AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Congratulations mmn sultan Ina taya ki murnar kamla littafinki(SON ZUCIYA)ga Kuma wani sabon salon kin fito da shi a Y’AR SADAKA… ALLAH yasa kifara asaa…
Not edited
p14
Abdallah zaune acikin mota gdn baya Yana hangen gdnsu RIYAN konace gdn mama zuwaira mai abinci.
Kallon gdn yake cikeda tausayi, azuciyarsa yace oh gsky yarinyar nan basudashi ,Amma ace kamarni ace surukaina na wannan gdn miye anfanin samuna?” Dukda auren wucin gadi zamuyi da time yacika narabu d ita”
Amma zanga Ibrahim (amintaccen yaronsa) yasiya musu gd su koma…..hango RIYAN da yyi cikin arebiant gown tamkar balarabiyar ko shuwa Arab..lolx.. yakatse Masa tunanin sa…. had’e rai yyi tamkar besan miye dariya ba,ganin cikin guards nasa wani zai bud’e Mata motar”
Sallama tayi , jikinta na b’ari cike da shakkarsa sbd ganin yadda ya had’e rai ,ta tsaya Bata shiga ba”tace ina wuni?”lfy”ya amsa atakaice”sunkai kusan 2 minit tukum yace inbaki shirya tafiyarba zaki iya komawa gd kin wani yimun tsaye akai…”ahankali tace kayi hakuri na shirya ,amma dan ALLAH Ina zamuje ne?”inaso in sanar da umma tukum.
Harararta yyi yace bansaniba?”mekika d’aukeni be Wai?”ok Zan saidake neko”
Fuska bbu walwala itama tace hmm Ni bahaka nake nufiba !inason sanine dannafad’a agd”be kalleta ba ,yawani yamutsa fuska sannan yace gun event din Hafiz sannan ki sanar da ita cikin 2 minit inkika .wuce haka zamu tafi.,,,
“batace komaiba ta juya zuwa gd”
Batakai 2 minit dinba ta fito ta nufi motar gabanta na faduwa.
Bismillah tayi had’e da shigewa ta takure gu d’aya, sannan ta saci kallonsa sanye yake da jallabiya bak’a me gajeren hannu”bbu hula akansa dayasha gyara sai salk’i yake ,yawani lumshe ido,ya kwantar d jikinsa akan kujera.
Cikin sweet voice d’in sa yace kallon ya isa haka yau kika Fara ganinane?”cikin daburcewa ta d’auke kanta had’e da maidasa kan titi tana kalle kalle…
Babu Wanda yasake mgn acikinsu har suka iso hole d’in da zaa gudanar da partyn atime din anfara Kiran magrib “suna parking ,yadube ta cikin bada order yace ke kijira nayo Sallah tukum sannan ki fito sbd ko kinfito bakison kowaba,raba ido zakiyitayi ,dama gaki bak’auya…. yafad’a had’e da ficewa yarufe motar.
Cikin jin haushin maganar sa tace ba komai indai wulakanci abin yine"
Koda AK yafita dg motar y’an matan dake Gurin sukayi Masa k’uri da ido(kasancewar baa Fara ba sbd ba duk’a suka isoba ko angon be isoba sbd duk’a yanzun akafara magrib) sun yaba shigarsa ,kowace najin inama inama.
Ak bedawoba Saida yadauki kusan 20 minit tukum, sannan yadawo Yana wani Shan k’amshi yabude motar beyi mgn ba ,wayarsa tayi ringing , d’agawa yyi sbd ganin angone Hafiz, murmushi yyi had’e da cewa ango ango!yotun yaushe muke anan ?”ku muke jira sbd kasan African time baya cikin tsarina ko?”ohon maka in banzo da itaba so what?”
Riyanatu kuwa Tasha alwashin muddin bece ta fito ba to bazata fitoba ,zata nuna Masa itama mace ce me daraja..
Shikuwa yacika yyi fam da rainin wayonta sbd ai tunda yabude tasan Yana nufin ta fito shine zata sharesa Dan wulakanci…
Sunkai kusan,6 minit bbu Wanda yabar gun bbu Wanda yyi mgn acikin shi d ita.ak’ule yaduk’a had’e da finciko hannunta…..wani electrical shock sukaji dg shi har it’s sbd wannan karon ne farkon da jikinsu ya had’u”cikin jin haushin sa tace mlm sakeni “miye anfanin hakan?”bansaniba !nixaki jawa aji?”haba yarinya ke k’aramar kwaroce wlh yafad’a Yana murmushi Wanda gaba d’aya mutanen dake Gurin tsaye suna jiran isowar ango d amarya suka sahagala d kallon su sbd ganin mugun facewar dasukayi da juna, sannan murmushn da Abdallah yyi azatonsu na sone, yyinda ita Kuma ta galla Masa harara akaro na farko daya kamata k’iri k’iri ta hararesa,yanuna kansa waishi ta d’aga Kai alamar eh”
Kwafa yyi hade da sakin murmushn mugunta yace Zaki sani yarinya”
Ajiyar zuciya Hafiz yyi da ke kallonsu Yana cikin mota kasancewar yanzun suka iso Gurin idonsa ya haskomasa su..
Murmushi yyi yakama hannun feedo suka fito….Masha ALLAH sunyi kyau tamkar ka sace su ka gudu.
Tafi aka hau yi sbd ganin couples d’in,tuni AK dasuke tsaye tamkar suna firan soyayya yaja RIYAN suka nufi gunsu.
Murmushi RIYAN tayi had’e da cewa Masha ALLAH kunyi kyau”Hafiz yyi dariya had’e da cewa aibamu kaikuba sainaga kunyi tamkar Zara d wata… harara AK ya galla Masa had’e da cewa kana ango kana zuba surutu gsky feedo kiyi Masa fad’a ya canza, yafad’a Yana kallon amarya “
Murmushi tayi batayi mgn ba, sannan suka jera suka Fara tafiya domin shiga holl d’in”yyinda d RIYAN da Abdallah ke bayansu…..
Tuni MC yasaki kid’a guri yarin cabe ,ango da amarya anata musu pics da Kuma video har suka zauna , yyinda wakokin larabawane ke tashi agurin duk y’an matan sun saka jallabiya maza ma jallabiya…
Byn sun zauna RIYAN ta fincike hannunta dg na Abdallah sbd yadda yyi Mata mugun ruk’o na mugunta”har hannunta yyi ja sbd matsa….
Kallonta yyi ido cikin ido yace kin rai naniko?”turo baki tayi had’e da cewa to Ni mai nayine?”murmushn takaici yyi… adedenan mai photo yadaukesu basu saniba.
Sannan yace laifi 2 kenan kin harareni kin turamun Baki”
To kayi hakuri Dan ALLAH ,amma ai…amma what?” Kimayimun shiru ko ki karawa kanki laifi,baki na zaton yanxun kinbar yimun aikiba ko?”
To ai zaa d’aura auren yarjejeniya ,Zaki gane kuranki….haba Mana friend wannan soyewa haka duba ka gani kunyi kyau ,cewar Hafiz Yana Masa rada hade d nuna Masa pic nasu
shida riyanatu.kasancewar nan take aka wanke photon.
Cikin b’acin rai Abdallah yyi kok’arin karban pic din Amma Hafiz yahana”Yana dariya ya juya gun amaryar sa….
Tab’e baki riyanatu tayi had’e da kallon gefensu batayi mgn ,saidai ta lura duk mutanan Gurin idansu na gunsu itada Abdallah hakan yasa tayi bala’in kama kanta.
Nan aka Fara rarrraba irin cimakar da larabawa keyi ,itadai riyanatu bata ci komaiba gudun kada mutumin nata yace tayi kauyanci…
Dubansa tayi had’e da cewa Dan ALLAH kasaka amaidani gd isha’i tayi harta wuce ko magrib banyiba”
Banxa yyi Mata”
Dagowa tayi da nufin tasake Masa mgn,sukayi 4 eyes d zeenat ta nufosu a haukace ,jikinta Tasha wasu matsiyatan English wears dasuka fito Mata da suran jiki.
Wani mugun faduwa gaban riyanatu yyi had’e da jin Yana dukan tara Tara.
Saidai Bata nuna wata alamar ta tsorata ba ,ganin zeenat ta kusa xuwa gab dasu yasa ta Kai hannunta cikin na Abdallah, sbd tabata haushi….saurin juyowa yyi da nufin yamata masifa , idanunsa suka hasko Masa Zeenat.
Azabure ta……
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Dedicate to all my fans????????
Ina mik’a godiya ta ga d’inbin masoya wannan novel ,kunyi ruwan comments a last page????????❤
Wannan shafin nakune y’an team din mom????????????
p15
….. Azabure ta kaiwa riyanatu cafka tana huci had’e da cewa Muna fuka algunguma kasheki zanyi! k’uri da ido Abdallah yyi Mata yaga iya gusunta ga hannun riyanatu cikin nasa… ganin tana kokarin shak’e wuyan riyanatu yyi saurin fisgo riyanatu da k’arfi ta fad’o jikinsa tasaki ka’ra tuni idanuwan mutane suka dawo kansu,tuni Hafiz yamike tsaye… adedenan zeenat cikin b’acin rai tasake kaiwa riyanatu Punch Abdallah yatare had’e da sinketa da wani gigitaccan Mari Yana huci had’e da nunata da yatsa yature riyanatu dg jikinsa..
Hafiz yyi saurin rirrik’esa Yana tausarsa sbd ganin ransa yab’aci komai zai iya faruwa,yyinda riyanatu ta buya abayansa”
Cikin kuka zeenat ta ce nagode Abdallah sbd wannan banzar ka mareni ,kuna nan kuna cin amanata ,wato har kasaki jiki da ita haka ,inaga ka aureta !to wlh bazaka auretaba zanje na fadawa mom.dole ka rabu da wannan matsiyac…. keeeeeee! Shout up Abdallah ya fad’a cikin hayayyako sannan yace dakikiya !mahaukaciya !inkin cika y’ar halak ki fita arayuwarta….be jira amsarta ba ya finciki hannun riyanatu suka fito dg hol d’in, tuni guard’s d’insa suka bud’e musu mota sbd ganin sa azafafe,nan suka bar Gurin.