AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

********
Riyan ce zaune kan kujera,a waiting parlour na Abdallah” sai tunanin ummanta take gashi Abdallah ya karb’e wayar balle ta kirata” sbd itama yanxun tanada waya…kee!tashi kihadamun ruwan wanka”da sauri ta juyo suka had’a ido tsaki yaja had’e da cewa banhanaki kallonaba!
Tashi tayi cikin sanyin murya tace Kai ya akayi idonka yakalli nawa har kasan Ina kallonka?”Amma kayi hakuri”
What?”zonan ! yafad’a Yana nuna kansa had’e da tunkararta….da gudu ta shige bed room d’in sa ta rufe,Dan duk azatonta dukanta zaiyi….ruwan wanka ta had’a Masa kafin ta lek’o ta kafar mukulli taga baya parlourn”da sauri ta fito dg d’akin… adedenan cikin ma’aikatan mom wata zulfa”tabiyosa da ture da kayan abinci asama, da alama lunch ne aciki”da sauri ta yi wuf tashige bed nata…ko inda take be kallaba,amma hak’e yake da ita”
Kan dining area ta aje”kokarin wucewa take , idanunta su hasko agogan Abdallah mai tsada da ke bisa ya manta d’azun…da sauri ta dauka ta sake a siket nata….ki tura sosai sbd tad’an lek’o….cewar Abdallah ke kallon duk abinda take…..wani mugun faduwa gaban ta yyi had’e dajin mugun tsoro tasan yau zamanta ya kare agdn muddin mom tasani dukda Bata gd….jiki na kirma tace Dan ALLAH kayi h…. shout up!ya fad’a atsawace had’e da cewa on your kneel! da sauri tayi, atsawace yace and hands up”
Babu musu ta yi tana kuka tana Masa magiya,cike da tsana yajuya yanufi bed room d’in sa Yana cewa kijirani kinji RAT”
Xufta tagaji iya gajiya ga tsoron kada akoreta kuma wannan karon ne n afarko datayi sata arayuwarta ,gashi ankamata Kuma tayi nadama,sbd dolece tasakata yin sata,tanemi taimakon mom akan za’ama mamanta aiki ,saita zageta tas tak’i Bata kud’in harma tana cewa zata koreta”
Hakan yasa tayi sata kota samu kudin….lfy dai ko zulfa naganki ahaka?” Cewar RIYAN dake waige waige gudun kada mutumin nata yafito….tas zulfa tasanar da ita abinda tayi dakuma dalilinta dayasa tayin”cikin kuka tace Dan ALLAH kibasa hakuri”kafin RIYAN tayi mgn k’amshin turaren Abdallah ya daki hancinta”
Da sauri ta duk’a had’e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri akan laifin da zulf… you are very stupit kin isa kisa nayi abinda banyi niyaba ,kinsan dama kinmun laifi d’azun ko?”shine yanxun zakimun shishshigi da katsalandan dan haka maza kiyi joining da ita”
Hawaye na zuba a fuskar zulfa tace Dan ALLAH kayi hakuri ka saurareni kada laifina yasha feta…
Banza yyi Mata yyi musu ,saima ya zauna yakunna laptop ya aza kan center table, yyinda riyanatu batace komaiba ta yi joining din zulfa kamar yadda yace suka cigaba da knee &hands up.
Yakai kusan minti 20 kafin ya bar lop top d’in da wayoyinsa,ya fita waje”
Da sauri riyan ta tashi ta lallab’a ta dauki wayar ,kasan cewar baa security takeba sbd saka waya a security baya a tsarinsa.
“Number din umma ta saka had’e da Kira”
Bugu2 umma ta daga ,cikin murna had’e da boye damuwarta suka gaisa da umma”sannan umma ta ce ,nakiraki d’azun wayar akashe aketa cemun”
Da sauri riyan ta ce eh umma”tasamu matsala ne,Amma Zan canza wata”(tayi k’arya)
Dama Dan insanar dake gobe zanje k’auye insha ALLAH Zan kwana 2 kafin nadawo daganan ma mudawo da bilkisu…
Kai umma dan ALLAH ,Amma kinzo muyi sallama ko?”
Bakida hankali yarinyar nan wlh”nazo nayi me agdnki?
Kidai gaidamun Abdallaan kinji,yaron nan baya gajiya da d’awainiya ai d’azun yazo yagaidani da yaron nan Hafiz abokinsa…
Lah umma Ashe kunga juna kedashi?
Nasan bakyason yaganki”
Murmushi umma tayi tace hakane”Amma ko yau din wlh bankallesaba har yagaidani na amsa kaina na duk’e…Kai gsky umma kunyarki tayi yawa…hmmm riyanatu ALLAH ya shiryaminke”yanxun da wayar waye kika kirani ne?
Eh umma wayarsa ce”oh ni bintu”to sai anjima…lah umma kijira…d’it ta yanke wayar…
Murmushi RIYAN tayi had’e da cewa Kai umma wlh kunyarki tayi yawa”ta fad’a tana kokarin goge number in ta maida wayar taji ance inkin gama bani wayar….
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Dedicate to all my fans????????
Not edited
p20
“””Arazane ta d’ago kanta tagansa tsaye yakafeta da sexy eyes nasa”fuskarsa murtuk bbu alamar wasa acikinta.
Cikin faduwar gaba had’e da daburcewa tayi saurin aje wayar a inda ta d’auka”murya araunane tamkar za tayi kuka tafara mgn”kayi hakuri Dan ALLAH ai kaineka kwace way… d’aga Mata hannu yyi alamar beson ji, sannan yyimata alamar tazo “magiya tahauyi dabasa hkri. yyinda yyimata banza saima Zama yyi, had’e da yiwa zulfa alamar ta zo kusadashi,ita kuwa ta galabaita da kneeling down gakuma hands up”
Da k’yar take tafiya har ta iso gabansa ta duk’a tana kuka”yakai kusan minti2 kafin yakalleta yace meyasa kikayi sata?”
Cikin kuka tahau basa dalilinta” kije Zan bincika”yafad’a atakaice, yyinda yake kallon RIYAN ta wutsiyar ido dake Shirin guduwa,sbd dama ta tsayane taga zai k’yale zulfa kozai Mata rashin m ne…..tashi zulfa tayi ta fice”inhar kika koma guduwa kinjawa kanki”garama kizozai fi Miki sauk’i”…..tsaye tayi tanata zare ido ,wata zuciyar tace gara kitafi kawai zaifi miki.cikin sand’a take tafiya har ta iso gabansa “ta wani murgud’a baki tukum tace gani”yakai kusan minti 4 kafin yadako yadubeta ya yatsina fuska yace gsky naga k’ok’arin ki kina under purnishment kina k’arama kanki laifi”Aina fad’a Miki kika koma murgud’a min bakinki me warin kuka da daddawa zanbaki mamaki,to zanbaki mamakin…by suy taji lallausan tafin hannunsa kan kunnenta”kafin tayi mgn ya murd’a kunnen….ihu da k’ara tasaki sbd azaba har batason time din da ta’aza hannunta akan nasaba da nufin ta cire hannunsa…..wani mugun electrical shock sukaji atare da sauri AK yatureta ya janye hannunsa Yana Jan doguwar tsuka…..
Hhhhhhhhhhhhhhhh????
Da sauri AK yad'ago yaga waye ke dariya haka"suka had'a ido da Hafiz"tsaki abdallah yaja had'e da cewa k'ila kayi gamone ko?"dage gira hafis yyi had'e da cewa gsky nayi gamo nakuma alkhairi "gsky friend naji dadin ganunk....dallah yimun shiru Dan iska kawai....ke tashi kibawa mutane waje zannemeki ki karb'i hukuncin ki"haba Mana AK pls metayine?"Hafiz yakare maganar Yana kallon RIYAN daketa kuka sbd bakaramin murd'a Abdallah yyiwa kunnantaba"
Tabe baki Abdallah yyi had'e da cewa laifi tamun"tashi riyan tayi batace komaiba tayi tafiyarta.
Hafiz kuwa cikin masifa yafara da cewa gsky baka yiwa RIYAN adalci”Wai Mike damun Kane Wai?katuna D’an Adam yanada daraja “sannan kada kayi saurin wulakantashi sbd bakason ko agaba ba zai maka Rana”kabi katakurawa yarinyar nan komai tayi laifine….look mlm dallah zakazo kanamun surutu aka,kokasan me tamun ne?
Sassauta murya Hafiz yyi had’e da cewa to Dan ALLAH friend kabari kaga yarinyace be kamataba irin wannan abin dakake Mata saita tsaneka wlh….so what ?”inta tsaneni “
To yanxun shikenan ni inasonta inkarabu da ita Zan aureta”tab’e baki Abdallah yyi had’e da cewa well in zaka iya.
Murmushi Hafiz yyi sbd dama yafad’i hakan ne dan yagane shin ko Abdallah ya Fara son RIYAN ne?”
Ahankali Hafiz yace Bata kyautaba gsky Amma Dan ALLAH kayi hakuri na rokeka dukda bansan laifintaba”tashi tsaye AK yyi had’e da cewa Ni fita zanyi in kagama surutunka muje”Hafiz bece komaiba sbd yalura abokinsa yyi nisa bayajin Kira.
Tun byn ta tashi ta koma d’akin ta,byn taci kukanta tayi wanka tayi sallar la’asar”sannan taji zuciyarta tarage zafi”tunani tahauyi sbd ganin abban Abdallah datayi kamar ta tab’a ganinsa wani waje ko Kuma taga wani me kama dashi be”sai juye juye take wani gefen zuciyarta Kuma ta gudurci niyar in umma ta dawo dg k’auye zata tambayeta su wanene danginta,ma’ana dangin ummar sbd itadai dangin ubanta kawai tasani,ko adangin umma baffa sule yayan umma kawai tasani”inbata mantaba ta tab’a tambayar umma danginta sai ummar takama kuka…. Knocking d’in datajine yasakata dawowa tunaninta”tashi tayi taje ta bud’e”zulfa tagani tana Mata murmushi had’e da mik’a Mata kud’i tace Kinga Abdallah ya bani ayiwa ummana duk abinda ake bukata”murmushi riyanatu tayi had’e da cewa gsky natayi murna kin gode…zulfa tace dama hjy tace kije…Saida hantar cikinta ta kad’a Amma sai ta dake tace to gani nan zuwa , sannan zulfa ta fice…