AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Alhasan ne yakarbe wayar yasake Kira ,cikin farin ciki yasanar da Abba gasu a kano agdnsa...
Abba yace suje air port gashinan tafe a heli copter zaizo yatafo dasu kaduna… sannan yasanar da da Alhasan yacewa ummi suna tare da BINTU k’anwar ta…
Bayan awa 3…
Bakajin komai sai shashshekar kukan ummi, Alhasan,hussy, Faruq, shikanshi abban kukan farin cikin dawowar iyalansa taye” yyinda umma ke rungume da y’ar uwarta…
Bayan sun tsagaita kukan ,ummi tayi ajiyar zuciya had’e da cewa Alhmdllh ALLAH nagode maka da kakamun k’arshen wannan K’ADDARA daka jarabemu da ita”sannan ta dubi ammi tace baiwar ALLAH nagode ! nagode!! nagode!!! ALLAH yasa ka d alkhairi,yabar zumunci Dan ALLAH akiramun Hafiz d’ana yazo namasa godiya”ubangiji yabawa Abdallah lfy gone insha ALLAH kukaini naje nadubosa”Abba yace to shikenan dama yau zamuje sai ALLAH yasa kuka dawo yafad’a had’e da kamo hannun hussy yace autana zoki zauna kusa Dani kinji…bbu musu ta matso… Alhasan yyi saurin cewa nifane auta Abba dubeta k’atuwa da ita take auta… murmushi sukayi hjy Kaka tace yakanan Mai gdna zika zauna kusada ni, dariya yyi yace to matar…ummi ta dubi umma tace yanzun ita riyan d’in suna tare da Abdallan ?
Ummi tace eh ,muje gun bak’ar dagar can sai nakirasu namusu albishir”
Tashi tsaye sukayi ,ammi nacewa ummi ai Hafiz ya tafi yadakko taslim dg skul anyi hutu,Amma bazukai dareba zasu dawo”
Murmushi ummi tayi had’e da cewa ALLAH ya maidosu lfy”suka ce Amin…kafin hjy Kaka dake rik’e da hannun Alhasan tadubi Faruq tace to wannan Kuma waye?
Murmushi Alhasan yyi had’e da cewa surikin Abba ne”ma’ana Wanda hussy zata aura ne…su Faruq sai aka washe Baki, yyinda uwar gayyar tayi banza dasu,dukda Alhasan yabata haushi ,dayyi k’arya,bacin ita basonsa takeba…
Abba yace Kai Masha ALLAH gsky naji dad’i,umma tace to ALLAH yasa alkhairi yakaimu lokacin…turo baki hussy tayi tana cewa wlh k’ar…. hararan da ummi ta Mata yasaka ta yin shiru….
Kofar umma ta bud'e ... adedenan Kiran riyan yashigo ,cikin d'oki umma ta d'aga"ko gaisawa basuyiba riyan tasanar da ita Abdallah yasamu k'afafunsa da gske kike y'an nan?"gaba d'aya sukace meya farune?"Abdallah ya tashi da k'afafunsa"wani farin ciki sukaji ,hussy da Alhasan suka rungume juna, yyinda umma tasanar da riyan su ummi sun dawo gd cikin koshin lfy.... shigewa Baki dayansu...sukayi adakin..
Mom na kwance tamkar gawa,sai wari da zauri d’akin keyi”gefenta tulin kashine datayi tun jiya sbd larurar ajiya tasameta”idanunta akafe tana kallonsu”murmushi Mai ciwo ummi tayi had’e da kamo Alhasan da hussy ta dubi mom tace ,ikon ALLAH sai kallo ayau kin ganni gani ga yarana da Kuma ubansu zamu shiga sabuwar rayuwa, yyinda kekuma Taki rayuwar ta wulakanta ta mutu da ranta ,Kinga yadda ALLAH yyi dake , to kisani wanda kikayiwa hakan ya warke,ciwo yadawo kanki ,keda samun lfy har abada insha ALLAH , sannan kisani hakkinmu dakika d’auka da zalintarmu dakikayi munbarki da ubangiji,sai ranar gobe,bazan tab’a yafe mikiba har abada ALLAH ya isa tsakaninnu dake…Abba yarik’e hannun ummi bbu kunya ,Yana murmushn k’arfin hali yace kibarta ahaka,ko warin kashinta da fitsarinta ya isheta”inhar my son yadawo zuwa jibi to zansaka afitar da ita dg gdn nan akaita titi ta ida rayuwa acan… tabbas hakan yyi sbd. Haka yadace da ita,cewar hjy Kaka tana kukan tausayin zuri arta….
Gaba d'aya suka koma cikin gdn,sukaci abinci,mazan suka wuce masjids sbd magarib ta gabato,basu Jima da fitaba,hafis da taslim, hade da feedo dake fama da tulelen cikinta,suka shigo gdn,,,idanun taslim da feedo jajir sbd kukan tausayin su Abdallah da mahaifiyar sa, kasancewar yau Hafiz ya sanar da su komai ,sbd yason yau dai insunga wani Abu Dole su tambaya,hakan yasa yasanar dasu kawai..,,,,,
Bayan anyi isha'i 'auka zauna ababban parlourn gdn ,aka Kira Abdallah da riyan a video call"kowa yagansu ,sukayi mgn da kowa,ummi jinta take tamkar ansakata a aljanna Dan farin ciki,shikuwa Faruq yayarda da cewa duk Dan hakkin daka Raina shike tsone maka ido"mutane na daukar su hussy basuda asali ,Ashe sukeda babban asali ga arziki da ilimi"fatansa ALLAH yasa hussy ta amince dashi amatsayin abokin rayuwarta,yagodewa ALLAH dayaka shimai saukin kaine
da yanzun inyyi musu wani Abu yaji kunya,shi harga ALLAH tsakani da ALLAH ya keson hussy…
Abba ne yanunawa kowa part d’in sa, hussy nada d’akinta daban ,taslim ma,sai Alhasan, sannan part din hjy Kaka daban na ummi daban na umma daban ,na Hafiz ma daban da ammi , sannan sai part d’in Baki…
Yyinda part d’in Abdallah gobe za’ayi Masa gyara xuwa jibi agama insundawo su sauka….
Gaba d’aya Hafiz kusan raba dare sukayi suna video call da Abdallah har riyan tayi bacci,Saida feedo ta karbe wayar ta kashe tukum suka Bari…
Abba da ummi kuwa suna kuryar d’aka”ana firan soyayya da yaushe gamo..lolx….
Alhasan da Faruq na d’aki d’aya.
Suna kwance”Faruq yace insha ALLAH jibi gsky zantafi gd sbd office ,Kuma kaga naga,familynku ko?”
Murmushi Alhasan yyi had’e da cewa wannan gsky ne,Amma nafiso sai su Yaya da matarsa sundawo sbd yaganka, sannan maganar hussy kabarta nasan yadda zanmata Inna da gske Bata sonka Zan gane…
Murmushi Faruq yyi had’e da cewa ah ah kabarta ,pls kada kamata Dole,nifa atsarina banason auren wacce Bata Sona gsky…hmmm kaidai kabarni kawai….
Taslim da hussy suma suna d’aki guda”dukda dai hussy ta girmi taslim sosai Dan taslim bazata wuce 22 years ba…
Ammafa sai fira suke acikin kankanin lokaci suka Saba… wannan kenan.
#######
Washe gari byn duk kowa yyi break fast,masu aiki nata kaida kawowa,yyinda umma da ammi suka fita ,ammi zataje hospital, yyinda umma zataje,gdnta ta kwaso kaya da gdn zuwaira mai abinci tasanar da ita komai sbd aganinta Dole duniya zatasan Abdallah be mutuba,tunda zaidawo gd”sannan zuwaira ta taimakesu alokacin da suke buk’atar taimakon….
Hjy Kaka ma na part nata,itama ummi haka…
Taslimce zaune kan kujera a waiting parlourn gdn ,tana kallo atashar mvc 2… k’amshin turaren nmj taji”had’e da motsi….kafin ta duba taji wata murya akausashe ance ke canza tashar nan”
Cike da mamaki ta d’ago Kai, sukayi ido 4 da Alhasan…
Kicin kicin da fuska yyi had’e da cewa ko bakyaji…
D’aure fuska tayi,ta janye idanunta,tace yoni nasan wacce Zan canzane”
Ke nalura dake tun jiya,kinfi k’arfin ki gaida mutane ke y’ar rashin kunya ko?”kina wani Shan k’amshi, to ko hussy dake kanwatae,tana gaidani balle ke…. murgud’a baki tayi had’e da cewa to waini me ruwanka danine ,gaisuwa Kuma bazan gaidakaiba….cikin tsawa yace ke wlh Zan tattaki anan wlh…gama belt nan sai naba ka sata Alhasan cewar Hafiz dake rik’e da hannun feedo”kasancewar zuwansu kenan parlourn…
Cike da jin kanya Alhasan yace Yaya barka da fitowa”amsawa yyi cikin sakin fuska kafin Yadubi taslim yace bakida hankali ba yayanki bane kike Masa rashin kunya,wlh kada kibari ammi tasani,Zaki basa hakuri ko kuwa…
Cike da mamaki taslim kedubar Hafiz ,ganin wannan rashin adalcin k’ara ra,saikace bashine yafara takalartaba,dama da shiyasa Bata Masa mgn ba jiya,Dan talura Yana izza da girman Kai….bazaki basa hakurin ba ko?”
Maganar Hafiz ta dawo da ita tunanin ta…
Ahankali tace kayi hakuri”tafad’a fuska daure”
Shima fuskar adaure yace yawuce,yabar parlourn…
Dariya Kuma feedo tayi ta dubi taslim tace ikon ALLAH ku Kuma da wannan salon zaku Fara taku soyayyar…
ALLAH ya kiyaye nasosa ,Yana wannan jida kan da izzar… tafad’a had’e da fice was,cikeda jin haushi…
Hafiz yyi murmushi had’e da cewa hmmm tunda abokina ya sallama ma ai kowama yasallama,muje mmn baby, yafad’a Yana Jan hancinta, murmushi tayi had’e da cewa inama Inna fara nak’udar Kai zaka karbe cikin ka haihu”hararan Wasa yyi Mata had’e da kin manta ai,nidai kinsan Gurin jin dad’i nafi auki, shiyasa na k’agara ki haihu sbd cikin nan Yana takurani wlh…
Bangaren riyan da Abdallah….
Share
BY
MMN FAREESA????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Not edited❌
p 47
…. Zaro ido tayi had’e da tashi tsaye tana kallonsa”bakinta na motsi… murmushi yyi had’e da cewa da gske ne abinda idanunki suka nuna Miki”kada kiyi mamaki da ikon ALLAH!ubangiji ya yadda yau Nike takawa da k’afafuna”
Cikin farin ciki riyan tace Alhmdllh !yah ALLAH ka bayyanar da baiwarka cikin aminci… tafad’a tana d’aga hannayenta sama”murmushi yyi had’e da cewa ameen , adedenan ya iso beyi wata wataba yad’aga ta sama Yana juyi da ita Yana murmushi “gaba d’aya yabata kunya , addua take ALLAH yasa kada wani yafad’o gdn yagansu “Yaya kasaukeni ” bafa mukad’ai bane pls , nak’i saikin had’a ido Dani tukum saina saukeki…ninama ga kamar Baki murna da tafiyata ba ko?”kafin tayi mgn sunji muryar mlm Yana musu gyaran murya had’e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh !
Sauketa yyi ,Yana murmushi ko ajikinsa “yyinda riyan tashige d’aki da gudu”sbd jin wata iriyar kunyar mlm yagansu ahaka”
Sosai mlm yyi farinciki da samun tashin Abdallah , yyinda Inna ta fito ta tayasu murnar wannan abin dad’i… d’akin yakoma”
Tana jin motsin shigowarsa ta rufe idonta”murmushi yyi had’e da rage kayan jikinsa “yarage sg shi sai boxer ….jinsa yake tamkar yau yafara rayuwa”lallai in har ALLAH ya baka Rai da lfy kagode Masa kobai baka komai ba aduniya,ya yarda da ake cewa lfy jarice…
Kansa ya kallah yanjin farin ciki Wai shine yau yake tafiya da k’afafunsa.
Kan kafitar yanufa Yana cewa garama ki bud’e idonki yarinya “wanka Zaki tashi muyi! yafad’a Yana haurawa kan kafitar yahad’e jikinsu gu d’aya”yasakar Mata nauyinsa ….wani yarrrrrrrr!sukaji dg shi har ita,Yana murmushi”murya can k’asa k’asa yace muje toilet muyi wanka ,Kinga nima saina Rama kallenin dakikeyi inzakimun wanka ,kafin nayi Mai gaba d’ayan…. atsorace ta bud’e idonunta…tsab acikin nasa…turesa ta hauyi dg jikinta,tana janye idanunta , had’e da turo baki ashagwabe tace Wai miye haka?”bbu kyaufa mugunta da cin zali nika…. had’e bakinsu yyi guri guda yafara aikamata da hot kisses…ta yi iya yinta Akan tak’waci kanta ta kasa”
Shikuwa gogan ,yafama Fara fita hayyacinsa,sabida romancing d’in ta kawai yake, yyinda riyan ta rufe ido,jikinta amace” da alama tana karb’an sak’onsa…. Saida taga Yana kokarin cire Mata riga yasakata cije Masa labb’ansa ,yyi saurin sakar Mata Baki “yana cewa lah lah zankuwa rama”yafad’a Yana d’age gira”kafin ta yi hanzarin Masa cakulkuli ,yyi saurin janyewa dg jikinta Yana k’yalkyala dariya”tayi wuf ta tashi dg kan kafitar,kallonta yyi had’e da cewa zamu had’e anjima yarinya”Zaki gayamun hakkin nawane bbu kyau ko kuwa?”matsoraciya dake kawai…