shirya Sardauna yace da ghaisha” momyna ina su Daddy.?yana bacci hutawa yakeyi murmushi Sardauna yayi yamusu sallama suka fito maijidda da maryama suna tsokanarsa bai kulasuba suka fice daga parlon umma hauwa ta Mike”khadijah nima zan leka gunsu daddah na wuce gida maryama ta Mike tace” Nima bari na shiga gidan daddah. hafeeza tace” antyna yau gudanki zani gobe ba school.?” ki shirya kafin nazo ghaisha tace” Hauwa kicewa salma zainab na jiranta ta zubar da ruwa tazo tayi mata kunshi jibi zata koma.?” ai da Aisha kika gayama yanzu da tuni takirata awaya gashi sun tafi. Zainab tace” ghaisha nifa banson kunshi da safema munyi magana da ita tace zazzabi keda munta shiyasa batazo gun Arba’in ba. Maijidda tace” bari zuwa gobe zamuzo da wacce zata miki salma laulayi ke damunta ummi Raiyan tace “Allah ya bata lfy umma ficewa sukayi da maryama ummi ta Mike” to Nima dai zanje na dan kwanta na huta. ghaisha tace “ai Nima abinda zanyi kenan kafin la’asar atare suka tashi kowa ya nufi bedroom d’insa ghaisha gun mijinta ta gudu. zainab tana shayar da danta maijidda tace” Nima fah nayi missing din yarana kamar na fece. da kallo zainab ta bita tana dariya. ummi tana shiga daki ta haura gado ta rungume yarta tausayinta ya cika mata zuciya saida tayi kukanta ta gaji har bacci ya daukete,

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button