AMANA TA CE 1-END

AMANA TA CE Page 31 to 40

®WISDOM HAUSA WRITERS

Rash Kardam

[7:54PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE

                        By

©Rasheedah .A. Kardam

   

               ®WWA®

                           

Hakan yasa munay bata son talaka komai nata da yayan masu kudi take harka ,

Tunda ahyan ya tafi sai sai suyita waya da yan gida acan turai kuwa ya samu abokai yan duniya bushashan su kawai sukeyi duk da bai yi wasa da karatu ba amma baka rasa shi gidan faty rawa duk ya iya zuwa amma sam bai shan giya hasali ya tsaneta sosai da sosai haka rayuwansa ya kasance har zuwa yanzu da ya rage masa 1 year ya hada masters dinsa shiyasa komai nasa ya ban2ta da sauran ga wata yar dan kunne manne da ya makala a kunnensa,

wan shine lbr H mamu.

Jiki ba kwari na haura dakina tabbas yau na san munay sai ta min ba dadi ga ammar ransa ya baci anya na kyauta masa kuwa duk yanda yake kokarin kyautata min ace yau ni na bata masa rai gsky banyi adalci ba bau kyauta ba take naji wasu zafafan hawaye suna gan2min kwanciya nayi nasoma kuka maras sauti, kamar daga sama naji an zuba min dundu har kirjina sai danaji ya amsa munay na gani da bulala ido na zaro nan na sauko na hada hannuna biyu na fara bata hakuri.

 kee yar iska mai kodadden fuska waya baki daman saka wayan nan kayan bare kiyi make up har ki sauko falo nan take muryana tasoma rawa dan Allah kiyi hakuri munay ta dago dorina kamar zata zuba min na runtse ido sai hawaye amma sai naji shiru a hankali na bude idona sai naga tana harara na tace daga yau ina kara ganinki a tsakar gida sai kin gayama yan garinku, kinci sa’an yau yan mutuncina suna kusa da kinji ajikinki ban tankaba tace kuma ki shirya kabar punishment na musamman. Fuuuu ta fita nan na saki wani ajiyar hrt nayi hamdala da bata bugeni ba.

Ahyan kuwa yana haurowa sama yana ta bin dakunan da kallo don ya ga wanne ne wan nan yarinya ta ke ciki har ya iso dakinsa nan ya zauna a yar kujeran da ke dakin ceke da tunani.

®WISDOM

          HAUSA WRITERS

  

Rash Kardam

[7:54PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE

                        By

©Rasheedah .A. Kardam

   

               ®WWA®

                           

Gsky wannan ta hadu komai nata das2dashi nan ya kasa shan malt din da ya dauko ya kwanta ko da ya rufe ido Zee yake gani shi kadai sai wani smile ya keyi wan nan tasa ce dole ya bi duk yanda zaiyi ya mallaketa.

Ammar ko da kyar ya isa daki kirjinsa ya masa nauyi yashiga tsananin damuwa don karara ya hango tsananin sha’awa auta a idon Ahyan kuma gashi da alamar bayida kamun kai nan ya dau ruwa ya sha ko zaiji sanyi a zuciyarsa amma ina nan yakama zarya a daki yana tunanin abunyi shin ko zai tun kari auta ya fada mata yana son ta ne wata zuciya tace kar tace bata sona ya zanyi gashi ina tsananin kaunarta auta tamkar wata bari na zuciyata ce matsawan ba ita ba zan rayu dai2ba nan ya tuna komai yayi zafi a kwai Allah take ya soma karanto adu’ah kafin yaji sanyi a ransa.

H mamu ko sai yamma ta dawo gd bayan ta huta ne ta leka dakin kausar tasamu tana bacci ta wuce dakin munay bata nan daga window ta hangota a garden, nan ta fito ta nufi na Zee auta tana kwance da sallama ta shiga jin muryan H mamu yasa ta mike tana mata sannu da dawuwa bayan sun gaisa tace yana ganki haka auta ta kalo murmushi tace bana jin dadi ne tace ayya sannu kinsha magani kuwa tace eh tace to Allah ya sauwake, ameen tace daman ina son in fada maki gobe zani Sokoto akwai abunda zanyi tace to Allah ya kare ameen tace kafin ta mike ta nufi dakin Ahyan kwance ya ke akan katuwar katifar sa idonsa na kallo sai da ta taba sa tukun ya mike tace mai kake tunani haka kai ya sosa yace mum ba komai tace fadamin dai tace ba kimai tace ok daman so nake ka shirya gobe zamuje sokoto da safe samu fita ido ya zaro nan ya tuna da auta ga dama ta zoma sai yayi saurin cewa mum gobe ina da abokina zai zo daga abuja kinga in na tafi ban kyauta ba tace ok zan tafi ni kadai in yaso kafin ka koma sai kaje ka gaidasu ya ce to,

tana fita ta tarar da kausar ta tashi ta fito falo ga hauwa da munay nan nan ta zauna sukayi hira nan take fada musu tafiyanta kausar tace zan biki mum munay tace nikam inaga sai bros zai tafi sai mitafi tare mamu tace Allah ya kaimu suka amsa da ameen tace ma kausar sai ki shirya yanzu don mass zamu bi ba flight ba tace to da sauri tayi dakinta ta shirya su munay da mum suka shiga hirarsu.

Washegari da sa ahyan da kansa ya kaisu tashan mass suka shiga mota sai da suka tashi kafin ya dawo gida, ya yi wanka ya fita yau yana cikin farin ciki yasan yau zai san yanda zaiyi samu ya biya bukatarsa don tunda yazo 9ja bai samu ya biya bukata ba gudun kar Mum dinsa ta ganesa.

Auto ko sai kusan 10:am ta fito zata gyara ma kausar daki don ta bata sallahun ta gyara mata ta wargaza gashi suna sauri tazo tasa shiga dakin dai2 munay ta hada tea zata sauka fafo sukayi karo nan take tea ya zube ajikin munay cikin bacin rai ta wanke auta da kyakyawan mari har sai da ta rike kuncinta sai da taji radadin ya ragu ta daga hannu zata rama komai ta tuna sai ta fasa auta ido ta zaro lalle yau da kin gane kurenki wlh eyeh lalle kin samu kanki a bakaken larabawa…lol.. Amma zanyi maganinki fuuu ta koma daki don dauraye jikinta auta na kuka ta gyara gurin da tea ya zuba sannan ta shiga dakin kausar ta gyara ta fesa room freshener ta ja kofar ta koma dakinta taci kuka ta gode ma Allah bata sake fitowa ba sai rana lokacin hauwa ta gama abinci ta debo ta koma dakinta,

Bayan sallan la’asar munay tayi shirinta ta fito don zuwa gidansu kawarta fiddy ta zo don ta sa auta ta gyara mata daki ta taba taji ta kulle ta kwansa auta najinta taki budewa dole yasa ta fita sai da tayi nisa kafin auta ta bude taga alamar bata nan ta koma ta kwanta ko kofar bata rufe ba.

Ahyan yazo shigiwa anguwan yaga motar munay tafita cikin murna da zumudi yayi azamar zuwa gd don yaje ya samu biyan bukatarsa gun auta ya dan danata don yasan zai huta yanda take ja gata da yalwar kirji komai nata dabane wani murmushin mugunta yayi yanufi gidan horn biyu yayi mai gadi ya bude masa ya nufi parking space ya a jiye motar da sauri ya nufi cikin gidan har yana tuntube.

Nima Rash ina ganin haka na bisa da sauri don in ga mai zai aikata nan take faba yasoma dukan tara2 bakina yana raa ina furta bai ra……..pp….. Din…Zee…Aut…..zai…

Sai kun jini da daddare.

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button