AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dariya yyi had’e da kallon ta up & dawn , yyinda ita Kuma ta shagala da kallonsa sbd ganin yadda yyi mugun kyau…ni Abdallah nafi k’arfin hakan inma fad’a Miki ,Wanda yabaki shiya siyamiki wayar, sannan zanmiki hukunci sbd naga kin rainani and last ki gyaramun bed sannan ki had’a mun cofee,innayi bacci kya iya tafiya ki kwanta da 7:am tayi nasameki a parlou na…

Cike da mamaki riyan ke dubansa “

Kafin tace Ni ban iya had’a coffee ba , sannan bazan iya tsayawa ba har kayi bacciba a irin wannan lokacin sbd shed’an”

What?” Mekike nufi da hakan?

Turo baki tayi had’e da cewa kagane Mana”

Tabe baki yyi had’e da cewa”inhar kikasake turomun k’azamin bakinkin daya ke warin kuka da daddawa zanbaki mamaki..ke yanxun dakike cewa shaid’an yoke har kinkai mace?dubeki kwaila dake mittsss yaja tsaki hade da cewa”

Kije ki yi abinda nace banason surutu”

Bata kulasa ta Fara gyaran bed d’in Wanda bbu abinda yyi and yawal da itane ,ga hawaye nata zuba a kumatunta , gwanin ban tausayi…

Byn ta idar ta zauna k’asa kan carpet ta cigaba da kuka.

Dagowa yyi sbd jin wayarsa na ringing yaduba yaga Hafiz ne,tsaki yaja had’e da cewa ke dauko wancan basket d’in nafad’a Miki, yadda zakiyi”

Mamaki riyan ke yi,wato Yama iya hadawa sbd yawahal d ita zai ce ta had’a”

Bbu musu ta d’auko Yana Jan ajinsa da Shan k’amshinsa har yagama fad’a Mata,byn ta had’a ta Kai gabansa ta aje.

Ta juya tanufi kofar fita ,bece komaiba ya k’yaleta…

Koda ta koma d’akin,wanka tayi had’e da alwarla tayi nafila,ta dad’e ta addua akan ALLAH ya Bata ikon hakuri da juriya da Abdallah da mom tukum ta kwanta tana tunane tunane har bacci yyi gaba da ita…


Washe gari tunda wuri riyanatu tayi wanka da salla ta nufi parlourn Abdallah ta Fara gyaran parlourn… Abdallah nashigowa yasameta tana aikin,,dawowarsa kenan dg masjid sbd yau yatsaya yyi karatun alk’ur ani mai girma.

Kallonta yyi,da sauri ta duk’a had’e da cewa ina kwana?”

Ayatsine yace lfy?”

Jiyayi tabashi tausayi sbd ganin tun kafin7 d’in ta Fara aikin”Kuma yalura idanunta sun kumbura.

Wanka zanyi”yafad’a tamkar bayason mgn”

Da sauri ta tashi ta shiga ciki tabassa a parlourn.

Saida ta wanke toilet d’in tukum ta had’a Masa ruwan wanka kafin ta fito tasoma gyaran room d’in.

Tana ciki yashigo yanufi toilet,byn ta ida ta fito Masa da manyan kaya sbd tafi ganin sunfi Masa kyau duk da tana gudun kada yadisgata.

Parlourn ta koma ta zauna.

Shikuwa Abdallah byn yafito yagama shafe shafensa, yaduba kaya yaga milk shadda y’ar ciki da malun malun…tsaki yaja had’e da cewa Wai miyasa RIYAN kin rainani ne?”

Dg shi sai vest da boxe ya murdo kofar…da sauri riyanatu ta d’ago kanta suka had’a ido da Abdallah… harara ya aiko mata da ita had’e da cewa zakixo ki canxamun wasu ko kuwa?

Atsorace ta kauda Kai sbd ganin irin shigar dke jikinsa,shikanshi yalura da hakan ,sai ya tab’e baki yakoma ciki.

Binsa tayi had’e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri kasakasun ,anjima seka canxa yanxun kafin na canxo wasu lokaci yatafi gashi hjy ta Aiko kiranka….

Mittsss dallah naji Zaki iya tafiya ko”

Batace ko maiba tajuya ta fice.

Tana nan jiran fitowarsa yyi break fast,ya fito yyi masifar kyau ,sak yafito a angonsa lol.x..

Fuska daure yace keeeeeee!dallah zonan ki dauramun link na maballin tunda kece kikaja nasakasu, yafad’a na Jan doguwar tsuka.

Girgiza Kai tayi had’e d tashi ,jikinta na rawa sbd tsoron hannu zai taba jikinsa dukda tasan mijintane Amma ai basa son juna Kuma ba aurene na dindin ba.

Ahankali ta Fara saka Masa,dukda hannunta na kirma,shikuwa hankalinsa na gun waya Yana dubawa Yana murmushi..kawai yaga hasken flasha …da sauri yad’ago sukayi 4 eyes da Hafiz .

Murmushi Hafiz yyi had’e dayin sallama yashigo Yana cewa ango ango!!

Hararar d Abdallah Masa yasakashi yinshiru,mlm inkasan photo ne kama na wlh kama yi saurin gogeshi ko nahada maka borm Gurin feedo ince kanada budurwa…

Dariya Hafiz yyi had’e da cewa hmmm to saime inkace hakan?”

Ina kwana yah Hafiz cewar RIYAN,byn ta ida gama aikinta.

Lfy lau amaryar mu, Masha ALLAH kunyi kyau wl….ke had’a mun tea dallah”

Bata ce komai ba ta had’a Masa, sannan ta zauna tajira ,sai zolayanta Hafiz keyi Bata kulasa sbd ganin yadda Abdallah ke hararanta.

Byn yagama break fast ,suka fito da ita harda Hafis domin suje su gaida Abba d mom.

Parlourn abb

Share pls

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

p19

Parlourn Abba suka yi straight”Abdallah ya Fara sallama yashiga , sannan su riyan d Hafiz suka mara Masa baya”
Zaune Abba yake yana duba jarida, yyinda tire babba agabansa da alamar bejima da yin break fast ba”byn ya amsa sallamar ya aje jaridar ya d’ago kansa…..atare gaban Abba Dana RIYAN yafad’i.
Dasuka had’a ido,saurin duk’awa tayi ta gaidashi cikin girmama wa,shima Hafiz haka , yyinda da gogan ya matsa jikin abban Yana shagwaba… murmushi Abba yyi hade da kallon RIYAN yace y’ata kiyi Masa fad’a ya Dena wannan shagwab’ar bacin yagirm….haba Abba! Kada kajama yarinya ta rainani wlh”yafad’a Yana wurgowa riyan harara…
Kauda kanta tayi had’e da dukar k’asa”hararar sa Abba yyi hade da cewa banason haka fa ,kadena kanajina?”cike da girmamawa yace eh Abba kayi hakuri”murmushi yyi had’e da cewa ba komai , yasunan y’ar tawane?”kallon tambaya Abdallah keyiwa Abba. Sbd yalura kamar son aurenma Abba yake…sunanta RIYANATU Abba! muryar Hafiz ta katse Masa tunani”
Masha ALLAH”kiyita hakuri kinji y’ata” ALLAH yyi muku albarka. suka amsa d ameen banda Abdallah daya Lula tunani…
Tashi Hafiz yyi had’e dayiwa Abba sallama ,itama RIYAN cike da jin kunya tace Abba sai anjima,amsawa Abba yyi Yana murmushi haka nan yaji Yana son yarinyar Kuma bayason tarabu da Abdallah…
Abdallah yace Abba bara muje part d’in mom mugaisheta” murmushi Abba yyi hade da cewa to…

Koda suka fito da niyar shiga parlourn momin…kawai suka yi clash da ita d hjy ikilima”sunsha wanka cikin shiga ta alfarma ko waccensu Tasha las babba sai kamshi suke”kicin kicin da fuska Abdallah yyi sbd ganin mom tare d hjy ikilima. yyinda riyanatu kejin faduwar gaba, shikuwa hafis duk’ar da Kai yyi”
My son lfy dai ko?” naganku atare da yarinyar nan ko”tab’e baki Abdallah yyi had’e da cewa gaisheshi ki mukazo yi….Dan zaka zo gaisheni saikamun gayyane …. mittsss cewar mom cikin tsawa…. murmushin takaici Hafiz yyi had’e da cewa Ina kwananku mom? bejira amsarsuba yyi gaba yajira Abdallah sbd yasan sbd shi mom ke masifa”
Mom ta dubi riyanatu dake gaidasu awulak’ance kafin tace last warning zanbaki kada nakoma ganin kina binsa inzai tafi wani guri inba da izininaba,Zaki b’ace mun da gani ko kuwa”sum sum sum riyan ta bar gun.

 Tsaki mom tayi had'e da maido kallonta ga Abdallah ta hararesa" adole yaduni hjy ikilima dake kallon sa yace momi Ina kwana?"

Tab’e baki tayi had’e da cewa hmmm lfy qlau “ai nad’auka bazaka gaidaniba ai”banza yyi Mata,saima ya dubi mom ya sassauta murya yace mom Ina Zaki da safen nan?”
Eh..umm …Zan tafine,Gurin gaisuwa”waya rasune?”Wai miye haka Abdallah ko turkeni zakayine da tambaya??
Ko ubanka bemun haka balle Kai”inzakamun addua kayi inbaza kayiba nidai natafi…ta fad’a tana tafiya, yyinda hjy ikilima ta mara Mata baya”
Girgiza Kai Abdallah yyi,ransa bbu dad’i,ya nufi campaund na gdn sbd yasan Hafiz bewuce can…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button