AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ah ah bazanyi break ba gsky”

Amma katafi baka karyaba”

Laifin wa?”

Shiru tayi had’e da dukar da kai k’asa…as from today kada kikoma sakamun acuci maza acikin gd,ko kin dauka bansanshiba ne? Axotonki kija ra’ayina kome….indai acucine to duba na cire,ta fad’a had’e da cire hular kanta…tuni bak’in gaahinta mai tsawo da salk’i yabaiyana”kallo d’aya AK yamata yadauke kansa sbd ganin tabbasa gashintane tayi acuci dashi’yyi mamakin yawan gaahinta Amma be nuna ba.

Ita kuwa hularta ta mayar,tana cewa bara ko tea d’in ne nahada maka kasha .

Bata jira amsarsa ta wuce dinning area and had’a Masa ,ta dauko ta aje gabansa , yyinda shikuma yake waya da Hafiz.

Bbu musu yadan sha kusan fin rabi ,ya aje cup din had’e da cewa muje kiraka Ni….um um amma kamance hukuncin mom na tahanani binka ko Ina?ok banida suna ko?ah ah Yaya Abdallah…. murmushi yyi mai sauti yace ok haka Kuma nasamu y’ar kalan dangi,dukda banida kani ko kanwa ,aibance Ina nema ba ko”hmmm inma kayi wannan tunanin baka canka daidiba Inka tuna ma abokinka ma Yaya Hafiz nake kiransa sbd bana iya Kiran sunan Wanda ya girmeni Kai tsaye….am…is ok muje aininace ko”
Babu musu ta bisa, brief case d’insa na a hannunta ,ahr suka iso gabda part d’in mom….dakatar da ita yyi had’e da cewa jirani anan…
Ajiyar zuciya tayi sbd hakan yafi Mata sauk’i da masifar mom.

Bejimaba yafito,tabi bayansa gab dazasu isa get ya karb’i kayansa had’e da cewa Zaki iya komawa ciki…ok adawo lfy ALLAH yabada saa,akan labb’ansa yace ameen,kafin yanufi Gurin body guards nasa dake jiransa….

Masha ALLAH Abdallah yaje office yafara aiki lfy duk da yamaka, acan Kuma Hafiz da feedo suka samesa suka sakemasa fatan alkhairi,”anan Hafiz kw rad’awa AK akunne cewa my man munkusa Zama fa iyaye muma sbd nacika aiki madam laulayi take… yafad’a Yana dariya had’e da dagowa yace saura Kai ma yaka….shiru Hafiz yyi ganin mutumin ya had’e rai yasakashi jin shiru yyinda feedo ke murmushi tana kallonsu sbd bataji me Hafiz yaradawa AK ba.

########

Kwanci tashi bbu wuya Gurin ubangiji yaudai kimanin sati 6 kenan dafara zuwan AK office,Masha ALLAH yanata ganin ci gaba yyi suna ta fannin iya Zane da kwarewa sai kwangila ake kamasa ta gine gine ya zana ,yasaka agina abun sai godiya,tuni yakara yin suna a kd harda wajenta, arziki yakara bunkasa saidai har yanxun miskilancinsa na nan ,gwfe guda na zuciyar sa yanajin zafin abinda mom keyiwa dad , sannan yatsani hjy ikilima sbd yasan ita ke aza mom akan duk wani abin k’ii…
Gefe guda Kuma watansu 2 kenan da riyan, ak’agare yake 4 month yacika ya sallameta,duk har yanxun be Dena yimata abinda yakeba saidai yarage kaso ukku acikin goma na abinda yake Mata…

Zaune take kan kujera tana tunanin ummanta har yanxun tak’i dawowa tana k’auye gashi aun Dena waya ,Amma bara mutumin nata yadawo k’ila intasamu Yana cikin Yan arzikin yabata wayarsa takira umman…. k’amshin turarensa dataji yadaki hancinta yasa tagane yashigo parlourn.

Kallonsa ta sata tga fuskarsa bbu walwala kamar Kuma yanada damuwa”

Ahankali tace sannu d xuwa”

Yauwa”yafad’a atakaice.

Karbar brief case nasa tayi had’e da daukar takalmin daya cire ta nufi bed room nasa.

Btafi 5 minit ba ta fito tana cewa Yaya Abdallah kaje kayi wankan….
Riyan abar wankan nan bazanyiba.

Da mamaki take dubarsa,sbd jin Wai abar wankan nan”mutumin da saiyyi wanka sau 4ko5 arana ma, ahankali tace kayi hakuri kaje kayi tunda kadauko gajiya a office kaji dad’in jikinka ma.

Banza yyi Mata,sbd yau kwata kwata bayajin dadin jikinsa,ga faduwar gaba dayaketaji tun dg jiya da dare har yau besan dalilin jintaba.

Amm kayi hakuri Inna maka shishshigi Naga tun jiya kamar kana cikin damuwa ko?

Nima bansaniba , sannan pls kirabu Dani “

Bejira asartaba ya nufi bed room d’in sa,badan yasoba yyi wankan da alwarlal magrib yafice zuwa masjid.

Bedawoba sai byn isha’i,Kuma yashige bed room nasa be nemi kowaba ,beci dinner d’in da aka jaemasa a dining table.

Ita kuwa riyan k’yaleshi tayi kamar bukata”9:pm nayi tayi kwanciyarta.

Washe gari byn riyan tayi sallar asuba ta koma ta kwanta sbd ganin week end ne bbu office dukda zataje islamiyar safe sbd Bata Dena zuwaba.

Bata jima da kwanciya ta farka agigice sbd mummunan mafarkin datayi taga Abdallah acikin baccinta.

Da gudu ta nufi bed room nasa ,bbu ko sallama ta kutsa Kai ciki..

Kwance tasamesa kamar…..

Yanzun aka soma labarin sbd abaya baa Fara komaiba,bana bukatar steakers ko godiya comments kawai ko kuji shiru…

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Wannan shafin sadaukarwane ga masoya wannan novel aduk inda kuke Naga comments bbu adadi had’e da fatan alkhairi agareni,naji dad’i . sannan kuyi hakuri da rashin post akai akai inada uzuri wlh…????????

Not edited

p 24
….. kwance tasamesa kamar matacce! Inbacin idonsa da ke motsi data d’auka cewa ya mutune”
Sbd ko motsi bataga yanayi ba “ahanzarce , Had’e da kid’ima ta nufi gefen gadon tana cewa Yaya Abdallah!Yaya Abdallah!!yaya Abdallah!!!Amma shiru Kuma Yana kallonta.
Inna lillahi wa inna ilaihir Raju un kawai take maimaita wa had’e da Kama hannunsa Amma saitaji hannun asake kamar matacce”zaro ido tayi ta girgiza sa”tana cewa kayi mgn Dan ALLAH!
Hawaye tagani na zuba ta gefen idonsa hakan ya tabbatar mata yanada Rai” wani mummun abune ke Shirin samunsa koma yasamesa”runtse idanunta tayi sbd tuna mafarkinta nad’azun!da sauri ta saki hannunsa ta fice dg bed room d’in cikin tsantsar tashin hankali….
Yyinda Abdallah yyi zugudum akwance sbd ko hannunsa baya iya d’agawa balle Kuma yyi mgn “azatonsa ma ko mutuwa zaiyi,gashi yanajin maganar riyan Amma baya iya mgn shi,ko tashi balle har ya iya tafiya”abinda kawai yake iya amfani dashi ajikinsa….IDO..tun bayan sallar asuba ya kwanta bacci yyi wani mafarki da wata dattijuwar mace kyakykyawa tana kiransa Yana kok’arin zuwa Amma ta Masa nisa ga Daddy nason yaje gunta ga mom najan hannunsa ta hanasa zuwa da k’yar ya fisge hannunsa dg na mom zai tafi Gurin matar sai yaga Rami gabansa zai abka sai riyan tayi saurin rik’e sa… adedenan ya farka !Amma me ?sai yajisa cikin bak’on yanayin dabaitab’a riskarsaba arayuwarsa.
Yyi yayi yatashi ta kasa Koda motsa hannunsa balle bakinsa dayyi tamkar anrufe masashi “ambaton ALLAH kawai yake ana cikin hakan riyan ta fad’o dakin”to Wai meke Shirin faruwane Dani?”yafad’a azuciyarsa….

 Riyan cikin tashin hankali ta kutsa Kai parlourn Abba "bbu ko sallama"akidime ta dubi Abba dake dining area  tsaye Yana Shirin hadawa mom tea , yyinda mom ke zaune busa kujera 1 dake gaban dining table d'in"Abba! Abdallah..ne  ..ne bashi...bashi... mitttsss dallah inzakiyi mgn kiyi inbazakiyiba ki fice kibawa mutane guri"cewar mom tana watsowa riyan muguwar harara"

Yyinda Abba gabansa yyi mummunan faduwa “da sauri yace lfy dai ko?meyasami Abdallan??”
Cikin kidi’ma tashiga sanar dasu…LA’ILAHA ILLA ANTASSUBA NAKA INNI KUNTI MINAL ZALIMINA!WALAHAULA WALAQUWATA ILLA BILLAH… abinda Abba keta maimaitawa, yyinda mom ta kurma uban ihu had’e da cewa nashiga ukku ni hafsatu”meya ke Shirin samunka Abdallah?”
Shiru riyan tayi tana dubansu kawai,kafin Abba cikin tashin hankali Yadubi mom yace muje mugansa…

Yadda tabarsa ,haka suka samesa!da gudu mom ta nufesa tana kuka da surutai tana girgiza sa da Kiran sunansa cikin zubda hawaye, yyinda Abba ketsaye gaban gadon yana kallonsa cikin tausayi da son D’an nasa tilo guda aduniya, idanunsa sunyi jajir “gefe guda Kuma riyan itama hawaye take sbd tausayin Abdallah,takuma k’ara Imani da ALLAH meyin yadda yaso alokacin dayaso “jiya iwar haka take fito Masa da kayansa har Yana cewa ta canza,Amma yanzun dubesa shida matacce banbanci kad’an me, lallai mutum ba’akin komai yakeba agurin ubangiji zaibaka lfy da rashinta assada yaso…. maganar Abba ce ta katse Mata tunani,daya ce bara na Kira ya’u direba da Hafiz abokinsa mukaisa asibiti “
Gimtse fuska mom tayi had’e da sakin Abdallah dake jikin ta ,ta maidasa kwance tace ah ah Alh basai anwani Kira Hafiz ba akiradai ya’u direba d’in”
Ok” yafad’a atakaice kafin ya fice da hanzarinsa…
Kallon Abdallah mom tayi taga yarufe ido,jikinsa ta duba taga jallabiya ce Fara yasaka,da alama da ita yyi sallar asuba kenan..
Cikin kuka tace Abdallah kana mgn ko baka iyawane?Kuma kanajina be?”
Cikin mamaki riyan ke sauraren wad’annan tambayoyi na mom dasuke da alamar ayi Mata itama tambaya”
Abin mamaki sai Abdallah be bud’e idonba koya motsa bakinsa”hakan yasa tasaki kuka tana cewa wayyo ALLAH yanxun ko ji da mgn bakayi Abdallah”
Oh ALLAH yabaaka lfy!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button