AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Harara ta galla Masa had’e da cewa k’ar ya kake,da safe aka haifeni! Kai Kuma da dare…
Ah ah wlh ban yarda”bara na tambayi ummi..
Ummi! Ummi!!Ummi!!!
Alhasan yashiga k’wala wa ummi Kira”
Fitowa tayi…Masha ALLAH bazaka dubeta ba kace tayi shekara 48 ba dukda tarage haske Amma tayi kyau Masha ALLAH..
Ahankali tace oh!lafiya kuke k’walamun Kira haka?”
Har rige rige suke ,tamakr Yara,Gurin nufarta suna cewa ummi bani da safe kika haifeniba ?shikuma da dare..ah ah ummi ba lokaci guda bane Dan ALLAH ummi cewar Alhasan Yana tsareta da ido…
Hararar su ummi tayi had’e Jan tsaki tace da dare aka haifeka !kada Kuma wani yakoma mun irin wannan tambayar…
Ihun murna hussy tayi had’e da cewa kadaijita wlh…yeeeeeeee! tafad’a tana Masa gwalo had’e da dungure Masa Kai…
Kingani daiko ummi? Ita ke Jana ko wlh bazan hakuraba saina Rama nima…
Da gudu hussy ta fito tsakar gd tana dariya,shikuwa azuciye yabiyota”ku Bari nace muku ko”cewar ummi tana fitowa had’e da cewa ALLAH ya shiryeku ,saikace wasu Yara k’anana”
Alhasan be saurari ummiba “yacafko hannun hussy…. adedenan wani yaro ya kwad’a sallama had’e da cewa Wai ance hussy ta zo inyi wani…
Hannuwanta Alhasan ya murd’e da k’arfi “tasaki ka’ra”Dan ALLAH broth kayi hakuri kaga ba k’arfin mu gudaba… murmushn mugunta yasaki had’e da dubar yaron da aka Aiko yace kaje kace Masa yayanta yace baza ta zoba tamasa laifi “Yana Mata hukunci… wlh karya yake k’anina ne”cewar hussy tana hararan Dan Aiken sbd ganin yana dariya….
Wai miyasa bakwajin mgn?zaka sake Mata hannu ko kuwa…ummi ta fad’a atsawace had’e cewa yaron kace tana zuwa…
Bbu musu Alhasan yasakarmatahannu,Yana turo baki sbd be wani son taruka kula samari bacin basu son tushensuba” ya lura ummi ita sotake hussy tayi aure tabarsa sbd shi Bata Masa fad’a akan yyi budurwa ko yyi aure”Amma hussy ita tana Mata fad’a akan ta rik’a kula samari….
Hijab hussy ta saka ta fita waje… yyinda Alhasan ke zaune a parlou sai cika yake Yana batsewa…Sarai ummi na lura dashi saitashare sa,sbd ita sotake hussy tayi aure ace budurwa har 26 years Babu aure….
Wuf yatashi zai fice sbd ganin hussy ta jima Bata fitoba”
Kai Ina zaka?”ummi ta tambayesa fuska daure.
Toilet zanshiga(yamata k’arya) sbd toilet d’in nakinsa zai shiga dake sitting room.
Batace komaiba ,shikuma ya fice..
Saida yadaure fuska murtuk ,tamkar besan miye dariya ba,dama gashi akwai kwarjini, tukum yafito kofar gdn..
Tana tsaye ta rik’e kyauren gdn … yyinda saurayin ke tsaye Yana kokarin shigar da kansa a gunta”gefe guda yyi parking d’in motar sa.
Sunansa muh’d”ajiya yakai kanwarsa hospital d’in da hussy ke aiki yaganta yaji ta Masa,shine yatambayi gdnsu..
Keeee gyaramun na wuce….cewar Alhasan cikin mugun tsare gd..
Saurin janye wa tayi tana kallonsa,Koda ta ga fuskarsa tasan no mutunci yau,dukda Yana k’aninta wani time d’in in yatsare gd ” ita kanta shayinsa take…
Keee!shiga gd… yafad’a fuska a had’e”
Bbu musu ta juya sbd bazata iya yarfasaba awajeba tasansa da son girma.
Yayanmu barka da marece ! Cewar Muhd sbd azatonsa yayantane…
Cikin I…..
Share
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Not edited❌
p 39
….Cikin isa yace barkadai “kafin yyi gyaran murya ya dubi muh’d fuska bbu Wasa yace dg yau Dan ALLAH kayi hakuri kadena zuwa gunta”
Ko miye dalili?”cewar Muhd cike da mamaki”
Ok dalili kakeson ji ko?”to ammata Miji…bejira asarsaba yakoma cikin gd..
Hussy na shiga ciki”ummi tace har yatafine?”eh wlh gara da yatafi “kingansa wani mummuna dashi ga k’aton Kai da k’aton Baki….ke dallah miye haka ?bakida hankali ko meye Zaki rik’a sherance mutum haka kina Masa ba’a bacin ALLAH ne ya haliccesa…to ummi nadena Amma wlh guy d’in be munba ga saurin mgn yanad….hhhhhhhhhhhhh???????? Gsky zakuyi marching dashi wlh “cewar Alhasan Yana rik’e ciki sbd dariya…tsaki ummi tayi had’e da cewa ALLAH ya shiryeku”
Harara hussy ta galla Masa had’e da yin kwafa.. tab’e baki yyi had’e da d’age kafad’a alamar ko ajikinsa…..
Abdallah na zaune kan keken sa, yyinda yyi tagumi cike da damuwa Yana tuna abbansa da mahaifiyar sa da besan a wanne hali takeba! Kullum burinshi shine ALLAH ya shi lfy yaje yanemi mahaifiyar sa…. sallamar da riyan tayi ce tadawo dashi tunaninsa” kallo d’aya tamasa tagano Yana cikin damuwa”
amm pls kafita Zan shirya”kasancewar dg wanka ta fito” bece komaiba ya tura keken yafice” tafara kimtsa was…beshigo dakinba Saida yadauki wasu mintina,kafin yashigo sbd yasandai yanxu ta isa idarwa.
Zo muje ki rakani toilet! Kanafa iya zuwa da kanka kayi komai”tunda kasami sauk’i…bece komaiba dama Dan yaji mezatacene,”Dan tunda hannayensa suka aiki da kansa yake wanka, alwalla da sauransu”
Masha ALLAH y’an matan Abdallah kinyi kyau sosai”Ina fatan wannan kwalliyar tawace ko?”
Kai asuwa da zanmaka kwaliya?” Ni a mijinki manah yafad’a Ina serious tone! Hmmmm aini banida mijin daya wuce Yaya gali….what?” Bakida hankali Riyan ?”da aurena igiya 3 akanki kike Kiran sunan wani K’ato “eye! yafad’a atsawace cikin b’acin rai…to Bari kiji duk ranar da koma jin sunansa abakinki wlh zanbaki mamaki kedashi yafad’a cikin tsantsar b’acin rai…ita kanta riyan jikinta yyi sanyi ga shi ta tsorata da tsawarsa…tuni idanunsa sukayi jajir, yyinda kunnansa ke jiyo Masa kalmar ai banida mijin daya wuce Yaya gali…
Rufe idonsa yyi sbd jin wani mahaukacin kishi na taso Masa..da sauri yafice dg d’akin akan kekensa…
Da kallo ta bisa har yafice duk sai taga Bata kyautaba dukda dama danyaji haushi tayi hakan,Amma tasan be kamata ba ta ruk’a zancen wani da aurenta….
Gaba d’aya duk ayinin ranar Abdallah bashida walwala ko fura beshaba duk sonsa da ita,kallo d’aya zaka Masa kasan Yana cikin damuwa”Inna mairo na lura dashi ,taso tayi mgn Amma saitashare ganin beshafeta Dan tana hankalce da irin zaman dasuke shida riyan d’in..
Riyan ma gaba d’aya batada sukuni ganin itace silar b’acin ransa”gashi yashareta tunda akayi abun be sake Mata mgn ba ko saka aiki ta Masa kaza kota dauko Masa kaza har dare…
Suna zaune adaki shi kan keken sa ita kan tabarmar datake kwanciya"tundazun suke zaman kurame acikin d'akin bbu me yiwa wani mgn"can riyan ta daure tace Yaya Abdallah! Tamkar bazai amsaba"Amma yajin dad'i inta kirasa da yayanta ,hakan yasa yace na'am"yanzun ne zaka kwanta?"
Riyan zooo! yafad’a Yana aikin kallonta”shiru tayi tana tunanin Kiran meyake matane? In baza ki zoba kibarshi kawai…tashi tayi tsaye…kikamun ruwa!
Swan taje ta dakko ta matsa kusadashi had’e da mik’a Masa…
Yahad’a da ruwan da hannunta yarik’e…kafin yyi kokarin saka k’wayar idonsa acikin tata..wani yarrrrrrrrrrrr,! Riyan ta ji ajikinta “ga saimurza hannun ta dake cikin nasa take”murya qasa qasa tamkar mai rad’a yace Riyannnnnn! Meyasa bakya tausayinane ,bakya Sona kin tsaneni?”bacin yanxun kulawarki nikeso kamar yadda kikeyin komai dan ALLAH,to kicigaba kada ki duba baya nasan Ni Mai laifine agareki Amma kimun uzuri ,kibani Dama riyan”Ina cikin damuwar rashin sanin Ina mahaifiyata take da danginta da Kuma a wanne hali mahaifinayake,gakuma Taki damuwar riyan meye tsafi haka?”Dan ALLAH kiyi hakuri kibarni inji da abinda ke damuna”bazanmiki Dole akan kisoniba ko na rokeki kisoni ..ah ah sbd hakan ba adalci bane dukda kinunamun bakya Sona kintsaneni tunda gashi da aurena akanki kina ambaton wani banza k’azami….kigodewa da basansa wlh..
Dan ALLAH cikani kada mom yashigo “