Labarai

Jam’iyyar PDP ta Koka Kan Sabuwar Wakar Cin Mutunci da Matashi a Katsina Yayiwa Atiku Mai taken Yasha giya Yayi tatul.

Jam’iyyar PDP ta Koka Kan Sabuwar Wakar Cin Mutunci da Matashi a Katsina Yayiwa Atiku Mai taken Aiku Yasha giya Yayi tatul.

Wannan Mawaki Wanda Akasani Da Youseey Haifaffen Jihar Katsina, Yayi Waka Maimuni Wadda Yasamata Suna ATIKU YASHA GIYA WaTo (alcohol) Mutanen Jam’iyyar PDP Sun fusata Suna jiran Matakin Da Shuwagabannin Jam’iyar su na PDP zata ɗauka.

Haka zalika Kuma Jam’iyar Adawa Wato APC Tana Alfahari Da wannan Mawaƙin Tare Da Bada Goyon Baya 100% Guri Karfafamasa da Da bashi Kariya, Da kuma Karin cewa Duk zagin da Ake masa Da Matakinda Jam’iyar Adawa Suke Batun zasu ɗauka To Ashirye suke daga Jam’iyar APC.

Wannan Itace Wakar, ka shiga a domin ɗaukowa.????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button