Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yaro Karami dan Kimanin Shekara 1 Ya Mutu Cikin Bokitin ruwa, Yakamata Iyaye Sun ringa lura sosai da Yayansu acikin gida

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yaro Karami dan Kimanin Shekara 1 Ya Mutu Cikin Bokitin ruwa, Yakamata Iyaye Sun ringa lura sosai da Yayansu acikin gida

Jaridar Alfijir Hausa ta ruwaito Yadda Wani yaro mai shekaru 1, ya mutu bayan ya faɗa bokitin ruwa a Nnewi, jihar Anambra.
Rahotanni sun ce iyayen yaron sun bar shi a hannun ƴan uwansa a lokacin da lamarin ya faru a ranar Asabar, 3 ga watan Disamba.

Ƴan’uwan sun shagaltu da wasa sai yaron ya nufi bokitin ruwa da aka shirya a waje ya faɗa cikin. An same shi ya mutu. Hotunan bidiyo da aka yaɗa a yanar gizo sun nuna masoya suna addu’a ga yaron dan dawo rayuwa. Babu wanda aka ga yana yin kuka cikin bidiyon.

Muna godia da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button