AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ajiyar zuciya Abdallah yyi had’e da kallon umma yace to kenan yanxun kenan dangin Abba basu San namutuba kenan?
Wannan Kuma ai su Hafiz zaka tambaya Abdallah , sbd ni rabona d adangin babakan banmasan tun yaushe ba gsky,Amma hjy kakarka tana Rai ko kuwa?
Eh tanada Rai,duk da nima rabona da ita shekara8 innama Abba mgn muje bayaso saima ya nuna ransa yab’aci,asheda ta rabasa da danginsa”hajjo da Uncle Suraj sunike ma d’auka yayanta da mahaifiyar Ashe batattune irinta”Kai gsky bazan tab’a yafewa matar nanba har duniya ta nade… yafad’a Yana share hawaye.. yyinda ita riyan d’in kukan take..
Ajiyar zuciya umma tayi sbd bazata hanasu kukaba Dan yacancanci suyi”
Ahankali Abdallah ya ce , shiyasa lokacin da zantafi ingila nayo 5 years naso naje Mai duguri Amma matar nan tahani zuwa sbd gudun tonan asirinta sbd last zuwana hjy kaka tace Inna zake dawowa zata gayamun wata mgn me mahimmanci,nikuma sai nagaya ma hassu ,tundaga lokacin batasake barin naje Mai duguri ba”dukda ni alokacin banajin dad’in ganin yadda dangin Abba basa nuna Mata kauna ko so saima habaici,hakan yasa duk naji aunficemun arai,sbd azatona basason mahaifiyata,sai yanzun ma na gano maganar da hjy Kaka zata fad’a mu k’ila tasanar da wani ba hassu bace mahaifita!
Tabbas abinda taso ankarar da Kai kenan”Amma bbu koami,lokacin jinne beyiba,Amma gashi da lokacin jin yyi ,saikaji da kunnanka..
Satar kallon riyan Abdallah yyi …caraf suka hada ido da sauri ya d’auke kansa… girgiza Kai tayi sbd ta gano cewa Abdallah yau nauyinta yakeji..
Umma ce ta dubesu jin anakiran magrib tace riyan maza kaisa yyi alwala,lokaci yyi.
Bbu musu riyan ta turasa akan keken suka fito da ga cikin d’akin”
Cikin wata iriyar murya Abdallah ya ce Riyannnnnnn!
#
Nine!! nine!!!nine Abdallah ummi !kidawo gareni Dan ALLAH”yafada Yana Miko Mata hannunsa ,Yana hawaye, yyinda umman riyan ke tsaye kusada ita tana Mata murmushi….dedenan ta farka agigice”tayi sharkaf da gumi, tana cewa BINTUUUUUUUUUUUUU!a Ina nasanku kedashi wannan saurayin Mai suna Abdallah??”
Ummi lfy dai ko dg d’aki na Ina jiyo muryarki….cewar Alhasan Yana tsareta da idanunsa…. k’uri da ido tamasa tamkar yau tafara ganinsa,jitake yamata Kama da wani mutum datasani….kiyi mgn ummi Mana”yakatse Mata tunaninta”
Ajiyar zuciya tayi had’e da cewa bbu komai mafarki ne nayi”lokacin sallar la’asar yyine?” Ta canza maganar..
Eh yyi”to shikenan kaje katada husaina tayi,nima bara naje nayo alwalla”
To yace,kafin yafice… tarakasa d idanuwa had’e da sakin ajiyar zuciya….
Mom nayin parking ta fito ta nufi part d’in ta…
Tana tura kofar ,suka had’a ido da Abba dake zaune….
Bana bukatar steakers ko godiya comments kawai,ko kuwa sai next week kuka update…
Share
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Not edited❌
P43
“””Babu ko sallama ta nufi bed room d’in ta,cikin halin ko inkula dashi “kasancewar ta Saba hakan “shikuwa yau sai yaji ta rage Masa kwarjini musammun dayadinga maimaita kalmar “LA’ILAHA ILLA ANTASSUBA HANAKA INNI KUNTI MINAL ZALIMINA…cikin dakiya had’e da danne jin shakkarta yace dg Ina kikeee?”
da sauri ta juyo cike da mamakin tambayar sa” azuciyarta tace meke Shirin faruwa Danine?”Koda ta had’a ido da shi Saida taji gabanta ya fad’i’bakiji me nace bane?”
Cikin k’arfin hali tace naje anguwane!anguwa Ina kenan?”haba Alh meye haka?”zaka matsamun da tambaya bacin nadawo agajiye”muje ciki ka had’a mun ruwan wanka…inbaki had’a da kankiba kibari “sannan kada ki koma fita batare da izininaba…
Cikin tashin hankali da faduwar gaba tace mekake nufi ne Wai?” Bece komaiba ya tashi yafice sbd lokacin sallar magrib yyi…
Cikin wani yanayi na damuwa had’e da tashin hankali ta nufi bed room d’in ta,tashige wanka”tana tunani da zulumin zatayi nassara ko akasin haka “harta fito ta shirya had’e da yin matsi da maganin da boka yabata”ta nufi dinning area taci abinci ta koma parlourn abbah sbd tasan sai byn isha’i yake dawowa”
Tunanin maganar boka take ,afili tace inma yakiyarda to zansaka Yan daba su aikasa lahira inda na mik’a D’ansa…..karaf a kunnan Abba….
********
Zaune suke kan carpet”hussy na chat dawowarta dg asibiti Kenan,byn ta kimtsa”yyinda ummi ita ke zaune tayi tagumi tafad’a kogin tunani, d’akin yyi shiru kasancewar ba fira sukeba, yyinda Alhasan na d’akin dake soro…
Wai ance hussy ta zo inji muh’d”muryar wani yaro yaratsa parlourn..tsaki hussy ta ja had’e da cewa yah Salam! wannan wace irin masiface?yafaje a hospital har ward d’in mu yasaka akakirani “shine yanzun Kuma zai biyoni.. mitttsss taja tsaki”jekace tana zuwa! cewar ummi ta na hararan hussy, had’e da cewa Zaki tashi ko kuwa?”kafin tayi mgn Alhasan yashigo parlourn ransa ab’ace yafara zuba masifa”
Zancire hannuna a al’amarin ki tunda bakyajin shawara da mgn’bance Miki kada nakoma ganin wancan Mai katan kan akofar gdn nan ba “,,,,,
To ubanta!tunda Kai ke iko da ita”Dole ka azamata doka ko?”to nace taje taji meyakawosa ,sbd bbu kyau wulakanta mutum”inkuma ban isaba to dg Kai har ita kuyi yadda kukeso… tafad’a cikin damuwa…kiyi hakuri ummi niba wani Abu nake nufiba akwai abinda na hango Amma in ranku yab’aci kuyi hakuri insha ALLAH bazan koma mgn akan Wanda yazo gurintaba…bejira amsarsuba yyi saurin ficewa dg parlourn…
Ita kuwa ummi saitaji jikinta yyi sanyi tamkar Bata kyauta masaba “tasan tabbas akwai abinda yake hangowa Wanda ita Bata hangosa ba”
Ita kuwa hussy jiki asanyaye ta saka hijab ta fice dg gdn.
Zaune yake kan motarsa Yana Wasa da keys d’in hannunsa ,fuskarsa murtuk ,jikinsa sanye da yadi milk me shara shara”Koda ta lura da yanayin fuskarsa ,ita ma saiata d’aure fuska.
Sallama tayi”ya amsa aciki ciki”
Lura tayi da beda alamar mgn”ak’ule tace mlm dama bakada abin cewa ka kirani?”
Dirowa yyi dg kan motar “Yana tafa hannuwansa, had’e da sakin shu’umin murmushi”tafin dayakeyi ya ankarar da Alhasan dake Shirin rufe dakinsa dake soro”
Hakan yasa yatsaya Yana hangensu “
Sama da k’asa muhd yadubeta ya yatsina fuska had’e da cewa dama Ashe bakuda hasali ?”shiyasa wannan banzan yayan naki yazo Yana muzurai Adena zuwa gurinki anmiki miji”to asirinku yatonu ,aminu mak’ocinku abokina yasanar da ni komai”k’ila ma ku shegune…bakuda ub….wani wawan Mari hussy ta tsinkesa dashi…kafin tayi mgn k’amshin turaren Alhasan yadaki hancinta,dagowa tayi suka had’a ido”tahango bala’i da b’acin rai acikin idonsa”sai huci take…wani wawan punch yakaiwa fuskar muh’d,,atake hancinsa yafashe sai jini… rirrik’esa hussy tayi tana kuka hade d cewa karabu da shi ALLAH yasan damu zaikuwa bamu mafita alamarinmu,tureta yyi yafara suburbid’ar muh’d Wanda ba k’arfin su guda da Alhasan ba,dukda muh’d d’in yyi kok’arin ramawa Amma yaci k’arfin sa…
Cikin Yan mintoci jamaa suka Fara taruwa,da k’yar wasu maza 3 suka rabasu ,sai huci Alhasan keyi…da gudu hussy ta fad’a jikinsa tana kuka”
Rungume yyi ,ransa na suwa had’e da k’una ,dama abinda yake gudu kenan gashi yafaru ,anfara cima y’ar uwarsa zarafi akan abinda basuda laifi ,bakuma su da tabbas akan sunada uba koba sudashine…
Faruq ne abokin Alhasan yada fasa, kasancewar zuwansa Kenan gun Alhasan sin yasamu ana wannan fitinar”
Juyowa yyi yakallesa sai Kuma yyiwa hussy rad’a da sauri tabar jikinsa ta nufi cikin gd… hararan sa Faruq yyi, had’e da cewa meka fad’a Mata?
Kafin Alhasan yyi mgn ,murjar aminu mak’ocinsu sukaji Yana cewa ,Dole kayi Masa haka tunda yafad’i gsky “to wlh kasani bakaci bulus ba sai kasan kadake….afusace Faruq yace dallah yiwa mutane shiru ko Kuma kaima na maka abinda akayiwa abokinka, sannan dg Kai harshi mu had’u a kotu,sai kubada cikakkiyar hujjar shegantasu dakukayi,sai kunemi lauyer ,Dan nine lauyensa…cikin tashin hankali had’e da tsoro “aminu yace wlh Ni bbu ruwana kayi hakuri Dan ALLAH… yafad’a sbd ganin yamasa kwarjini gakuma jin Wai shi lauyer ne…
Tsaki Faruq yaja had’e da cewa hakuri ai bansanshiba”sannan Zan hukuntashi na sakamun Mata kuka(hussy)ai bama ajinsa bace tafi k’arfin sa”dama batasonsa shine zai billo d hakan…
Magiya amunu da muh’d Wanda ke ajigace suka hau yiwa Faruq”
Tsaki Alhasan yaja had’e kallon Faruq yace abokina mu shiga cikin gd….