AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin isa yace nasan mom tasanar dake aurenki dazata kikamun ko?”

To inaso kisani bawai son AUREN WATA SHIDDAn nikeba Zan Mata biyayya nekawai sbd haka ko byn anyi auren zanrabu dake ,shawara d’aya zanbaki shine kada ki yarda zuciyarki ta SONI sbd ni bazan taba SONKI ba “

Shiru tayi tana mamakin Wai mi mutumin nan yadauki kansane ?”itafa gsky tagaji da wannan wulakancin nasa, sai kace kud’i haukane”shibaisan wannan abun dayake Mata ba mugun tsanarsa takeji,cikin dakiya tace hmmm BOTH kenan ai inkmayi tunanin ni riyanatu zansoka kayi kuskure sbd bazan tab’a son mutum irinkaba wlh”….zaro ido yyi sbd mugun mamaki da maganarta tabashi Amma be nuna mamakinba cikin daurewar fuska yace ke ni Zaki gayama mgn sbd kin samu guri ko?” to bari kiji zanyi pernishment naki”ahankali tace pls sorry both nafad’a maka gasky tane… shout up!ok no zki nunawa ma kin waye kin Fara jin English ko to as from today kada ki koma kirana da both inba Zaki iya cewa Abdallah ba ki bari “stupid girl kawai “inkin gadama ki had’a mun ruwan wanka and last ki fitomin da k’ananun kaya sbd gulma shine d’azun da safe kika fitomin da manyan kaya ko sbd kin rainani….amma ai sune al’adarka ko?”
bansaniba Ina ruwanki to ma!naje nak’i Al adar”
girgiza Kai tayi had’e da nufar bed room nasa tabarsa aparlou.

Batafi 6 minit ba ta dawo….turus tayi had’e da jin faduwar gaba sbd 4 eyes dasukayi da mom”
jiki n rawa ta duk’a had’e da cewa hjy Ina wuni?”

Lfy” mom ta amsa atakaice tana Yan Harare Harare…

Cikin isa had’e da bada order tace ke yau bazaki islamiya ba ,kitsaya ki kularmun da yaro anguwa zanje, tafad’a had’e da gallawa riyanatu harara”jikinta na kirma tace to hjy.

Tsaki mom tayi ta dubi Abdallah had’e da cewa sai nadawo my son ka kularmun da kanka kaji”

Murmushi yyi yace insha ALLAH mom, ALLAH yatsare.

“Tace Amin had’e da ficewa”

Riyanatu dake zaune cike da jin haushinsu dg shi har mom d’in sbd hanata zuwa islamiya da akayi ,tunani take wai akan wannan k’aton saikace wani yaro ace ta wani kula dashi ,shiko kunya bayaji ace komai sai an Masa toda basuda kudinfa?”

K’arar rufe kofar bed room d’in yasa ta gane yabar parlourn” tsaki taja afili tace ALLAH ka kamun k’arshen matsalar nan….

Byn minti 15 tashiga ciki sbd ta fito Masa da kayansa.

Koda ta duba wardrobe nasa,k’ananun kaya ta fito Masa da su ,jeans dark blue da red d’in t shirt ta aje gefen gado, sannan ta fice jin Yana kokarin fitowa.

Komawa tayi a parlou ta zauna ta Fara kuka sbd bacin rai da tunanin wannan aure da zaa lakaba Mata watanni kad’an amai da ita k’aramar zawara…zaro ido tayi sbd wani tunani datayi,afili tace yah Salam insha ALLAH bbu abinda zai ahiga taakanunmu “to Wai ni miyasa ma na amince wai?”

Share hawanta tayi sbd jin zai bud’e parlourn.

Wani fitinan nan kamshi ketashi ajikinsa ,Saida ta lumshe ido”ko inda take be kallaba ya hakimce kan kujera.

Koda ta ga haka dining area ta nufa ta kwaso mai takawo gabansa tayi serving nasa, had’e da cewa kaci abinci pls”

Murmushi ya kuce Masa sbd ganin tana wani yin mgn cikin rarrashi wato taji maganar mom kenan.

Bbu musu yadan ci bbu laifi ,ta zuba Masa ruwa d drink yasha…

Byn ya idar ,yajawo laptop Yana dubawa can Kuma taga yashige bed room Jim kad’an yafito da pen d katuwar paper yafara Zane cikin kwarewa….sai satar kallon sa take “cikin 30 minit ya ajiye yafice zuwa masjid sallar la’asar.

Tashi tayi cikin sand’a ta duba zanen datayi,zaro ido tayi sbd ganin yadda ya Zane mutum sak tamkar hoto da alama photo ne ya kalla yyi zanen”

Ajiye tayi tana mamakin kwarewarsa azane”

Sannan taje tayi Sallah itama”

Sadda ta dawo har yadawo yadan kwanta kan 3 seeter”yatsina fuska yyi hade da cewa keeeeeee zanyi bacci bansan yawan motsi sbd dakinyi sai naji.

Cikin mamakin isarsa tace kana nufin da Raina bazanyi motsiba?”

“bansaniba”

Yafad’a had’e da gyara kwanciyarsa yarufe ido.

Sunkai kusan 35 minit , sannan cikin sand’a ta tashi ahankali zata fice..keeeeeeee! yafad’a cikin husky voice d’in sa,jikinta na kirma ta tsaya cak sbd batasan Yana kallonta ta k’asan ido”

Azuciyarta tace oh ni nabani d Mr arrogant din nàn….zonan nace” muryarsa ta katse Mata tunani.

Gabanta na faduwa ta je nesa dashi had’e da cewa gani!

Dagowa yyi ya bankomata harara sannan yace dama kula da ni mom tace kiyi ko kuwa sakani surutu kisamin ciwon Kai?

Girgiza Kai tayi had’e da cewa kayi h…short up your mouth stupit bacemun da gani…sum sum ta wuce ta Sami guri ta zauna.

Kwanciya yyi hade komawa bacci”

Be farkaba sai 6:21pm da sauri ya wuce ciki yyi alwarlal magrib yafito yadubeta cikin yatsina fuska yace Zaki iya tafiya gd” bejira amsarta ba yafice.

Tabe baki tayi had’e da gyara hijab nata ta dauki Jakarta ,ta fito parking space tasamu ya’u direba na alwalla (shike mai da ita gd kullum) yace ta jira yyi Sallah.

Byn ya ya’u direba yadawo yasameta inda yabarta wato bakin get , sannan suka wuce gd.

Bayan kwana2…

Share pls

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
Mmn fareesa

p13

Bayan kwana2

Abubuwa sun faru inda Inna mariya ta sanar da baffa sule k’anin baban riyanatu zuwan bak’in yakuma yi murna sosai sbd jin wannan magana, yasan insha ALLAH barinsu garinsu alkhairi ne”
hakan yasa yacewa mariya duk ranar dazasu zo suxo yyi .
bbu musu inna mariya tasanar da umma komai,ita Kuma ta sanar da Alh bukar sbd yazo ranar da umma sukayi waya d Inna mariya har take sanar Mata gali na cikin damuwa sbd jin labarin auren riyanatu Wai sonta yake Amma be fad’a ba tuni.”
Cikin jin tausayinsa umma tace oh ikon ALLAH !gsky banji dad’i ba , ALLAH yabasa wacce ta fita, k’ila ita ba alkhairi bace agunsa.. inna mariya tace Amin sukayi sallama.,,,

"Gefe guda Kuma riyanatu bbu laifi tana gane turancin sosai ,sbd hakan teachern nata yake had'a Mata da wasu abubuwan"

Sannan yasanar da Abdallah tunda wannan week d’in za’a koma skul kawai yasaka ta zaifi”shikuwa yace saiya duba.
Yyinda ita Fatima nakokarin ganin riyanatu ta xama classic lady itama,hakan yasa ana Bata albashinta sukaje bortique ta zabo Mata k’ananun kaya masu saukin siya “bakuma masu fidar da tsiraiciba”
Had’e da kayan kwaliya tuni riyanatu ta shiga sahu itama lolx..????

***********

Yau yakama Sunday akuma yau da marece Fatima zata koma skul”
Tun safe riyanatu tayi shirinta bbu k’arya,dukda ba tasoba sbd gudun Abdallah ya yarfata to Amma tilas Fatima ta Mata sbd ita azaton Fatima kwalliyar zata burge Abdallah hakan yasa da ita sukayi kwalliyar,hmmm duk Wanda yasanta inba farin sani ka mataba to bazaka ganeta.
Sanye take da gownt maroon da veil bak’i tayi rolling, ga takalmi bak’i flat tasaka da Yar hand bag , yyinda lips d’in ta sukasha lip stick maroon “sannan Fatima ta fesheta da body sprays.
Fuska bbu walwala ta fito dg daki sbd tafiyar Fatima skul tasan Kuma sadda zata dawo dg gun aiki ta koma skul ga wannane kwalliyar,,ita tsoronta ma kada mom ta gani ta Mata wani zato….kin fito ne ,cewar umma dake tasbihi azuciyarta sbd ganin yadda yar tata tayi kyau.
“Ahankali tace eh umma bara na wuce “umma tace ALLAH yatsare”amma gsky in an tsaida mgn ,to zakibar aikin sbd be daceba , amatsayinki na hausa Fulani ,kikasance me kunya da Kuma tsare mutuncinki .
Insha ALLAH umma nima nafison na Dena ,ta fad’a had’e da ficewa dg gdn….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button