KUSKURE Complete Hausa Novel

Bayan t koma gida NAWAL t tby ta mejikin t amsa Mata d sauki ..
Bayan Mai Aiki ta gama girki t kawo mama t d’iba Tana ci t tuna d maganin t ta d’auko Tana Sha NAWAL t fito ….
NAWAL mamakine y kamata rabon d taga mama Nasha magani tun wani ciwon Kai d y dinga damunta sanadin hawan jinin takenan sai yau …
Take mama baki d lpy ne? Mama Taki kulata sai d t maimaita kusa 3 sanan” ta ce eh kawai ” NAWAL take Kai mama Amman Abbah besani ba Nima mama muna gida to a Ina Kika samo maganin ?
Mama tace a inda ake samowa ..
NAWAL t matso kusa d ita tace Dan Allah mama ki gayamin meke damunki waya Baki magani Kuma Naga kamar n hawan jini ne ?
Mama tace eh shine ,kina nufin bakwu kwana d sanin komai zai iya faruwa ba keda Abban ki Akan bakin cikin da kuka kunsamin keda shi ba ,to burinkune y cika Jinin nawa ya hau sai ku jira cikawa ta ,najedai asibiti Likita y tabatar min y bani magani sai Kuma Abin da Allah yayi sai ku jira …
NAWAL dafa mama tayi murya a raunane Dan Allah mama ki fahimce mu wlh munason ki Kuma wlh bazaki mutu ki barmu b manufarki kenan kece mu nida Abbah d su Ahmad Dan Allah ki denasa damuwa Aranki mama NAWAL harda guntun hawaye ganin bacin Rai karara atare d mahaifiyar tata d irin kalaman d take furtawa su suka Fara Sagar Mata d gwuiwa karo n farko akan rabuwar t da safwan …
Dan kukan ma d biyu take ,ganin Abun zeyi tasiri a cikin ranta tayi gagawar watsi da maganar safwan t fuskanci mama tanata rarashin ta cikin kuka d nuna kulawa ….
ALLAH SARKI uwa d’ya ganin hawaye n rige rige a kumatun NAWAL mama t Dan sasauta tace Mata y Isa taje taci Abinci itama so take d gama cin Abinci t samu tayi bacci ko taji Dan damadama …
Itadai NAWAL gani take kamar haryanzu d damuwa a tare d mama Dan haka t cigaba d rarashin mama kukanta n Kara tsanan ta ,ganin Bata d niyar denawa yasa mama cemata to kicigaba d k’aramin wani damuwar tunda nace kiyi shiru kin ki ,Kinga anjima kwa maidani asibiti dunda dazu d kafata naje …
Ganin mama d gaske take NAWAL t Fara share hawayan Tana mayar d maganin d mama Tasha Tana cemata to nayi shiru ALLAH Y bar manake mama ….
Cikin zuciyar mama tace ALLAH baze barni ba mutuwa rigace lokaci kawai muke jira …
NAWAL ta zuba Abincin tanaci Tana kalon mama mamako tuni garin y fara canja Mata Dan jikin t y fara nauyi alamaun maganin y fara Aiki ajikin ta Tana bukatar t samu isashen bacci …
Ganin Tana zaune tanata lumshe Ido “NAWAL ta ce mama kije ki huta kina bukatar bacci fa alamunki sun nuna ..
Mama tace so nake n samu Abincin d naci y Dan sassauta acikin na kafin n kwanta …..
NAWAL tace b damuwa ai y Isa binjikin ki inkin kwanta b komai kije ki huta Dan ALLAH ..
Haka mama t tashi t tafi Dan samun relief ….
Can sai Abbah y Kira wayar maman ,NAWAL t d’aga y ke tbmy t dawo ne maman ?
Tace eh yace Ina take , NAWAL tace ai Tasha magani bacci y dauketa …
Yace meya gadata d magani Kuma? Daga zuwa dubiya?
NAWAL murya n rawa ,take gayamai komai nagame d jikin maman ..
Aiko y fara fada ,matsala takenan zurfin ciki d sa damuwa a Rai yanzu wanan Dan Abun har tasa shi aranta y janyo Mata matsala ,ta zurfin ciki bazata iya gayamin b shine t tafi asibiti d kanta inda wani Abun y faru d ita fa fisabilillahi!
NAWAL tace Abbah Dan Allah ka Dena fadar haka fatan Allah y Bata lpy kawai zamuyi yanzu ,yace to gashinan zuwa gidan ,
NAWAL tace Abbah Dan Allah Kar kace Mata komai akan tafiyar t asibiti d t boyema ,Naga maganin d aka Bata wlh sunasa bacci ,in ta farka Kuma zata ta fitsarar d su gashi zata koma Bayan sati buyu Kar mu Kara Mata wani damuwar Dan Allah Abbah mu tayata renon lpy ta NAWAL tasa kuka ..
Jin irin maganin d akaba mama gashi Bayan sati biyu zata koma g kukan NAWAL yasa zuciyar Abbah raunana yaji tausayin su y kamashi uwa uba Yar lelen shi Tana kuka …
Yace to Babu damuwa ,Allah y Bata lpy ,ganinan a hanya ,NAWAL tace Ammin Abbah na , ALLAH y kawo ka lpy ….
Safwan dai jiki yaki Dadi ,daga office akayi asibiti dashi tare d taimakon abokan aikin shi Hafiz da Hamza daya n talabe tashi yana rawar sanyi Taya na tuka motar sa ,sunyi kokarin Kiran matar SA y hanasu suka hakura ..
Bayan sunkaishi asibitin ganin yanayin jikin sa akace Dole se an karamai ruwa kafin kwaje gwaje ….
Hamza ne y Kira yayan safwan din y sanar mishi batare d sanin safwan din ba a ra’ayin shi Kar a sanar musu …
Aiko a rikice Yaya y Kira Alhj su d Ammy y sanar musu ,Ammy ma t sanar ma su twins ,su huzna aka rikice kace mijintane bashi d lpy …..
Ammy d su huzna d hassana sukayi asibiti inda alhj Yaya tuni sunrigasi gaba …
Ussaina ka barta d su Noor gudun karsu dami dadyn su …..
*Maman shaheed*????
[1/7, 7:38 AM] Maman Shaheed: ???? *WRITING*????
BY
“`MAMAN SHAHEED“`
*KUSKURE*????????♀_????????
( _’yar Aiki Ko Matar Gida_)
_shafi N talatin d shida_
*MY UMMAH SHEHU TAMU TA MARUBUTA (First lady) INA GODIA MATUKA DA ZIYARAR KI GARENI KIN NUNAMIN ZUMUNCI DAN GASKE “NAGODE ALLAH YABAR ZAMAN TARE,DAFATAN KINJE GIDA LPY*
????????????????????????
“Ussaina aka Bari dasu Noor a gida gudun Kar aje dasu asibiti , su dami dadyn su …
A rikice su Alhj suka Isa asibiti lokacin safwan nata rawar sanyi Yana neman agajin Abin rufa ,ahaka su Yaya suka same shi ..
Koda Alhj y ganshi y fara tmby shi lpy meya sameshi ? Tun yaushe y fara rashin lpy haka ba lbr?
Safwan ko magana be Sami damar yima Alhj su ba” sai Hafiz ne y bama Alhj amsa d tun zuwan shi office suka kula da yanayin shi “sukaga Alamar kamar baya Jin Dadi ..
Zuwa wani lokaci jikin shi yayi zafi ya fara rawar sanyi shine muka yo asibiti dashi ..
Koda Alhj y taba jikin shi yaji zafi rau, Yaya ma y taba ,Hamza ne y raka Alhj wajen likitan d y duba safwan y ,Bayan Alhj y bukaci hakan…
Likita y Kara Ma Alhj bayani d cewar Akwai gwaje gwaje d za amai in ruwan y gama shiga, tare d likitan suka dawo wajen safwan ya dura Mai maganin ciki ruwan d yake shiga jikin safwan din..
Ganin yanata cewa sanyi yakeji shine , Alhj umarci Yaya yaje y dauko Mai blanket a gida ..
Yana Shirin fita ,su Ammy d hassana d huzna suka shigo ,a rikice Ammy tayi Kan safwan ganin jikinsa na rawa ta Fara tmby abinda yake damun shi …
Alhj NE y jata gefe y fara Gaya Mata yadda sukayi d Likita,Dan t samu Nutsuwa..
Huzna t tsaya t zubama safwan ido cikin damuwa d nuna kulawa,Tana Mai sannu Wanda da sanun ta d oho duk daya wajen safwan ,gogan be ko santanayi ba ma d lpy yakene ma da yayi yunkurin bar Mata wajen …
D sauri Yaya yaje gida y dako Mai bargo aka rufeshi …
Kowa y tausayama safwan ko bude Ido baya iyayi ….
Ranar wuni sukayi a asibiti wajen safwan , hassana t koma gida takarbo Abinci ganin ussaina n son zuwa asibitin duba yayan ta safwan ,yasa sukayi shawara d hassana akan takaima Indo su Noor a matsayin sunzo gaishe su “Aiko su Haneef suka dinga murna suna tsalle.
“Ussaina t Isa gidan Inna suka gaisa” Inna t karbesu hannu bibiyu ,su Noor suka gaishe d Inna suna tmby aunty Aishatu?
Inna tace Tana gidan koyan dinki , saiga wani yaro y shigo siyan Aya ,d sauri Haneef yace y kawo kudin y mikama Inna kudin ,Inna t mikoma Haneef tace y mikama yaron Abin Sha’awa yakeba su Haneef azo siyan Abu su karbi kudi Suba Inna su d’auko Abu su ba Mai zuwa siyan ..