AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Gefen wani kwazazzabe suka ajiyeta ga wari ga kwata sai hawaye take “agefe ga almajirai nan da masu siyar da abinci gaban su”

Mutane suka Fara Yan surutai Wai k'ila Yan yankar Kaine suka cire wani Abu ajikinta shine sukazo suka yarda ita...wasu ma suna fadar abinda yafi hakan...
 Yyinda duk Jama'ar Gurin ke tausaya Mata "sbd ganin ta nakasa ko Zama Bata iyawa tana kwance cikin wari..sai Bata sadaka akeyi can saiga wata Mata da yarta...suna isowa suka tsaya agaban mom matar tace gsky bazai yuyuba ai nan Gurin muka Saba Zama muyi bara "dole ta tashi....haba ke kuwa ai yakamata ki tausayawa wannan bewar ALLAH kodan sbd halin data ciki kiduba ki gani kotashi Bata iyawa komai sai anmata sbd rashin Imani wasu sukazo suka yarda ita anan ,shin Yan uwantane  ohodai!matar ta danyi Jim kafin tace to Allah ya kyauta, yyinda yarta dake tsaye tana cika tana batsewa...sbd tagaji da tsayuwa...adedenan Alh sanusi ya iso acikin motarsa yafito (yasaba zuwa nan Yana raba musu sadaka) Yan dubu dubu yafito Yana rabamusu "anan yalura da mom take tambayar meke damunta ,aka sanar masa had'e da dagota...adeden matar me fad'an anzannamusu guri ta kalleta aza bure tace hassu tsiya tsaba ! bud'e ido mom tayi sukayi 4 eyes da hjy iklima da yarta da suka Zama mabarata...tuni zuciya ta kwashi hjy iklima sbd tuna mom ce silar tonon asirinta gashi tana rayuwar kaskanci yanxun itada yarta....Muguwa makira azzalima !!! haka ALLAH yyidake dama ?hakan na nufin Abdallah ya warke ciwo yadawo jikinki iklima tafad'a cike da masifa da Bala'i"
 Ai dama karshen mugu kenan !kuda kuke tausaya Mata to wannan ba k'aramar annoba bace...nan tafara basu labarin tsya tsaba da mugayen abubun datayi arayuwa...

Gaba d’aya jama’a ar Gurin suka Fara salati had’e da tir da mugun halin ta wasu nacewa ta gode ALLAH data Fara ganin sakayya aduniya…nan masu tausaya Mata suka Dena,aka watse akabarta nan gun..

Gab da magrib su hjy iklima bbu tsoron Itada zeenat da inba farin sani kamataba bazaka ganetaba” suka kwace duk kud’in da hassu tasamu sukayi tafiyarsu Dan gidan dasuke haya yanzun…

########

Kamar kullum fuska atamke yashigo parlourn Yana sallama ciki ga gajiya daya kwaso ga fargaba ga son ganin riyan yanayi..

Hjy Kaka dake zaune tana lazimin marece “tadubesa had’e da cewa miskili kafi mahaukaci ban haushi ! Duk wannan had’e ran d kake nameye ne,kodan sbd matar takane??””

Zama yyi kusada hjy Kaka yasassauta murya had’e da rik’e hannunta yace pls granny kisaka Baki su ummi subani matata Dan ALLAH inhar hakan tafaru kinada kaso Mai tsoka???? yafada Yana murmushi..

Harararsa hjy Kaka tayi had’e da cewa oh wato toshiyar Baki kocin hanci zaka bani kenan? to karike kayan meyasa bazakaje ka rarrasheta d kankaba?”

Baza ki ganeba hjy! gashi nan da 3 days Zan tafi ingila nayi wani binkice akan yadda ake wani Zane zanyi 3 month acan…yobakanan ma za’ayi auren husaina ko?” ah ah satin bikin zandawo ai…

Inbasu bani matata yanxunba sai yaushezasu bani?”

Gidanku nace marar kunyar banxa…look hjy kada kikara batan Rai….ohhh shine kake zagina da harshen nasara?”

Kafin Abdallah yyi mgn hafiz yashigo arikice tamkar anjehosa…

Dukda haushinsa da Abdallah keji saida yyi saurin tashi had’e da cewa lfy freind?”

Freind feedo ke nakuda inasu ummi mutafi asibiti… harararsa hjy Kaka tayi had’e da cewa d’an bantan a uba ! kaida bakai ke gumurzunba harkake nuna wani tashin hankali saikashiga suna kicin…Bata rufe bakiba hafeez yabar parlourn arikice… yyinda Abdallah yakira driver guda yace yafito da mota atafi asibiti…

Abdallah Yana gama wayar ko inda hjy take be kallaba yyimata banza tana Masa mgn…Tsaki hjy tayi had’e da cewa Aida dukana kayi saika huce haushin ai riyan din cemaganinkakuma bazan saka bakinba balle tadawo…

Betankatabayanufi corridor din d’akin dasu riyaan suke itada hussyda taslim…

Ahankali ya Murd’a k’ofar yaga bbu kowa a parlourn”bed room d’in yakutsakai ,sunata surutu basuga shigowarsa a .

Riyan na tsaye gabn mirror tanataje gashinta” fitowarta dg wanka ke nan.,,,

Fuska a hade yyimusu alamar su fita”sum sum suka Mike batareda sunyi mgn ba…ita kuwa riyan batasan yashigoba…

Santala santalan cinyoyinta ya kurawa ya ido yaja numfashi had’e da lasar lips nasa Yana lumshe Ido…

Riyan kuwa jin shirun yyi yawa yasakata waigowa”adedenan Abdallah yarufe d’akin yazare keys d’in.. had’e da feedo na labou room zata haihu kema inkingama shiryawa kizo nabaki ajiyar nawa babyn,yafada Yana nuna Mata kan bed Yana murmushi…

Cikin…

Kuyi hakuri darashin jin post nawa abin sai ahankali…

Share

BY MMN FAREESA

????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

P 51

…..cikin tsoro had’e da firgici riyan ta kallesa tana rufe jikinta da hannayenta “cikin marairaice murya tace pls Yaya kayi hakuri kafita kada ummi tazo….bbu inda zantafi tunda tare da iyakina nike”Kinga inkimai yafaru sun banike d hujja! Baza ace arabani dakeba.
yafada yana tunkarota”arude tayi baya tana kokarin kuka murya na rawa ta kwallah k’ara had’e da ihu…kafeta yyi da ido Yana kallo fuska bbu walwala yyinda sonta ke karuwa azuciyarsa”ahankali yace garama kirufemun Baki ko kinyi ihu bbu maiji”
Ada banyi niyar Miki komaiba ,Amma yanxun zanmiki sai ihun naki ya kwaceki…gadan gadan yyo kanta…gaba d’aya riyan ta rude ganin yadda yakoma Abdallansa sak nada…baya tayi da sauri yabiyota cikin taku 2 yajanyota jikinsa ya rungume ta yasaki ajiyar zuciya Yana lumshe Ido…saikiciniyar turesa take takasa..beyi wata wata yyi wuf ya cisge towel nata.. yyi kan bed d ita…saukin ta d’aya da pant! Wani irin yarrrrrrrr! Yaji ajikinsa da kasala sbd arba dayyi da surarta musammun kirjinta yyi bala’in tafiya da imaninsa….tuni yafara yamutsata Yana Nishi had’e da sinsinarta…riyan kuwa jikinta rawa kawai yake ga tsoro g kunya duk takamata,azuciyarta tace dama haka kake? ta rufe idanunta…

 Yasaka hannu guda yarike hannayenta datakare kirjinta dasu..hmmm gaba d'aya Abdallah yarikice Yana neman fita hayyacinsa sai romancing riyan yake..Ita kanta jikinta yyi lakwas sbd tafara karban sakonsa...Amma Bata nuna hakanba hasalima turesa ta hauyi da zille zille...tana Masa magiya... had'e bakinsu yyi gu d'aya Yana Bata wani hot kiss......dam dam Damm ..wani mugun knock sukaji tamkar zaa balle kofar ga wayar Abdallah na ringing"akasale yazare bakinsa dg nata...tayi saurin Jan bargo ta rufe jikinta...

Tashi yyi yasauka dg kan bed d'in "ahankali yace my riyan !pls Dan ALLAH ki amince Dani amatsayin masoyi Kuma miji namiki alkawarin Baki tsantsar farin ciki da kulawa!  inasonki matata!lumshe Ido riyan tayi tanajin dad'in kalamansa jitake kamar ta bisa...knock din da akeyine yasakashi daidaita jikinsa ya nufi k'ofar Yana cewa anjima xankiraki kada ki kashemun waya...Yana bud'e kofar ummi ta Fara Masa masifa da cewa meya kawoka gurinta ne zaka rufe kofa Dan Kar nashigo kome,ka fita dg idona na rufe???"

Amm ummi batajin dadine nataimaka Mata tayi wanka shine kiketa knock yafada Yana Sosa kai… subahanallahi meke damunta ne? Tafad’a tana Ida shigowa cikin d’akin”Abdallah yyi saurin kallon riyan ya kashe Mata Ido d’aya had’e da Mata gargadi yafice…

Ita kuwa riyan batayi mamakin karyar da Abdallah yashararoba tasan zai aika “ita kanta aigara yyi karyar sbd kunya takeji da ummin ta shigo inbwyi karyarba yadda bbu Kaya ajikinta ai dole ummi tazargi wani Abu…my daughter meke damunki?”muryar ummi ta katse Mata tunani”cikin pretend yace zazzabi ne ummi Amma da sauk’i sosai yanzun ruwa zansha..ummi tace alhmdllh bara na kamiki”tafad’a had’e da ficewa”riyan tasaki ajiyar zuciya tayi saurin tashi ta daura towel ,tabude wardrope tajawo doguwar riga ta saka da sauri ta zauna kan bed.. adedenan ummin tashigo da ruwa da cup ta zuba ta bata…

Bayan Tasha ruwan ummi tayi murmushi tace sannu kinji!ga ciwo ga sabon da’ kunyi ko?”lah ummi feedo ta haihu ne?”tafad’a tana washe Baki cike da jin dad’i” ummi tace eh tasami namiji” yanzun zaa sallamosu dg asibitin…Masha ALLAH ta fad’a had’e ficewa dg d’akin tana murna…girgia Kai ummi tayi tana duba bed d’in ganinsa ahargitse tayi murmushi kawai Sarai tasan Abdallah karya yamata Dan Kare kansa Amma tasan riyan qlau take ga bed nan yanuna sannan tasan riyan Mason mijinta boyewa ne kawai take…afili tace inyadawo dg tafiyar kin koma…

####### 

.gaba d’aya gidan yaruncabe da murnar karuwar dasuka samu, yyinda hafiz da Abdallah bakinsu yaki rufuwa Saida ammi Tama hafiz Jan Ido kana yarabu da feedo da baby boy sbd yadda yamannemusu…nikuwa nace nida sabon shiga ke nan…
Su riyan ,taslim hussy suna manne da Mai jego ana karban barka..

*********

Da dare Gurin 9:11 pm hussy ce ke tafiya zata shigo waiting parlourn gdn taji anriketa ta baya”da sauri ta juyo taga Ashe alhassan ne” mlm lfy zaka wani tsoratani? lallai ma wato rashin mutunci zakimun kenan ko?” Bacin yadda Nike kokarin ganin bbu wata azuciyar faruq sai ke… murmushi tasaki had’e da cewa sorry sweet heart,Yaya akayine?” Ajiyar zuciya yyi had’e da dafe saitin zuciyarsa yace pls taslim” Ina sonta Amma na lura kamar Bata Sona ko?”

Hmmm habawa ai mu wlh farin jini ne damu wazai kimu ai wlh taslim tana mugun sonka nima jiya na sani and jiya anty feedo na tsokanarta Wai taji Yaya hafiz na cewa tunda kunki sasanta kanku anmaka Mata , arikice take tambayar da gaskene,naji anty feedo tayi dariya tana cewa kina sonsane?

Tace eh wlh anty pls kitaimakamun Kar na rasashi” wani ihun murna alhassan yyi had’e da rungume hussy yace yanzun kishi ga ciki kifitomun da ita muyi zance inkikayi hakan Zan Baki 50K”
Wow da gske kake broth?”hmmm inamiki karyane ?” Ah ah” da sauri tayi cikin parlourn…

Yau yakama gobe suna Kuma washe garin suna Abdallah zai tafi ingila”
Zazzaune suke waiting parlourn ana musu lalle har da bak’i ,angama was Mai jego da riyan ana yiwa taslim dg ita sai hussy sai kanne feedo da kawayensu zaa mawa,,, Masha ALLAH kunshin yyi mugun kyau musammun ma riyan abinka da farar mace..lolx.. “gefe guda Kuma hjy Kaka ce keta faman mita akan sudena zanan lalle suyi na gargajiya Wai na aljannune sai Mata dariya suke tana dakko tarihinsu alokacinsu kaza d kaza… Abdallah da hafiz sukayi sallama a parlourn duk da Hafiz ne meyin sallamar , Abdallah kuwa fuskantarsa atamke yasake murtikewa sbd ganin Mata da yawa a parlourn…juya idanunsa suke akan in azai hango sahibar tasa data kulle da kishi ganin Yan matan dake parlourn suna kalleta Mata miji..wow !Masha ALLAH Abdallah yafada azuciyarsa sbd yadda kunshin riyan yamasa kyau musammun Jan..da sauri yanufi gurinta Yana adduar ALLAH ya asa kada ta disgashi…agaban mutane..Gaba d’aya jama’a ar Gurin sukamusu cahhh da Ido, musammun hafiz da ke gyaran muryar tsokana yanason Yi dariya.,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button