
A dai-dai lokacin ne kuma Oumuu-Ayman da Mai Babban 蓷aki da Bola hadda Queen Ayoola wacce labari yakai mata, suka 茩arasu wajan, ganin yadda Abu Maleek yake 茩o茩arin yin kisan kai kuma 蓷an uwan yasa a gigice Mai Babban 蓷aki fa蓷in “stop it Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal sake sa” banza yay mata domin baya fahimtar abinda take fa蓷in, Oumuu-Ayman ce ta nufi wajan Julde tare da mi茩ar da ita tsaye.
Janta tayi zuwa wajan Abu Maleek cikin yanayin damuwa ta kalli Julde wacce take kuka tana ri茩e Oumuu-Ayman tace “Go to him, jeki wajan Ballowo and tell him ya saki Adams kinji Daughter ke 蓷aya zaki fa蓷a a yanzu ya saki Adams, ko kina so Ballowo 蓷inki ya kashe Adams shima a kashe sa?”
Da sauri Julde ta girgiza kanta idanunta na zubar da hawaye tace “Oumuu-Ayman tsoro na keji, zai min fa蓷a zai dake Ni” kanta Oumuu-Ayman ta shafa tace “what fa蓷a? Ba zaki fahimta but soon or later Zaki gane, Ballowo 蓷inki har abada bai dukan ki I’m telling you maza jeki”
Ajjiyar zuciya Julde ta sauke a hankali ta fara mi茩a hannunta domin tana gab dashi.
Wani irin fa蓷uwar gaba ne ya samu Bola, Wacece wannan yarinya? Mene matsayinta wajan Abu Maleek? Queen Ayoola itama zare ido tayi gabanta ya shiga fa蓷uwa, Mai Babban 蓷aki kowa daman Alrdy tasan da zaman Julde.
Hannunta ne ya sauka west 蓷insa da sauri ta fa蓷a jikinsa tare 茩an茩amesa tana sakin wani kuma bakinta na 蓳ari tace “Ballowo!!!! Ballowo na!!! Ka saki Hamma Adams dan Allah!!”
Idanunsa yaja ya lumshe lokacin da yaji saukar muryarta cikin kunansa, a hankali kuma gargasar jikinsa ta fara zubewa 茩asa tana sauka, jikinsa ya tsahirta da rawar da yake masa, amma ya gagara sakin Adams ganin hakan yasa Oumuu-Ayman fa蓷in “repeat again Daughter, 茩ara fa蓷a begen him to stop”
Duk da cewa Julde bata fahimtar abinda Oumuu-Ayman ke fa蓷a ta gane cewa Abu Maleek bai saki Adams ba, 茩ara sautin kukanta tayi tana manna kanta tsakiyar 茩irjinsa tare da zagaye dukkan hannunta a saman ququnsa tace “Zan bar gidan nan, idan baka saki Hamma Adams ba, Ballowo na!!!!! Allah zan daina son……,”
Tun kafin ta 茩arasa fa蓷a yay cilli da Adams da wani irin sauri ya juya inda take ya 茩ura mata idanu sai kuma kawai ya sanya dukkan hannayensa ya 蓷auke ta cak yay cikin part 蓷insa da ita.
“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un!” Shine Abinda Bola ke fa蓷a, kalmar Julde ta 茩arshe tayi mugun mugun gigita mata lissafi da sauri ta nufi wajan Oumuu-Ayman tare da fa蓷in “Wacece??? Who is she? Kimin bayani Wacece wanna take tare da mijina har yake sanya hannu ya 蓷auke ta abinda bai ta蓳a yimin ba”
Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace “calm down Bola I’ll tell you everything amma give me some times” tana fa蓷in hakan tai part 蓷in Abu Maleek zubewa Bola tayi a wajan tana kuka.
Hadima Zubaida dake ra蓳e can da sauri ta juya tare da rufe bakinta tana sakin wani irin kuka mai ra蓷a蓷i da kuma 蓷aci a zuciya, Adams kam har yanzu bai mi茩e daga kwancan da yake ba ya ri茩e wuyansa da hannunsa yana sakin numfashi ganin haka yasa Mai Babban 蓷aki nufar wajansa.
Abu Maleek na shiga flat 蓷in sa, kai tsaye part 蓷insa ya nufa da ita, da sauri Oumuu-Ayman ta shiga tana fa蓷in “Jalaluldeen!!! Jalal!!”
Wanda rabon data kira sunansa a haka harta manta, yana zuwa ya cilla Julde saman bed 蓷insa 茩ara ta saki Lokacin da kanta ya bugu da frame 蓷in gado, juya yay yana kallon Oumuu-Ayman kawai sai ya fa蓷a Jikinta ya rungome ta sosai yana sakin wasu wahalallun numafashi, jikinsa duk rawa yake, rungomesa Oumuu-Ayman tayi tana bubbuga bayansa, tana jin yadda zucyarsa ke harbawa da 茩arfi rabon daya rungome ta haka harta manta tun lokacin da aka bashi Bola matsayin mata.
“Calm down Zaki? Don’t cry okay? Ka nutsu ka kwantar da hankalinka babu mai aurar maka mata, you’re my champion u knw, my hero to! u don have to be worri ok”
Wata 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya Abu Maleek ya sauke kafin ya zare jikinsa ana Oumuu-Ayman bakinsa na rawa jikinsa na 蓳ari a hankali ya juya ya kalli Julde wacce take kuka sosai kafin a karo na farko tun dawowarsa daya bu蓷e baki zai magana da harshen haihuwarsa yace.
“Iw贸 to d谩b卯 olo帽gb贸 t贸 f茅ra帽 脕r谩? O帽i op贸l贸 r谩r谩? 脫m谩 ow煤n t贸n sh猫? Ol贸s铆 od贸 om贸 iy谩m卯 Egb贸n mi onl贸n sh茅 osh铆 p茅l煤 r茅? Ti ob谩 ma k贸l贸m谩 wip茅 emi Ok贸r茅 n卯, emi Ok贸r茅 n卯 kod茅 dur贸 Arab铆nr铆n”
Ma’ana (“Ke gaki mage uwar son laushi? Baki da hankali ashe? Baki san me kike ba? Kije wajan 蓷an uwana yaya na kina shirman banza dashi? Idan baki sani ba yanzu ki sani I’m your husband, ni mijinki ne stupid gal”)
Wani sabon kuka Julde ta sanya tana jure Jikinta waje guda, tsoransa ya 茩ara cika mata zuciya,ita sam bata san mene yake ba, hakan kuma yanzu ma bata san abinda yake fa蓷a ba saboda duk abinda ya fa蓷a ya fa蓷a je cikin yarabanci, da wani irin sound mai 茩arfi Abu Maleek ya 茩ara daka mata tsawa wacce tasa ta sanya hannunta ta rufe kunanta domin ba zata jure jin wannan abun ba cikin wani irin zafin zuciya yace.
“W贸 ib铆 Om贸 Fulani dak茅 funm铆 n铆 ib铆b铆, m谩 d谩 sh茅riy谩 fun 锚! Oumuu kogb贸d贸 das煤n m谩, gb贸gb贸 As贸r茅, b谩t谩, 谩ti gb贸gb贸 ink谩n r茅, k铆 w贸n d谩 p谩d谩 si od贸 mi. Em铆n铆 Jalaludeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek m贸m谩 moj煤 t贸 fun r谩ram铆 mi贸 f茅 ir谩n煤 k贸n铆 l贸s铆 it谩m谩 l谩ti on铆 lo Od茅 om贸..
(Heyyyyy Fulani gal shiru a nan, I’ll punishing you! Oumuu ta daina kwana ita 蓷aya, her clothes, shoes, da sauran su, komai a kai su part 蓷ina, I’m Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Abu Maleek i can handle everything ban son Shirme And ta daina fita outside 蓷in ma Mumu gal..)”
Ya 茩are maganar ya kallon Oumuu, kafin da sauri kuma ya kama hannun Oumuu-Ayman ya jata zuwa waje ya rufe 茩ofar da 茩arfi, yana jin yadda Julde ke ihu tana kiran sunansa amma yay mata banza, kai tsaye kuma ya fice daga flat 蓷in baki 蓷aya tare da amsar key car 蓷insa wajan driver yabar cikin Alaafi.
Zama Oumuu-Ayman tayi tare da zabga tagumi cikin ranta take fa蓷in “Allahamdulillah! Komai ya kusa zuwa 茩arshe Zakina lokaci yay da zaka fahimci da蓷in zama da mace, lokacin yay da zan cire dukkan abun da nayi domin kare kimarka da fa蓷awa hala akan mata, lokaci yay da zaka Fahimci laifiyarka 茩alau kawai an 蓷auke maka sha’awa ne”
Mi茩ewa tayi tare da ficewa gaba 蓷aya.
Julde kam baccin wahala ne ya 蓷auke ta hannunta cikin baki tana sakin ajjiyar zuciya.
10:50
Sha 蓷aya saura a lokacin ne kuma yay parking da motarsa, kowa yay bacci sai kukan tsuntsaye, da kuma hasken fitulun Alaafi wanda ya haska ko ina.
A hankali ya sauke numfashi idanunsa ya ware ka蓷an yana 蓷an cije lips 蓷insa, jinsa yake wani iri yay weak kamar kuma ya aikata wani abu ba dai-dai ba, 茩ara sauke numfashi yay a hankali kuma ya fito daga cikin motar, cike da mutuwarsa yake tafiya hannunsa zube jikin aljanu kansa a 茩asa, a haka ya isa flat 蓷in sa, guards na ganinsa suka bu蓷e masa 茩ofa ya shiga, kai tsaye kuma part 蓷insa ya nufa, tun a nan yaci zucyarsa ta fara bugawa da 茩arfi tun shigowar sa, key yasa ya bu蓷e 茩ofar yana shiga ya runtse idanunsa saboda sautin amon Muryarta dake tashi a hankali, 茩arasa shiga yay tare da rufe 茩ofar ya jingina da jikin door idanunsa ya bu蓷e tare da sauke ganinsa a kanta, tana zaune saman carpet ta cure waje guda hannunta ri茩e da cikinta dake mata masifar ciwo, sai yarfe hannu yake.
Da sauri ya bu蓷e baki yace “Ya Salam!” Domin sam ya manta da batun ta a cikin 蓷akin, zai iya cewa ma bai san lokacin daya kawo ta ba.
A hankali kuma cikin wani hanayi na tausayinta daya 蓷arsu a ransa ya nufi inda take, da sauri ta 茩ara 茩an茩ame Jikinta waje guda tana sakin ajjiyar zuciya na ciwon cikin da yake damunta ga wani kuma danshi data keji a 茩asanta, 茩uri yay mata da idanu ganin yadda Jikinta ke rawa yasan tun tuni ta warke da ciwon maitar dake damunta tunda daman bai worse a Jikinta ba, ga kuma injection da drip daya mata ga rubutun da Oumuu-Ayman ta bata.
Sai dai wani abu nada ban dake damunta.



