AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

  #####

Shiru tayi batare da ta amsaba”
Banida bakin dazan Baki hakuri Riyan ,nasan Ni Mai laifine agareki Amma nasan kinada zuciya Mai kyau” kiyumun hukuncin daya dace Dani ,Amma pls Banda rabuwa Dani ,naji dad’i da farin cikin kasan cewar ki jinina riyan”ALLAH kabani ikon tashi nabaki kulawa da gata” ILOVE U!bakina kauyencine yaruka fad’in irin kaunar danimeki”saidai na gwada a aikace da Kuma zahiri ba’a bakiba…
Ahankali tace ALLAH yabaka lfy yakuma baiyana Mana mama”ameen
Shima ameen yace dukda yacire Rai dayaji zatace wani abun…
Inda yake arwala ta barsa bayan ta mik’a Masa buta, sbd da kansa yakeyi…

Bayan sun kammala cin abincin dare, Abdallah da kansa yakira Hafiz ya sanar dashi komai”Wanda yyi farin ciki sosai da jin wannan al’a mari musammun dayaji cewa RIYAN k’anwar Abdallah ce,”
Cikin farin ciki yace gobe my man Ina hanya insha ALLAH dukda wannan watan my feedo take haihuwa,Amma zamuzo tare da ammi insha ALLAH goben..

D’akin Inna mairo umma ta nufa danta kwana,dukda bada niyar kwanan tazoba,jin Abdallah jinintane yasata kwana…
Tabar riyan da Abdallah ad’akinsu Dan su sake …
Bayan fitar umma Abdallah ya dubi riyan had’e da yin k’asa k’asa da murya yace Mrs Abdallah zoki kamani na kwana pls…cikin ko inkula tace ai mlm ne ke kwantar da Kai ko inyakamaka addua ko”hmm Nike nakeso yau,inkuma bakyayi nasanar da umma bakyajin mgn ta…da sauri ta tashi , cike da tsoro ta nufesa.
Ahankali ta mik’a Masa hannunta yakama ta dagosa dg kan kujerar”kasancewar gasu ga katifar”hakan yasa yyi saurin riketa Gam ajikinsa ,suka fad’a kan tatifar atare”ckin mugun tsoro riyan ke kokarin kwacewa ,amma sai yasaka hannunsa ya gyaramata kwanciya akan faffad’an kirjinsa” cikin murmushi yace matsoraciya anan Zaki kwana yau ,nima naji dumin jikin matata ,Koda yaushe saiki barni Ni daya na kwanta saikace wani gwabro ko” bacin inadake… eh d’in Nika cikani konamaka ihu ALLAH kuwa tafad’a tana son kwacewa dg jikinsa..
Murmushi yyi had’e da cewa so what?” Inkinmun ihun ne”garama ki kwanta Dan bazan cikakiba…sai zille zille take da koke koke,Wanda duk Wanda yagani zai gane shagwaba ce zalla take” hakan Kuma sai ya saka mutumin nata cikin wani yanayi….

Daskarewa Abba yyi agurin,me maganar ta kenufine?”
Ta aikasa lahira inda na mik’a D’ansa”
Zuciyarsa tace….

Share

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Wannan shafin nakune Queen minart & pretty Ina mugun yinku, irin sosai d’in nan????????

Not edited❌

P 44
…. Zuciyar sa tace kanada wani d’anda ya wuce Abdallah ne!tuni gabansa yyi mummunan faduwa…Amma sai yaita ambaton sunayen ALLAH azuciyarsa”meke Shirin faruwane Dani ?” yatambayi kansa”ita takashe Abdallah Kuma ta keson ganin bayansa”
Dakewa yyi ,yyi sallama had’e da boye damuwarsa da al’ajabin dake cikin ransa”itama amsawa tayi fuska asake”Zama yyi agefenta ,Yana cewa yau bazaiyi dinner ba ,da wuri zai kwanta..
Mik’a tayi had’e da cewa nima da wuri Zan kwanta muje ko”Ina Kenan ?”yatambaye ta sbd ba gu d’aya suke kwanaba ! bed room d’in ka Mana acan Zan kwana..
Kallon ta yyi had’e da hmmm Aida bacan kike kwana ba ,Amma inzaki iya muje Amma fa kisani banida lfy “
Cike da mamaki had’e da zaton ko Suraj ya sanarda shi wani Abu “tace banganeba kamun bayani,kamar ya bakada lfy??”
Tashi tsaye yyi Yana nufar bed room d’in sa Yana cewa , ma’ana bazan iya wani Abu dakeba Wanda yashafi auratayya….dam..dam…Damm kirjinta yabuga!am bbu komai ALLAH yabaka lfy “Amma meyasa bakasanar daniba?”eh to naga Baki bukatane shiyasa…bejira amsartaba yashige ciki…
Har ciki ta bisa ta duba wayarsa sbd baya d’akin Yana toilet”ta duba text message bataga komaiba “haka Kuma vedio dakuma receive call nasa … ajiyar zuciya tasaki had’e da ficewa…
Cikin sauri Abba yafito dg toilet d’in sbd Yana hangenta ta kofar toilet d’in.
Girgiza Kai yyi had’e da cewa akwai k’amshin gsky ga Wanda yaturomun sakon nan”sannan Wai da gske itace takashemun yaro?”
Wani jiri yaji had’e da sarawa yaji kansa na Masa,jinsa yake tamkar bashiba “
Number in da Suraj yabasa yarubuta sako kamar haka…

Inason ganin vedio d'in"

Sannan inason sanin sirrinta…yyi saurin turawa .

Kwanciya yyi kan bed Yana juyi…wani mugun faduwa gaban sa yyi sakamakon tuno hjy Kaka mahaifiyar sa da yyi”rabonsa da ita 2 years kenan…wani iri yakejinsa jiyake kamar ma mafarki yake,ko Kuma wani Abu na damunsa…


Duk yadda riyan ta so barin jikinsa abun yaci tura,hakan yasa ta hakura ta lafe ajikinsa bacci yyi awan gaba dasu..

 Washe gari ita ta rigasa tashi ,tawi wuf tabar jikinsa"

Byan sun kimtsa umma da Abdallah na fira dukda Bata cika mgn sosaiba sbd kunya , yyinda riyan ke cikin d’aki sbd zamanta atsakar gd sai Abdallah ke jifanta da kallo Mai wuyar fassara..
Abdallah ya dubi umma fuska bbu walwala yace wlh umma gabana ke faduwa gashi nayi mafarkin Abba na,Ina gudun kada muguwar matar nan tayi Masa wani Abu”inaji ajikina Abba baya qlau….cikin damuwa umma tace insha ALLAH Yana klau kuma ALLAH ya fita ni inada wata shawara Abdallah…
Sallamar Hafiz da ammi ya katse musu zance.
Cikin farin ciki aka tarbesu had’e da murna,kafin ammi tagabatar da kanta gun umma, yyinda umma tamata godiya akan jajir cewarta ga lamarin Abdallah”suka Taya juna farin ciki…shikuwa Abdallah Jan Hafiz yyi gefe suna gulmal riyan..

Ammi ta ji Dadi sosai da kakar Abdallah keda Rai ,hakan yasa ta dubi umma tace inda wata shawara Mai zai Hana ,yau mu koma kano tare dake !gobe saimu nemi jirgi muje Mai duguri,muje mu warware wa hjy Kaka koami… ajiyar zuciya umma tayi had’e da cewa wlh kamar kinsan abinda ke Raina,inason sanar da Abdallah haka kuka shigo d’azun…
Saidai matsalar guda bamusan gdn ba… murmushi ammi tayi had’e da cewa ga Abdallah nan zai bamu address na gdn..
Umma tace to”
Nan ammi ta waiga gundasu Hafiz suke taga suna ‘kus k’us tayi murmushi had’e da cewa inkungama gulmar sai kuzo ai…dariya sukayi bak’i daya had’e da tasowa…. Yyinda riyan byn sun gaisa tun d’azun tabar tsakar gdn…

Kaf ammi tamasu bayanin yadda sukayi da umma”cikin jin Dadi Abdallah yace eh ammi hakan yyi”kafin yabawa Hafiz ful address na gdn hjy Kaka…

Ana gama azahar ,su ammi da umma suka yiwa riyan da Abdallah bankwana dukda riyan taso binsu”umma ta Mata tas tace baza taba ,intabisu tabarwa wa mijinta”shikuwa Abdallah ganin tana kuka sai yaji bbu dad’i “yyi zaton k’ilama kukan k’insa take..

#

Haka Abba yakwana cikin damuwa da fargaba had’e da tarin tambayoyi wad’anda bashida Mai fassara Masa su…gefe guda Kuma yanajiran yaga suwa mom zata had’a shi dasu su aikasa lahira ,sbd shi garama yamutun ko yahuta da wannan halin dayake ciki…

Da misalin karfe 12:30 pm suka iso gdn hjy Kaka”umma ce agaba sbd tasan hjy Kaka afuska “kasancewar ammi batasantaba”
Sallama sukayi acikin babban parlourn gdn”dattijuwar mace ce ,Yar kimanin shekara 70- 72 aduniya”zaune da farin glass a fuskar ta, kallo d’aya zaka Mata kasan tana cikin damuwa”kasancewar fuskar ta ta bbu walwala..
D’agowa tayi da nufin amsa sallamar masu shigowa,sukayi 4 eyes da umma… akidime ta tashi tsaye,tana nuna umma had’e da cewa Wana ke gani kamar BINTU? k’anwar HAJARA… murmushi umma tayi had’e da cewa eh hjy nice…kuka hjy ta fashe dashi had’e da cewa bintu Ina HAJARA da Abdallah jikana ,rabona dashi shekara 8 kenan ,ubansa kuwa ya manta cewa nice mahaifiyar sa shekarata 2 rabon da nagansa…ta fad’a had’e da sakin kukan bak’in ciki…da sauri umma ta k’arasa ta rungume hjy Kaka tana kukan tausayinta…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button