AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hafiz yyi murmushi had’e da cewa hmmm tunda abokina ya sallama ma ai kowama ai dole yasallama,muje mmn baby, yafad’a Yana Jan hancinta, murmushi tayi had’e da cewa inama Inna fara nak’udar Kai zaka karbe cikin ka haihu”hararan Wasa yyi Mata had’e da cewa kin manta ai,nidai kinsan Gurin jin dad’i nafi auki, shiyasa na k’agara ki haihu sbd cikin nan Yana takurani wlh…
Girgiza Kai feedo tayi,suka nufi part d’in ummi Dan gaida ita.

Bangaren riyan da Abdallah….

Share

BY

MMN FAREESA

????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Not edited❌

p 47

…. Zaro ido tayi had’e da tashi tsaye tana kallonsa”bakinta na motsi… murmushi yyi had’e da cewa da gske ne abinda idanunki suka nuna Miki”kada kiyi mamaki da ikon ALLAH!ubangiji ya yadda yau Nike takawa da k’afafuna”
Cikin farin ciki riyan tace Alhmdllh !yah ALLAH ka bayyanar da baiwarka cikin aminci… tafad’a tana d’aga hannayenta sama”murmushi yyi had’e da cewa ameen , adedenan ya iso beyi wata wataba yad’aga ta sama Yana juyi da ita Yana murmushi “gaba d’aya yabata kunya , addua take ALLAH yasa kada wani yafad’o gdn yagansu “Yaya kasaukeni ” bafa mukad’ai bane pls , nak’i saikin had’a ido Dani tukum saina saukeki…ninama ga kamar Baki murna da tafiyata ba ko?”kafin tayi mgn sunji muryar mlm Yana musu gyaran murya had’e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh !
Sauketa yyi ,Yana murmushi ko ajikinsa “yyinda riyan tashige d’aki da gudu”sbd jin wata iriyar kunyar mlm yagansu ahaka”
Sosai mlm yyi farinciki da samun tashin Abdallah , yyinda Inna ta fito ta tayasu murnar wannan abin dad’i… d’akin yakoma”
Tana jin motsin shigowarsa ta rufe idonta”murmushi yyi had’e da rage kayan jikinsa “yarage sg shi sai boxer ….jinsa yake tamkar yau yafara rayuwa”lallai in har ALLAH ya baka Rai da lfy kagode Masa kobai baka komai ba aduniya,ya yarda da ake cewa lfy jarice…
Kansa ya kallah yanjin farin ciki Wai shine yau yake tafiya da k’afafunsa.
Kan kafitar yanufa Yana cewa garama ki bud’e idonki yarinya “wanka Zaki tashi muyi! yafad’a Yana haurawa kan kafitar yahad’e jikinsu gu d’aya”yasakar Mata nauyinsa ….wani yarrrrrrrr!sukaji dg shi har ita,Yana murmushi”murya can k’asa k’asa yace muje toilet muyi wanka ,Kinga nima saina Rama kallenin dakikeyi inzakimun wanka ,kafin nayi Mai gaba d’ayan…. atsorace ta bud’e idonunta…tsab acikin nasa…turesa ta hauyi dg jikinta,tana janye idanunta , had’e da turo baki ashagwabe tace Wai miye haka?”bbu kyaufa mugunta da cin zali nika…. had’e bakinsu yyi guri guda yafara aikamata da hot kisses…ta yi iya yinta Akan tak’waci kanta ta kasa”
Shikuwa gogan ,yafama Fara fita hayyacinsa,sabida romancing d’in ta kawai yake, yyinda riyan ta rufe ido,jikinta amace” da alama tana karb’an sak’onsa…. Saida taga Yana kokarin cire Mata riga yasakata cije Masa labb’ansa ,yyi saurin sakar Mata Baki “yana cewa lah lah zankuwa rama”yafad’a Yana d’age gira”kafin ta yi hanzarin Masa cakulkuli ,yyi saurin janyewa dg jikinta Yana k’yalkyala dariya”tayi wuf ta tashi dg kan kafitar,kallonta yyi had’e da cewa zamu had’e anjima yarinya”Zaki gayamun hakkin nawane bbu kyau ko kuwa?”matsoraciya dake kawai…

Bata sauraresa sbd abinda yamata yanxun ta tsorata ,takuma Yi mamakinsa!dama haka yake?

D’akin Inna mairo ta nufa , yyinda Abdallah yafito yawuce bayi Dan yin wanka ,inyafito yagyara fuskarsa datacika da kasumba,kafin yasanar da Yan gd yasami k’afa,dukda yasan Abba jiya yace yau zasuxo adubasa ….


Cikin wani irin farin ciki sukace da gske Dan ALLAH?”
Ammi tace wlhy ,bara nakira…hands free tasaka wayar byn tayi calling!salamu alaikum cewar ummi…wa’alaikumussalam hajjonah!cewar Abba cikin wani yanayi”tuni hawaye suka zubowa ummi Dan bazata tab’a mantawa da muryar Abba ba”kiyi mgn Dan ALLAH kice wani Abu…hussy ta kalli Alhasan tayi murmushi had’e da nuna Masa ummi da ido Wai da alama suna soyayya da abbansu alokacin dasuke tare”kasancewar itama ummi a hands free tasaka wayar…Abba ummi kuka take ,sunana Alhasan d’anka jininka… wayyo ALLAH Abba ga hussy nan nima y’arka ce”suka had’a ido da Faruq ta galla Masa harara…
Cikin farin ciki yace ya’yana dama HAJARA kin haifwmun cikin dake jikinki?”kashe wayar ummi tayi sbd kada Abba yyi katob’ara ga yarah..

 Alhasan ne yakarbe wayar yasake Kira ,cikin farin ciki yasanar da Abba gasu a kano agdnsa...

Abba yace suje air port gashinan tafe a heli copter zaizo yatafo dasu kaduna… sannan yasanar da da Alhasan yacewa ummi suna tare da BINTU k’anwar ta…

Bayan awa 3…
Bakajin komai sai shashshekar kukan ummi, Alhasan,hussy, Faruq, shikanshi abban kukan farin cikin dawowar iyalansa taye” yyinda umma ke rungume da y’ar uwarta…
Bayan sun tsagaita kukan ,ummi tayi ajiyar zuciya had’e da cewa Alhmdllh ALLAH nagode maka da kakamun k’arshen wannan K’ADDARA daka jarabemu da ita”sannan ta dubi ammi tace baiwar ALLAH nagode ! nagode!! nagode!!! ALLAH yasa ka d alkhairi,yabar zumunci Dan ALLAH akiramun Hafiz d’ana yazo namasa godiya”ubangiji yabawa Abdallah lfy gobe insha ALLAH kukaini naje nadubosa”Abba yace to shikenan dama yau zamuje sai ALLAH yasa kuka dawo yafad’a had’e da kamo hannun hussy yace autana zoki zauna kusa Dani kinji…bbu musu ta matso kusada Abba tana dariya had’e da yiwa Alhasan gwalo.. Alhasan yyi saurin cewa nifane auta Abba! dubeta k’atuwa da ita take auta… murmushi sukayi hjy Kaka tace yakanan Mai gdna zoka zauna kusada ni, dariya yyi yace to matar…ummi ta dubi umma tace yanzun ita riyan d’in suna tare da Abdallan ?
Ummi tace eh ,muje gun bak’ar dagar can sai nakirasu namusu albishir”
Tashi tsaye sukayi ,ammi nacewa ummi ai Hafiz ya tafi yadakko taslim dg skul anyi hutu,Amma bazukai dareba zasu dawo”
Murmushi ummi tayi had’e da cewa ALLAH ya maidosu lfy”suka ce Amin…kafin hjy Kaka dake rik’e da hannun Alhasan tadubi Faruq tace to wannan Kuma waye?
Murmushi Alhasan yyi had’e da cewa surikin Abba ne”ma’ana Wanda hussy zata aura ne…su Faruq sai aka washe Baki, yyinda uwar gayyar tayi banza dasu,dukda Alhasan yabata haushi ,dayyi k’arya,bacin ita basonsa takeba…
Abba yace Kai Masha ALLAH gsky naji dad’i,umma tace to ALLAH yasa alkhairi yakaimu lokacin…turo baki hussy tayi tana cewa wlh k’ar…. hararan da ummi ta Mata yasaka ta yin shiru….

Kofar umma ta bud'e ... adedenan Kiran riyan yashigoa wayar ta ,cikin d'oki umma ta d'aga"ko gaisawa basuyiba, riyan tasanar da ita Abdallah yasamu" k'afafunsa da gske kike y'an nan?"gaba d'aya sukace meya farune?"Abdallah ya tashi da k'afafunsa"wani farin ciki  sukaji ,hussy da Alhasan suka rungume juna, yyinda umma tasanar da riyan su ummi sun dawo gd cikin koshin lfy.... shigewa Baki d'ayansu...sukayi ad'akin..

Mom na kwance tamkar gawa,sai wari da zauri d’akin keyi”gefenta tulin kashine datayi tun jiya sbd larurar ajiya tasameta”idanunta akafe tana kallonsu”murmushi Mai ciwo ummi tayi had’e da kamo Alhasan da hussy ta dubi mom tace ,ikon ALLAH sai kallo ayau kin ganni gani ga yarana da Kuma ubansu zamu shiga sabuwar rayuwa, yyinda kekuma Taki rayuwar ta wulakanta ta mutu da ranta ,Kinga yadda ALLAH yyi dake , to kisani wanda kikayiwa hakan ya warke,ciwo yadawo kanki ,keda samun lfy har abada insha ALLAH , sannan kisani hakkinmu dakika d’auka da zalintarmu dakikayi munbarki da ubangiji,sai ranar gobe,bazan tab’a yafe mikiba har abada ALLAH ya isa tsakaninnu dake…Abba yarik’e hannun ummi bbu kunya ,Yana murmushn k’arfin hali yace kibarta ahaka,ko warin kashinta da fitsarinta ya isheta”inhar my son yadawo zuwa jibi to zansaka afitar da ita dg gdn nan akaita titi ta ida rayuwa acan… tabbas hakan yyi sbd. Haka yadace da ita,cewar hjy Kaka tana kukan tausayin zuri arta….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button