AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kallon kowa yake da idanunsa”ahankali Yadubi hjy Kaka yace hjy Ina hajjona?”(sunan dayake Kiran ummi)wlh nayi wani mummunan mafarki Wai anrabani da ita Kuma Abdallah ya mutu… murmush me ciwo hjy Kaka tayi had’e da cewa ba mafarki kayiba da gske ne, labarin Mai tsayine Kabiru ,kaje kayi Sallah inkun dawo Zan maka bayanin komai ,nida wad’an nan bayin ALLAH n,ta fad’a had’e da nuna su ammi…tashi Abba yyi da taimakon Hafiz suka fice atare zuwa masjid.,,,,,
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU UN!kalmar da dad'i ke fad'a kenan Yana , hawaye, tabbas hassu kin cuceni kin zalinceni ,kin rabani da matata har da juna 2 ajikinta,shin Ina zanga HAJARA ne?"inbacin dare yyi da yau bbu abinda zaisa naki zuwa Naga Abdallah.. yafad'a had'e da rungume Hafiz,yace nagode! nagode!! ALLAH yasa muku da alkhairi kaida mahaifiyar ka"tabbas Hafiz Kai Mai kaunar Abdallah ne,insha ALLAH kaida Abdallah bakuda banbanci agurina,Zan Kuma maye maka gurbin mahaifinka,tuni hassu ta so zugani akan nayimaka kaca kaca kafita arayuwar Abdallah"Ashe Kai garkuwane agaresa...shima Hafiz d'in kukan yake Yana cewa insha ALLAH Abba Dama can a uba na daukeka"
Kallon umma Abba yyi yace wlh BINTU tun danaga RIYAN gabana yafad’i nayita tunanin Ina nasan mekama da ita, sannan naji Ina kaunar ta,Ashe y’ar kice jinin haraja ce”lallai ikon ALLAH kenan buwayi gagara misali, tabbas asanadin AUREN WATA SHIDDA da muka yiwa Abdallah da riyan gashi yyi sanadin warwarewar matsalar mu..wane irin AUREN WATA SHIDDA Kuma?
Suka fad’a atare,Amma banda Hafiz Dan yasan komai…
Nan Abba yyi musu bayanin komai,harda barazanar da mom tayiwa riyan sbd ta amince….
Salati sukayi bak’i daya,hjy Kaka tace lallai samun irin hassu 10 agari sai su tashi garin, lallai ta wuce tunanin Mai maitunani…nan Abba yasanar dasu tanada ciwon k’anjamau…kowa cewa yake madallah ai Bata gama ganiba…
Abba yatashi Yana cewa muje kukaini inda kuka rufe munafukar”tashi sukayi gaba d’aya suka fito..
Bud’e kofar sukayi,suka shige,atsorace ta d’ago kanta ,kallo d’aya tayiwa Alh Kabir girma ta dukar da kai k’asa sbd taga tsanarta muraran acikin idonsa…wani mugun shak’a Abba yyi Mata had’e da makata jikin bango,cikin muguwar tsawa yace makira maciyiya Amana !fasik’a,muguwa ,Ina kika kaimun matata?”natsaneki bana kaunarki ko kad’an Ashe da sihiri kika aureni,yo inada kamar HAJARA me Zan kalla ajikinki har na aureki, nagode ALLAH daban haihuwa dakeba”
Auranki danayi nasan k’addara tace hakan…nasakeki saki 3 ALLAH ya isa tsakanina da ke bazan tab’a yafe mikiba har abada, yafad’a had’e da sakinta ya hankad’a ta kanta yabigi bongo…jikake k’uru rummmmm!cikin tsana Abba yadubeta had’e da cewa d’ana Abdallah Yana nan da ransa bisa taimakon wannan yanuna ammi da Hafiz, sannan bazaki bar gdn nan ba sai Abdallah ya warke , ma’ana ciwon yadawo jikinki ,kamr yadda bokanki yasanar da ke,duk cikin wad’anda kika zalinta kinfi cutar HAJARA da Abdallah,kin nuna Masa rashin girmama mutane ,kin koya Masa jin Kai da isa ,kin nuna Masa yyi miskilanci,Dan ma wasu abubuwan Ina hanashi,to kisani AUREN WATA SHIDDA da kika yimasa shine silar tonan asirinki,Kuma aure har abada tsakanin sa da matarsa sai mutuwa ce zata raba…
Tsaki hjy Kaka tayi had’e da cewa yabak’inki yabakin halinki,Naga alama ma Baki tubaba ,dama ance duk Wanda yatuba Dan wuya tubarsa be yiba,bakuma gama gani komai ba…
Shiru mom tayi sai zufa keta keto Mata,umma ta wurgo mata pure water guda had’e da cewa gashi Kisha sbd kada ki mutu bakiga dawowar yayataba da gudan jininta,inbacin hakan ko ruwan kwata bazan iya bakiba…
Bayan sun ci abinci kowa yaje yakwanta ,suna jimami had’e da farin cikin ganin matsalar su takusa zo wa k’arshe.
Washe gari,byn sun karya”Hafiz yace zaije gdnsa yaga Yaya feedo take,yakuma je office”Abba yace to shikenan Amma in zaidawo yadawo tare da feedo ,itama ammi nan zata dawo da Zama tunda akwai sassa ajikin gdn, kasancewar gdn unguwace guda..
Kafin Abba Yadubi hjy Kaka,yace hjy masu aiki zasuxo agyara ko wanne parts kema anan Zaki zauna banison nesa da ke… sannan nayiwa liman bayani d’azun da asuba danaje masjid”nace asauke alk’ur’ani Mai girma akuma tayamu da addua ALLAH ya bayyana ta,yabawa kuma Abdallah lfy”
Shine yace mun insha ALLAH indai tana raye to zata dawo hayyacinta,acikin 2 za’a yi guda Kota je gidana na kano kotaje k’auye gun iyayenta…
Ammi ta karbe zancen da cewa eh Alh ai munsanar da mutanan dake gdn intazo sukiramu awaya…
Abba yace Kai Masha ALLAH gsky doctor tsakanin mu dake sai godiya”ubangiji yabar zumunci”
Suka amsa da Amin”
Umma tace inkuma tayi k’auye Saida tasami Iro,duk ai bayan tafiyarta mahaifiyar mu tarasu ,kaga Bata saniba… salati Abba yyi cike da mamaki yace Wai Inna tarasu?umma tace eh wlh…
Ammi itace ta Kira Abdallah “alokacin suna tare da riyan,kan katifa,yahanata tashi yarik’eta Gam ajikinsa ,Kiran yashigo”yadauka da hannu d’aya yyi sallama..
Wa alaiku mussalam Abdallan Abba…muryar Abba ta daki dodon kunnan Abdallah…
Cike da mamaki dukda yyi zaton dama indai su ammi sunje gun hjy Kaka to Abba zaisan Yana raye..
Cikin muryar kuka yace abbana Kaine,?”kasami labarin komai ko?
Cikin tausayi Abba yace eh Abdallah kada kayi kuka kaji…be rufe bakiba Abdallah yafashe d kuka tamkar yaro karami, bakaramin tausayin sa Riyan ta jiba,batasan sadda ta rungume saba tasaki kuka itama,hakan yasa Abba yakashe wayar sbd shima zuciyar sa takare…
. rungume ta sosai Abdallah yyi ajikinsa suna kuka,Mai ban tausayi”saican riyan tayi shiru ta d’ago kanta suka had’a ido,tasaka hannunta tana share Masa hawayensa”tajawo robar ruwa dake kusa dasu tabashi yasha,Koda yasha ,sai itama yasaka Mata robar abaki Yana murmushi yabata Tasha itama..
Bayan yajanye robar sai ya juyo had’e da aza kansa akan cinyarta,cikin farin ciki yace baby Abba yadawo tunanin sa, Kuma su hjy Kaka da umma na gd,yanzun saura umma na ake tunanin tana raye ko kuwa… yafad’a cikin damuwa…
Ahankali tace Alhmdllh Kuma insha ALLAH itama zata bayyana injain hakan ajikina”Dan ALLAH kadena yawan saka kanka adamuwa insha ALLAH komai yakusa zuwa karshe…ai inkinga na zauna cikin walwala to mahaifiyata ta bayyana Kuma kin karbeni amatsayin masoyi Kuma mijinki to innasami hakan baby burina yagama cika!
Riyan miyasa bazaki soniba ?”Dan ALLAH riyan kiyi hakuri kikasance me yafiya”
Ajiyar zuciya tayi had’e da cewa…..
Su duka da ido suka tsareta”Alhasan yace ummi waye Kuma Abdallah da abbanmu”?”
Tashi….
Share
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Not edited❌
p 46
Tashi tsaye ummi tayi ta na murza ido had’e da kallon su Alhasan “tamkar yau tafara ganinsu….atake komai yadawo k’wak’walwarta”ta tuna ita wacece da rayuwar dasukayi anan itada yusra”da Kuma tafiyar yusran… LA’ILAHA ILLA ANTASSUBA HANAKA INNI KUNTI MINAL ZALIMINA”shine abinda ummi ke maimaita tana hawaye had’e da kallon su hussy tace , ABDALLAH !yayankune”abban Kuma mahaifinkune……tun dg farkon tushensu har zuwa barinta gidan alh kabir girma da auren hassu da yyi,da haduwarta d yusra Saida tasanar da su…shashshekar kukan suce kawai ketashi acikin parlourn”shikanshi Faruq tausayinsu yasakashi kukan…cikin damuwa ummi tace yazama Dole gobe insha ALLAH mubar garin nan ,mutafi zuwa kano “sbd muga wasu acikin dangin mahaifinku,bani da tabbas Yana raye shida Abdallah ko kuwa,Kuma ALLAH yasa yaganeni,Dan tabbas dg Ni har shi , anshiga tsakanin mu ne”sannan muje k’auye gun mahaifiyyata da k’annena , BINTU da IRO…inhar suna raye nasan suna cikin tashin hankalin rashina… Alhasan ya rungume hussy Yana godiya ga ALLAH kafin Yadubi Faruq yace abokina insha ALLAH ko muntafi sainadawo naciwa muh’d mutunci”Akan abinda yyiwa hussy gashi ba’a kwanaba ma munsan komu suwaye”shin meyasa mutane basa wa junansu kyakykyawan zatone?”
Faruq yace alhmdllh naji dad’i sosai da ALLAH ya baiyana komai ,Kuma goben nima zanbiku Inna sanar a gd”sannan batun muh’d karabu dashi “wlh inhar yaji maganar nan sai yaji kunya k’ilama yazo yanemi yafiyarku”shiyasa hakuri yakeda riba arayuwa”
Ummi tace Faruq wani Abu ne yafaru?”
Eh wlh ummi…nan yasanar Mata”murmushn takaici tayi had’e da cewa bbu komai kansa yatozarta” mungode sosai Faruq,da yadda kake hud’da damu bacin bakasan komu suwayeba”baka d’aukar zugar jamaa…wlh bbu komai ummi ni dama jikina Yana bani wlh akwai wani al’amari game daku” gashi yafaru”ALLAH ya kyauta gaba…
Suka amsa da Amin”nan sukayita jajanta abun”sab’anin hussy datayi shiru sbd ganin Faruq agurin ,Yana ta Mata kallon k’urulla..