AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Zaman ne da ya isheta itama saita kwanta kan carpet…. bacci yyi gaba d ita, sun jima sosai can wayarsa tayi ringing,atare suka falka sai zare ido riyanatu keyi….shikuwa hannu ya Miko Mata alamar ta Miko Masa wayar.
Da sauri ta basa?”
Dubawa yyi yaga saura 8 minit ya farka…Dan ALLAH kayi h..stop it! yafad’a had’e da d’aga mata hannu yatshi tsaye had’e da cewa kije gd na sallameki sai gobe ….be jira amsarta ya wuce bed room….
Cikin farin ciki ta nufi gd”
Tana shiga d sallama…turus tayi sbd ganin GALI”
Murmushi yyi ya kafeta d ido ganin yadda tayi mugun canxawa , ahankali yace riyanatu ki k’araso Mana “
Murmushi tayi ta isa kusadasu ,shida umma dasuke fira da alama be dad’e da zuwaba”
Ahankali tace Yaya gali Ina wuni?”yasu Inna dasu baffa na?”
Yace duk suna lfy ,suna Kuma gaidake”
Ta ce Ina amsawa, sannan ta kalli umma tace umma nah nadawo”uma tace da wuri haka , riyanatu ta ce eh atakaice sannan ta wuce ciki ta gaida mama zuwaira da gd itada Fatima , sannan ta dawo gun gali ganin umma ta tashi…
Zama tayi suka sake gaisawa sai wani murmushi yake Mata , yyinda riyanatu Bata ma San yanayiba”
Ahankali yace kinsan kuwa abinda yasami yarima kuwa byn tafiyarku ?”
Ware golden eyes nata tayi ta ce meya faru d mugun?”
Bayan tafiyarku da sati2 sai gdn ilu direba sukayi bak’i dg birni,Ashe yaga yarinyar sadda suka shigo garin,shine yasa abita aga nan Masa ina zata shiga ,Ashe matar ma karuwace suna sukaje agarin sai suka biya gdn ilu direba su kwana sbd matarsa y’ar uwarta .
Shine yaje da dare yamata FYAD’E byn yagama take sanar masa tana da cuta mai karya garkuwar jiki wato H I V ….zaro ido riyanatu tayi had’e da cewa subhanallah!,gali yaci gaba da cewa yanxun kowa yasan yanada ita… sannan liman yaje gun sarkin kano yakai k’arar mai gari “zancen danike Miki saura kwana 3 a nad’a sabon me gari,shikuwa yarima Yana gdn yari sbd daaka lissafa yyiwa Yara 15 fyade ,yyima zawara d matan aure…
Girgiza Kai riyanatu tayi tace ALLAH ya kyauta yashiryi masu irin halinsa.
Gali yace ameen”sannan riyanatu ta tashi taje tana ba su zuwaira lbri,ashema yafad’a ma umma ta sanar da su,sai cewa su mama zuwaira keyi ai hakkin jama a new sunata jajan abun.
Sai Gurin 2:00pm gali yamusu sallama byn yabawa umma kudin ta da Inna mariya tace zaa kawo Mata na tumakinta ,yatafi gudun kada yyi dare a hanya.
Yaso fadawa riyanatu abinda ke zuciyarsa besamu damaba.
######
Abdallah kuwa Yana fitowa dg bed room d’in sa yawuce airport tarar Abba shida guards d’in su….
Cikin farin ciki Abba ya rungume tilon D’ansa guda aduniya Yana murna ,suka shige motocinsu …
Part d’in mom suka nufa,bbu laifi Abba yasami tarba a gun mom.”
Abinci sukaci tare a dining area harda mom,byn sun gama” sannan abba yaje yyi wanka yyi Sallah ya huta.
Sannan yakira Abdallah dan yazo yaji albishir d’in.
Bayan yakirasane mom tashigo ita,ta zauna gefen Abba saiga Abdallah yyi sallama yashigo.
Zama yyi Yana murmushi had’e da cewa yau Abba naji dadin wannan Rana sbd kadawo lfy.
Murmushi Abba yyi yace nagode my son”
Jiya munyi meeting da president nake fad’a Masa akan fannin zane ka kammala karatunka, shine yatambayeni kanada iyali Ni Kuma nace eh,dukba bansan miyasashi tambayarba.
To shine yace zai bud’e maka campany a nan yakuma zabeka akan duka wani gini na maaikatu ko makarantu ka zanashi sannan agina..
Cikin farin ciki mom tace alhmdllh yanxun yaushe zaa bude campany din?”
Da mamaki abdallah ke kallonta,Yana tunanin wane irin sin abin duniya ne da mom Wai?” Ko jira agama mgn batayi.
Dagowa yyi jin Abba yace Amma fa akwai matsala sbd mai girma president yace in yadawo dg k’asar India da 3 weeks za’ayi bikin bud’e campanin atime din angama ginasa to zaiyi kusan 2 weeks acan,shine nike ganin yarinyar nan zeenat d kikeso ya aura ,ayi auran ta ida karatun acan gdnsa ,sbd bazaiyu wu ayi bikin bud’e campanin bashida aureba ,Kuma na amsa yanada aure be kamata yallabai yaga nakasance me mgn 2 ba .
Yaka gani my son?”
Had’e rai mom tayi tace ai zeenat sai taga karatu zai aureta sbd haka acikin 5weeks Zan nema Masa AURE maana In zabar Masa wacce zai aura ,auren wucin gadi, byn Yan watanni sai yarabu d matar.
Abba yace haba ya….ah ah kaga kayi shiru kawai ayimasa AUREN WATA SHIDDA da lokaci yyi yarabu da ita,in Kuma kafison aganka me mgn biyu to.
Shiru Abba yyi Yana tunanin wannan maganar, yyinda uban gayyar bece uffanba saima ya fice dg parlourn….
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Dedicate to all my fans????????????????❤
ana mugun tare ,naga comments had’e da fatan alkhairi agareni a grps daban daban nagode sosai????????
p10
“””Ransa bbu dad’i ya isa part nasa” kwanciya yyi Yana tunanin wane irin haline da mom ?”
Tsaki yaja yafi ak’irga , yyinda yakudiri niyar bazai cewa mom komai ba gameda auren datakeso tamasa ,Kuma shima abban bazai Masa mgn ba ,inhar sun tursasa to zai amince amma duk wacce aka aura Masa wlh zata raina kanta agunsa…
Yo inbacin abin mom koni da kaina sai in bud’e campanin da gumina ba sai wani yabudeminba , yafad’a afili had’e da tashi ya wuce bath room…
Washe gari byn Abdallah yagama Shirin yyi break fast sannan yabar riyanatu na gyara Gurin ya nufi part din iyayansa Dan gaidasu.
Tab’e baki riyanatu tayi byn ya fita sbd ganin yadda yaketa cika Yana batsewa,amma ta lura yau Yana cikin damuwa,dan fuskar nan tasa murtuk take tamkar besan miye dariya ba…
apart d’in mom yafara zuwa ya gaida ita ,ta amsa cikin kulawa , sannan ta ce my son kayi hakuri pls kaji wlh zeenat tayi nadamar abinda ta maka Kuma anjima zatazo tabaka hakuri.ina umartarka daka nuna mata ka amince sbd yarinyar nan tana sonka ai yakamata ka Mata uziri sbd fa Kai take kishi ,shiyasa tayi hakan….amma mom Kuma sbd rashin hankali d wayo had’e da sakarci sai ta zargemu ni wlh banison…..ya isa haka kada kace komai..
Sannan mgnar auren da zaa maka yakake gani?”dan gsky banison wannan campanin yawuce ka….haba mom niwlh banison kina haka ko be budemunba inada kud’i kin sani,Abba ma haka zai iya bud’e mun can….ah ah my son wayace maka ana maida hannun kyauta ni na rigada na tsaba maka wacce zaka aura byn wata shidda ku rabu kaga baza a zargekaba da auri saki. Tunda mahaifinka yyi subutar bakiyace kanada aure be kamata Kuma aji ba haka bane gsky…
Shiru yyi Yana sauraronta ” can yace nifa mom banida wani zab’i saidai daza a fasa auren harda na zeenat d’in to zanfi kowa farin ciki wlh…,,,,,
Hmmmm baza a fasaba kuwa nagaya maka mungama mgn da abbanka ko"
Tashi yyi hade da cewa to mom , yafad’a fuska bbu walwala… murmushi mom tayi tace na zauna nayi tunanin da wa Zan hadaka ?”sai na tuna da mai aikinka RIYANATU…..
Whattttttttt?” Mikike nufi mom?”
Zauna kaji Mana my son inmaka bayani sbd inada hujjojin yin haka zaifi”
Zama yyi had’e da tsareta d ido”ahankali tace kaga dai da farko iyayenta talakawa be Kuma ba nan garin sukeba ada ,amma yaxun sundawo da zama anan inaso kuyi AUREN WATA SHIDDA da ita akuma sirri nafiso dg mu iyayenka sai Kai d ita kawai zaku sani sai zeenat shima sbd kada ta tashi hankalintane.
Munyi mgn da dad naka gobe zai tura alh bukar yaga mamanta suyi mgn akan suna neman aurenta Nanda sati3 zuwa 4 zaayi auren.
In har sun amince to zasu siya ma ,mamanta gd subata jari ta Kuma saka amata binkice akanka kasan aure’ dole Saida binkice in ma tana shakkun bada y’ar tata.
Saidai baaxa a fadi AUREN contract bane zaa dai nuna kana bukatar auren d wuri ita Kuma yarinyar Zan tsorata ta akan dole ta amince in iyayenta suka tambayi tana sonka , sannan Zan Mata alkawarin mai da ita boko sbd harira ta fad’a mun dg JSCE ta tsaya….