HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

*EPISODE* 1️〰️2️

 

 

Amadu bello university (A.B.U Zaria) wata mota ne kirar end of discussion ta shigo cikin wani irin mahaukacin gudu Wanda yasa yaja hankalin gaba daya ilahirin daliban makarantan da sauran Wanda suke muriri…Kowa tsayawa yayi dan son ganin mamallakin irin wannan motan haka.Dan haka kowa ya maida hankalinsa ga motan.
A hankali ta bude side en ta hadi da xuro kafafunta Wanda suke cikin wani irin fitinannun hill shoe,Wanda suka xauna Mata a kafan ramm dasu…sai da tayi spending kusan 10 minute kan daga bisani ta fito hadi da rufo murfin motan…daganinta nan dalibai sukahau cewa wow,wow…dan irin butters en nanne kallansu ba tayiba illah daga mawa Wanda ya kawota hannu da tayi hadi da nufan wani hall da taga anrubuta *(Medicine students set 2020)* tun daga nesa take jiyo hayaniyan su daga ji kasan J.J.C students ne.nufan hall en tayi cikin tafiyan ta a natse hadi da iyayayi da gayu Wanda duk Tudun takalmin ta bai hanata tafiya da Shi cikin salanta ba…
Sanye take cikin wani irin golden abaya wanda akayimai designs da yellow flawers da stones daddabe.Wanda ni kaina saida nace woow????????
Rolling tayi da yellow en mayafi hadi da yafa er ficiciyan mayafi Wanda ko kafada bai rufe Mata ba.fuskanta cikin simple make-up removed en shadow space en fuskanta tayi hadi da kutsa Kai directly cikin Hall en…

Duk hayaniyan students en da shiganta kaji kaman anyi ruwa an dauke,Dan tsittt hall en yy…can front seat ta xauna inda ba students akai…da xamanta wayanta yahau ruri Dan haka ta mike darect xuwa gaban hall en tayi picking call en.sakin baki daliban sukayi suna mamakin tsayuwanta a gaban hall en…Dan datamike sun dauka waje xata fita sai sukaga akasin haka,inda lecturer ke tsayuwa ta tsaya abunta with open heart Dan bataga tayi komai ba…
Daga wayanta tayi kirar iphone 11pr Max. Yanda take walwali da shimfida²yatsunta akan wayan yasa students bin hannun da kallo dake Jere da rings iri da kala tamm ya Afreed.abunda da tace kenan hadi da kashe wayan.seat enta takoma hadi da maida wayanta cikin ficiciyan jakanta…dai²malamansu na shigowa.
Provost principal da sauran lecturers. Wata mata ne ta mike daga cikin lecturers en ta fara magana da cewa:I’m safiyya Ibrahim by name, am d school principal, so we are all welcoming you set 2020,and then I need all of you to introduced your self infront of lecturers and your Collieds…seat nata ta xauna hadi da jiran fitowan daliban.
Ganin haka yasa wata tafara mikewa xuwa gaban hall en hadi dacewa my name is Fatima Aliyu from Kaduna state.bayan ta koma ta xauna ne wasukafita suna gabatarda Kansu a haka har sukazo kan ta….

Haba nan ido yadawo kanta,Dan kowa ya kagu yasan *’YAR WAYE???*
Mikewa tayi tana tafiya a natse har ta isah gaban hall en.da sanyayyiyar muryan ta hadi xakakashi tace my name is Amrah Muhammad suraaj from Zaria…
Jin irin muryanta yasa wata lecturer Wanda sunan ta yake Mrs Phillips tace”repeat again.
Amrah ne takuma maimaita sunan hadi da komawa seat en ta ta xauna… Nan students suka fara cewa Amrah beuty.nan take suka fara kokarun lakaba mata sunan da banata ba.haka duka students en suka gama introducing en Kansu and at the end principal Safiya tace Wanda baiyi submitting file dinshi ba yaje yayi a yau…haka sukayima set 2020 fatan nasara da jajircewa Dan karatunsu bana wasa bane(medicine).kuma sukace yau ba lectures sai xuwa gobe…

Bayan fitansu ne Amrah ta mike Dan tayi submitting file NATA xuwa principal office. Haka masu binta da ido keyi masu gulma ma nanasu.bitakansu ba tayi ba illah nufan principal office direct tayi..dashigan ta tanufi wurin principal…
Good morning ma”Amrah tace hadi da ajiye file enta a table…
Morning Amrah is dis your file?
“Safiyya ta tambaya” yes mah.
Ok principal tace hadi da bata wani printed paper.fill this dear.
Amrah ne ta amsa takaddan hadi da xama a wani kujera daga gyafe.dai² Fatima Aliyu na shigo wa da file a hannu.gaishe da principal tayi hadi da bata file en ta…nan tabata printed paper da cewa Amra ta maki bayani.
Ok Fatima tace hadi da nufan amrah.xama tayi kusa da Amrah hadi da cewa beauty baki gane ni bane?
Amrah ne ta ajiye pen en ta kan paper hadi da kallon Fatima tabbas baxata taba mantawa da Fatima ba.but anrabasu su rabu Kawai yaxasuyi…
No bangane ki ba”Amrah tace a takaice”
Kwalla ne ya cika idan Fatima nan tace”Amra ni kk ka manta ni Amrahn teemah.yau kin mantani ba damuwa ta fadi hadi da goge kwallah…tnx dear teemah tace”hadi da mike xata nufi wani seat en dan ta cike blank papern..dai² principal na barin office en…
Amrah ganin datayi teemah ta juya nan tausayin Kansu ya kamata sai hawaye nan tayi saurin rike hannun teemah hadi da cewa plz teemah na karki barni wlh nayi kewar ki friend… Nan KUKA yaci karfinta.dasauri teemah ta dawo hadi da rungume Amrah suna wani irin kuka maiban tausayi teemah cewa take”I miss you my Amrah…
Haka sukayi kukansu da farin cikin haduwansu.bayan sungama ne suka nufi table en principal hadi da submitting file sukayi waje.

Bayan sun fita ne teemah kecewa ahhh Amrah ya Gida xaki jene???
Ehhh hakane yau ba lectures sai gobe,amma ya Afreed yace xaixo ya daukeni sai gobe Kawai.”Amrah tace hadi da kallan teemah.
Bari injira ya Afreed en toh.
Teemah tace”
Ganin haka yasa amrah cewa”no kinsan yanxu zai zo.bari inrakaki kishiga car en ki.
Badan Fatima tasoba ta nufi mota ta shiga suna daga mawa juna hannu…

Bayan tafiyan teemah sai Amrah ta tuna da xuwanta SHAGALINKU DUBAI SHOP tafiya wajen makaranta tayi hadi da taran napep….
Haka bayan ya sauketa ta biya shi hadi da nufan shopping mall en…
Turaruka ta siya hadi da tarkacen kayan make-up sannan ta fito…
Tana fitowa ta kira Afreed hadi da shaida mai inda take.tana kashe wayanta ta nufi titi xata tsallaka F.C.E.ROAD.wani jiniyya ne ya urinta ta inda ta tsaya cak a titin tana addu,a Dan ta axata mutu yau.

Wata mota ne ta gogeta Wanda yasa Amrah faduwa dabas akan titi ta xauna awurun.wannan motan da ta kadeta tayi reversed har inda amrah take.motan na nan inda take kusan minti5 sannan a hankali a ka hau sauke glass din motan.wata young lady tagani Rabin fuskanta kewaye da glass.kafin Amrah tayi wani magana tuni wannan budurwa ta wani watsa mata Rafa biyu na dubu dai² tuni sukaja motansu hadi da bade ta da kura…bayan motan ta kalla nan taga gaba daya bayan motan anrubuta *AFRAL 1* haka sauranma akasa Afral 2,haka sauran akasa har sha biyu…
Wani irin ihu Amrah tasa hadi dadiban kudun tana watsi dasu wasu kuma tana yagawa.haba nan mutane suka kewayeta suna wawa Nigerian people we are on money scarcity Dan hakaa tuni mutane suka rufeta suna wawa.

Dai² Afreed na isaaah da sauri ya daga ta hadi dasata a mota yakoma wurin driver yaja motan da sauri……..
Ihu takeyi yana lallashinta amma kallanshi batayi ba.ganin haka yasa shi yin packing Dan ya lallashe er anwan nashi…
Ganin yayi packing yasa tacewa ya Afreed waye Afral ita wacece? Aina take? ‘YAR WAYE???ta fadi cikin karaji da kuka…

 

 

Toh fah waye kumah Afral?

Kuma wacece Amrah ‘YAR WAYE???

&Meye halakar teemah da Amrah……

Toh duk kubuyo ni maman teddy Dan in warware maku zare da abawa.wannan samun tabi ne Dan ba afara komai ba na littafin *’YAR WAYE???*

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button