NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 3&4
BOOK ONE 📖
Story & written by
Mommyn fareesa
wannan page d’in nakine halak malak y’ar gata mmn sultan
🥰🥰
🅿️3&4
Ab’angaren Aysha da anty murja kuwa”suna fitowa anty murja tadinga yimata fad’a”
haba anty miye laifi na anan?”layi fa yaci mana”shiyafi k’arfin yabi layin ne?”
Bansaniba”idan kikamun sanadin daya koreni dg asibitin sa”kinga kema saina sallameki,kidena mun raino”balle harna biyaki naki albashin.
wai anty dama shine mai asibitin dakike aiki?”shine mana”gsky yacika izzah”insha Allah bazai sallameki ba”tafad’a cikin damuwa”
shiru kawai anty murja tayi suka tsaya bakin titi suka hau adaidaita”
A anguwar mu’azu aka sauke Aysha”ta fita itada zainab”anty murja kuma aka wuce da ita asibiti”
kai tsaye get d’in gidan Aysha ta nufa da nufin tasaka key ta bud’e”taganshi abud’e”gabanta yafad’i”
sbd hakan na nufin mijin anty murja na nan”ita kuma batasan zama gidan idan yana nan”sai yayita kallonta”kwanaki har rik’e mata hannu yatab’a yi”
da farko sai tak’i shiga”amma dataga ai k’arfe 1pm antyn zata dawo sai kawai tashige cikin gidan….
wacece Aysha
Aysha muhammad batsari!shine cikakken sunanta”mahaifinta da mahaifiyarta y’an asalin k’auyen batsari LG ne dake jihar katsina”
kasuwanci yakawo mahaifinta da k’aninsa idi anan garin kaduna”
Abba mahaifin Aysha bayada sana’ar data wuce siyar da cefane da kayan fruits”
kuma Alhmdllh suna samu sosai”atare da k’aninsa idi suke a kasuwar”
Aysha ita kadaice agun iyayanta”mlm muhammad da bintu” tayi nusery,primary,har zuwa yanzun tana secondary skul”
Baffa idi yanada mata guda”sunanta goggo sa’a”yaransa 2 “sulemanu da fiddausi”fiddausi sa’annin junane da Aysha”
suleman kuwa zaiyi 18 yrs”sbd baffa idi yariga Abba fara haihuwa.
baffa idi mutum ne shi mai son abin duniya da had’ama”yanada hange sosai…
ba’a gida guda sukeba”muhammad Abban Aysha suna anguwar rimi”baffa idi suna anguwar kawo”
Aysha kyakykyawar yarinyace ce “jawur da ita”itaba doguwa ba,bakuma gajeraba”tanada tsiwa”sannan tanada ilimin addini sosai da sosai”wasuma malama suke ce mata.shekarunta 12 tayi saukar alk’ur’ani me girma”tanada 14 yrs tayi harda”tasan addu’oi da haddisai da sauransu.ayanzun haka Aysha tana ss3”
mahaifin Aysha yayi da matarsa bintu zaije amso kayansu na marmari,da cefane agarin jos”
Kwana 1 ko 2yakeyi”sai gashi har yayi sati shiru”hankulla sun tashi”ankira wayarsa shiru akashe”gashi dama iyayan Muhammad sun rasu”danginsane a batsari.
Ana cikin wannan yanayin baffa idi yazo yana kuka shab’e shab’e da hawaye wai mlm muhammad yarasu”sanadin accident”
Fad’in tashin hankalin da Aysha da ummanta bintu suka shiga b’ata bakine”
gashi bbu gawa wai yak’one acikin mota”bayan kwana 7″baffa idi yazo da wasu mutane wai gidan nan banashi bane na haya ne”sosai Aysha da umma sukayita kuka akan karyane gidan abban Aysha ne”baffa idi yyita fad’a”dangin umma suka tafi da ita batsari”shikuma ya amshe Aysha”yayi katutu da sauran abinda yarage na marigayi.
Aysha kamar tayi hauka sbd tashin hankalin rabuwa da mahaifiyarta”
Kwananta 3 agidan baffa idi tafara ganin masifa da bala’i”basu bata abinci”wai meta amfana musu”sannan baffa yakawo wani mutum wai tabishi zata masa rakkiya.
badan Aysha tasoba tabishi amota”bayan fitarsu da mutumin yakaita hotel”ashe d’an iskane”
Tana kuka ta gudo tadawo gida”bayan ta tara masa jama’a a hotel d’in”aranar baffa idi yamata dukan da duk wanda yaganta dole yatausaya mata.
Matarsa ta hanata zuwa makaranta tana so tamata tallah “itakuma tak’iya”
Akwai wani mak’ocinsu mlm Hamza”shine yayiwa Aysha hanyar samun aikin raino gun anty murja”
sbd tausayin ta dayakeji”duk anguwar ansan halin datake ciki”babu kuma wanda ya isa yatanka”
duk wata anty murja tana bata dubu 10″kuma bata tsira da ko sisi”baffa zai amshe yana zage zage ta tilke agida tak’i nema masa kud’i.
Wani time d’in ma idan tadawo dg gidan raino”ace anbata awa d’aya ta fita tasamo dubu 2″
Azaba sosai yarinyar kesha agidan k’anin ubanta.
Abdul hakeem shine d’an mlm Hamza babba”yanajan nafef”yakamalla karatunsa na NCE”
har ransa yanason Aysha”amma betaba sanar mata ba”sunadai mutunci”yana taimaka mata”da yaya abdul take kiransa”zaiyi 25 yrs haka”
Dama Aysha tanada ilimin addini sosai”amma dukda haka bata dena zuwa islamiya ba”sai bayan tadawo gidan baffa idi”tadena zuwa sbd baya biyan kud’in wata”hakama skul tadena zuwa….
yahanata zuwa gun ummanta dake batsari"ayanzun wata 6 kenan da rasuwar mahaifin Aysha...
Allah yayiwa Aysha farin jinin maza”kuma duk masu hannu da shuni ketayawa.saidai duk wanda yazo da zancen da gske yakeyi”sai kawu yace”.ba yanzun za’a mata aureba”ga fiddausinan(y’arsa) suzo sunema.saidai kuma ita ba’a tayawa”
shikuwa yafiso ya aurar da y’arsa abar Aysha”kuma so yakeyi yamayar da Aysha jari”amma tak’i yarda”
wannan kenan anan gaba zakuji wasu abubuwan.
Cigaban labarin…
Aysha na rik’e da zainab tashiga cikin main parlour na gidan sister murja.
Taheer na zaune kan kujera ya aza k’afa d’aya kan d’aya yana kallo a TV”
Amsa sallamar Aysha yayi”yana kallonta yace”.ina murjan?”tana asibiti ai”okay”jeki kwantar da zainab d’in naga bacci takeji”
da to ta amsa”ta wuce wani d’aki datake zama da zainab d’in”freeso ta had’a mata ta bata.
sannan ta goyata”tanaso tayi bacci saita samu tayi sallar azahar”tasan dai atime d’in anty murja tadawo.
Batayi baccin ba?”taji muryar taheer abayanta”gabanta nata fad’uwa tace”. Eh”sauketa mugani”ah ah kukafa zatayi”
Dallah kisaukemun yarinya mana”yafad’a cikin tsawa”
Da sauri Aysha tafara k’ok’arin sauketa”tana satar kallon sa yana tsaye yak’i tafiya kuma.
bisa y’ar katifa ta azata tana cewa” kwanta mugani k’ilan kiyi bacci”
tana d’ago kanta taga taheer na zare dogon wondon jikinsa….batasan time d’in datayi wurgi da zainab tayo waje aguje tana ihun”
Dariyar k’eta yyi sbd yarufe k’ofar da key”sosai Aysha ke jijjiga k’ofar”jikinta na kirma”tana furta innalillahi wa inna ilaihir raju’un!
saidai kiyi exercise yarinya”amma wannan k’ofar bata bud’uwa”
kinada kafiya da taurin kai”idan zaki bani had’in kai kud’i zandinga biyanki”kidena wahalar raino awata ana baki 10k”
yanzun inkika amince dubu50 zqn baki”ke kullum indai kika yarda dani dubu 50 zan dinga baki”
Innalillah wa inna ilaihir raju’un!kaji tsoron Allah”kaima ka haifa wlh”kabud’emun k’ofa nafita niba y’ar iska bace”
hmmm!zan kuwa nuna miki d’an iskan ne”nayi yadda nagadama dake”sannan nahad’a miki makirci agun matata ta koreki”
Kinga matsala biyu”kin rabu da martabarki ,kin rabu da aikimki.yafad’a yana fisgota yamakata saman 3 seeter”
Tasaki k’ara”yatoshe mata baki”cizo ta gartsa masa iya k’arfin ta”tana k’okarin k’wace kanta.
“ya tsinketa da wani gigitaccan mari yana keta mata hijab…..
Arikice Aysha ta✍️
Mom fareesa🖊️