AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

*********

Zaune yake a lambun gdn kan resting cheir. gabansa center table ne da choke d cup akai da riyanatu ta aje Masa”
Idonsa alumshe yaje sai girgiza Kai yake,Yana jiran zuwan Hafiz sbd yakirasa akan yazo yanxun yanason ganinsa…
Yyi zurfi atunani yaji andafa kafad’arsa “da sauri yabude idanunsa dake jajir ya aza akan fuskar Hafiz”tamkar bayason mgn yace pls kazauna friend”
zama Hafiz yyi had’e da cewa lfy dai ko AK?”
cikin damuwa yasanar da shi maganar AUREN WATA SHIDDA da mom ke son tamasa Kuma Wai wannan vileger girl d’in ta zab’a Masa…..hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh…look mlm ba dariya nakiraka kamunba ,shawara zaka bani pls”cewar AK cikin jin haushin Hafiz daketa Masa dariyar.kallonsa Hafiz yyi ido cikin ido yace gsky kaji dad’i wlh… mittsss kaifa d’aniska ne ,Ina maka wani zance Kai kanamun wani”murmushi Hafiz yyi had’e da cewa hmmm to Wai miye abin damuwa anan ai gara RIYANATU akan zeenat gsky Ina maka murna sbd yarinyar ta had’u wlh ????% inbacin daka rigani aida nike Shirin yin ta biyu da ita ni wlh dama tuni naga kunyi mugun marching da ita harfa kama na ga kunayi da ita,sbd…..STOP IT kanada matsala wlh kaxo kanamun surutan banza, bacin bashi na kiraka kamunba…wlh zaka jamata wlh ….
Sorry abokina Ni gsky banison kayi auren contract,amma kayi biyayya gasu Abba amma insha ALLAH wannan auren zai Zama alkhairi ,Kuma insha ALLAH baza ka auri zeenat ba.
Tsaki abdallah yaja had’e da cewa suduka bbu choice dina aciki kinsu …..hmmm haba mutumin kadafa ka kamu kazo kana mun y’ar murya nashawo maka kanta , Hafiz yafad’a cikin tsokana….wani purch Abdallah yakawo Masa yyi saurin kaucewa Yana dariya had’e da cewa k’ila mu angwance tare k’ila ma na rigaka sbd ni gsky bbu d,aga k’afa in my feedo ta shigo hannu na yadda nike amatse….tsaki abdallah yaja had’e da cewa banxa Dan akuya… murmushi Hafiz yyi had’e da cewa eh naji kaikuma me zaa kiraka sbd gara ni da Kai….kayimun shiru ga wannan yarinyar nan karma kaja ta kamun raini wlh na fasa bakinta yafad’a in a serious tone…

Riyanatu na k’arasowa,ta sunkuyar dakanta k’asa sannan tace yallabai ko akwai aikin da zanyi maka lokacin islamiya yakusa?”

inkin tanka Abdallah yatanka saima yarufe ido had’e jingina jikin sa d kujerar yamata banza.,,,

dagowa tayi ganin yashareta tace Yaya hafis Ina wuni?”

Murmushi Hafiz yyi yace lfy qlau ,Ashe kina islamiya?”

Eh tafad’a”atakaice.

Kallon AK hafis yyi hade da cewa friend kayi mgn pls kabarta tsaye “kada Kuma ta tafi tayi laifi..

Yakusan second 52 , sannan ya tsina fuska cikin husky voice ya dubeta had’e makamata harara sannan yace ban hanaki kirana da yallabai ba saikace kina gaban d’an sanda mittsss,Wai miyasa inbaki sani surutuba,bakijin dad’i?”

“Ahankali tace kayi hakuri lokaci na tafiya me zanyi?”

Banza yyi da ita”

Hafiy dake kallon su yace riyanatu kitafi abinki kinji…

Juyawa tayi had’e da tafiya…..RIYANNNNNNN cak ta tsaya sbd jin muryar Abdallah ta daki dodon kunnanta , had’e da mamakin jin yafad’i sunanta dukda yarage wasu haruffan aciki,Kuma yau ce ranar daya Fara Kiran sunanta.,sai Kuma taji sunan yyi mugun Mata dad’i amma Bata nuna ba.

Ahankali tace tadawo baya had’e da cewa gani,yadauki wasu second kafin yace ki had’a mun ruwan wanka,saiki tafi….

“To tace had’e da tafiya”

Byn tafiyita Hafiz yabugi kafad’ar Abdallah yace gsky mutumin kana lokaci fa wannan kasaita haka ,kumafa sunan da ka kirata dashi yyi daidai dama haka ake kiranta wlh RIYAN nice name…. Ya isa parrot Kanata zuba kamar ruwa na kirata ne sbd bazan iya kiran sunan har k’arsheba sbd yyimun tsawo sunan…

Murmushi Hafiz yyi had’e da girgiza Kai suka cigaba d fira wacce afirar Hafiz ne yafi mgn.,,,,,,

Riyanatu ce zaune gaban umma “

Umma tace dama Ashe ba aiki kikeba soyayya kuke da yaron nan dama?”

Wani mugun faduwa gaban riyanatu yyi ,cikin dauriya ta kak’aro murmushi ta sunkuyar dakanta k’asa..

Tunani take wato Ashe harma anzo neman auren kenan?”tunda gashi har umma na Mata maganar, lallai hjy abin tsoroce ita yanxun to yanxun daukar suna soyayya da Abdallah ake Mata wannan mai girman kan tsiyar d izza…kin yi shiru bakiyi mgn ba, iyayensa sun Aiko suna son abasu damar suje su nema Masa aurenki.

Kifad’amun gsky kina sonsa ko kuwa?” Cewar umma tana kallon riyanatu…

Shiru tayi tana mamaki da wannan tsaka mai wuya datake aciki”

Umma tace kinyi shiru ,kada kiji kunya kinji kifad’amun abinda ke ranki…

Ahankali tace…

Share pls

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Masumin mgn a pc ko agrps bbu reply kuyi hakuri pls &pls dakuma rashin jin posting d’ina inada uzuri….

p12

"Ahankali tace eh umma"ta fad'a tana murmushn dole had'e rufe fuskarta Wai taji kunya....

dariya umma tayi hade da cewa ALLAH yatabbatar Mana d alkhairi.sannan cike da jin kunya riyanatu ta tashi t fice..
Aranan ba’a kwanaba umma ta Kira Inna mariya tasanar da ita had’e da neman shawarar ta” takuma amince cikin farin ciki had’e da musu fatan alkhairi bbu bata lokaci umma ta bukaci Inna mariya ta sanar da baffa sule(k’anin baban riyanatu)zuwan bak’in yakuma fad’i yaushe zasu zo?”
sannan sukayi sallama akan duk yadda sukayi zata saka gali yakira su umma tamasu baya ni…

  Zaune yake a cikin mota dawowarsa kenan dg wani park,kasancewar da kansa yyi driving bbu Wanda yabisa, ya d'ora kansa bisa sitiyarin na motor yyi zurfi atunani.... k'amshin turarenta da motsin bud'e motar datayi yasakashi dawowa tunaninsa"hiiii baby!

d’agowa yyi ransa bbu dad’i fuska a had’e yadubeta ya juya Kai , azuciyarsa yyi tsaki sbd ganin irin kayan dake jikinta… ahankali tace yakk?
lfy!ya amsa atakaice”haba baby duk kawani daure fuska bbu faraa kasan banason haka ko?”look zeet kinsan halina banason surutu da yawan mgn so pls ya isa”murmushi tayi tace hakane baby amma yakamata kaji meke tafe dani,kasan inasonka sosai am ma Kai ko irin zuwa fira guna bakason yi miyasa ?”cikin k’osawa yace hakan baya cikin tsarina”
Yanzun gsky yakamata kaje gdnmu ayi mgn asan da Kai dna kammala skul muyi AURE….ki sanar da su Mana ni ….haba Mana baby?”Kinga ki barni inji da damuwata mom ma AUREN WATA SHIDDA zatamun da time yacika narabu d matar na aureki shikenan?”yafad’a Yana kallonta da sexy eyes nasa.
Tasoyi Masa bore amma sbd yadda yatsaare ta ido dakuma cewar zai aureta sai tayi lak’os dukda dama tasan da maganar aurensa sbd mominta ta gayamata ,amma bataso riyanatu ce ba wadda za’ayi auren d ita” sbd batasan miyasa data ganta takejin faduwar gaba ba?”
sannan kyawun yarinyar na Bata tsoro.
cikin kissa tace amma dai bbu abinda zai shiga tsakanunku d ita in…keeeeeeeeee! mikike nufi?” banason hauka fa yafad’a atsawace…. murmushi tayi had’e da cewa yauwa baby har naji Dadi dakake nuna kinta… murmushn takaici yyi hade da cewa my zeenat Kenan ai Kisha kuruminki ke ce zabina…wani ihun murna tayi had’e da kokarin hugging nasa…kallon daya Aiko Mata dashi yasata dakatawa sbd yadda yyi mugun tsare gd,tsaki yaja had’e da ficewa dg motar yabarta ciki,Yana mamakin rashin wayonta tana classic lady amma harta yarda itace zabinnsa….

Part nasa ya wuce , parlour yasami riyanatu na turere parlourn,iya lab’b’ansa yyi sallama ,ita kuwa azatonta bayama sallama sbd girman kan sa,batasan budeymurya yyine ke be iyawa.
Ko kallensa batayiba tacigaba da aikinta.
Zama yyi kan kujera ya aza k’afa daya kan daya Yana wani Shan k’amshi”can yadubeta ak’ule hade da cewa keeeeeee! wace irin sokuwa ce Wai?” bakisan mutum yadawo kimasa sannu ko ki kamasa ruwa balle Kuma ki kaiga tambayar sa yana buk’atar wani Abu ke kin Fara wayewa ko?”
Shiru tayi had’e da mugun mamakinsa ,shin Wai shi wane irin mutum ne? in an kulasa yyimaka banza Inka k’yalesa shima laifine kenan”ko bakya jine?”
da sauri tace ah ah kayi hakuri naji bakayi…in …um sal….what!mikikeson cewa?” Oh nagane kina nufin banyi sallama ba ko?” wato ni Zaki gayawa mgn ko kinunamun bansan darajan addininaba ko meye?” da sauri tace nifa ba haka nake nufi ba….dallah yimun shiru Kona fasa Miki Baki stupid kawai kinzo kina sani surutu mittsss yaja tsaki hade da cewa dallah kamun ruwa…”ahankali tace ALLAH yahuci xuciyarka”
Byn ta kawo ruwan ta zuba Masa had’e da mik’a Masa,tana tsugunne yashanye sannan ta d’auke cup d robar ,Bata kallesa tace zakayi wanka ne?”
Saida yadauki wasu mintina tukum sannan yace keeeee zonan!jikinta na rawa ta juyo had’e da kallonsa tace kayi hakuri intambayar ta maka zafi…Wai ba cewa nayi kizoba ” cikin tsoro ta duk’a kusada k’afafunsa yyinda yyimata mugun kwarjini ta kasa kallonsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button