AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ita kuwa riyan batayi tunanin zainufotaba Amma saita dake had’e da shagwabe fuska”

Ahankali ya iso gurinta had’e da dukawa yakama hannunta guda yasaka Mata jakarsa ta office” cikin sweet voice insa yace MY QUEEN! Sorry kinji ?” Nadade a office ko? Tashi muje ciki nagaji wlh..yafada Yana Mata wani killer smile…

Gaba d’aya jikin riyan ya mutu”ga wata kasala datakeji,Dan turo Baki tayi ,kafin takai bakinta daidai kunnesa tace Ni ka cikani bbu ruwana kaja ana kallonmu ,,,

Murmushi yyi ahankali ya janye kunnensa yace um um nak’i wayon bazan daukekiba muje da kafarki nima nagaji anjima zanmiki harda goyoma…gaba d’aya riyan Abdallah yagama Bata kunya Bata wani zabin daya wuce binsa sbd kunyar mutanen dake parlourn suna ta kallonsu suna jin Ina ma sune suka Sami hakan…janta yyi suka bar parlourn

Murmushi Hafiz yyi sbd yasan kad’an dg aikin Abdallah.”

Baki bud’e hjy Kaka ke kallon su riyan har suka bacewa ganinta,al’ajabi yahanata mgn ,Koda Hafiz yalura da hjy tuni yyi saurin barin parlourn gudun kada hjy tadawo kansa..

Samira kawar feedo tace oh dama wannan tanada aure nazata budurwace?

Feedo tace eh Basu jimaba,Kai gsky sundace da juna gasu kyawawa Masha ALLAH muma ALLAH kabamu…cewar samiran..

Daya agefensu tace nidai inyana da Kani da suke kama Ina kamu…

Wani mugun kallo taslim ta watsa Mata”feedo ta kece da dariya had’e da cewa rufa kanki asiri shima gatasa matar nan saura 3 month aurensu…

Taslim kuwa cike da kishi da shagwaba takira alhassan Yana dagawa tasa kukan kirsa pls my one kada ka dawo gdn nan sai dare akwai masu farauta banaso akallemun Kai… murmushi yyi yace baby rigima da anjima in nabaro office zanzo nabiya ladan kunshinki(kasancewar tasaka hands free)
Na yarda kazo Amma ka kirani karkashi go”to shikenan ai yadda kikeso haka za’ayi Amma miye abin damuwa nifa nakine kw d’aya insha ALLAH…salati hjy Kaka tayi had’e da cewa ohni duniya tazo karshe bbu kunya bbu kawaici Allah yashirye ku yaran nan..duk suka saka dariya….

Bangaren riyan da Abdallah kuwa…..

Share

BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????

???? AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn fareesa

P 52

…..bangaren riyan da Abdallah kuwa suna barin Gurin tasoma kiciniyar k’wace hannunta”murmushi Abdallah yyi ya murza hannun “ahankali yace hmmm gara ki Bari mutafi cikin salama inkuwa kinki d’aukarki zanyi ,kinsan kuwa Zan iya… rannan ma kada ki zata knock d’in da ummi tayi yasa ni kyaleki ,,, ah ah dama iya abinda zanmiki kenan!
Yanzun kuwa kunshin naki zanduba nabiya kudin, sannan muyi wanka….yafad’a Yana d’age gira ganin yadda tazaro Ido tana tura Baki…yes! ko iya hakan bemiki b nayi me gaba d’ayar??”
Cewarsa adede time d’in daza sushiga part nasa”gashi ya riketa Gam bbu halin guduwa..ita Kuwa riyan ga kunya ga tsoro azuciyarta…

 Bayan shigarsu ciki"sai Yan kalle kalle riyan keyi ta tuna rayuwar datayi acikin part dg zamanta Yar aiki har aurensu....lura Abdallah yyi da hakan sai yyi saurin janta suka zauna kan 3 seeter"shikansa inyana tuna abinda yyi abaya yanajin haushin kansa...
Soyake su had'a ido Taki yarda"hannayenta dake cikin nasa yafara murzawa Yana kallon yadda sukayi kwanin kyau   da lallen"yafara kissing hannun! Runtse Ido tayi sbd jin wata kasala d mutuwar jiki"ahankali ya matso da fuskarsa kusada Tata yahade goshinsu d Karan hancinsu gu d'aya ,murya k'asa k'asa yace I love you so much my queen....pls ki bud'e idonki ki kalleni Kinga jibine tafiyar nan ,yakamata ace kin hakura hakanan kisaki jikinki Dani"Amma na lura kamar ma tsorona kike  bacin nace ni bazan Miki komai...pls say something!
Inkuma kinfison innaje ingilar inyi zamana acan inma yakama nadawo saina auri...wuf ta bud'e idonta fas akan fuskarsa tana Masa kallon tuhuma....wani sanyayyen murmushi yasaki Wanda yakara Masa kyau" yaja hancinta had'e da cewa hmmm duk miskilancinki nasan bakikai Abdallah ba Tona sallama ,na furta ,kema yakamata ki furtamun hakanan nasandai ana Sona....harara ta sakarmasa yyi dariya yace kinyi kyau sosai da hararar nan "janye idanunta tayi tace dama da gske jibi tafiya zakayi?"

Eh Mana” Amma shine baka nasarmunba”damuwa kikayi Dani balle nasanar Miki”yanzunma inbacin Dana tafo dake bazaki biyoniba”cikin shagwaba tace to ba ummi tahanani zuwa part nakaba”
K’warai kuwa “Amma ai ita tana can part d’in nata mijin ko?” yafad’a ko ajikinsa yyinda riyan kunya ta kamata…Amma Yaya har….bakinsu da yahade yahana ta Ida maganar…Byn 35 minit…
Kofar toilet d’in aka bud’e Abdallah yafito da riyan dauke ahannunsa dg shi sai towel iya kugu,itama danata towel d’in “idonta arufe…kan bed yakwantar d ita ,Yana murmushi yace to kibude idon munfito”gsky kunyar nan Taki tayi yawa madam ! bud’e ido tayi tana murguda Baki batare data kallesaba tace nikadena cewa madam sai kace wata babba”lah lah lah nikike murguwa Baki Aiko Zan sanar da umma kuwa ?”eh din kafada…mene kikace ?” Yyikan bed d’in da sauri tayi baya zata sauka tana dariya ,yyi saurin cafkota ta fado kansa ya murginar d ita yadawo samanta Yana Mata chakulkuli…tanata dariya harda hawaye tana basa hakuri….Kiran Sallar laasar yakashi k’yaleta ” Yana cewa zo mu shirya naje nayi Sallah kada na makara”
Cikin shagwaba tace to Ni wanne Kaya Zan saka ?” girgiza Kai yyi had’e da cewa hmmm inkin canza Kaya zasu dauka komai yaafaru kenan”
Eh Kuma fa ! Amma Ni gsky ,Zaki tashi ki shiryani ko kuwa sai nayi sallar anan mu kwana anan bbu me fita dake kinsan Zan iya..da sauri ta kallesa ta marairaice pls Yaya kunya nikeji kaje kayi sallar Zan jiraka…

Gun mirror yamatsa yyi shfa yazura jallabiya yafeshe jikinsa d performance d body sprays yace …ita kuma ta mayar da kayanta yakamo hannunta Yana cewa innafito Sallah zanshigo nayi lunch sannan inkika buya wlh nida kene” nifa nadena bbu inda Zan buya”Dan ALLAH da gske my Queen ?”
Eh da gske “murmushi yyi yauwa kokefa ,kinci abincin ne?” Ah ah “ok sai muyi lunch d’in tare ko?”to shikenan, tafad’a gab dazai iso get yace ta koma har ya juya “tace ALLAH ya tsare aroka Dani”da sauri ya juyo sai ta juya da gudu tana dariya….

######

Bayan dawowar Abdallah kuwa haka akayi awaiting parlour yasami riyan ta shirya Masa abinci ,dukda tanajin kunya haka yajata sukaci tare a plate 1, dukda kowa da spoon nasa….hjy Kaka kuwa barin parlourn tayi tana sababi had’e da cewa zatama Abba mgn daya dawo dg tafiyar abashi matarsa tunda itama ja’irar tanason gun shi…su feedo sai dariya suke k’asa k’asa su taslim kuwa bbu damaryi itada hussy saidai adanne sbd sunsan halin Abdallah yaci k’aniyarsu….. Amma fa byn fitarsa riyan Tasha tsokana agunsu tun tana kulasu harta share…***
Masha ALLAH yau anwayi gari juma’a Kuma ranan suna ,yaro yaci KABEER…(sultan) mejego da angon jego had’e da jama’ar gdn sun wanku saidai ace Masha ALLAH…

Da misalin karfe 5:11 pm feedoce dasu riyan da kawayenta a compound din gdn me DJ yasaki kid’a ana chashewa,itadai riyan tana gefe tana kallonsu suna rawa takiyi”
Tanadai musu liki tana murmushi..
K’amshin turaren Abdallah da sauri ta juyo”
Ta ga shida hafiz sun nufo Gurin “yyi masifar kyau”da sauri ta dubi kayan jikinta…shaddace dark orange” taga shima itace ajikinsa ,hafis ma Ash shida feedo…
Bata auneba taji hannunsa ajikinta ya rungumota ta baya,bbu kunya . Mai photo yadauka”ahankali tadan zame had’e da rik’e hannunsa ta shagwabe fuska tace anafa kallonmu”d’age gira yyi had’e da cewa so what?”
Kinga xo mubar gun nan yafara cika ga gardawa banso ayita kallemun ke… RIYAN! Inata mgn bakijiba”ya gd?”
dg ita har Abdallah suka juya suna kallon me maganar…

Uncle Khalil ne (malaminsu riyan na skul kasan cewarta SS 3)

Satar kallon Abdallah riyan tayi taga yahade Rai”ahankali tace mlm Ina yini?” Lfy lau”naha…. look mlm waya baka damar kula matata?” Cewar Abdallah Yana huci had’e da chakumar kwalar sa.. pls Yaya malaminmune Kuma besan inada aureba… adedenan Hafiz yalura.

Da sauri ya matso yajanye Khalil Yana cewa lfy abokina sbd yasanshi ?”yawo matarsa gun sunan…

Abdallah beyi mgn ba ya fisgi hannun riyan sukabar Gurin…

Cikin fahimta Khalil yyiwa hafiz bayani ba wani Abu bane kawai shi mlminta ne shine yamusu mgn..

“Hakuri hafiz yabashi “yakuma sanar masa eh mijintane ko a skul kada ya K’ara kulata..

Kasancewar. Hafiz asan halin Abdallah hakan yasa yacewa feedo Yana xuwa..

Suna barin Gurin yasaki hannunta,duk magiyar datake Masa dabasa hakuri be saurareta,yawuce part nasa..

Inda bbu jamaa sosai tasamu ta Duke tana kuka,dama gata gwanar kuka ce..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button