AMANA TA CE 1-END

AMANA TA CE Page 31 to 40

Happy Jumma’at Mubarak2 All My Muslim Sisters n Brothers

®WISDOM HAUSA WRITERS

Rash Kardam

[7:39PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE

                        By

©Rasheedah .A. Kardam

   

               ®WWA®

                           

Cikin nutsuwa ya fara magana ni Sunana Ammar Sa’ad Saraki iyayena asalin yan mai duguri ne nan ya basu lbr shi dana Auta ko da ya gama yana dago kai yaga Hajiya Mamu harda hawayenta Kausar ko kuka take mara sauti don tana da tausayi lokaci daya taji tana son auta ta tausaya mu bare Ammar da shi ya ke mai rike AMANA munayshart kam ko a jikinta ita dai Ammar take so nan taji wani kishi auta ma takeji sabida kulawar da yake nuna mata, hajiya mamu ne ta katse musu tunaninsu ta hanyan cewa Ammar lalle kun ga jarabawar rayuwa Allah ya jikan iyayenku san nan ina son in bazaka damu ba zaka dawo gdn nan kana mana aiki sai ina baka ko da 20k nasan a wata sallaman da mai kaya yake maka bazai wuce haka ba san nan zan rikeku tamkar yayan dana haifa a cikina haka kanwarka zamu bata kulawa godia yayi sosai kafin tace yanzu ya tashi yaje ya sallami mai kaya daga nan su hado kayan su taho dashi ammar tsaban murna kasa magana yayi sai hawayen farin cikin gdy yayi sosai kafin ya mike ya fita yana yam sharan kwalla Kausar duk ya cikata da tausayi munayshart kuma murna takeyi zata samu damar wayar dashi daga nan sufara soyayya haka ta mike ta nufi dakinta kausar ko kitchen tanufa don taya hauwa mai aiki girki don ita duk mulkin ta da jinkanta bai hanata aikin gd sai dai bata son raini gsky wan nan kena.

* * * * * * *

Ammar da murna sa ya koma cikin kasuwa nan yayi bayani wa mai fruit ta wani waje yana murna ta wani waje yana bakin ciki don zuwan Ammar bakara min alkairi ya samu ba ga customers da ya samu ga kasuwa ta bun kasa sai da ya dauki 5k ya basa kafin ya hada masa kayan fruit nan sukayi sallama ya nufi gd da farin cikinsa nan ya shigo da sallama, auta na daki ta fito ta amsa da murna ta amshi kayan da ke hannu sa suka shiga daki kai in ka gansu sai sun burge ka ka dauka Mata da miji ne nan matar mai fruit ne ta fito da yar kujeranta don taji mai yake wakana tayi gulma nan taji shewar auta da sauri tafara dogon wuya don taji meye amma hakan bai yuwaba sai ta mike taje ta tagar dakin tasa kunnen ta dai2 lokacin tace barin hada kaya sai mu tafi ko mai ta tuna sai tace tsaya nan tafito da sauri abun da ta gani ne yasa ta turus don matar mai fruit ta gani ta window ita ala dole sai taji mai suke cewa sa’dat na ganin auta ta ganta jikinta ya dau rawa ta fara in ina dam….. Kwaro….na…ga… Auta tayi murmushi tace dama sallama zan miki don mun samu wani gun nan zamu koma da zama cikin zare ido da dafe kirji sa adat tace kenan kina nufin gdn nan zaku bari kafin tabada amsa sukaji sallama mai gdn ne da wata matashiyar yarin ya wacce bazata wuce 21 yrs ba bakace kyakyawa ba laifi daga ka ganta tasamu karatun boko da gogewa kalon sama da kasa ta somayi ma auta ko ba a fada mata ba tasan wannane auta doguwar rigane ajikinta baya da kauri sosai tayi rolling sai key din motarta dake hannunta nan take gaban auta ya buga,

Cikin isa take magana ina Ammar din kice munayshart ne tazo tafiya dashi in ji mum auta jiki ba kwari ta juya zuwa dakin ta kira ammar da ke nike kaya duk sunyi cirko2 a waje ya fito yana ganin ta ya dan sake fuska bayabo ba fallasa cikin in ina tace mum ne tace inzo in taho daku murmushi yayi wanda ya bayyana kyansa yace ba matsala mun shirya nan auta da hijab dinta ki rataye a kofa ta tsaya kamar gunki tana kallon ikon Allah ammar hanin tayi kasake yasa ya ajiye jakarsu yaje kofa ya dauko hijab dinta ya sanya mata nan take fiskan munayshat yaso ma canzawa don tasan sai tayi da gsky akan auta nan tukun yana samata ya riko hannuta daya hannu ya dau jakarsu duka fito nan ya ga motarta ta dazu ne nan ya bude baya zasu shiga tace no ammar ka dawo gaba ganin irin wan nan abunda munayshat keyi yasa auta azuciyarta magana wannan ko wacece haka tasan auta da ammar ba mai rabasu sai Allah ko ina tare muke ayya tasan ni YAR AMANA SA CE kuwa amma barin fara gwada mata nawa salon cikin shagwaba da bubbuga kafa na zo gun ammar na riko hannun ammar wanda har jikinsu yana gogan juna nan ta kwantar da kai tasoma masa magana cikin shagwaba Yaya na ni ni ni ni ni ni.

®WISDOM HAUSA WRITERS

Rash Kardam

[7:39PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE

                        By

©Rasheedah .A. Kardam

   

               ®WWA®

                           

Ya ni ni ni mu zauna a baya kar ka barni ni daya wani gululun bakin ciki ne ya tokari munay badan taso ba ta hada fusaka tashi mazauni driver ta daura belt ta fisgi motar da karfi sunyi tafiya mai nisa kafin suka iso kofar wani katun katafaren gd dake auta tasaba da naira bata wani razana ba hakan suka kutsa kai gd sai da sukayi packing sannan suka fito munay a gaba tana wani karai raya har suka shiga falo nan ba kowa karararwa ta danna sai ga hajiya mamu na saukowa daga matakalar benin gdn cikin shiga ta alfarma fuskarta dauke da fara’a tana ganin su tayi gun gun auta tana fadin Zainab sannu da suwa hannu ta tariko ta zaunar da ita kusa da ita nan ta kira hauwa tazo ta kai auta dakin da ke kusa da na munay bayan tayi wanka kinzo kici abinci haka akayi hauwa ta kaita daki ammar kuwa a dakin dake wajen amma kofa biyu ne daya zaja shiga ta falon gd san nan akwai kofar da ke kallon harabar gd nan aka masa masauki,

auta wanka tayi sosai ta wanke ko ina na jikinta ga sabulu mai kamshi bayan ta gama tazo ta shafa mai san nan tasa dogon riganta da dan kara min hijab tagama kenan hauwa tazo tace suje dining taci abinci nan suka fita hajiya mamu ne kadai a falon duk dari2 takeyi don bata saba da suba amma haka kurum take jin hajiya mamu a jikinta don ta mata tarban mutunci wacce ta dauko su ne kwai ke mata kalon wulakanci kuma taga alaman zasu shafa da ita sai dai auta ita sam bata iya hayaniya ba haka ta rinka cin abinci dari2 ana haka sai ga kausar tashigo da sallamarta da alaman daga wani gu take washh tace sannu mum na dawo hajiya mami tace sannu da dawuwa mikewa tayi ta haura sama sam bata lura da auta tazo ba dakin mum dinsu ta nufa ta ajiye mata aika kafin ta nufi dakinta wanka tayi ta hau online tana duba sakon da ka turo mata a whatsapp da viber da fb nan ta yi ta reply.

 auta bayan ta gama hauwa tazo ta tattara kwananukan auta binta kitchen tayi tare sukayi wanke2 bayan sun gama ne suka dawo falo lokacin munay ta fito cikin wash matsatsun kaya sai wani kwarkwasa takeyi suna hada ido da auta ta sakar mata harraa wanda saida auta jikinta yayi sanyi nan ta sun kuyar da kanta daki ta koma,

Munay tace hahaha yariya zaki gane kurenki don sai kin gwammace kida da karatu ammar ma yaci sa an ya min shiyasa zan ragar nasa anma yanda yake sonki ba zan lamunci ganin yana nuna kulawa ga wata ba azuciyarta take magana.

       Ammar ko dakin da aka basa ba laifi ya hadu sosai nan yasa tan kayansa wanka tayi da man akoshe yake kwanciya yayi yana tuna rayuwansa na baya ga wani irin son auta da yake ji ama yana tunanin hanyan da zai fada mata in ya tuna yanda komai nata yake sai yayi hamdala don tabbas yasan ba zai iya bada auren auta ma wani ba har sai in yaga yashi sonta da kaunart zai iya hakura san nan kuma wanda zai taya shi rikon AMANA TA haka yayi ta tunani kala2 sai da aka kira magriba ya mike ya nufi masallaci don gabatar da sallah bai dawo ba sai da yayi isha’i nan yasamu an kawo masa abinci zama yayi yaci kafin yayi godiya ga Allah da ya kawo musu sauyi a rayuwansu.

Previous page 1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button