AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL


Washe gari????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
Mmn fareesa

Not edited❌

Dedicated to alhussen 80K (Abu Sameer)

P 53

Kwance yake kan bed ,rigingine .ya lumshe Ido tamkar me bacci “dg shi sai boxer ajikinsa..
Riyan kuwa ahankali tyi sallama! Sau 1 takallesa ta kauda kanta”sbd ganin bbu Kaya ajikinsa, yyinda shikuma Yana kallonta ta kasan Ido..
Jiki bbu k’wari ta nufi bed side drower zata zauna…AK yyi wuf d ita ya rungumota ajikinsa”cikin shagwaba tace Nika cikani tunda bazaka hakura ba….uhhmm my sweet Queen ,aiba haka ake bawa miji hakuriba ko ?”
Amma yanxun tunda kinzo bbu komai nahakura kinji… murmushi tayi ta rufe fuskarta tana cewa yakamata kasanar mun abinda bakaso insha ALLAH Zan kiyaye!Amma pls karage saurin fushi ,manzon ALLAH (S A W) yyiwa wani mutum da yace Masa yimun nasiha sai annabi yace kada kayi fushi!yaasake maimaita Masa kada kayi fushi….nasan kasani namaka tuni… murmushi yyi yasumbace yace hakane tawan dama abinda akeso atsakanin ma’aurata shine fahimtar juna shine mak’asudin zaman lfy,Amma ni ummi tamun katangar karfe dake to kima sani yau bbu inda zakije guna Zaki kwana ,dama jiegin 12: Zan hau insha ALLAH Muna tare…Amma kasan…nasan me?” Kizauna kina biyewa ummi bacin mun shirya kanmu abinda kawai nakeson ji abakinki ,kawai innace Miki ilove you” kice I love you too my sweet AK….dariya riyan tayi har fararen hakoranta suka bayyana”cikin shagwaba tace Wai da gske nan Zan kwana?”

Eh Mana ” yafad’a Yana d’age gira”firama zamuyi kafin muyi wanka sai natafi sallar magrib…
Fira suke sama sama rabi Abdallah na Wasa da ita ajikinsa tun Bata sake ba harta sake dashi “Koda Abdallah yaga 6:30 pm tayi yace tashi muje muyi wankan ko”tashi tayi ajikinsa ,tana kokarin guduwa yyi dariya yace lallai my Queen kina Wasa Dani ko?” Finciko yyi yahaye samanta yasakarmata nauyinsa,zaro Ido tayi ! azuciyarta tace nashiga3 Ni riyan ,shikuwa dariyar mugunta yake Yana cewa Zaki sake yunkurin guduwa ?”
Ah ah wlh Yaya pls kad’agani kayi nauyi…hancinta yaja had’e da cewa dg yau kada ki koma kirna da wani Yaya ki canza mun suna malama”sai uban nishi kk ,Ina ga nayi megaba d’ayar,inkuwa mukaje toilet kika rufe Ido to komai sai yafaru yarinya natafi nabarki ana jinyarki…yafada Yana d’agata” tashi tayi tana turo Baki ranta fall tsoro ,yamiko Mata towel shima yadaura nasa suka shige toilet…ko aciki bbu kunya tamakar rannan,hakan Abdallah yyita tsula rashin kunyar shi ,riyan kuwa bbu damar rufe Ido saidai ta kauda Kai…ahaka suka Yi wankan suka fito ya wuce masji.,,,,

Be dawo ba Saida akayi isha'i Koda yadawo part nasu yanufa,riyan nazaune kan kujera a parlourn tana latsa waya tana murmushi da alama chat take...cikin husky voice nasa yace Mrs Abdallah azo atarbi Abdallah sbd hakan yatsara arayuwar aurensa matarsa ce komai nasa... yafad'a Yana bude Mata hannayensa ...cikin jin kunya taje ta shige jikinsa..

Kan kujerar suka zauna yabude take away din daya shigo musu dashi..suka faraci Yana feeding nata da kansa suna fira gwanin birgewa,gefen zuciyar riyan tana mamaki Wai yau itace da Abdallah ahaka ,Kuma Wai Dan uwantane jininta , lallai ikon ALLAH yafi da hakan.,,,,,

Acikin gd kuwa ,Koda akayi isha’i bbu riyan bbu alamarta sai aka shiga jajanta ” Hafiz ne yashigo agajiye awaiting parlourn sbd yakira ammi ta duba sultan Yana kuka yasamu ana zancen Ina riyan tashige tun marece…cikin ko inkula balle jin nauyi hafiz yace yo Ina zata inba Gurin mijinta ba ,aisuna tare…Qalu Inna lillahi wa inna ilaihir Raju un!! Arud’e jama’ar parlourn ke dubar hjy Kaka sbd jin salatin datayi”ta Dora da cewa yanxun sbd dibar albarka yaron nan haka yyi bbu kunya”in anyi mgn shidan Boko ko”to ai ita ja’irar ita tafisa tunda tabisa,yo miye laifinta hjy Dan tabi mijinta?” Cewar alhassan Yana murmushi,ungo nan nace ,tamasa dakk’uwa, had’e da cewa oh kaima haka zakayi ja’irin banxa “duk kunbi Kun fitsare…Kai nidai haka ALLAH ya rubuta matsiyaciyar yarinyar nan hassu takamun masifar rabani da jikokina gashi kowane yatshi bbu kunyar jinin Fulani ajikinsa…toke HAJARA kinji tabi mijinta saiki basa matarsa inyadawo k’ila lokacin ta haihu sbd nasan be rasa Mata ciki…su ammi ,umma ummi… murmushi kawai suke yyinda yaran ke dariya umma ta korasu, Hafiz yafito Yana cewa zamani ne abarsu su hole wlh…zakasan holewa gobe Inna bada umarni hiddausin ta tafi gd wanka saitayi kwana ,60 ja iziri…da sauri hafiz yyi rubus yadawo amarairaice yace natuba wlh kada kiyi haka hjy pls.. haba matar ! Nisan abinda Zan ruk’a siyomiki.. murmushi yakumcewa hjy Kaka ,shikuwa ammi ta banko Masa harara yyi saurin fita…

Tsaki hjy Kaka tayi had’e da cewa aikin banza yo mutum yaja Dani Mana yaga aiki da cikawa shi kanshi audullahin yazo da safe yasameni wannan mazuran nashi da d’aure fuska be Hana Ni yimasa tas…ke Kuma HAJARA saiki barsu suyi rawar gaban hantsi tunda ita Mai miji ta bisa bbu kunya batare dasun tareba ,ke kanki kinji kunyar shiga tsakaninsu gashi sun yarfaki meyafi haka ciwo?” Hmmmm yaran nan sai hakuri hjy Dan ALLAH kiyi hakuri…cewar ammi da umma to hakurin meye duk shaki’yin dayamun badaidai iyaka na dauki mataki mgn Kuma bana fasawa ehe…. Tafad’a tana ficewa…

Abdallah da riyan kuwa saida sukayi Kat ,kafin suje susake wanka da burush suka kwanta… ahankali ya janyota jikinsa yarungume Yana shafata yace banbaki amsar tambayar kiba d’azun ..Kinga gsky inada kishi sosai banason kije ko Ina saida izinina inba skul ba, sannan banison kawaye sosai sbd matsale,Abu na gaba kirikemana sirrinmu,banison kirik’a firata da yaran nan sbd kinsan bansan raini, Naga kansu rawa yake musammun husaina take ko hussy…insha ALLAH Zan kiyaye, to Amma yay…Mena fad’a Miki d’azun?” Oh namanta”nifa Banga laifin hussy ba kacika Shan k’amshi da yawa…bakinta ya matse yace maimaita abinda kkce” uhmmm …murya k’asa k’asa yace toke muke bakyaso ne?”sannan gsky inhar Baki furtamun Abu 2 harnafi bazanji dadiba Zan Kuma Yi ko kwanto akan kin amince Dani amatsayin life partner naki…na 1 kikirani da special name sannan kice mun ilove you….shiru tayi…yagirgizata..yaji tana murmushi , ahankali tace hmmm nidai gsky banison karuka hudda da kowace mace in ancire Yan uwanka “ko kallonsu..saime?” Shikenan… murmushi yyi yace bakida matsala da hakan riyan dama can atsarina Ni mijin mace 1 ne, to Kuma koba hakaba ,riyan can zauna dake ke1 sbd hlarcin da kikamun arayuwa ta bazan taba mantawa Dan ALLAH riyan kiyi hakuri da laifin danayi abaya kinji…bbu komai Nina manta ma baka Dena tunamun mijina ilove you too… tafad’a tana murmushi had’e da rufe fuska…cikin farin ciki ya matseta ajikinsa ya had’e bakinsu gu d’aya..
,saida Abdallah yyita jagwalgwalarta “kafin yahakura yarabu da ita sbd ganin zai dagawa kansa hankali,yakuma dauki alkawarin duk runtsi sai ta tare agdnsa zai karb’i hakkins… wannan dare sunyi kwanan farin ciki dakuma alhinin rabuwa da juna…


Washe gari kuwa ,sukuku riyan ta tashi Abdallah Yana lura da ita,yakumaji dad’i sosai sbd yasan dai yanzun tana sonsa”

Atare sukayi wanka “yasaka akamusu oder na break fast”

Sanye yake da suit bakak’e Yar ciki ja” kansa yasha gyara yyi masifar kyau”kamalarsa da haibarsa had’e da kwarjini sun sake fitowa atare dashi, sai kamji ketashi ajikinsa shida riyan dake sanye da gownt bak’a ,tayi kyau dukda bbu make up afuskarta! Hannunsa cikin nata ,saidai gaba d’aya dg shi har ita fuskokinsu bbu walwala sbd zasu rabu da juna…,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button