AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Sai son su had’a ido Abdallah keyi,itakuma Taki yarda,suna haka har Hafiz ya shigo tare da tabarma yyimusu sallama ya fice wa yanama Abdallah gwalo..

Washe gari byn sun kimtsa had’e da yin kalaci”Hafiz yyi musu sallama fuskarshi bbu walwala sbd yasan zaiyi missing d’in abokinsa… shikanshi Abdallan dka gansa kasan yanacikin damuwa ,riyance ma tadan daure sukayi sallama har bakin mota,suka raka Hafiz riyan na masa fatan sauka lfy”

Basubar gunba Saida yabacewa ganinsu”kafin ta tura Abdallah suka shige cikin gdn”

Dakinsu ta kaisa,tana kokarin fitowa taji muryarsa ta daki dodon kunnanta yace” Riyannnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnnn!!!!

Share
BY
FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Wannan shafin nakine halak malak ummu sultan kiyi yadda kikeso dashi????????

Not edited ❌

p35

“”Cak ta tsaya batare da juyoba”tana mamaki da tunanin kodai kunnanta ne yajiyo Mata hakan?
Tamkar yasan mitake tunani”ahankali yace kada kiyi mamakin jin nayi mgn”dama Ina kwatanta hakan sai yanxun ALLAH ya yarda! Cikin sakin fuska ta juyo had’e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh…batajira amsarsaba ta na k’ok’arin fita….Riyannn!pls kada ki fita! Kanada matsala da hakan? banason wancan wawan yakallemunke”batare da ta juyoba tace me hakan ke nufi?haba Riyan nace kada kifita “kinsandai duk wacce ta tafi wani gu batare da izinin mijintaba mala’iku na tsine Mata ko ?yafad’a cikin sweet voice d’insa..
Juyowa tayi had’e da cewa hmmm ALLAH ko?”to bara kaji saina fita bbu Wanda ya isa yahanani”tafad’a had’e da niyar fita din sbd Taki yarda suhada ido sbd gudun kada yyimata kwarjini… riyan..kada ki..ki..kifita pls riyan…Bata aune taji shi timmmmm! yafad’o dg kan keken idonsa arufe tana tari sbd kwarewar da yyi..
Da gudu ta iso gabansa ta kok’arta ta daga kansa dake kan kujerar ta aza bisa cinyarta yyinda jikinsa ke a k’asa…pls riyan kada kije yaganki wlh Ina tsananin kishinki”kirikemun hannu Dan ALLAH my riyan kinji”ahankali take shafa kansa had’e da cewa Dan ALLAH Yaya Abdallah kayi shiru bbu inda zantafi”tafada had’e da saka gefen hijab nata goge Masa zufar dake akansa da wuyansa….kafin yyi mgn mlm ya shigo da sallama hannunsa d’auke da cups 2 Dana rubutu Dana zamzam da aka karanta surorin alk’ur ani mai girma guda shidda aciki wad’anda ke karya sihiri”ya mikowa riyan Yana cewa abashi yasha ashafa Masa ajiki!
To mlm angode “cewar riyan ta na karb’a”Abdallah ya bud’e ido ahankali yace mlm nagode sosai Alhmdllh yau nafara mgn….cikin farin ciki mlm yace Kai naji dad’i sosai Alhmdllh…

“Malam bai fitaba Saida yakama Abdallah aka mayar da shi kan kekensa tukum ya fice..
Bayn fitar mlm riyan ta basa yaasha”kafin tafara kokarin shafa masa,my riyan!banza tayi had’e da cigaba da aikinta”riyan Wai miyasa kukeson yimun hakane ?kidinga kallona Mana innayi mgn…hmmm ah ah basaina kallekaba sbd ni banason yawan kallon Wanda bayason akallesa, sannan naji dad’i sosai dakafara mgn da alama bazamu jimaba zakaida warkewa burina yacika…da sauri yace meye burinki? Rabuwa da Kai”tafad’a Kai tsaye… azuciyarsa yace why!tabbas yarinyar nan batasona ,inhar tanaaona ai bazatayi maganar rabuwaba”cikin wani yanayi yace nikuwa banida niyar rabuwa dake “asalima na yanke auren contract d’in “hmmmmaikuwa dole karabu da jarababbiya naje na auri jarababbe D’an uwana”tafad’a ranta na zafi sbd duk abinda yake Mata dagaya Mata bak’ak’en maganganu wannan maganar tamata ciwo..
Riyan anason Dan Adam yakasance Mai yafiya Mana kada ki tuna baya…Dan ALLAH Yaya Abdallah mubar maganar…shiru yyi Yana kallon Dan karamin bakinta…
Bayan ta idar da shafa Masa tamasa alwalla yyi Sallah..
Bayan ya idar “yadubeta had’e da cewa zokiji wata mgn”turo baki tayi had’e da cewa Ni baby inda zanzo kafada koma miye ne! shikenan tunda baza kizoba kiramun Hafiz awaya…bbu musu tayi calling d’in Hafiz…da sallama yad’aga Yana cewa riyan yayadai?ai nakusa sauka!my man…da sauri Hafiz yace Dan ALLAH da gske ne?muryar AK fa nakeji”nine my man kada ikon ALLAH ko”cikin farin ciki da murna Hafiz yace Masha ALLAH gsky zanjewa da ammi da babban albishir Kai Alhmdllh naji dad’i”to ke riyan ai saikiyi sadaka marigayi AK yafara mgn ko”yayi maganar cike da tsokana…hmmm inaso kayiwa wannan wawan salinsun nan mgn idanunsa sudaina kallon my iyali wlh sbd Ina d’aga Masa sbd mlm ne…
Dama kanada iyaline?cewar Hafiz Yana danne dariyarsa sbd ya lura kishine Kecin Abdallah “azuciyarsa yace nida sabon shiga…bansaniba! murmushi Hafiz yyi had’e da cewa Inna sauka mayi mgn”kafin yakashe wayar…

Riyan ta tab’e baki had’e da juyawa sbd ganin yadda Abdallah ya tsareta da golden eyes nasa….

Hakan ce takasance”Hafiz na isa gd yajewa da ammi da babban albishir d’in Abdallah yafara mgn”cikin farin ciki ammi ta Kira suka gaisa dashi da riyan dakuma mlm…


Da dare bayan sun gama Shirin kwanciya”Abdallah na kan katifa kwance”yyinda riyan ke kan tabarma ta aza blanket ta kwanta akai”ahankali cikin wata iriyar murya Abdallah yace riyan taso mu kwanta kinji”cikin dauriya sbd jin muryar sa har wani kasala tasakarmata ,ta mak’e kafad’a had’e da cewa baza a zoba “to naji shikenan tunda baza kizoba,yanxun kibani wani long story kinji?Dan ALLAH mlm ka kwanta kacikawa mutane kunne da surutu ai sai kaina yyi ciwo…

Murmushi yyi”azuciyarsa yace lallai yarinyar nan wato rama abinda namata abaya take kenan”
Yyinda riyan ta lumshe ido tsikar jikinta natashi “fatanta ALLAH yasa hasa shenta yazama gsky ma’ana Abdallah SONTA yake.

Sbd tun ranar da suka had’a ido da shi taji zuciyar ta na kaunarsa.

Amma in har hakane dole ta garasa ta nunamasa ta bambanta da sauran Mata ,takuma Kama ajinta… ruwa Zan Sha…muryar Abdallah ta katse Mata tunani….
????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Ina mik’a godiya ta ga d’inbin makaranta novels d’ina,da masu kirana suji lfy ba’a yi update ba.nagode sosa uzurirrikane suka boyeni.????????????

Not edited❌

p 36

Batare da tace komaiba ta tashi ,tajawo katan na swan ta fito da 1 ta matsa gabansa had’e da kafa Masa abaki “
Bayan yagama Sha!”yawani lumshe ido”ahankali yace thanks.tabe Baki tayi had’e da komawa tayi kwanciyarta batabi ta kansaba dukda tanajin yana magana k’asa k’asa….

Washe gari sai riyanta Sami kanta da jin kunyar tayiwa Abdallah wanka gashi yau sai wani binta da kallo yake Yana murmushi, yyinda yakebata mamaki"tana tambayar kanta Ina ya aje girman kan da Shan k'amshin?"

Turasa take Yana Jan keken zuwa bayin gdn”hmmm wata yarinya yacika tsoro wlh…taji yafad’a Yana girgiza Kai”ware ido tayi azatonta bada ita yakeba,saitaga Yana murmushi,da sauri ta dubesa sai yad’age Mata gira guda..
Kauda Kai tayi had’e da addua suka shige bayin..
Keme me Abdallah ya ki rufe ido kamar yadda yake kullum inzata Masa wanka”kauda Kai tayi had’e da cewa mlm karufe idonka Mana!hmmm oh riyan meye n wani kunya bacin kingama kalleni,Aina ganoki innarufe ido ki kalleni son ranki ko?”cikin wani tsoro tace mekake nufi?”to nama fasa maka wankan tunda kace haka ai Ni bana tunanin Kai cikakken namijine dazan tsaya dubarsa…wani killer smile yasaki had’e da cewa babu damuwa ALLAH ya bani lfy Zaki maimaitamun da hujja! yafad’a had’e da rufe idonsa sbd yalura inbe rufenba zata iya fasa yimasa wankan..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button