KWARATA 78

Cike da tausayin Sultana ya koma ɗaki shidai yana tausayinta gata “yar ƙararrama shi tayi mishi yarinya ji yake idan yayi jijjiga akanta kamar zataji ciwo , domin shi dai buƙatarshi tana da girma An mata bata iyawa dashi wancan ma da yayi mata yana nadama kuma har yanzu bai daina ba , shidai kawai ya aureta ne dan ya natsar da ita wuri ɗaya tunda kullum yana tare da ita , na biyu kuma ya aureta ne dan girmanshi daya sake mata yasan duk lokacin data ganshi zata riƙa hango abunda ya shiga tsakaninsu , tou waishi tayama zai fara hayema An mata gata duk ta rame ta zama wata “yar ƙarama shidai an cuceshi wallahi wannan ai ɗaukar alhaki ne , ɗan gajeren tsoki yayi sannan yace in taɓota kuma ta taramin mutane ma a gidan nan dana fita kowa yasan abinda nayi , ummm abundai ba wani sirri….
Dikko na fita masallaci Jiddah da zugar ƙawayenta suka shigo ɗakina hada Mardiyya , a saman abin sallah suka sameni tsaye zan kabbara sallah , Jiddah ce ta kama hijabina daga wuya ta yageta har ƙasa ta wurgar da tsumman ta cire kallabin kaina tana taɓa gashina , bayan ta tabbatar ban jiƙashi ba tace Allah ya rufa miki asiri da na rantse da girman Allah yau saina safke miki gashin kai banza ɗiyar ɗan caca tayi baya , Mardiyya ta matso tace ni nan da kika ganni nafi haɗarin jirgin sama kyan gani , ni haɗarina girma ne dashi domin idan nabi ta rayuwar mutum na fita tou fa lallai ya gama rayuwa har abadan duniya , na shigo gidan nan da niyar tarwatsawa ai kin tuna labarin dana baki a mota ko ? Daga haka bata sake cewa komai ba , ƙawayen Jiddah suka ci gaba da zuwa gabana ɗaya bayan ɗaya wasu su shafa fuskata wasu kuma su shafa gashin kaina , wata ma cewa tayi wannan ƙugun duk ke ɗaya ? “Yar yarinya dake da wannan babbar halitta ina kuma ga ni’imar aure ta tsargaki lallai Jiddah sai kinyi da gaske idan kuwa ba haka ba saidai tashin zance , haka dai sukayi ta daƙuna ni yayin da wasu suka riƙe ƙuguna suna jinjinawa , wasu kuma suna kallon gaban rigata dole Dikko ke birkicewa koni na samu wannan ai na gama da ko wace irin mace , dariya sukayi gaba ɗayansu banda Jiddah da Mardiyya ,
A ƙawayen Jiddah mutum 3 ya rungumeni ta ƙarshen itace ta warware gashin kaina ta rungumeni ta baya ta umarci wata cewa tayi mana hoto , ɗaukar hoton akayi da ƙarfi ta juyo dani ta sake rungumeni tace a ɗauka , sake ɗauka sukayi ana gama hoton tace ina sanki , murmushi nayi tare da kallonta nace ai tun baki faɗa ba na sani , gaba ɗayanku zan iya fitar da fetir zan kuma iya fitar da kalanzir a cikinku ,
Ku baƙin mata ne kuma baƙine a harkar lesbian ƙananan “yan iska , ke Mardiyya ke zaki basu labarin Sultana duk wacce tasan ta rungumeni a cikinku saina ɗauko mata hoton uwarta tsirara , ita Mardiyya furtawa kawai tayi ni na cika mata kalmarta ta hanyar ɗauko ubanta a cikin yanayi mafi muni a rayuwa , ke Jiddah kike ko wace ce ? Ni nan da kika ganni iskanci ne ɗore a cikin cikina da zaran kin latso wurin ƙaryarki ya ƙare ki kiyayi haɗuwarki dani , me kike tunani ne ? Tou idan baki sani ba a daren jiya Dikko maimaicin dahuwar dambu yayi min ko an faɗa miki ni ƙazamiyar mace ce mai kwana da janaba a jikinta ? Anyi an kuma an ƙara an ƙara ƙarawa kuje waje ku jirani kafiran banza da bakwa kallon alƙibla , tsoki nayi tare da naɗe gashin kaina na nufi hanyar toilet ,
Dariya Jiddah tayi tare da cewa burgar banza yo me yayi dake a daren jiya bayan tare ya kwana dani ? Ihun ki yasa ya fito banza duk abinda ya shiga tsakaninta da Dikko a jiya da magiyar da yayi mata dan da farko bata yadda ba haka tayi ta tonawa Dikko asari abindai bai kamata ba , jin kukan motarshi yasa suka fita daga ɗakina Jiddah naci gaba da basu labari suna dariya ,
Jakunan banza duk saina ci uwarsu in Allah ya yadda wallahi naji ciwon yadda Jiddah ta buɗe sirrin Dikko abun baimin daɗi ba amma zai dawo ya sameni saiya faɗamin abinda yasa ya aureni , wayata naje na ɗauka na kira Inna yanzu ma bata ɗauka ba ,
Wannan tafiyar ma dubu ɗari biyar Jiddah ta bawa Al ‘ Ameen bayan ta cika masa mota taf da mai ya nufi zaria , zuciyarshi na saƙa ƙeta iri² , su kuma ƙawayen Jiddah shatar mota sukayi bayan sun tabbatar wa Jiddah zasu dawo sati na gaba…!
Har yanzu ban daina kiran wayar Inna ba daga ƙarshe ma kashe wayarta tayi , tashi nayi na koma saman gado na kwanta ina kwanciya wayar Amisty tana shigowa , ɗauka nayi bayan mun gaisa take cemin Nana ta rasu , Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un Amisty wace Nanar na tambaya idona cike hawaye , Amisty tace Nana wacce kika sani ? Me ya sameta ne ? Wallahi lafiyarta qalau tayi mana bankwana da dare ta fita asubar nan aka tsince gawarta an yadar da ita a bakin bola bayan an kwakwale mata idanuwa kuma an cire wasu sassa na jikinta babu nisa da wata maƙociyarmu itama haka aka cire idonta aka yadar da ita a saman bola bamu san abinda yake jawo hakan ba , wani irin ihu na kwarara tare da yada wayata ƙasa ina cewa na shiga 3 shi kenan sai ni yau zan mutu wayyo na bani na lalace shikenan ashe bazanyi tsawon kwana ba ,
A wannan yanayin Dikko ya shigo ya sameni , tambayana yayi abinda yake faruwa , kai tsaye na kwashe kaf na faɗa masa amma sai yacemin wai sheɗan ne yake zuwamin a bacci , haka ya lallasheni bayan ya faɗamin cewa shima da haka yakeyin irin nawa ko rashin lafiya ko wani zaiji damuwa duk abinda zai faru da wani a gidansu ko waye zai gani a bacci idan kuma ya tashi abin zai zama da gaske , wannan karki wani damu sheɗanu ne kuma zai daina , kallonshi nayi sosai sannan nace sheɗanu wane iri ? Aljannu mana , cikin tashin hankali nace wane irin aljannu kuma nayi maganar cikin mutuwar jiki na tsorata , cikin hayagaga yace ke da Allah ban sani ba ,
Nima cikin hayaniyar nace kar Allah yasa ka sani kuma ya toshe ilimin sanin naka , murmushi yayi tare da cewa tayi bakan damiyar nata saina kaiki goruba anjima naci ƙaniyarki “yar rashin kunya , sai kaje goruba zakaci me yasa anan baza kaci ba , anan ? A , a , ni bana taɓa ki a gidan nan ki ɓarewa mutane baki kiyi ta musu ihu saina kaiki can zan rufe ƙofa in baki wahala sannan na dawo dake , idan ka tashi karka dawo dani da raina ka kashe ni , babu wanda ya taɓa mutuwa kuma a kanki baza a fara ba amma zaki ci gidanku ƙaramar yarinya mai bakin tsiwa , badai kinci kaza ba ? Hmmm saina kulle bakin rashin kunya…
Sai kazo ka kulle , hmmm bakina waye ya isa ya rufemin tunda ba mutum ya bani abuna ba , juyawa Dikko yayi ya fita daga ɗakin bai sake magana ba , wayata dana faɗar ƙasa na ɗauka tare da cewa Allah ya jiƙanki Nana ke kuma taki ƙarshen haka yazo Allah na roƙeka ka taimakemu muyi kyakkyawan ƙarshe , da yanayin mamaki nace tou shi Dikko da yaga nashi sheɗanun ko ance za’a kashe shi ? Wayata na ɗauka na fara kiranshi , ƙin ɗauka yayi a bayyane nace kai ta dama , yana ramawa ne dan ya kirani jiya ban ɗauka ba , tou saina kira so adadin yadda ya kira bai ɗauka ba sannan zai anshi kiran nawa…
Da zullumin mutuwa a raina na koma bacci , wanda baiyi shawara dani zaizo ba , Dikko wanka yayi ya fice danshi Allah bai masa baccin safe ba , cikin bacci naji ni ina lilo saman ruwa da sauri na buɗe idona Jiddah na gani tsaye rungume da bokita a hamatar ta kaɗa kai tayi tare da nunamin inda agogo yake sannan tace an samu gado an wani mimmiƙe sauka kije kiyi aiki ko kina nufin nice zan girka miki abinda zaki ci ,
Kallon Jiddah nayi sannan na kalli inda ta jiƙa gadon sauran ruwan bai gama shiga cikin katifar ba nace ke zan dafa ma ko wa ? Ɗan ya tsina fuska tayi tare dayin wasa da bokitin hannunta cewa me kika iya wanda zaki girka ki bani naci ? Ai gidan ɗan caca babu cima , ƙanzo gari sai kuwa kwaɗon tuwo idan an samu kinga baki da ilimin dafamin abinda zanci , to me yasa kika tashe ni ne ina bacci ? Saboda baki isa kiyi bacci ba tashi zakiyi ki girkawa masu aiki abinci , saukowa nayi daga saman gadon nace aiko ubanda ya aifeki zanci , caca ubana yafi ƙarfinki mijina ma ya gagareki bare Babana ,ai saidai kici abinci ki miƙe a saman gado kafin Momy ta dawo taci uwarki ki koma inda kika fito , ni bana faɗa da kishiya saidai na kwace mijin ciwon zuciya ya kasheta , taya ma zan fara haɗa jiki dake in kwashi talauci ?
Ai an daina faɗan kishi saidai ayi a ɗakin miji , ido fa yana kallo wallahi saidai ki gani ki haɗe yawu lafiyayyen namiji mai kuzari wanda babu irinshi a bariki , jarumi ɗaya mai naɗawa mata duka naushin shi da daɗin kalamansa wurin yabo nada daɗin saurare Yaya yafi ƙarfinki , mamayata aurenki yayi tunda kin shigo saidai kici abinci kisha ruwa amma Dikko yafi ƙarfinki , daren farko na a america nayi shi , naci kaza nasha lemu keko ko ruwan faro ba’a baki ba , mijina ya kwaremin kayan jikina idonshi yana kallon nawa cikin soyayya ya lallaɓeni yayin daya kwanta dani , Allah yayi miki albarka Jiddah shine abinda ya furta lokacin daya jini sabuwar mota ce kin kawo min budurcinki ya faɗa cikin jin daɗi , gyara riƙon bokitin tayi taci gaba da cewa , a jiya kuma riƙeni yayi a jikinshi saida yayi min kirari uwar gida sarautar mata farar mace alkebbar amarya ni waccan jakar ban ɗauketa mace ba shi yasa na baro ta nazo gareki ki bani maganin damuwata tou ina soyayyar ? Ai dama a saman gado ake nunata ɗakinshi yafi ƙarfinki bare har kisa ran hawa saman gadonshi wannan ni’imar Jiddah kaɗai zataji ƙwalelenki Caca ,
Ngode sosai da saƙon ta’aziyyarku a gareni , Alllah ya bada lada ubangiji muma ya kyautata namu ƙarshen idan ajalinmu yazo am3n ,
Kuyi haƙuri idan har kunga banyi typing ba wallahi ina da ƙaton dalilin daya hanani kuyi haƙuri ni bana mantawa daku kuna raina kamar yadda An mata take a ran Dikko ,
RABI MUSA katsina zance ko kaduna ? Mrs Usman Abdullahi yau nayi typing sai a sakarmin mara inyi fitsari , mu duk muna miki fatan alkairi ubangiji ya ƙara zaman lafiya da kwanciyar hankali “yar uwata ,(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());