AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hafis bece komaiba ya fice, azuciyarsa Yana musu adduar shiriya..

Ankai ruwa Rana tsanin Abdallah da Hafiz akan dole Abdallah ya shirya yasaka manyan kaya sbd shi angone.

Saida hafis ya nuna yyi fushi sosai sannan ya saka.

Wayyo ALLAH zanso inga mai karatu ,ya kiyasta azuciyarsa yadda Abdallah yyi masifar kyau sbd kayan sunyi mugun karb’arsa”

Milk shaddace ajikinsa Tasha aiki da brawn zare ,ga hula da takalmi duk brawn yasaka ,sai fitinan nan kamshi ketashi ajikinsa.

Tare suka fito shida Hafiz ,saidai fuskarsa atamke take”

Inda abokansu suke suka nufa..

Karfe 8:12 pm su mama zuwaira da dangin uban RIYAN sai wasu abokan arziki,suka iso gdn Alh Kabir girma da amarya RIYAN dake kuka tana a lullub’e yyinda wasu kwta gud’a.

Directly part d’in mom su mama zuwaira suka nufa da RIYAN sbd akaita Amana.

Sallama sukayi…..

Share pls

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

p17

…… Sallama sukayi kafin su shiga ciki”mom da hjy ikilima dake hakimce kan kujera center table na gabansu d’auke da kayan motsa Baki”cikin kak’aro murmushi suka amsa sallamar ,mom ta mik’e ta kamo hannun RIYAN dake lullub’e ta zaunar da ita kusada ita”
Cikin iya bariki hjy ikilima ta musu maraba , sannan suka gaisa had’e da bada amanar riyan ga su mom.
Cikin dariyar yak’e mom tace hmmm ba komai ai y’armu ce kunji”zamu kula da ita insha ALLAH.
Riyan ta girgiza Kai sbd ganin yadda mom keyi azuciyarta tace hmmm lallai matan nan shu’umai ne na gske…cikin sakin fuska sukayi sallama dasu mom ,wadda duk dangin uban RIYAN nata yabonta suna tadace suruka dakuma gd aljannar duniya..lolx..
Part d’in Abdallah suka nufa da ita” kowa yaba kyan gdn yake had’e da santinsa , yyinda riyanatu gabanta ke faduwa,byn sun k’ara Mata nasiha su mama zuwaira da goggunanta dasukaxo dg k’auye sukayi sallama,sukabar RIYAN na kukan rabuwa da ummanta dakuma tausayin kanta…

 Tsaye take ta jingina da motar ta parking space na gdnsu Abdallah"hawaye ne masu zafi ke zuba a kumatunta,har cikin ranta tasan tana masifar son Abdallah da kishinsa ,saidai data tuna irin wulakancin da cin fuskar dayayi Mata sai taji wani irin bak'in ciki arayuwarta. rabonta da gdn tun ranar da Abdallah ya mareta sai yau,gashi jiya dataji firar momynta da mom sunayi ta tsaya Mata arai"

Shin tasanar da Abdallah ko kuwa?”to yanxun inhar tasanar da shi ta tabbata marar zuciya kenan kamar yadda yace?”
Wai tsayuwar me kike kinyi shiru?” Muje da ALLAH lokaci natafi,dare yayi,cewar hjy ikilima tana shigewa cikin motar..
Ajiyar zuciya zeenat tayi had’e da shiga ciki ta tada motar zuciyarta bbu dad’i Dan jitake azuciyarta Abdallah nason Riyanatu….iska na wahal da me kayan Kara wlh “gwarama kin hakura da shegen yaron nan shizai fimiki sauki “sbd ko a da abinda yasa nikeso ki auresa shine dukiyarsa da Kuma muma muyi suna,to Kuma ayanxun bbu wannan na canxa shawara ,Amma fa hardani amasu cin dukiyarsa.”sannan yaron nan ya wulakantaki agaban bainar jamaa,Kuma nima bayason taronmu da uwarsa Kinga kuwa dole na dauki mataki akansa ,byn nagama sannan mugaya Masa mgn…
Ahankali zeenat tace wlh momy narasa miyasa sonsa yaki fita dg Raina?”
Tsaki hjy ikilima ta ja had’e da cewa aisai kiyitayi,ke inhar kinsan ciwon kanki kyace kina sonsa duk tozarcin da yyimiki…Amma mom ki….rufemin baki,ta fad’a cikin tsawa.
Tsit zeenat tayi batasa ke mgn ba har suka iso gd.


Bangaren Abdallah kuwa Gurin karfe 9:23 pm yanufi part d’in sa fuskarnan tasa a tamke ,Abu 2 kecimasa rai na farko wannan aure, dayake ma kallon na dole dakuma ma kalmar da riyannta fad’a Masa Wai dg shi har zeenat Bata yafe musuba , shiyasa yazo yanxun yymata abinda zatace Bata yafe d’inba d hujja..
Straight bed room d’in riyan yanufa..
Bbu sallama ya murd’a kofar yashiga…riyan dake zaune a tsakkiyar gadonta fuskarta Duke tana hawaye taji anshigo…. k’amshin turarensa yasa tagane shine…wani irin faduwa gaban ta yyi ,batad’ago ba tajira jin dame yazo ne?”
Keeeeeeeeee! yafad’a cikin kakkausar murya”tashi ki had’a mun ruwan wanka ,Inna fito akwai kaya ajike a toilet ki wankemun sannan kishiryamun kayan guga daaka kamun a wardrobe…
Yafad’a cikin tsawa had’e da cewa kobakya jine?”

Wani irin bak’in ciki had’e da k’unar rai, riyanatu ta ji azuciyarta”

Sbd ganin yadda Abdallah ke juyata tamkar wata baiwarsa”ahankali ta d’ago kanta tagansa yakafe ta da sexy eyes nasa Yana hararan ta.
Saurin janye idanunta tayi had’e da cewa gsky kayi hakuri dare yyi sannan Kuma dg xuwana…shout up your mouth,kin isa Ina mgn kinayi” ok kina nufin bazakiyiba?” To bara kiji bauta kikazo kiyimun kafin adadin kwanakinki su k’are a gdn nan,ko kinmanta kince Baki yafemunba to yanxun Zan Fara Miki abinda nagada ma saikice baki yafeba d hujja,Zaki tashi ko kuwa stupid ko anfada Miki dama zama aka auroki kiyine?”to inkinma yi tunanin hakan kiyi saurin canxawa,Zaki tashi ko kuwa?”
Hawaye masu zafi nata zuba a baby face nata ta fice, yyinda d Abdallah ya rakata da harara..

 Byn ta had'a Masa ruwan wankan, sannan ta fito tafara shiryamasa kayan a wardrobe.

Sai share hawaye take tana tunanin ummanta…ana hakan Abdallah ya shigo ya matso dab da ita….tuni jikinta ya kama rawa” tsaki yaja had’e da dukawa ya dauki jallabiya,yanufi toilet…
Byn minti25
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
Mmn fareesa

p 18

Byn minti25 riyan ta gama shirya kayan sai hak’i da nishi take sbd kayan nada yawa”
Bed room d’in ta ta koma domin tajira yafito yashirya saita koma”wayarta ta jawo ta Fara game,wani gefen zuciyarta natuna nin gd,dakuma rayuwar da zatayi awannan gidan…takai kusan 20 minit tukum ta ji wani mahaukacin Knocking”girgiza Kai tayi had’e da tashi ta bud’e…wani sanyayyan k’amshi yadaki hancinta,talumshe ido”atsawace yace keeeee!dg yau nasake fad’a Miki mgn ko Baki umarni ,ki ka bari nakoma maimaita Miki Zan nuna Miki colour Dina”stupid!kallonsa tayi acikin second 6,sanye yake da Fara k’ar din jallabiya,datayi bala’in karban sa yyi kyau ita kanta RIYAN tace Masha ALLAH”
Tsaki yaja akaro na 2 sannan ya juya tabi bayansa zuciyarta bbu dad’i sbd irin wulakancin da Abdallah ke Mata.,,,

Yana shiga gefen bed yazauna had'e da Fara duba lop top"RIYAN data shigo ta ajiye wayarta gefen bed ta shiga toilet"

Ajik’e cikin bucket ta Sami kayan , fararen vest ne da jallabiya kusan kala4 ajike, zuciyarta na zafi tana kuka tana wankin sbd wannan ne karon farko data wanke kayan nmj a rayuwarta”dubawa tayi taga bbu boxers aciki,takuma yi alk’awari inhar akwai bazata wankesu ba ko zai kasheta wlh”…ta d’au lokaci kafin ta gama ta shanyasu a toilet d’in”
Abdallah kuwa yajima yanata aikinsa can wayar riyan ta Fara ringing bbu k’akk’autawa,tunbe kulaba har yafara tsaki sbd k’aran na damunsa”kallon agogon dake jikin bango yyi yaga 10:34 pm,tsaki yaja had’e da cewa miye abin Kiran amarya a irin wannan time din?”inbacin son jin gulma… mik’ewa yyi da nufin kashe wayar,wani Kiran yakoma shigo,Yadubi fuskar wayar yaga ansaka Y’AR SIT”yatsina fuska yyi hade da cewa gsky yarinyar nan muguwar y’ar kauyece to inba rashin class ba meye nasaka wani y’ar sit mitttsss”
daukar wayar yyi yashiga contact…by surprise yaga tayi seving number insa da Mr arrogant.????

Adede nan riyan ta fito dg toilet idanunta sunyi jajir sbd kuka”wani mugun faduwa gaban ta yyi sbd ganin wayarta a hannunsa, tunani take ALLAH yasa bega….keeeeee!zonan ,da sauri ta dubesa taga fuskarsa murtuk bbu alamar wasa aciki kinta Dan ALLAH kayi hakuri wlh mistake n…..nace kinmun wani abune?
Tambayar ki zanyi kawai”yafad’a batare da yakalleta ba”wanne suna kikayi seving number d’ina dashi?

Ummm….dama..dama,ban… shout up”lallai RIYAN kingama rainani ko?Amma bbu damuwa,saidai kin jahilci Abdallah Kuma har yanzun bakisan ko waye Abdallah ba”sannan Zaki cigaba da ganina ayadda kika d’aukeni”
And last nayi seezing wannan China phone d’in naki….turo baki tayi had’e da cewa to dama kaika siyamun Kuma baninace abaniba…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button