Labaran Kannywood

Alhamdulillah a Karshe dai An Saka ranar Daurin Auren Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai Afakallahu

Alhamdulillah a Karshe dai An Saka ranar Daurin Auren Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai Afakallahu

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Isma’il Na-Abba Afakallahu, zai Angwance tare da Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa Rukayya Dawayya.

Za a daura auren ne, a ranar 4 ga watan Nuwamba 2022, da misalin karfe 2pm na rana, a Masallacin Juma’a na Tishama da ke garin Kano.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button