AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bbu abinda kakeji sai shashshekar kukan hjy Kaka sbd bayan sun gaisa sun huta sunnmata bayanin komai da mutuwar wucin gadi da Abdallah yyi da aurensa da kurciyar da mom tayiwa HAJARA,”duka Saida suka sanar da hjy Kaka…cikin damuwa hjy Kaka ta hau yiwa su ammi da Hafiz godiya da kyakykyawar fata sbd gudunmuwar dasuka bada ga rayuwar jikanta..kafin ta dubi umma tace gsky bintu Zama a garin nan be kamaniba Dole nabiku muje kaduna Naga Yaya rayuwar d’ana take”tunda ta gama mallakarsa har yamanta Dani amatsayina na uwar dana haifesa”tsakanina da wannan Mata ALLAH ya isa har abada bazan yafe mataba”wannan wane irin rashin imanine wannan ? lallai ikon ALLAH baida karshe saikace almara,amma bbu komai haka ALLAH ya rubuta yakuma so ,tunda gashi Yana warware komai..ammi tace haka ne hjy ki kwantar da hankalinki to Amma ke miyasa Baki nemi HAJARA ba?”
Wlh y’an nan ,tun bayan rasuwar mijina banida lfy ,hakan yasa k’anina dake aiki akasar Madina yamaidani can ,yana kuladani nakusa shekara 4 acan.. alokacin da nadawo ,nasmi HAJARA Bata nan ,natambayi Kabiru sai ya nunama besantaba ,da matsa Masa sai yace yarabu da ita,sai ayanxun nasan kurciya akamata”sannan na fahimci sarkin miskilancin nan(Abdallah) yadauka itace uwarsa ,Kuma beson laifinta,naso ankarar da shi,abin yaci tura,zuwan dayyi Wanda bansake ganinsaba har yanxun ,nace Masa yazo Zan sanar da shi wata mgn Mai mahimmanci,tundaga ranar bekoma zuwaba,saidai ubansa yace mun yatafi ingila karatu..bayan tafiyarsa da shekara 2 naje har gd ,nayiwa hassu tas na zageta and na fahimci ita taraba Kabiru da danginsa,nakuma bukaci yasaketa ,sai yanuna Sam bazai iyaba,yahau mun magiya ,nayi hkri.nikuma nace bbushi bbuni,na Hana kowa zuwa gdn,har tsawon shekara 2″bezoba babu Wanda yaje adanginsa,dama shine babban agurin a sai ,halliru kaninsa,da autata safara…
Shiru sukayi kowanne zuciyar sa cike da tausayin wànnan ahali nasu Abdallah , lallai mom irinsu aduniya annobace babba..
Bayan wasu mintina
Hjy Kaka tace ,insha ALLAH zamuyi nassara akanta ,gobe insha ALLAH saina biku acan,har gdn sa ,muga zai ganeki ,Kuma zai nemi yafiyata sbd bayin kansa bane ,ta fad’a tana nuna umma..
Umma tace to shikenan ALLAH yasa hakan shiyafi alkhairi..
Suka amsa da Amin…
Washe gari da da guri suka kimtsa,kafin hjy Kaka takira su halliru da safara’u tasanar da su tafiyarta kaduna,juma suma zata bukaci ,suje nan gaba…
Gurin bayan sallar la’asar ta su hjy Kaka suka iso gdn Alh Kabir girma su 4 Hafiz,ammi,umma,hjy Kaka…
Kaitsaye babban parlourn gdn suka nufa, Hafiz yyi saurin cewa,kubari nashige gaba,ke Kuma matar sai kibiyoni abaya , yafad’a Yana nuna hjy Kaka Yana murmushi”dungure Masa Kai tayi tana cewa haba ai kamun tsufa ,nabarwa Matarka Kai, tafad’a tana dariya sbd har cikin ranta tana kaunar Hafiz jinsa take tamkar jikanta ne shima…
Sallama Hafiz yyi”mom na kwance cikin kushin ta aza k’afa d’aya kan d’aya,da alama duniyar ta Mata dad’i…
Amsawa tayi a yatsine, had’e da dubar Mai yin sallama,idonta yahango Hafiz…
Gabanta yyi mugun faduwa,rabaon ta dashi tun ran bakwai na marigayi Abdallah”had’e rai tayi had’e da cewa mlm lfy?”in maula ta kawoka,to ai Wanda kake zuwa gurinsa ya shek’a barzahu..azatonki kenan , matsiyaciya annamimiya Mai bak’ar aniya to jikana nabusa doron k’asa bai mutuba,tunda ransa ba a hannunki yakeba…hjy Kaka tafad’a had’e da fitowa dg bayan Hafiz, yyinda umma da ammi suka bayyana…
Wani mummunan faduwa gaban mom yyi,tuni gabanta yahau dukan 100 100 lolx…ammi tayi murmushi had’e da cewa naja’at Musa ce tsaye agabnki ,nasan a hospital Baki ganeniba,to yanzun nasanar da ke ,Kinga kin fita dg duhu ko…umma ta karbe zancen da cewa nikuwa nasan Baki sanniba nice BINTU k’anwar HAJARA da kikayiwa kurciya,Kuma nice mahaifiyar Riyan matar Abdallah…wani irin zabura mom tayi, tuni kunnan ta ke jiyo Mata gargadin klboka,inhar yaga jinin matarsa to zai tunata…saidai kafin tayi wani Abu , sallamar da Abba ya kwad’a tadaki dodon kunnanta..cikin tsantsar tashin hankali tace alh kada…kad… BINTU UUUUU!Abba yafad’a da k’arfi had’e da nunata da yatsaya,saikuma yadafe kansa had’e da runtse idonsa ,yanajin hajijiya, had’e da juwa ,asukwane Hafiz dake rungume da hannayensa na kallon tashin hankali acikin idanun mom,yyi saurin tarbe Abba… yafad’i sumamme…
Mom kuwa da gudu ta nufi kofar fita,Amma Ina…umma tayi saurin fincikota ta wanketa da wani gigitaccan Marka lafiyayyu guda 3 ,saiada jinta na wucin gadi yadauke, kafin,ta hankada ta,ta fadi kanta yabigi k’asa…ammi ta kamawa umma suka aza keyar mom ,suka kaita wani d’aki suka rufe…
Kafin sukoma su Sami Hafiz na yarfawa Abba ruwa .
Wata nauyayyar ajiyar zuciya Abba yasaki ,Yana furta INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU’UN….
Faruq da Alhasan na shiga cikin gdn ,suka Sami hussy na kuka ummi na rarrashinta,Zama sukayi akan 2 seater, Alhasan yace kingani ko ummi ?abinda nake hangowa kenan gashi yafaru…
Ya isa haka Dan…. maganar ta mak’alewa ummi, sbd jin kanta yyi mugun sarawa…
Rufe ido tayi had’e kwantar da kanta jikin kujerar da ga nan Bata sake sanin inda kanta yakeba…
Da adduar tashi dg bacci ta falka abakinta, had’e da bud’e idanunta,taga su hussy , Alhasan da Faruq zagaye da ita suna Mata sannu…
Kallon su take tamkar Mai nazari tasan tabbas yayantane,to Ina Abdallah yake ?”
Cikin wani yanayi tace Kai Ina Abdallah yake???”” Da Kuma abbanku?….
Bayan tafiyarsu umma,akabar riyan nata hawaye..
Kekensa yaja ,ya iso gabda ita.
Ahankali yace….
Share
BY MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Dedicate to all my fans????????
p 45
“””Ahankali yace Riyan !yakamata ace kindena kukan nan haka pls”inkuma nine bakya San gani insha ALLAH Inna sun dawo koban warkeba Zan sallameki “yafad’a had’e da kafeta da golden eyes nasa akan fuskarta..
Afirgice ta d’ago kanta suka had’a ido da shi,sai yyi murmushi Mai kashe zuciyar masoya..tsab yagane kobata sonsa to akwai tausayinsa azuciyarta da k’wayar idonta ,dama yyi hakan ne bisa plan d’in su dasuka shirya da Hafiz Dan yagane tana sonsa..mlm Dan ALLAH katafi kawani zo katsare da ido…ta fad’a had’e da murgud’a baki tana k’unk’uni” bedena kallonta bekuma Yi mgn ba,saima burgesa datayi ,sbd intana Masa hakan jinsa yake acikin nishadi… hannunsa Yayi saurin azawa kan nata ya rik’e Gam,kallonsa tayi tawani d’aure fuska ALLAH kacikamun hannu “kosokake kaci zalin d’ina ne?” Dariya yyi har fararan hakoransa suka bayyana…kafin yyi mgn jankwata k’ware(k’adangare) yafad’o k’asa jikake timmmmm!ahhhhh wayyo ALLAH Yaya Dan ALLAH kakoresa”riyan ta fad’a cikin tsoro had’e da buya bayan Abdallah ta rirrik’esa,kanta na a kafad’ar sa, hannunta nakan kirjinsa zuwa cikinsa, yyinda gogan naku yawani riketa Gam “Yana cewa yishiru bazai Miki komaiba”yafad’a had’e da Kiran Inna mairo dake cikin d’akinta…da sauri ta fito …saikuma tayi baya ganinsu ahaka.shikuwa Abdallah ko ajikinsa saima cewa yyi Dan ALLAH Inna afitar da k’adangaren nan yatsoramun ita..sai asannan Inna ta lura dashi tasaka tsintsiya ta korasa…ajiyar zuciya riyan ta saki sai a sannan talura da yadda suke da Abdallah ,tayi wuf ta cikasa… amma sai yyi saurin riketa yace matsoraciya bbu inda Zaki tafi oya zauna inda kika tashi fira zamuyi yau”zance nazo…
Batasan lokacin da tasaki y’ar dariya ba sbd yabata dariya”Wai zance yazo.shikuwa shagala yyi da kallonta,sai yaji kamar karta bar jikinsa…kinyi kyau my baby Riyan”turo baki tayi had’e da cewa Yaya niba baby bace”murmushi yyi had’e da cewa ke baby ce Mana amma aguna..
Riyan muje kirakani daki zanyi waya,yyi Mata k’arya…bbu musu ta bisa d’akin”
Har gefen katifa ta kaisa ta taimaka Masa ya hau “wayar ta je ta kamasa sai ya karb’a yahade da hannunta,ya fisgota ta fad’o jikinsa”
Lumshe ido yyi ya rungume ta akirjinsa Yana ajiyar zuciya,kafin yyi k’asa da murya yace aidai namiki wayo ,yanxun bacci zamuyi kafin ayi magrib..
Ba’ason baccin maraice nidai kacikani Dan ALLAH”Kai da bakada lfy,Amma saikayita…. had’e bakinsu yyi guri guda,hakan yasa takasa Ida zancenta….