AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tashi Faruq yyi had'e da musu sallama,Yadubi hussy yace antinmu sai anjima...banza tayi dashi, yyinda Alhasan yatashi Dan masa rakkiya yazunguri hussy da k'afa,kafin yafice"

Ummi ta dubeta had’e da cewa miye haka Yana Miki mgn Zaki sharesa??”
Dan ALLAH ummi rabu da shi ,da iyayinsa harda cewa wani zai bimu gobe to bbu inda zamuje dashi”sai shishshigin tsiya.. mitttsss taja tsaki hade da cewa narasa miyasa Alhasan ya rainani wlh?”miye abin raini anan?”kina Masa wulakanci sbd yace Yana sonki”shine Dan nabi shawara kisosa Zaki ce na rainaki”cewar Alhasan Yana Zama kusada ummi Yadubi ummin yace yanzun Dan ALLAH ummi bazaki saka Baki ba”wlh Faruq ba yaro bane akallah zaiyi 28-29 years ,yagirmemu Dan kawai Yana mate Dina ,Kuma yanzun abota basaida tsarankaba “Amma sai wannan shamasa k’amshi take ,yanzun Dan ALLAH duk Wanda zai soki ai bayansa yake sbd yasoki besan asalinkiba”sai yau yasani…
Ajiyar zuciya ummi tayi had’e da cewa hakane Kam”Dan ALLAH abar maganar muyi abinda ke gabanmu”
Tashi ummi ta Yi suka Fara had’a kayansu sbd da sunyi asuba zasu tafi…


Ahankali tace yanzun mubar maganar Amma inason kamun wani alk’awari”kafeta yyi da ido had’e da cewa miye alk’awariin?”
Inkasami lfy zaka sanar da su umma AUREN WATA SHIDDA mukayi”innasanar dasu Zaki hakura ki karbeni?”k’ilaaaaa! tafad’a Bata jira amsarsaba ta janye jikinta tasauka dg kan katifar”
Ta fice tsakar gdn tana sanar da Inna mairo Abba yadawo tunanin sa…

Bayan fitar ta Abdallah yakoma Kiran Abba sukayita fira had’e da jajantawa juna , sannan Abba yabawa hjy Kaka sukayi mgn da Abdallah…ta bukaci abawa riyan sai yace bacci take…

#

Suna isowa kano Kai tsaye gdn Abba suka wuce…
Yana nan yadda yake dukda Ammasa canji Amma gdn ne,tuni hawaye suka cikwa ummi ido, yyinda hussy da Alhasan ransu fal da farin ciki ganin yau insha ALLAH zasuga Yan uwansu,qila ma hadda mahaifinsu,shidai Faruq ,sai kallonsu yake Yana murmushi…
Tun a bakin get ummi ta tambayi me gadin nan ne gdn Alh Kabir girma?”yace ai sun dad’e da tashi kusan shekara 20 kenan da tashinsu,Amma danginsa sunbada number duk Wanda yazo nemansa to akirasu….wata ajiyar zuciya suka saki baki dayan su…

Nan suka shiga cikin gdn ,matar gdn takira ammi…

Alokacin ammi dawowarta kenan dg hospital , yyinda yau suke shirn zuwa k’auye gun Abdallah ,Abba yaganshi in anyi sallar azahar…Kiran yashigo zata shiga toilet”duba wayar tayi taga bakuwar number,sai taji gabanta yafad’i”ta dauka had’e da Yin sallama…
Sunana HAJARA matar Alh Kabir wadda ta b’ace” munanan gdnsa dake kano…dit ammi ta kashe wayar cikin farin ciki had’e da murna tayi waje tana k’walawa umma Kira tana cewa bintu ! bintu!!! wlh ga HAJARA ta kirani awaya…
Ruwa umma Kesha ai batasan sadda ta Yi jifa da suba ,tanufi ammi , adedenan Kuma Abba ya shigo parlourn shida hjy Kaka…

Kamar kullum yauma ,bayan yyi sallar la’asar Yana zaune Yana azkar ad’akinsu , yyinda riyan ke tsakar gdn tana wanke wanke…

Jiyayi gaba d’aya yanajin dad’in jikinsa da wani k’arfi”sai Kuma yaji wani iri ga k’afafunsa,kallon kafar yyi by surprise Zara zaran Yan yatsunsa masu cike da gargasa suka Fara motsi… ALLAHU AKHBAR!yamaimata zuciyar sa ,sai kawai yyi yunkurin tashi, cikin ikon ALLAH yatashi tsaye zumbur Amma Yana ganin jiri kad’an kad’an,dafe bango yyi,Yana ambaton sunayen ALLAH,saigashi Yana takawa da k’afafunsa…
Dukawa yyi yakalli gabas yyi sujjada Yana fad’in Alhmdllh ala kulli halin…
Tashi yyi cikin tsantsar farin cikin dabetaba jiba arayuwarsa”jiyake tamkar a mafarki ne…

Lek’awa yyi ta window yahangota tanata wanke wankenta, yyinda yahango Inna mairo da bucket zatashiga bayi”alamar wanka zatayi.,,,,

Ahankali yafito dg d’akin”yatsaya daidai bakin kofar “yarungume hannayensa akirji”Yana kallonta,murya k’asa k’asa yace inzo intayi wanke wanken?”

Juyowa tayi sbd tasandai a irin wannan lokacin azkar yakeyi adaki.

By surprise taga,Yana tafiya da k’afafunsa” Yana nufota had’e da sakarmata wani killer smile…

Zaro ido tayi had’e….

Happy week end????????

Share

BY MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Not edited❌

p 47

…. Zaro ido tayi had’e da tashi tsaye tana kallonsa”bakinta na motsi… murmushi yyi had’e da cewa da gske ne abinda idanunki suka nuna Miki”kada kiyi mamaki da ikon ALLAH!ubangiji ya yadda yau Nike takawa da k’afafuna”
Cikin farin ciki riyan tace Alhmdllh !yah ALLAH ka bayyanar da baiwarka cikin aminci… tafad’a tana d’aga hannayenta sama”murmushi yyi had’e da cewa ameen , adedenan ya iso beyi wata wataba yad’aga ta sama Yana juyi da ita Yana murmushi “gaba d’aya yabata kunya , addua take ALLAH yasa kada wani yafad’o gdn yagansu “Yaya kasaukeni ” bafa mukad’ai bane pls , nak’i saikin had’a ido Dani tukum saina saukeki…ninama ga kamar Baki murna da tafiyata ba ko?”kafin tayi mgn sunji muryar mlm Yana musu gyaran murya had’e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh !
Sauketa yyi ,Yana murmushi ko ajikinsa “yyinda riyan tashige d’aki da gudu”sbd jin wata iriyar kunyar mlm yagansu ahaka”
Sosai mlm yyi farinciki da samun tashin Abdallah , yyinda Inna ta fito ta tayasu murnar wannan abin dad’i… d’akin yakoma”
Tana jin motsin shigowarsa ta rufe idonta”murmushi yyi had’e da rage kayan jikinsa “yarage sg shi sai boxer ….jinsa yake tamkar yau yafara rayuwa”lallai in har ALLAH ya baka Rai da lfy kagode Masa kobai baka komai ba aduniya,ya yarda da ake cewa lfy jarice…
Kansa ya kallah yanjin farin ciki Wai shine yau yake tafiya da k’afafunsa.
Kan kafitar yanufa Yana cewa garama ki bud’e idonki yarinya “wanka Zaki tashi muyi! yafad’a Yana haurawa kan kafitar yahad’e jikinsu gu d’aya”yasakar Mata nauyinsa ….wani yarrrrrrrr!sukaji dg shi har ita,Yana murmushi”murya can k’asa k’asa yace muje toilet muyi wanka ,Kinga nima saina Rama kallenin dakikeyi inzakimun wanka ,kafin nayi Mai gaba d’ayan…. atsorace ta bud’e idonunta…tsab acikin nasa…turesa ta hauyi dg jikinta,tana janye idanunta , had’e da turo baki ashagwabe tace Wai miye haka?”bbu kyaufa mugunta da cin zali nika…. had’e bakinsu yyi guri guda yafara aikamata da hot kisses…ta yi iya yinta Akan tak’waci kanta ta kasa”
Shikuwa gogan ,yafama Fara fita hayyacinsa,sabida romancing d’in ta kawai yake, yyinda riyan ta rufe ido,jikinta amace” da alama tana karb’an sak’onsa…. Saida taga Yana kokarin cire Mata riga yasakata cije Masa labb’ansa ,yyi saurin sakar Mata Baki “yana cewa lah lah zankuwa rama”yafad’a Yana d’age gira”kafin ta yi hanzarin Masa cakulkuli ,yyi saurin janyewa dg jikinta Yana k’yalkyala dariya”tayi wuf ta tashi dg kan kafitar,kallonta yyi had’e da cewa zamu had’e anjima yarinya”Zaki gayamun hakkin nawane bbu kyau ko kuwa?”matsoraciya dake kawai…

Bata sauraresa sbd abinda yamata yanxun ta tsorata ,takuma Yi mamakinsa!dama haka yake?

D’akin Inna mairo ta nufa , yyinda Abdallah yafito yawuce bayi Dan yin wanka ,inyafito yagyara fuskarsa datacika da kasumba,kafin yasanar da Yan gd yasami k’afa,dukda yasan Abba jiya yace yau zasuxo adubasa ….


Cikin wani irin farin ciki sukace da gske Dan ALLAH?”
Ammi tace wlhy ,bara nakira…hands free tasaka wayar byn tayi calling!salamu alaikum cewar ummi…wa’alaikumussalam hajjonah!cewar Abba cikin wani yanayi”tuni hawaye suka zubowa ummi Dan bazata tab’a mantawa da muryar Abba ba”kiyi mgn Dan ALLAH kice wani Abu…hussy ta kalli Alhasan tayi murmushi had’e da nuna Masa ummi da ido Wai da alama suna soyayya da abbansu alokacin dasuke tare”kasancewar itama ummi a hands free tasaka wayar…Abba ummi kuka take ,sunana Alhasan d’anka jininka… wayyo ALLAH Abba ga hussy nan nima y’arka ce”suka had’a ido da Faruq ta galla Masa harara…
Cikin farin ciki yace ya’yana dama HAJARA kin haifwmun cikin dake jikinki?”kashe wayar ummi tayi sbd kada Abba yyi katob’ara ga yarah..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button