AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ajiyar zuciya riyan ta yi afili tace hmmm indai akan Abdallah ne ,dakin huta kirana,nida ayau zai sawakemun aura sa dayafimun sauk’i wlh ,sbd ta dauki alwashin zata guji duk wani Abu nasa dazaisa har yaga yamata mgn koya wulakantata.
Parlourn mom ta nufa ,byn ta yi sallama ta zauna a k’asa kan carpet.
Ayatsine mom tace abinda yasa nace akiraki shine jibi ake bikin bud’e campanin my son ,za’azo ayi Miki kwalliya sbd yadda za’aganki a waye baa bagidajiyarki ba .
Sannan munyi mgn da my son yace bbu laifi kinjin turanci Kuma mai miki lesson zai cigaba dg yau har ku rabu”
Sai ki iya takunki ,inhar naji kin gayawa wani ko wata AUREN WATA SHIDDA kukayi wlh ninasan abinda zanmiki Kuma agun taron kinuna ma duniya ku masoyane shima zanjamasa kunne kinajina?
Da sauri tace eh”
Wasu kayane cikin bak’ar leda ta mik’o Mata hade da cewa in angama Miki kwalliyar kibasu su shiryaki.
Kin gane?
“Eh hjy”
Ok Zaki iya tafiya”
Da sauri riyan ta dauki kayan ta tafi d’akin y , sannan ta bud’e wardrobe tasaka ko ganinsu batayiba ,tana tambayar kanta wane campanine Abdallah zaibude?
Knocking taji,taje ta bud’e “zulfa ce tazo tace dama teacher d’in kine yazo”
Riyan tace to shikenan ganinan zuwa , sannan zulfa ta fice…
Da dare byn tayi dinner”tana parlour jiran fitowarsa kod aakwai aikin da zata Masa ,sbd haka mom tace tarikayi kullum Kuma abincima yadda ake Bata da irin na y’an aiki ,yanxunma haka ake Bata irin nasu Kuma Bata damuwa.
K’amshin turarensa taji”hakan yasa tagane Yana parlourn”
Zama yyi kan kujera,beyi mgn ba itama hakan”
Can yace ke tashi kikamun coffee,”
Batace komaiba ta tashi taje ta had’omasa kamar yadda ya koya Mata”
Bayan ta aje Masa ta shi zata koma ciki”
Waya Baki izinin tafiya?”
Zama tayi had’e da cewa to mezanyi yanzun ?”
Ki kunnamun kallo”bbu musu ta tashi taje ta kuna tv da receiva”sannan ta ce saime Kuma?
Zoki dauki wannan ki ida shanyewa”
Kayi hakuri bantaba shaba,Kuma baya birgeni”
Kifara dg yau”
Dan ALLAH Ni bazan iya shaba Kuma Kingine”
What?kamar ya kingi?”ok nagane nufinki kixo Kisha coffee d’in nan tun kina dariya ko Kisha atsiya.
Da sauri ta d’ago kanta suka had’a ido tsaki yaja had’e da cewa zakixo ki dauka ko kuwa?”
Hawaye ne masu zafi ke zuba a kumatunta gwanin ban tausayi”cikin kuka tace miyasa kakeson takurawa rayuwatane?”
Bansaniba”zakizo ko sainazo ? garama kiyi shiru Dan ko kukan jini zakiyi sai Kinshasa Dan bazan barsa ayi asaraba.
batace komaiba ta je ta d’auki cup din tashanye….tana yamutsa fuska tana kakarin amai.
Hmmm yarinya kika sake kikamun amai Zaki shanyesa”
Oya kima zauna “
Adole ta zauna kusan 20 minit,kafin tasaci kallon sa taga Yana kallon wani American firm”atashar mvc 2.
Zanje na kwanta Dan ALLAH!
Saida yagama Shan k’amshinsa tukum yace Zaki iya tafiya.
Da sauri ta shi har tana tuntube…
AK ya tab’e baki yacigaba da kallonsa….
Bayan kwana2
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA ????
????????????????????????????????????????
Story & written
By mmn fareesa
Wannan shafin nakune AUREN WATA SHIDDA FANS GRP2& MMN SHUKRA NOVELS.comments naku yafi nakowa yimun dad’i????
Love u guy’s❤
Not edited
P21
…..bayan kwana2
Zaune riyan take a bed room nata tana tunanin yaushe za’amata kwalliyar da mom tace amata”tunda talura yau Abdallah busy yake rabonta da shi tun safe daya fita har yanzun shiru”sai tunani take ALLAH yasa Yana lfy”
Wata zuciyar tace k’ila da gske yau ake bud’e campany din Abdallahn”
Agogon d'akin ta kalla taga karfe 3:28 pm tashi tayi tayo alwarlal la'asar ta kabbar Sallah"
Byn ta idarne taji ana Knocking na kofar”tashi tayi ta bud’e Abdallah tagani tsaye sai faman Shan k’amshi take”da sauri tace kadawone?”tun safe daka fita baka dawoba lfy dai ko?”tab’e baki yyi had’e da cewa me ruwanki da dawowata da rashin dawowatane?”
Kizo wanka zanyi tunda ke Baki gadamar shiryawa ba Kuma karfe 5:0pm za’a yi taron.ni bazan tsaya jirankiba….Baki bud’e riyan ke sauraren wad’annan bak’ak’en maganganu da Abdallah ke yab’a mata har yakai aya ya juya yyi tafiyarsa…
“”Bed room nasa tabisa tasamesa Yana rage kayan jikinsa”kauda kanta tayi had’e da shigewa toilet d’in ta had’a Masa ruwan wanka kafin ta fito”dg shi sai boxer da towel a hannunsa Yana jiran ta fito ya shiga”
Atsorace ta rufe idonta sbd ganin yadda yake, ga uban gashi kwance afaffad’an kirjinsa”
Jikinsa a murd’e duk gashi”tsaki yaja had’e da cewa Zaki bud’e idon ko kuwa?
Dan ALLAH kayi hakuri bazan iyaba wlh niba y’ar iska bace”lallai yarinyar nan kingama ganin gadon baccina wlh ok kifito kawai kice Abdallah Dan iska kawai…wlh wlh niba haka nake nufi ba kawai d….rufemin baki,ki tsaya kishiryani Inna fito sannan kije mom zata saka amiki kwalliya, sannan kima kamaa kanki agurin “kikamun hauka ko kanyanci wlh muka dawo tare d karnukan gdn nan Zaki kwana.. mittsss yaja tsaki hade da shigewa toilet d’in.
Zama tayi gwanin ban tausayi sbd tana mugun tsoron kare ne ,sbd jiya yaga sadda tashigo da gudu Kuma atsorace yace lfy ,tace karnuka suka biyota shine zaice intamasa laifi acikinsu zata kwana..,,,,
Befi 15 minit ba yafito sbd Yana sauri inyashirya zaije Gurin Abba ,insannan anshirya riyan su wuce”
Kanta na duk’e yace ke duba wardrobe dg sama kayana nan ki mik’o min , yafad’a Yana kokarin shafa mai”
Tashi tayi taje ta dakko ta aje gefen bed,kafin tace saime ?”kifito mun da agogo da takalmi”
Ahankali tace a Ina?”d’agowa yyi yaja tsaki hade da cewa ok bakisaniba?”Inna sani mezaisa na tambaya”nikike gayawa mag… afusace aka murd’o kofar”atare Abdallah da riyan suka d’ago Dan son ganin waye”mom ce ta shigo kamar anjehota” afusace tace bakada hankali Abdallah ?” Dubeka a have nerket Amma kake tare da munufukar yarinyar nan,tayimaka uwarme ?”
Cike da mamakin ta Abdallah yace haba mom me kike zargine? Kinsan koni waye inma bacin kun likamun ita bazan iya tsayawa ba har nakirata tamun wani Abu,,Kuma ko yanxun kayana ne zata fitomun dashi… mittsss kayan banza ,Zaki fita kije dakinki masu make up najiranki ko kuwa?”suna can natura su ,sundawo sunce Baki can Ashe kina nan munafuka….riyan da kanta ke duk’e tayi saurin ficewa dg d’akin, yyinda mom ta dubi Abdallah had’e da cewa dg yau kada nakoma ganin yarinyar nan acikin d’akin nan”kaji koba kajiba?”
Fuska bbu walwala yace naji….fuuuu tafice tamkar wata kububuwa..lolx.,,,,,,,,
Bangaren riyan kuwa tanashiga ,aka hauyimata make up sbd dama da wankan ta"sai yaba kyan ta suke har suka gama Mata kwalliyar ta fito musu da kayan da zata saka"
Sai asannan taga doguwar riga ce gwont dark blue sai Yar ciki Fara sai veil dark blue da takalmi dark blue….
Hmm..zanso me karatu yaga irin kyawun da riyan tayi,ga k’amshi na musammun dake fita ajikinta,byn sunmata rolling ta dubi kanta a mudubi….zaro ido tayi tana dubar kanta… murmushi masu kwalliyar sukayi had’e da cewa Masha ALLAH Kinga yadda kikayi k’ila ma mai gdn yakasa ganeki”
Kafin tayi mgn zulfa ta shigo had’e da cewa amarya kije inji angon”tafad’a cikeda zolaya”
Murmushi riyan tayi had’e da cewa to gani nan”sannan tayi sallama damasu kwalliyar suka fita.
Sake kallon kanta tayi a mirro,tayi tasbihi ga ALLAH dakuma godemasa da irin baiwar halitta dayayi Mata”
Ahankali ta canza lafiya tana wani yatsina d amotsa Baki ,tana dubar kanta a cikin mirro,taga intayi hakan Abdallah bazaice tayi wani kauyanciba sbd ita ayanxun ganin kanta take daidai da kowace mace,fatanta ALLAH yasa zeenat taje Gurin saitayi abinda tasakata zubda hawaye.