AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Karfe Gurin karfe 4:18 suka iso garin YOLA”duk anata sauka kowa da kowa dake cikin motar”nan ummi ta biyama kanta da wannan budurwa , yyinda taji zuciyar ta wasai tarage Zin kunci tabacin Rai sannan ayanxun inxaka kasheta bazata iya ce maka ko ita wacece ba.. yarinyar dkeda suna yusra ta dubi ummi tace to hjy nagode sosai ALLAH yabiya ki da wannan taimako da kikamun “murmushi tayi had’e da cewa Amin..
Kafin yusra tace kema anan garin kike ko Gurin wasu kikazo??
Hmmm acikin tambayoyinki bbu kodaya”da sauri yusra ta dubeta da mamaki ganin mace har mace ,kallo d’aya zaka Mata kasan tana cikin hutu da jindadin rayuwa Kuma agdn wadata…kafin yusra tace wani Abu ummi ta rugata da cewa bansan miyake damunaba nasan dai inada aure da d’a ayanxun haka Kuma i nada ciki” Amma bazan iya nuna mijin ko d’anba balle Kuma dangina
“Nadai tsintsi kaina ahaka”salati yusra tayi cikin tausawa kansu sbd itama tanada tata matsalar”
Ajiyar zuciya ummi tayi had’e da cewa mutambayi Ina ne gdn Mai anguwa ko”yusra tace mezamuyi acan ne?”
Inaso musami masauki ko zuwa gobe ne sai nasamu hayar gd ko Kuma karami nasiya Dan nazauna …Dan ALLAH kitemakeni na zauna gurinki kafin nadan wani lokaci nadaidaita da iyayena”nakoma gunsu agarin kano…
Meye laifin da kika aikata musune?”
Ajiyar zuciya yusra tayi had’e da cewa suna yusra Ahmed iyayena Yan asalin kanone Amma munda dangi asokota”byn na kammala NCE d’ina “saurayina ya yaudareni yakaini d’akin abokinsa yamun FYAD’E sanadin hakan nasamu ciki “iyayena suka koreni akan nazubar ,nikuma bazan iyaba “sbd tamkar nayi kisan Kaine”Kinga laifi 2 kenan dukda ba’ason Raina hakan yafaruba”to dalilin haka yasa babana yakoreni”yakuma gargade Ni inhar yaji labarin naje gdn y’an uwansa zai tsinemun…
Hakan yasa naso ingudu awannan yanayin mota ta kadeni sai cikin yazube ,wanda yakadeni yakaini asibiti nayi kwana3 sannan nakoma gd nasanar dasu”tun kan in ida shiga gdn babana yyimun dukan tsiya yakoreni, mahaifiyata na kuka nabasa hakuri be saurareniba”tace natafi gdn danginta”sai yace innaje bakin aurenta!hakan yasa na kwana amakotanmu yau da asuba na hau motar Yola amma bansan Ina zanijeba..
Saida ummi ta Mata kuka sbd tausayi “sannan tace ki kwantar da hankalinki ,insha ALLAH zamu zauna tare kidai rik’e Amana Dan ALLAH.
Kukan farin ciki yusra tayi had’e da Mata godiya,kafin su tambayi gdn Mai anguwa aka nuna musu…
Byn sun gaisa had’e da samun tarba ta mutunci gun matan Mai anguwa.
Ummi ta Masa bayani,kamar haka”
Sunana HAJARA! wannan Kuma yusra kanwatace,mu Yan gudun hijirane,ankashemun miji da iyayena dg Ni sai muka tsira da cikin dake jikina.. ajiyar zuciya mlm dauda ( Mai anguwa)yyi Yana dubarsu had’e da nazartarsu.
Can yace to yanxun miye dalilin xuwanku anan gurina!
Ummi tace munaso Dan ALLAH kabamu masauki zuwa gobe insha ALLAH sai asama Mana gd karami musiya mukoma.
Masha ALLAH bbu damuwa !cewar mlm dauda”
******
Haka kuwa akayi washe gari mlm dauda yaje dasu ummi kasuwa ta siyar da sarkan gwal d’in ta anaira million d’aya da dubu dari bakwai…
Aka Samar musu gd karami na million d’aya da dubu dari”daki biyune sai kitchen da toilet sai soro guda.
Bbu laifi gdn Mai kyaune Kuma sabo yasha tayis da fanti ga famfo akwai..
Acikin kwana2 suka koma bacin sunyi Yan siyayyar abun amfani aciki harda katuwar freezer da yusra tabada shawarar ummi ta siya taruka Sanaa sbd Gurin akwai jamaa ga Kuma islamiya dake gaban gdn.
Hakan yasa ta siya bbu bata lokaci suka farayin zobo da kunun Aya ,cikin ikon ALLAH abin yasami karbuwa da albarka..kullum sai sunyi sob’o na tiya 2 kunun Aya na tiya3 ga pure water anashigowa asiya”Kuma duk cikin gd suke siyarwa harya Kare.
Da wannan Sanaa sukeci suke sha…
Cikin ikon ALLAH cikin jikin ummi nata girma byn wata6 ta haihu agd Kuma twins..mace da namiji”murna Gurin yusra baa mgn…
Acikin haka Yara suka tashi da kiriniya had’e da b’anna..
Kyawawa dasu macen wankan tarwada ce namijin bak’i ne.
Saidai matsalar dasuka Fara fuskarta itace!da farko anxata mijin ummi yarasu,byn ta yaye twins sai jawarawa sukayimata caaaaaa!abinka da farar mace bafulatana Kuma kyakykyawa…ita kuwa tasan Sarai tanada aure hakan yasa Bata kulasu..ko sakan musu fuska.
Hakan sai yasa ake zundensu Wai ai yaranta shegune basuda uba basuda asali”
Duk intaji hakan ranta na zafi da k’una”ita kanta yusra batajin dad’in hakan.
Sau tari insun fito waje saikaji yaran anguwa na tsokanarsu da cewa Ina babansu basuda uba.
Dasunzo gd sai suyita tambayar ta,ummi Ina abbanmu?”
Wani lokacin har hawaye take sbd rashin amsar dazata basu.saidai tace abbanku ya mutu.
Da wannan yanayin suka Fara tasawa har suka Kai she kara5 tasaka su skul harda islamiya.
Suntaso darashin ji had’e da k’iri niyar tsiya ga fad’a”akwaisu da Jan fad’a ,sai suyi Taran dangi ga Wanda suka ja.
Suna mugun son junansu da tsokanan juna musammun ALHASAN”yyinda yake Kiran HUSAINA da anty hussy!kasancewar itace babba”
Duk ranar da aka goranta musu Alan basuda uba sai sunyi kuka dukda atime d’in yarana sosai.
Hakan yasa ummi hanasu yawan fita sai intare da yusrane ko Kuma zuwa skul..
Ana cikin hakan”sunje kasuwa siyayya itada yusra…kwatsam yusra taga k’anin baban ta”yakuwa tsaidata had’e da tambayar ta Ina ta tafine anata nemanta tsawon she kara5 da wasu watanni?”
Ummi tamasa bayanin suna tare “byn yabinciko gsky yyimata godiya sosai washe gari yazo yatafi da yusra gd gun iyayenta… wannan shine dalilin rabuwarsu da yusra ,suka dawo rayuwa su kad’ai…
Bayan shekara 20….
Kuyi manage da wannan”
Happy week end????
Share
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Not edited❌
p 38
Bayan shekara 20
“”Abubuwa da yawa sunfaru “aciki harda girman twins da tashinsu dg gdn dasuke da ALHASAN Yacanza musu sbd ayanzun shi cikakken d’an jaridane(Yana aiki agdn TV) kasancewar sa Mai k’wazo yasa acikin wad’anda gwamnati tabawa schooler ship hardashi”yatafi malesia yyi 5years acan”bayan yadawo yasami aiki yacanza musu gd..
Yyinda hussy tazama nursing”harda yanzun cikin su bbu maimarmarin aure arayuwarsa sbd basusan kosu suwayeba!hakan yasa basa soyayya dukda hussy tanada tarin masoya Bata kulasu wasukuma insunji basuda asali saisu shareta”
ALHASAN miskili ne shima akwai izza Amma baikai Abdallah ba”betaba son wata ya maceba,Amma yanada wata friend salimat dasukayi karatu a malesia tare “da farko suna mutunci Amma dg baya data nuna sonsa take sai ya nuna be ganeba yyi baya da ita,gefe guda Kuma y’an matan Yola na masifar sonsa kasancewarsa Dan jarida Mai farin jini….
Basa Jim dad’i suk sadda suka tuna basu son asalinsuba”sannan Kuma insunso tambayar ummi saitakama kuka hakan yasa suka Dena Mata mgnar”
Hussy ta tashi kyakykyawa wankan tarwada gajera yyinda Alhasan yatashi saurayi Mai jini ajika dogo Baki kyakykyawa Mai aji,miskili…
Inna kagansu zaka d’auka ba twins bane sbd hussy karamin jiki gareta saikace Alhasan ne yayanta.
Har yanzun shakuwarsu
Na nan saima karuwa datayi…ayanxun shekararsu 26.,,,,,
Zaune take acikin parlour madaidaici” Mai d’auke da kujerune matsakaita sai tv stand dake d’auke da plasma Media size da dvd sai receiver”sai carpet atsakar
parlourn..
Bubu laifi yyi kyau iya gwargwado ga Mai rufin asiri…wayar Alhasan ce hannunta tana duba sakunansa na PC chat”sai dariya take ta na girgiza Kai…wani fitinan nan kamshin turare yadaki hancinta”
Lumshe ido tayi had’e da d’ago kanta tabusa, sbd tasan Alhasan ne.
Wow gsky broth kayi kyau! wannan babban wanka haka sai Ina Kuma?”
Fuska bbu walwala ya zauna kusada ita had’e da aza kansa akan kafad’ar ta yace BABU atakaice!
Kobata tambayesa damuwarsa ba” tasan miye damuwar” sbd haka sai ta k’akaro murmush had’e da cewa gsky dagani “yakamata ace acikin Yan matan dake sonka kafitar da guda musha biki Dan ALLAH !konima nazama yayar miji arika girmamani… tafad’a tana dariya”tsaki yaja had’e da cewa matsalata dake kenan wlh..ah ah miye abin damuwa kaga ma kausar kawata tace tana ciki…hussy tafad’a had’e da ture Masa Kai dg kafad’ar ta.
ALLAH ya kiyaye wlh na auri tsohuwar yarinya Sa’ar antynah “yafad’a Yana dariya sbd yasan yashakata Dan bataso ace Mata tsohuwar yarinya”
Ni wlh y’an matan wannan zamanin nabani mamaki !Babu kunya ko kad’an ,in anyi mgn suce wayewa…tir da irin wannan wayewar .
Ai kunya adoce ga y’a mace”dallah mlm yiwa mutane shiru danma kasamu tace tana sonka zaka raina mana hankali “to sai kajika kanka kasha…
Ahhhh lallai anty hussy “to ke miyasa bazaki Yi aurenba?”sannan miyasa da Faruq friend d’ina dayace Yana sonki kikace bakya sonsa?
Mittsss wannan ai yamun yaro wlh ,Kuma sai kawai na auri abokin k’anina!ai saika rainani wlh….hhhhhhhhhhhh???????? to sannu gyanbo sarkin son girma”yo duka dami kika girmeni ne?”
Ai Rana daya aka haifemu Kuma lokaci guda…