AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Zama sukayi kan kujerun dake gaban dining table d’in suka Fara tsakurar break din kad’an kad’an Abdallah na rarrashinta kan cewar suna tare awaya da vedio call… Hafiz yashigo da sallama….riyan tayi yunkurin tashi d’aga cinyar Abdallah.,,

Hafiz din bakonkine?” Cewar Abdallah Yana mayar da ita..

Haba abokina inba hellow ai akwai hii!!

Tun jiya dg naturo a rarsh…dallah mlm kamana shiru ,zaka wani shigo saikace na kiraka…. murmushi Hafiz yyi yace eh naji job aakieani ba nazo muyi bankwana sannan wannan hura hancin da Shan k’amshn naka bai Hana Ni fadar abinda Naga dama ,kazo ka rik’e riyan to kasani wlh tsohuwar nan hjy Kaka najiranka…. Tsaki Abdallah yyi azuciyarsa yace gsky tsohuwar nan yakamata acanza Mata gd tazo tasaka ma mutane Ido..nasan dole inmunshi ga ciki sai tamun surutai….gaisawar da Hafiz keyi da riyan yadawo dashi tunaninsa… ahankali yace tashi muje ciki my Queen karfe 10:35 muyi sallama dasu ummi zanje office Kuma jirgin 12: Zan hau…

Kafin yadubi hafiz yace mlm zaka iya tafiya ko ” murmushi yyi yace madallah ,sultan yaronka najiranka kamasa sallama… murmushi Abdallah yyi had’e da cewa kasan hakan dolene …kafin Hafiz yafice.,,,,

Tashi riyan ta yi ,suka rufe part d’in ,yajawo trolley din da riyan ta shirya Masa Kaya jiya ,aka fitar dashi Dan asaka aboot…

Jerawa sukayi suna tafiya , Abdallah nasanar Mata duk abinda takeso ga atm nan ta Zara sannan zaa kamata iPhone 11 +…da hakan suka nufi babban parlourn gdn….

Da sallama suka shiga ” Abdallah fuska atamke , parlourn cike da jamaa…

Gun feedo Abdallah ya nufa yakarbi baby sultan dayasha gayunsa cikin kayan sanyi yanata zuba k’amshi.

Kafin yanufi gurinda su ummi,umma ,ammi suke suna fira..yaje yagaidasu.. yyinda riyan su feedo da hussy keta tsokanarta Wai ta kwana gun miji…itadai cike da kunya ta sadda Kai k’asa and ganin iyayensu…

” Hjy Kaka ta fito da tazbaza ahannunta tana lazimin” tafa hannuwa tafara Yi sbd ganin Abdallah su umma Mama’s afatan sauka lfy”to rasa kunya kajin birni”kana nufin bazaka gaisheniba Dan kada namaka mgn kaja yarinya gunka ta kwana ,yo k’ilama lokacin da ake cewa tana d’aki tana bacci nasan gunka take zuwa….intaje haramunne?” Abdallah yafad’a akule fuska bbu walwala ” bansaniba ! Aida duka na kayi saina baka amsa…

Haba hjy keda Mai gdn naki, sallama yakamata kuyi ba fadaba cewar ammi.

Washe Baki hjy tayi tace to aikinsansa miskiline”Ina ita riyanatun ?” D’ayar marar kunyar… Abdallah bwyi mgn ba yafito da rafar 1000 yamikowa hjy Yana cewa kimun addua sainadawo….Baki washe tahau aka Masa albarka da adduar sauka lfy…bbu kunya yaja hannun riyan bacin yamika ma feedo sultan suka fice…

Suna fitowa mota suka shige drive yajasu sai air Port….

Acikin m….

Share…

BY
MMN FAREESA

????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by
mmn
fareesa

Not edited❌

P54

…….Acikin mota kuwa ” tunda suka shiga Abdallah kefaman rarrashin riyan da fad’a Mata kalamai masu sanyaya zuciya”kafin ta sake “Koda sukazo air Port,zamansu sukayi kafin time yyi na hawan jirgin…saidai driver din yafita yabarsu amotar..”ahankali Abdallah yajanyo riyan jikinsa”Murya k’asa k’asa yace ina fatan dana dawo ummi zata banike muje honeymoon din mu ko my sweet Queen??”
D’aga Masa Kai tayi ,alamar eh”hancinta yaja had’e da cewa malama mgn zakimun ba body language ba”murmushi tayi harfararen hakoranta suka bayyana
Sbd tuna time d’in da yamata warning akan Masa body language…”yyinda Abdallah yashagala da kallonta”ahankali tace to nadena MY REAL ONE! tafad’a tana rufe fuskarta sbd kunya…ware Ido yyi cikin jin dad’i yace wannan surprise haka”pls maimaita mun nasake ji…batare data kallesaba ta mak”e kafada” matseta ajikinsa yyi d kyau” kafin yace kissing nawa zakiyi yarinya Dan nagaji d wannan kunyar Taki..turo Baki tayi….yyi saurin manna bakinsa anata….mutane da aka Fara Kira yadawo dasu dg inda suka Lula….wayarsa da yyimusu video riyan Bata saniba yadauka yashiga photo ,yafara musu selfie”itadai sai murmushi take”murfin motar yabude”riyan tayi saurin rik’e hannunsa hawaye nazuba akuma tunta….
Yah rabbi! Yafurta cike da damuwa yakoma motar ta fado ajikinsa yarungume ta tana ajiyar zuciya,cikinkasala Abdallah yace meyasa sai yanxun kuka saki jiki Dani ba tuntuniba??” danasan da hakan bazanyi tafiyar nan nabarkiba pls kiyi shiru kimun addua Muna tare sbd zuciyar mu guda “ilove you my Queen ! Ilove you too my real one tafad’a tana murmushi”share Mata hawayenta yyi “,suka fito tare Yana rik’e d hannunta….

Saida aka Kira sunansa tukum suka rabu “tana daga Masa hannu haryashige jirgi…kafin Takoma mota suka nofa gd..,,,,,

********

Tana fitowa dg motar” kallo d’aya zaka Mata kasan tayi kuka ,fuska bbu walwala ta nufi babban parlourn gdn….sallama tayi tana kokarin zama” hjy Kaka tayi saurin cewa oh kema izzar audullahin Zaki koya?” Kinbisa sbd bakuda kunya ,shine zakixo kina wani cin magani ko”bacin kunje kunyi soyayya…. to aike HAJARA gobe ma kisake “” oh hjy Dan ALLAH kibarta taji da abinda ke damunta da mitarki zataji Koda rad’adin rabuwa da mijinta….cewar hussy” ke ! K’aramar marar kunya fita dg idona,zakixo da wani iyayinki…ada nayi niyar yiwa kabiru mgn yyiwa faruqun naki transfer Amma na fasa tunda bakida mutunci….gaba d’aya jama’ ar parlourn sukayi dariya….dasauri hussy tace tuba nake ran kakarmu yadad’e ALLAH ya barmana ke! my sweet granny””wasafa nake damani wlh banison yin nesa daku pls kisaka Abba yyimasa transfer zuwa nan garin” bazanyi hakan ba” kina fama da tsawo uwa daran Sallah! Turo Baki hussy tayi taja hannun riyan suka bar parlourn su ammi na murmushi…..

######

Kwance tashi bbu wuya agurin Allah tun bayan tafiyar Abdallah suka sake jonewa da riyan inkukaga yadda suke zuba love a waya sai abin yabaku mamaki,kullum inbasuyi vedio call ba sayi voice call ko chat ko taxt massages”sunyi wata shak’uwa taban mamaki “inda gefe guda Kuma riyan harta kammala SSCE inta”yyinda yanzun Abdallah befi saura 2 weeks yadawoba….yanzun biki saura 3 weeks sannan Abba yace ita riyan tare dasu zata tare ayi hidimar bikinsu sabo itada Abdallah sbd abaya ga yadda aurensu yakasance…ummi tace sai anyiwa y’arta komai harda lefe…. Hakan yasa akafara Shire shiren biki bbu Kama hannun yaro sai tsuma su riyan akeyi da musu gyaran jiki…tuni suka canza sosai musammun riyan ta yi bulbul da ita sai sheki fatarta keyi Abdallah kuwa duk yarude dayaganta a video call dasukayi,sai ma cewa yyi kada takara fita tunda bbu skul Dan kada wani yakalle Masa ita…
Riyan ta canza sosai inba farin sani ka mataba ” bazaka ganetaba ko kace ta tab’a rayuwa ak’auye” ta waye da ilimin Boko Dana addini komai tanayinsa cikin nutsuwa da kamun Kai “duk abinda zata aikata to zatayi abinda yadace Wanda addininta beyi Hani ba” hakan yasake dasa kaunarta azuciyar ummi da dangin Abdallah nagurin ubah “gakuma abinda ke k’aramata kima ga jamaa ,kunya girmama nagaba da ita,sai kawaici…

Zaune riyan ta ke suna duba kayan lefen hussy da aka kawo" Masha ALLAH gsky komai yyi nagani na fad'a" sai dubawa suke itada taslim suna yabawa" yyinda hussy tayi tagumi tana kallonsu...taslim duba wani Swiss lace tace oh yah ALLAH yasa muga namu haka! Ni barama nakira hot baby naji anjiman yaushe zasu   sauka shida yah Abdallah... murmushi hussy tayi tace hmmm wannan rawar kan naki yyi yawa ita anty riyan Bata haka "t boye murnanta...harara taslim t banko Mata had'e da cewa oh no baza kicemun antyn ba?" Eh koshi alhassan din ai Rana d'aya mukazo duniya" inkinga Yana hura hanci Inna ce Masa Yaya ko na girmamasa to agaban abokansane sbd son girmansa tamkar gyambo" shima Kuma saiyabani toshiyar Baki na 20K ko 50K kinsan gwamnati tahana aikin banxa...
 Dariya sukayi suduka" kafin riyan ta fice zuwa kitchen tahau yiwa Abdallah special food Dan tarbarsa...,,,,,

Bata idarba sai gab da la’asar takai komai parlourn bak’i,kafin taje tayi Sallah ta shirya” farin ciki fal aranta my real one nata zaidawo bayan tashare kusan 4 month Bata ganshiba azahiri….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button