AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Gaba d'aya suka koma cikin gdn,sukaci abinci,mazan suka wuce masjids sbd magarib ta gabato,basu Jima da fitaba,hafis da taslim, hade da feedo dake fama da tulelen cikinta,suka shigo gdn,,,idanun taslim da feedo jajir sbd kukan tausayin su Abdallah da mahaifiyar sa, dasukayi. kasancewar yau Hafiz ya sanar da su komai ,sbd yasan yau dai insunga wani Abu Dole su tambaya,hakan yasa yasanar dasu kawai..,,,,,

Bayan anyi isha'i 'suka zaune a babban parlourn gdn ,aka Kira Abdallah da riyan a video call"kowa yagansu ,sukayi mgn da kowa,ummi jinta take tamkar ansakata a aljanna Dan farin ciki,shikuwa Faruq yayarda da cewa duk Dan hakkin daka Raina shike tsone maka ido"mutane na daukar su hussy basuda asali ,Ashe sukeda babban asali ga arziki da ilimi"fatansa ALLAH yasa hussy ta amince dashi amatsayin abokin rayuwarta,yagodewa ALLAH dayaka sance, shimai saukin kaine 

da yanzun inyyi musu wani Abu yaji kunya,shi harga ALLAH tsakani da ALLAH ya keson hussy…

Abba ne yanunawa kowa part d’in sa, hussy nada d’akinta daban ,taslim ma,sai Alhasan, sannan part din hjy Kaka daban na ummi daban na umma daban ,na Hafiz ma daban da ammi , sannan sai part d’in Baki…
Yyinda part d’in Abdallah gobe za’ayi Masa gyara xuwa jibi agama insundawo su sauka….

Gaba d’aya Hafiz kusan raba dare sukayi suna video call da Abdallah har riyan tayi bacci,Saida feedo ta karbe wayar ta kashe tukum suka Bari…

Abba da ummi kuwa suna kuryar d’aka”ana firan soyayya da yaushe gamo..lolx….

Alhasan da Faruq na d’aki d’aya.
Suna kwance”Faruq yace insha ALLAH jibi gsky zantafi gd sbd office ,Kuma kaga naga,familynku ko?”
Murmushi Alhasan yyi had’e da cewa wannan gsky ne,Amma nafiso sai su Yaya da matarsa sundawo sbd yaganka, sannan maganar hussy kabarta nasan yadda zanmata Inna da gske Bata sonka Zan gane…
Murmushi Faruq yyi had’e da cewa ah ah kabarta ,pls kada kamata Dole,nifa atsarina banason auren wacce Bata Sona gsky…hmmm kaidai kabarni kawai….

Taslim da hussy suma suna d’aki guda”dukda dai hussy ta girmi taslim sosai Dan taslim bazata wuce 22 years ba…
Ammafa sai fira suke acikin kankanin lokaci suka Saba… wannan kenan.

#######
Washe gari byn duk kowa yyi break fast,masu aiki nata kaida kawowa,yyinda umma da ammi suka fita ,ammi zataje hospital, yyinda umma zataje,gdnta ta kwaso kaya da gdn zuwaira mai abinci tasanar da ita komai sbd aganinta Dole duniya zatasan Abdallah be mutuba,tunda zaidawo gd”sannan zuwaira ta taimakesu alokacin da suke buk’atar taimakon,hakan yasa taga yadace tasanar da ita….
Hjy Kaka ma na part nata,itama ummi haka…

Taslimce zaune kan kujera a waiting parlourn gdn ,tana kallo atashar mvc 2… k’amshin turaren nmj taji”had’e da motsi….kafin ta duba taji wata murya akausashe ance ke canza tashar nan”
Cike da mamaki ta d’ago Kai, sukayi ido 4 da Alhasan…

Kicin kicin da fuska yyi had’e da cewa ko bakyajine?”…

D’aure fuska tayi,ta janye idanunta,tace yoni nasan wacce Zan canzane”

Ke nalura dake tun jiya,kinfi k’arfin ki gaida mutane ke y’ar rashin kunya ko?”kina wani Shan k’amshi, to ko hussy dake kanwatae,tana gaidani balle ke…. murgud’a baki tayi had’e da cewa to waini me ruwanka danine ,gaisuwa Kuma bazan gaidakaiba….cikin tsawa yace ke wlh Zan tattakaki anan wlh…gama belt nan sai naba ka zaneta Alhasan cewar Hafiz dake rik’e da hannun feedo”kasancewar zuwansu kenan parlourn…
Cike da jin kanya Alhasan yace Yaya barka da fitowa”amsawa yyi cikin sakin fuska kafin Yadubi taslim yace bakida hankali ba yayanki bane kike Masa rashin kunya,wlh kada kibari ammi tasani,Zaki basa hakuri ko kuwa…

Cike da mamaki taslim kedubar Hafiz ,ganin wannan rashin adalcin k’ara ra,saikace bashine yafara takalartaba,dama fa shiyasa Bata Masa mgn ba jiya,Dan talura Yanada izza da girman Kai….bazaki basa hakurin ba ko?”

Maganar Hafiz ta dawo da ita tunanin ta…

Ahankali tace kayi hakuri”tafad’a fuska daure”

Shima fuskar adaure yace yawuce,yabar parlourn…

Dariya feedo tayi ta dubi taslim tace ikon ALLAH ku Kuma da wannan salon zaku Fara taku soyayyar…

ALLAH ya kiyaye nasosa ,Yana wannan jida kan da izzar… tafad’a had’e da fice was,cikeda jin haushi…

Hafiz yyi murmushi had’e da cewa hmmm tunda abokina ya sallama ma ai kowama ai dole yasallama,muje mmn baby, yafad’a Yana Jan hancinta, murmushi tayi had’e da cewa inama Inna fara nak’udar Kai zaka karbe cikin ka haihu”hararan Wasa yyi Mata had’e da cewa kin manta ai,nidai kinsan Gurin jin dad’i nafi auki, shiyasa na k’agara ki haihu sbd cikin nan Yana takurani wlh…
Girgiza Kai feedo tayi,suka nufi part d’in ummi Dan gaida ita.

Bangaren riyan da Abdallah….

Share

BY

MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

Not edited❌

P 48
Bangaren Riyan da Abdallah kuwa” byn Abdallah ya gama video call da Hafiz,Yadubi gefen tabarma inda Riyan ke kwance tana barci “tashi tsaye yyi Yadubi agogon dake jikin bango yaga karfe 1:13 am,afili yace ahhh lallai dare yyi”aigarama kitashi yarinya mu kwanta.zaifi Miki sauk’i yafad’a Yana tsugunna wa ya d’auki riyan dake bacci ya azata kan katifar,shima ya kwanta gefenta had’e da janyota jikinsa” ya rungume yanajin wani farin ciki dabai tab’a jinsaba arayuwarsa,Wai yau shine yyi ido 4 da mahaifiyar sa da k’annensa,Kuma yake takawa da k’afafunsa” lallai ALLAH abin godiya”ak’agare yake yaganshi akaduna”wani juyi yyi had’e da matse riyan sosai ajikinsa ….dg nan bacci yyi awan gaba dashi”.

Washe gari tunda ta Fara motsi tajita tamkar ajikin mutum take..da sauri ta bud'e idanunta "tsab cikin na Abdallah"janye idanunta tayi tana tura Baki had'e da kokarin janye jikinta dg jikinsa...

gam yarik’e ta”ahankali yace bbu gaisuwa bbu komai saima wani turomun Baki ake,to bara na hukunta Bakin…pls kayi hakuri…shitttttt! Is too late, yafad’a ya had’e bakinsu gu d’aya….Saida yyi Mai isarsa sannan ya cikata Yana murmushin mugunta had’e da cewa dg yau ma ki sake turamun Baki..tashi tayi sbd gari yafara haske harsun makara”Saida ta Kai bakin kofar tace eh sai ansake d’in,Yi yyi tamkar ze biyota,saita fice da gudu”dariya yyi ,yafito yyi alwala…

*
Zazzaune suke aparloun ammi,hussy da taslim sai feedo ,datayi zaman masu ciki” yyinda ammi ke latsa loptop…su taslim nata fira jefi jefi.,,
Hafiz ne tare da su Alhasan da Faruq ne suka shigo parlourn”
Bayan sun gaishe da ammi”yyinda Alhasan suna had’a ido da taslim yabanko Mata harara….ramawa tayi had’e da tab’e baki”Alhasan cike da son girma Yadubi hussy yace ke Baki iya gaisuwa bako?”juyowa hussy tayi da zumar ta Masa rashin m” da ido yarok’eta kada tayi Masa haka agaban jama’a,”
Ahankali tace sorry Yaya Alhasan”tuni ta fasa Masa Kai” murmushi feedo tayi tadubi taslim ta zungureta da k’afa”
Ahankali hussy tace Ina kwananku yaya”kafin su amsa wayar Faruq tayi ringing”d’agawa yyi Yana murmushi”can yace pls ya isa Zan kiraki anjima kinji”Amma kada kikashemun waya…wani dummm hussy ta ji had’e da jin kirjinta yamata nauyi… yyinda Alhasan Yadubi hussy yace pls kigyaramun d’akina”yanxunfa hjy Kaka Zan yankewa farce ,ga taslim nan ta gyara maka”ni gsky bbu wani gyaran d’akin dazanyi…. shout up! Bakida hankali”zakije ki gyara Masa ko kuwa?” Dama na lura tunda kika dawo kanki ke rawa”cewar ammi tana hararan taslim”had’e da kallon Alhasan tace dg yau komai kakeso kasakata ai k’anwarkace ka isa da ita…cike da girmamawa Alhasan yace to ammi nagode”kafin yafice sbd Faruq tuni yafice Yana waya”
Da sauri hussy ta biyosa ,tana cewa broth!tsayawa yyi,Yana cewa yayadai”yatsina fuska tayi had’e da cewa waida wacece Faruq yake wayane?

Kinada matsala d ahakan ne?"Yafad'a Yana d'age gira...

Bansaniba!
Yaza’ai Yana Sona Kuma Yana kula wata”
Yo miye aciki?”kefa kikace bakya sonsa”hmmm ai dama namiji bashida tabbas!cewar hussy tana hararan Alhasan d’in
, Murmushi yyi yace “Kinga inkin amince Well!inkuma Baki amminceba nasanar da shi ,dama gobe zaitafi gd”wayar dakikaji yanayi da kanwarsace ba dawataba,nasan kishine ke fama dake….

Tsaki taja hade da cewa to Amma fa kanuna Masa cewa Kaine ka tursasani nasosa ko…hmmm haba my sweet heart inkunyar fad’a mun kike ainaji “cewar Faruq dake bayansu….cike da jin kunya hussy ta arta aguje tamkar yarinya tana murmushi… yyinda Alhasan da Faruq suka kashe”kasancewar dama k’ullinsune bbu wata wacce yyi wayar da ita”su suka shirya plane nasu…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button