AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin agree voice yace banason mgn da kowa sbd kaina na ciwo pls mom nafison kebantuwa,bejira asartaba yafice.
Yyinda mom ta sallami harira ta fice.
Byn fitar harira mom
Ta dubi zeenat dake kukace tace oh ni hafsatu mezan gani haka,sbd d’a namiji kke kuka da hawaye??”
gsky zeenat kin rako Mata aduniya,shiyasa yakemiki wulakancin daya gadama ,tunda yalura da yadda kikesonsa .
To bari kiji shi namiji baa Masa haka ,saikace ke ba rainon hjy kilima bace?”
To bari kiji dg yau kirike ajinki ,kina Abu kamar Baki lek’a ajiba ,ainariga nagayamasa kece zabinsa ,Dan haka ko zai mutu sai ya aureki kibaridai ki kammala karatunki tukum …
Ajiyar zuciya zeenat tayi tace ALLAH mom ?”
Mom tace kwarai kuwa,Kinga byn kin auresa sai musan y….salamu alaikum cewar Hafiz dake ta sallama su mom basujiba…
Da sauri mom ta d’ago taga Hafiz ne,kicin kicin tayi da rai had’e da amsawa fuska bbu yabo bbu fallasa.
Bedamuba da hakan ba sbd yasaba ,Kuma duk yaji maganarsu,cikin tuhuma mom tace oh wai tun dazu ne kaketa sallama ko yanxun?”
Murmushi yyi yace ah ah shigowa ta kenan Ina wuni mom?” Yacanza topic d’in,amsawa tayi bata kallesaba.
Yadubi xeenat Yana murmushi yace madam ya kk ?AK nanan?”
Mom ta karbe zancen da cewa
Cikin bada order eh amma nahana kowa ganinsa yanxun…
Murmushi Hafiz yyi yace to shikenan mom na wuce”
Kagaida gd,ya girgiza Kai yafice ,mom tarakasa d harara.
Sannan suka cigaba da fira da zeenat.
Bangaren harira kuwa tunani ta hauyi byn ta bar gdn hjy hafsatu wato mom akan wata samoma mom.
Kwatsam riyanatu ta fado Mata arai ,afili tace to ALLAH yasa uwarta ta amince Dan nakura yarinyar akwai hankali d nutsuwa.
Ay tuni harira ta nufi gdn zuwaira mai abinci.
Sallama tayi atsakar gd tasamu su riyanatu da Fatima suna ta fira yyinda umma d zuwaira keta aikin yin miyar abincin siyarwa.
Gaisawa sukayi sannan harira ta bukaci ,su riyanatu subasu guri suyi mgn ,bbu musu su bar gun.
Sannan harira ta Fara dubar zuwaira tace dama wata damace tasamu ,shine nace baranaxo gurunku.
Zuwaira tace to munjinki”
Harira tace kinsan Alh KABIR GIRMA ?”
Zuwaira tace kwarai kuwa”harira ta koramusu bayani game d bukatar mom , sannan tace to aganina in har yarinyar nan zata iya me zai Hana muje da ita ,agayamata abinda zatayi abiyata salin alin Kuma abinda yasa nace haka gsky yaron kirkine bbu wata matsala Dan ko mgn Bata damesaba balle yakalli mace.
Shin yakuka gani Dan wlh zata samu albashi mai tsoka sosai .
Zuwaira tadubi umma tace to yakikagani ne yanzun.
Umma tayi ajiyar zuciya tace…..
Share pls
BY MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Wannan shafin nakine mmn sultan aminiyar k’warai.????marubuciyar SON ZUCIYA kiyi yadda kikeso dashi Ina mugun jidke????????
Jin jina ga
ZUMUNTA novels
MMN SHUKRA novels
AUREN WATA SHIDDA novels
Maimuna..
Bilkisu Auwal
Queen
Teema
Aysha k y
Mmn arfart
Hanifa isah k
Zee hamis wada
Inajin dadin comments naku sbd ku nayi typing kuna dabanne azuciyar mmn fareesa????????❤
Mmn fareesa fans page&auran wata shidda fans ku gyara bakwasan comment zandena posting daku.????
P5
…..Umma tayi ajiyar zuciya ta kalli zuwaira tace kiramun mariya awaya muji me zatace inta amince to nima na amince.
Zuwaira tace to shikenan,nan takira number gali tasanardashi tanason mgn da Inna mariya,yace to bara yakai Mata wayar baya gd.
befi minti3 ba da yanke wayar yakira, umma ta daga had’e da yin sallama”
Cikin murna suka gaisa da Inna mariya da tambayar su bbu matsala daiko ?”
Umma tace eh, sannan tasanar da ita mgnar aikin da riyanatu zataje.
Inna mariya tace to ai bbu matsala bintu tunda bama aikatau bane Dan aiki neba waniba,amma gsky kiyi Mata fad’a ta rik’e mutuncinta da Kuma gsky dukda nasan halin riyanatu yarinyace. Nutsatstsa amma ki tunarda ita.
ALLAH yasa hakan shiyafi alkhairi”
Umma tace ameen”
Inna mariya tace dama kuwa gobe nikeso Zan turo gali yakamiki kudin tumakinki dubu15 kunyi amfani dasu sannan ki siyawa riyanatu Yan kaya tunda ance gdn masu haline.
Umma tace to ALLAH yakawosa lfy.inna mariya tace ameen ,Wai kinsan byn tafiyarku kuwa yadda Iro da baffan riyanatu sule sukatashi hankalinsu,saida naje har gd namusu bayani tukum hankalinsu ya kwanta ,Kuma iro yace insha ALLAH zaizo yarika dubaku tunda ya rasa Yaya HAJARA kema bazaiyi sakaci yarasaki ba…hawaye yazubowa umma sbd jin an anbaci HAJARA y’ar uwarta wadda batasan araye take ko a mace ba….cikin Jan majina tace to ngd sosai agaishe dasu,Koda inna mariya taji muryar umma tasan kuka tayi sbd jin sunan HAJARA.nan sukayi sallama,,,
Zuwaira tayi ajiyar zuciya sbd ganin umma na goge hawaye tace kiyi hkri dukda bansan miyasa kikekukaba,Amma yakukayi d ita?”
Umma tace bbu matsala duk mun amince, sannan ta dubi harira dake kallon su tana washe baki jin sun amince tace to yaushe zata Fara be?”
Harira tace eh yanxun gobe Zan zo muje gdn zaa sanar da ita aikinta da lokacin zuwa da albashinta, sannan afadi ranar dazata Fara.
Umma tace to ALLAH yasa hakan shiyafi alkhairi”
“Zuwaira tace ameen”
Sannan sukayi sallama da harira.
Umma ta k’walawa riyanatu Kira….da sauri ta fito dg parlourn mama zuwaira, kallon ta tayi had’e da Kiran sunanta ,hakan yasa riyanatu gane cewa maganar da umma zatamata mai mahimmanci ce,sai ta amsa anutse”
Sannan umma ta Mata bayani komai game da aikin da zata Fara…
Atsorace cikin jin faduwar gaba tace aiki Kuma umma?”sannan nmj Wanda bansan halinsaba nidai gsky…sai Kuma tayi shiru… murmushi umma tayi sbd yasan abinda riyanatu kesan fad’a be wuce tace tanajin tsoro ba sbd abinda yarima HAMZA yaso yima”
Ahankali umma btace duk abinda zakiyi arayuwa kiyi da zuciya d’aya, sannan kada kisaka zargi aranki ko zato sbd mafi akasarin zato karyane riyanatu Kuma baduka aka Zama dayaba ,duk lalacewar duniya da mutane baza a rasa mutanan kirkiba sbd ni inaji ajikina wannan aikin da zakiyi alkhairi ne ko yanxun ko nan gaba , sannan Kuma bawai Ina nufin ki dauwamaba da yinsa aha ah!,insha ALLAH abinda kikasamu inkin yi Yan watanni dashi zamu nemi wata sanaar kibar aikin insha ALLAH..
Ajiyar zuciya riyanatu tayi sbd ta gamsu da zancen umman ta, sannan Kuma mama zuwaira ta kara Mata nasiha.....
#####
Washe gari harira ta Kira hjy hafsat tasanar da ita anjima suna nan tafe da yarinyar ,mom tace to sukayi sallama, sannan takira abdallah taji wayarsa busy .sai byn kusan minti25 ta kirasa tace yazo parlourn ta yanxun,kasan cewar Yana gd.
Sallama yyi hade da Zama kuda ita,yarik’e hannunta Yana murmushi had’e da cewa my sweet mom gani”
Fuska bbu walwala tace my son dawa kake waya?” naji wayarka is carry busy… murmushi yyi yace wlh mom abbane gsky Abba yadawo haka nan cikin familyn sa ….yatsina fuska tayi had’e da cewa dallah rufemin baki tunda gani ai ba wani Abu bane ko?” shiru Abdallah yyi Yana mamakin halin mom….katsesa tayi da cewa yau my son kaga yau Friday ko?”to insha ALLAH me kula dakai dg Monday zata Fara aikinta yau ma zaa kata muyi mgn”
Fuska bbu yabo bbu fallasa ya ce ok had’e da tashi da nufin tafiya.
Mom tace sai Ina Kuma?” Yace zanje gun hafis ne,! Yauwa mom jiya miyasa kika hanashi shiga guna pls ya marairaice fuska?”
Fuska daure tace to ubanah k’arata yakai gunka neka hukuntani kome?”
To nahana sbd na isa ne…cikin girmama wa Abdallah yalangabe Kai yace kiyi hkri mom bansan mgn ta zata Bata Miki raiba , yafad’a had’e da dawowa ya aza kansa akan cinyarta.
Shafa kansa tayi tace shikenan my son nahakura Amma kadena fadawa hafis sirrinka kaji?”Abdallah yace to, sannan suka cigaba da fira.;;;;