AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kayan lefen riyan da taslim suka Fara yo gaba ,aka shigo dasu part na ummi kafin drivers sukoma air Port dauko Abdallah d alhassan sbd alhassan yasamu Abdallah adubai zai hado lefen riyan suka hado harda na taslim suka tafo gd tare…
Gaba d’aya AK Yana cikin farin ciki da burin son ganin riyan da family nasa sbd yyi missing nasu “
Yyi haske yyi gwanin kyau Masha ALLAH dg shi har alhassan din suna cikin shigar k’ananun Kaya sai k’amshi ketashi ajikinsu…
Koda driver yyi parking yazagaya yabudewa Abdallah yafito cikin takunsa na kasaita irin na wadanda suka amsa sunansu maza.. alhassan natake Masa baya suka nufi babban parlourn gdn…
Riyan kuwa taci kwalliya cikin doguwar riga ta lace orange tayi Rollin da veil orance Tasha make up sai k’amshi ta ke zubawa” dama tasanar da Abdallah tana parlourn bak’i…
Bayan duk sun gaisawa da kowa da kowa ,ummi d umma bakinsu yaki rufuwa sbd farin ciki” hjy Kaka nagefe tana kallon kowa one by one! Sultan Dan 4 month yyi kyau da kiba sai k’amshi yake Yana hannun Abdallah Yana Masa Wasa ,shikuwa yanata dariya”
bayan wasu mintina AK yatashi da sultan akafada Yana cewa feedo Ina mijinki?” Nayi fushi dashi” murmushi tayi tace tuba yake Ina tayasa bada hakuri angon riyan…..Yana office aiyikane suka Masa yawa Amma Yana hanya… murmushi Abdallah yyi bece komaiba yafice dg parlourn sultan na hannunsa…”Ahankali ya Murd’a k’ofar parlourn Yana murmushi had’e da sallama yashiga….bbu kowa a parlourn cike da mamakin Ina take?” Yana kalle ko ina….wani sihirtaccen k’amshi yadaki hancinsa “yalumshe Ido…yaji tattasan hannayenta anyi hugging nasa ta baya”murmushi yyi murya can qasa yace wannan irin surprise my Queen!
Yafad’a Yana juyo da ita agabansa “besan sadda yace wow! Masha ALLAH”Yana murza Ido” murmushi tayi”ta karb’i sultan daketa Mata dariya”uhummm Kinga Ni gsky ki kalleni muhada Ido haba my Queen! Wai kunyar nan Taki tana nan har yanzun dukda kindan rage?”wani kallo Mai narkar da zuciya ta Masa had’e da rik’e hannunsa guda ta sumbata! Ahankali tace sannu da zuwa da fatan Kun sauka lfy”lumshe Ido Abdallah yyi had’e janyota jikinsa suka zauna kan kujerun dake parlourn”ahankali ta zame jikinta tashiga zare Masa suit dinsa ta sama da takalmi sawu ciki da Safar dake kafarsa”tana dagowa suka had’a ido yadaga gira Yana cewa kinyi kyau sosai Masha ALLAH duk Ni daya akama wannan kwalliyar?” Ahankali tace eh Mana”
Gsky my Queen banso ace sai nan da one week Zaki tareba gsky”zaa wani hadani da yaran nan sai kace wani sa ‘ansu gsky Ni amatse nike…da sauri tace banganeba”murmushi yyi azuciyarsa yace zanyi subutar baki tadena sakin jikinta Dani”
Afili yace eh Mana inhar bakada Mai kula da Kai a amatse kake yanzun gashi har kin bara bani care”dame dame kika tanadarma Ak d’in?” Mrs Abdallah.ajiyar zuciya tayi “yyi dariya aransa yace Zaki shigo hannu yarinya..
Komai da komai ta bud’e kasancewar dama atsakiyar parlourn ta shirya komai”
Lumshe Ido yyi sbd jin k’amshin girki”
Nan tafara seving nasa da friedrice da pepper chicken na kaji,ga meat pive da dambun nama da kunun Aya da sobo ,sai farfesun kan rago da sinasir… Abdallah yahadiya yawu yace lallai anaji Dani duk nidaya keda wannan kayan dad’in?”
Kafin riyan tayi mgn hafiz yashigo da sallama acikin parlourn…
Barka da sauka abokina! Mlm ka koma kawai cewar AK Yana Loma””hmmm bazaka ganeba wlh I’m very bussy”da kyau mutine na , wannan shagali haka bbu dayi.. eh D’an sa ido Dan ALLAH kaje wannan time d’in iyalina ne” wata dariya hafiz yyi yacehmmm su iyali manya to dadin abun ma ,kafin wani yyi mukayi kaga munfi sanin dadin iyalin”yadubi riyan Kinga yadda mijinki ke Loma tamkar beta ciba”murmushi tayi ta gaidashi ya amsa ,Yana amsar sultan,had’e da cewa kabar daddynka yasake da momynka…harararsa Abdallah yyi had’e da cewa dama Kai ka kawosane balle katafimun da yaro “kabani yarona” murmushi Hafiz yyi yace to ga kayanka nan ,yamika riyan sultan ya fice..
Abdallah yyi murmushi yanata loda ma cikins ayana Santi ,Saida yyi Kat kafin yyi feeding nata,yajata part nasa sukayi romance abinsu kafin suyi wanka ,atime din sultan yafarka sbd yyi bacci “suka maidosa part din su Hafiz…kafin sukoma part nasu” Ak yyi matashi da cinyar riyan suna fira abunsu tana shafa kansa…
Ahankali yace nifa gsky my Queen dg dinner bbu abinda zaakara banason yawan bidia , sannan Mai k’unshin nan gd zataxo jibin tamuku ko?”
Eh nan zata zo”
Ok to yanzun me zaaba kawayen naki?”
Babu komai sbd nima banison bidia,Kuma banida friends da yawa”ok hakan yyi “anjima Mai photo zaizo yamana nidake ,sannan ranan juma a wato ranar dinner friends nawa zasuzo da matansu”
Dama kanada Friends masu aure?””
Eh Mana” irinsu sir Aliyu , yarima Ashman,general sulaiman ,Abdul,Kai Wai da wad’an nan abokankane? Eh Mana kinsansu?” Eh nataba jin labarinsu wlh” to Zaki gansu azahiri ,Amma shi Abdul na bilkisu banji labarinsaba har karshe Wai kuwa ya auri billy?”
Ya aureta Mana har gun anniversary party nasu make sbd yadda bikin yazo abazata bbu wani shiri da akayi”Allah sarki Yaya na tausayawa Abdul sbd ALLAH ya had’asa da WATA UWA! Cewar riyan fuska kallar tausayi…kedai bari sai Kuma ALLAH ya basa mace ta gari bilkisu sunsha gwagwarmayar rayuwa “har Zama fa sukayi agdn goggo dg karshe Kabir yahada Baki da wata mace akayiwa Abdallah sharri Amma bilkisu tace Bata yardaba tasan halin mijinta ,shinefa goggo ta koresu dg gdn, alokacin bilkisu n nada tsohon ciki..saidai Musa abokinsa ya ararmusu gd gun mahaifinsa suka zauna… ALLAH ya kyauta cewar riyan sbd tausayi…
Yau yakama talata ayaune Kuma ake kunshi”
Zazzaune suke….
Share..
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by mmn
Fareesa
Not edited❌
P55
“Zazzaune suke a lambun gdn kan babbar tabarma “anawa Yan matan kunshi wato kawayensu”..gefe guda Kuma amaren ne wata Yar nijar me musu nasu..Masha ALLAH abin sai Wanda yagani ,gaba d’aya amaren sun canxa sai k’amshi da sheki suke sunyi gwanin kyau”agefensu feedo ce zaune tana ba sultan nono” can tace gsky guys din nàn wacce tamuku nima it’s zata mun in angama yiwa hussy sbd nima nayiwa mijin nawa kwalliya Dan na lura tafi meyiwa kawayenku iyawa!
Hmmm gsky bamu yardaba anty feedo cewar hussy tana dariya” hararar ta ,riyan tayi tace Dole kuwa amata kodan aburge aminin mijina Kuma D’an uwansa….dariya suka shek’e da ita” hussy ta e oh ni anty riyan haka kike mugun son Yaya sai natuna time d’in da kike Sha Masa k’amshi” kinsanma kuwa a ikin k’qwayenmu wata ta k’yasa…wata uwar harara Riyan ta bankomata had’e da cewa Ina Wasa dakene Wai hussy”ok bara na kirasa na gayamasa….tafada cikin tsare gd”maida wukar Wasa nake Dan ALLAH kinsan halin Yaya wlh dukda Ina amaryar saiyamun duka…murmushi feedo tayi tana kallon riyan da mamakin ganin yadda tayiwa hussy wacce ta tabbatar hussy tabata shekara 6 ko 5 da haihuwa Amma Dan yayanta take aure shine take tsare gd haka”tafad’a azuciyarta…
Bayan an idar musu suna nan zaune sai
ga Abdallah “dawowarsa kenan dg office yanufosu fuska atamke yyi bala’in tsare gd”riyan kuwa fuska asake ta Mike tsaye sbd tasan gunta zai nufo”tasbihi take azuciyarta ta godewa Allah dayabata Abdallah amatsayin abokin rayuwarta ,tanason nmj a me Kama mutuncinsa inyashiga gundake da Mata” musammun da matan yanzu wasu sai addua” takuma San haka Abdallah yake tuni..
Gurinta ya nufo suna had’a ido atare suka sakar ma juna murmushi Saida suka burrge jama’ar dake Gurin yyinda aka shagala da kallonsu… ahankali riyan tace my man sannu da dawowa da alama ka gaji ko?” Sbd naji hakan ajikina! D’aga Mata Kai yyi alamar eh Yana kafeta da Ido sbd yadda kunshinta yatafi da ita” hannunta ya rik’e ya sumbata had’e da janta sutafi…feedo tayi saurin cewa daddy sultan Ina kabaromun mijina?” Murmushi yyi yace ah Ashe kina nan Kinga my Queen tasa bankula da kowaba sai ita” mijinki Yana zance! Yafad’a cikin tsokana..
Y’ar dariya feedo tayi tace hmmm ainasan baza kabariba hakan yakasance ba balle Kuma nasan waye mijina…