AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tsaki abdallah yaja had’e da cewa to shikenan ka kashe kanka sbd son mace da tausayinta “

Hafiz yace hmmm dole kace haka tunda baka fad’a tarkon SO ba”

Yatsina fuska yyi hade da cewa bana fatan na fad’a kuwa”

ga shawara ta karshe in za iya?”

Zan iya Mana”

Kaje kayi Mata barazanar k’ara aure ,zata yadda da Kai inhar tana sonka…amma kuma….hmmm amma what?

Inbazaka iyaba kaikasani”

Shiru Hafiz yyi…can yace to bara na kwada mugani.

Towai miyasa ma bata yarda dakai?”ko maitar ka ka fito fili ka nuna Mata.

Cikin jin haushi Hafiz yace rufemin kofa fa take…tsaki abdallah yaja had’e da cewa sai kace ba nmj ba ” wlh in nine ta karfin tsiya Zan Mata tunda na biya sadakina.

Murmushi Hafiz yyi had’e da cewa to shikenan sai kabari in RIYAN ta Zama mallakarka kayi hakan… mitttsss ALLAH ya kiyaye,aikasan auren dazamuyi ko?”inma kayi wannan tunanin to kabari,sbd nafi k’arfin hakan…

Girgiza Kai Hafiz yyi had’e da cewa ai saura 3 days ko ?” Dukda kace baza ayi komai ba na fad’a wa manyan abokanmu.

Kaikasani yanxun kaje gun matar ALLAH yabada saa kayi kok’ari kasama Mana baby,cewar Abdallah yana dariya.

Tsaki Hafiz yyi had’e da cewa Zan rama sannan ya fice…

Share pls

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story& written by
mmn fareesa

Dedicate to Queen❤

naji wasu maganganu gameda wancan novel d’in nawa (WATAH UWAH) wasu na cewa na siyarwane,wasuma anfara siyarmusu…
To inaso kusani duk makirar data siyarmun da novel ALLAH ya isa banyafeba.
Sannan inaso kusani ni mmn fareesa nafi k’arfin insaida novel a social media????????‍♀

p16

“”””Hafis ne tsaye kofar gdnsu RIYAN Yana jiran zuwan ta kasancewar yatura akirata.”kwalin wayane ahannunsa daya siya Mata da layi da komai”
Ak’alla kud’in wayar sunkai 50K” yyi seving d’in contact na Abdallah aciki.
Tunani yake azuciyarsa sbd yanaso ya nunawa RIYAN Abdallah ne yasiya mata wayar shin zata karb’a ko kuwa?” Salamu alaikum….sallamar RIYAN ta katse Masa tunani..
Cikin sakin fuska had’e da mamakin ganinsa tace ahhh yah Hafiz Kaine agdnmu ?”murmushi yyi had’e da cewa aikuwa !badolena ba nazo sbd mijinki ya matsamun nakawo Miki wannan, kinsan in yanajin sarautar tasa sai ahankali”yafad’a Yana mik’a Mata kwalin wayar….
Hararar wayar tayi had’e da cewa gsky kamayar Masa da abinsa…haba! RIYAN hakan be kamataba”kinsan bbu kyau ayimaka kyauta kamayar ,sai shaid’an ke hakan ,sai kace bakya zuwa islamiya ne!cewar Hafiz fuskarsa na nuna beji dad’i ba…karb’a tayi sbd ganin beji dad’i ba”ahankali tace shikenan nagode Amma waya nuna maka gdn?
Murmushi Hafiz yyi had’e da cewa ya’u direba ne.
To nagode sosai agaidamun da amarya,insha ALLAH zataji…yauwa yace ki kirasa number insa na ciki,yatsina fuska tayi had’e da cewa yo miye Kuma abin nakirasa?”yamin me ?”. haba RIYAN !nifa banason kina haka,kisani duk aure , aurene bbu wani batun kice ai auren yarjejeniya sbd musulunci be yadda dashiba,sbd haka in anyi auren nan ki zauna da abokina da zuciya d’aya… ajiyar zuciya tayi cike da gamsuwa tace to nagode sosai”
Sannan sukayi sallama tayi cikin gd da kwalin wayar ahannunta.,,,,,

Umma dake zaune kan kujera ta na dame wani abu cikin cup gefe ga gwangwanin Madara peak emty ,ta dubi RIYAN ta ce kindawone?”
Eh umma ,Kinga Abdallah ne yabani “yace agaidaki Wai kunya yakeji bazai shigoba(tayi k’arya)
Murmushi umma ta yi hade da cewa to ba komai Ina amsawa, sannan ta karb’i wayar tana dubawa had’e da yiwa RIYAN fatan alkhairi.”
Ajiye wayar umma tayi had’e da maikawa RIYAN cup din tace ungo maza shanye kiban cup d’in”bbu musu ta karb’a tashanye tana tandar baki sbd jin dadin maganin…
byn ta shanye ne ,umma ta jawo wata kula had’e da cewa riyan maza ki cinye naman nan ,Amma banda K’ashi, d’azun zuwaira ta kawosa kina bacci…turo baki tayi had’e da cewa Dan ALLAH umma kibarsa wlh bbu dad’i sai d’aci ,garama me dad’in nan yafi wlh… hararar ta umma tayi had’e da cewa maza kicinye yanxun”badan tasoba taita turawa tana mamakin miyasa ake Bata wad’an nan abubuwan?”;;;

    ******

Abdallah ne zaune a parlourn sa fuskarsa atamke sai tsaki daya keta yawan ja”sbd daya tuna gobe zaa d’aura auren sa da wannan yarinyar bacin ba itace choice d’insa ba….wayarsa tayi ringing yaduba yaga bakuwar number…tsaki yaja had’e k’in d’agawa….sake Kira akayi,ak’ule ya daga bbu ko sallama yafara masifa kamar haka!dallah wanene zaka takuramun ne?”bacin banida lokacin kowa e ye?
cike da mamakin sa Riyan tace hmmm nice RIYAN , sannan kai kace nakiraka da mazan kiraba!what kinada hankali kuwa? wane makaryacin yafad’a Miki hakan ne Wai?”lallai kin waye
tunda har kin Fara rik’e China phone shine kikasamu contact d’ina kika kirani kinunamun kin waye ko?”
To bara kiji last warning duk inkika sake kirana should be in trouble”…. yafad’a Yana mugun sakin doguwar tsuka yakashe wayar had’e da dafe kansa….haba Mana AK inata mgn kana zuba masifa lfy dai ko?”cewar Hafiz daya shigo yanzun “kallon sa Abdallah yyi off & down sannan yace hmmm dg gani kashiga dg ciki sbd gashi ka canxa”look mlm ka amsamun tambayata ba wani zaurance zakamunba”tabe baki Abdallah yyi had’e da cewa wannan yarinyar ce sbd sokwanci ta kirani…. yafad’a Masa abinda tace….

Hhhhhhhhhhhhhhhhhhh???????? nine nan na had’a komai”

Kana nufin Kai kace nace ta kirani?”

Yes”cewar Hafiz Yana d’aga gira”

Azabure Abdallah ya mik’e had’e da cewa wlh ka gama Dani ,kazubar min da aji, to kamayi gaggawar zuwa ka fad’a Mata k’arya kake ,sbd kadama ta dauka nadamu da itane,nikuma kasan nafi k’arfin hakan….hmm AK kenan ba’asan inda Rana ke faduwa ba, kabi ahankali , sannan Ni ba wannan yakawoniba ,nazone inmaka godiya sbd brain Inka naja shawararka tayi amfani nida my feedo mun jone..sannan in sanar da Kai cewa gobe byn angama d’aura auren ka ,nashiryawa abokanmu walima ….ka gama?” cewar Abdallah cikin fushi” eh wlh nagama “bara na wuce my feedo na jirana naje muci gaba dg inda muka tsaya,cewar Hafiz cike da tsokana…. mitttsss Abdallah yaja tsaki hade da barin parlourn”
Girgiza Kai Hafiz yyi had’e da ficewa.

########

Riyanatu zaune da dare tana hawaye had’e da kallon d’akin datake aciki sbd dg yau bazata sake kwanaba sai tsawon wata 6″wani gefen Kuma tanajin bak’in ciki akan maganganun da Abdallah yafad’a Mata d’azun,”
anya batayi kuskuren amincewa da wannan aurenba,gashi bbu Wanda yasani dg ita sai iyayen Abdallah dashi”ga Fatima na a skul balle tasanar da ita suyi shawara “ALLAH dai yakawo Mata mafita zata dage da addua “
Kwanciya tayi tana tunanin irin zaman da zatayi da Abdallah da mom…har bacci yyi gaba da ita…

Masha ALLAH Rana Bata k’arya saidai uwar d’iya taji kunya “ayau aka d’aura auren ABDALLAH Kabir girma da RIYANATU umar mohd a masallacin dake G R A nassarawa… yyinda ango bejeba yarufe kansa adaki yaki fitowa…shikuwa Hafiz tamkar shine angon sbd yadda nan nan da mutane.

Byn antashi sg daurin auren da ba’yi taroba sosai , Hafiz ya je da abokansu gdnsa akayi walima, sannan aka watse,Hafiz yanufi gidansu AK…

Part d’in mom yafara zuwa….kafin yyi sallama yaji mom tana cewa to hjy ikilima haka za’ayi goben da wuri zamu tafi muyi sakko Aina fad’a Miki dole….ah kamar mutum ko?”da sauri Hafiz yyi sallama had’e da gaidasu,fuska atamke mom ta amsa atakaice,cikin ladabi yace mom an d’aura AURE! ALLAH yasa alkhairi….kaga dakata ba aminba wlh mitttsss jeka tunda mun gaisa inkuma gun Abdallah kazo jeka sashensa kasamesa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button