Labarai
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Mata Da Miji Sun Rasu Lokací daya Sakamakón Mummunan Haɗarín Mota
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Mata Da Miji Sun Rasu Lokací daya Sakamakón Mummunan Haɗarín Mota
Allah ya yí wa Alhajì Abbàs Injíníya Kanó rasúwa tareda matarsa a sanadíyyar haɗarín Móta da ya rítsa da sú akan hanyar sú ta Zúwa Dutsé Jìhar Jígawa daga garín Kanó.
Allah ya gafarta músú, ya sa mútúwa hútú cé a gare sú, Ya bawa iyalai Haƙurí na rashìn sú