AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Abdallah da riyan suka bar gun suka nufi part nasu atare sukayi wanka suka ci abinci"kafin su rabu dukda shi gogan beki su dauwama atareba...
Ayau Kuma akayi wa’azi Mai shiga zuciya” bbu abinda amaren keyi sai kuka” musammun riyan duk jikinsu yyi sanyi…bayan mutane sun watse sannan riyan ta lura da mama zuwaira Mae abinci da Fatima cikin shiga ta wadata had’e da Kamala”rungume juna suka Yi Fatima da riyan suna firar yaushe gamo?” Kafin riyan su gaisa sosai da mama zuwaira”nan take cewa y’ar nan Kinga yadda muka canza?” ALLAH ne yacanzamu Amma Abdallah ne Sala! Yanzun nadena siyar da abinci” Yacanza Mana gd “yazanwa Fatima makaranta yasiyamun freeza guda 2 Ina sana’a” Dan ALLAH kik’aramun godiya !riyan ALLAH yyimiki albarka yabaku zaman lfy da hakuri da juna…Dan ALLAH kiyiwa mijinki biyayya” Kinga har k’auye yaje yagaida dangin hafinki yamusu hidima sannan baffanki iro kanin mamanki yamaidosa garin nan shida iyalansa yasiya Masa gd…
Ajiyar zuciya riyan tayi ,tanamaijin farin ciki sosai aranta tanajin k’aunar mijinta nabin ko Ina ajikinta”lallai sai yanzun tasan waye Abdallah da halinsa n akaramci da taimako” tabbas abaya yafad’a Mata cewar batasan waye Abdallah Kuma ta jahilci saninsa Ashe da gske ne?” cikin farin ciki ta amsa wa da mama zuwaira ameen tamata godiya sbd itace silar haduwarta da Abdallah mijinta Kuma D’an uwanta ,gashi har angane yayar mahaifiyartadata Bata shekara da shekaru…
**” Ayaune Kuma yakama dinner” gaba d’aya angunan da amaren sun had’e iya haduwa ,misiltawama bata lokaci ne” su Abdallah da riyan ne gaba Tasha doguwar riga ta material white & maroon calou,anmata gownt ,yyinda Abdallah yasha farar shadda taciki da babbar riga” sunyi kyau Masha ALLAH abin sai Wanda yagani!
Sauran angunan da amaren na bayansu suma sun wanku….kowa da kowa yashige mota…. yyinda fans d’in AUREN WATA SHIDDA kaf Saida AK yabada motocin da za’a kwashesu….lol…
Gaba d’aya Abdallah ya rungumo riyan da zugar abokansu suka shige cikin hole din ana musu pics da video sauran amaren suka rufa musu baya….Masha ALLAH dinner tayi yadda akeso anci ansha an rak’ashe” mawak’a sun Sami kud’i da haka taro yatashi lfy”
Washe gari…andaura auren alhassan da taslim,faruq da hussy ,sai muce ALLAH ya basu zaman lfy da hakuri da juna”tun marece amaren keta kuka harda riyan dukda cewar itada taslim anan gdn zasu zauna ammusu part aljannar duniya” hussy ce zaa kaita G R A sbd Amma mijinta transfer…
Da misalin karfe 6:30..pm gaba d'aya suna parlourn Abba Yana musu nasiha Mai shiga jiki ,kasancewar yace shizai kaisu da kanshi d"akunansu bayasan taro" hakan yyiwa Abdallah dad'i..bayan ya idar yamusu addua yace sukoma ciki suyiwa iyayensu sallama ita hussy ta wuce mota inyakai sauran yazo ya kaita...
Riyan ce atsakiyar su takama hannun ko wace” kansu Duke suka shiga cikin parlourn” murya a dushe sbd kuka suka fad’a jikin iyayensu….hhhhhhhhhhhh????????dad’ina da yau da gobe saurin zuwa yo Ina kukabar soyayyar ne?” Da zaku ruk’a kuka sbd kawai za’akaiku gdn mazajenku masoyanku?”cewar hjy Kaka tana kallonsu tana dariya…
Hmmm inkungama kukan kilbibin Dan ALLAH kutafi ALLAH ya tsare sannan kada Naga k’afar kowace a sashen nan, kutsaya can kuyi rashin kunyarku “aigara kudaga Kona Dena ganin haramun mike dalili”Haba hjy keda Yan jikokin naki” aizakiyi kewarsu…cewar ummi tana murmushi….ah ha wlh nikuwa neman me Zan musu asauka lfy”ammi ce ta tashi takamasu ta rakosu har inda Abba yake ,kafin ta koma ciki..,,,
Taslim aka Fara kaiwa kafin riyan..byn fitar Abba ta wuce toilet tayi alwallah tayi Isha i dama da wankanta! Tasake feshe jikinta da turaruka da humra ta zauna ta rufe fuskarta….takai kusan mintina 28 da Zama tajiyo motsi da k’amshin turaren Abdallah…murya can qasa yyi sallam “Yana sanye da wani d’enyel bowel fari yasha aikin hannu Riya iya gwiwa”ya aza hula gaban goshi fuskarsa awashe tamakar ammasa bushara da gdn aljannah…kallo d’aya zaka Masa kasan Yana cikin farin ciki…ledojin hannunsa ya aje gefen gadon ,kafin yazauna kusada ita”
Ahankali yace amincin ALLAH ya tambatta agareki yake ma’abociyar haske da ilimi…dafatan kinwuni lfy Kuma kina farin ciki da wannan Daren.. yafad’a Yana yaye mayafin ta,tayi saurin rufe fuskarta sbd kunya… murmushi yyi yace my Queen Kuma amarya ai yakamata kisaki jikinki,kidena wannan kunyar shiyasafa nace ma friends Dina bbu Wanda zaibini gsky da sunan rakkiya” nizan Kai kaina kobanyi daidaiba ?”
Shru tayi Bata d’agoba” hmmm tunda bansayi bakiba” agayamun nawane kudin siyan bakin?” Kai tadago ta Dan harresa suka had’a ido murmushi yyi yace kinfi kyau inkina harara “yanzun muje kiyi alwallah muyi Sallah Ni inada alwallah…murya can ciki tace nifa nayi Sallah” eh dukda haka zamuyi wata ,muje ko indaukeki da sauri ta tashi ta wuce bath room…
Bayan ta idar tasamesa ya shimfida prayer mat “nan yajasu sukayi rakaa 2 kafin yadafa kanta yyi Mata adduar da monzon ALLAH ya koyar dayi adaren farko..
Bayan sun Gama yajawo ledojin daya shigo dasu yaje kitchen yadakko plate da cup yyi seving nasu da gashashshiyar kaza Mai taushi harta biya Raina.????
Abaki yafara Bata ,bacin tasoyin gardama ya rarrasheta tadanci shima yaci….kafin taje tayi brush ta canza kayan bacci ta kwanta”yyinda Abdallah ya wuce dakinsa yaje yashiryo yadawo…
Kashe fitilun duka gdn yyi yazo gefenta ya kwanta”
Riyan kuwa tsoro fargaba yahanata bacci tanajin time d’in da yakwanta jikinta yahau rawa… janyota jikinsa yyi y rungume had’e da kissing n goshinta” yace Wai duk wannan rawar jikin n Muna tarene ko meye saikace yauzamu kwana gudaya??” Inma wani Abu kike gudu Toni baccima nikeji muyi kwanciyarmu kinji…ajiyar zuciya riyan tayi had’e da shigewajikinsa…sagashi tasaki har fira sunayi har bacci yyi awon gaba dasu..
Washe gari tare sukayi wanka da break fast din da ummi ta Aiko Yar aiki takamusu,kafin su baje parlour cikinshigar k’ananun Kaya ” riyan n zaune a tsakkiyar cinyarsa yarungumetasuna kallon pics d’in bikin awayar Abdallah”
Anazuwa gun wani indayaketa kallonta ,ta turo Baki haba Yaya irin wannan kallo?” Hmmm laifine ?” Eh Mana ” haka kkace?” Eh tafad’a tana niyar barin jikinsa…yyiwuf da ita Yana cewa bbu inda Zaki yarinya bakince eh ba?” Turo Baki tayi…yyisaurin cafkar bakin suka baje kan carpet…bbu Bata time AK yafara romancing nata azafafe abinda betaba yiba yau saida yyi yacire Mata riga tuni riyan Ido yaraina fata…tahau magiya da basa hkri…
K’yaleta yyi d kyar idanunsa sun canxa kala…saidai yasha alwashin duk runtsi yau da dare bbu d’aga k’afa….
Share..
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
????AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by mmn fareesa
I’m really very sorry my fans????????
Not edited❌
P56″
Da dare bayan sun Gama abinda zasuyi sun kwanta”Abdallah sai Jan ta yakeyi da surutu tun Bata biye Masa harta saki jikinta,a azatonta bazai Mata komaiba.” Jawota yyi jikinsa Yana shafa bayanta” murya can k’asa yace baby d’azun bayan mun idar da Sallah Naga wani tabo abayanki !bara na duba…bejira cewarta yafara kokarin k’asa da Yar fikar rigar baccinta….tun da taji hannunsa na yawo ajikinta ,tafara kakkarwa da kirma “yyinda yakai hannunsa yyi swech off din fitilar dake kusa dasu…cikin wani yanayi take turesa had’e da cewa Wai meye haka? Pls Kaden….. had’e bakinsu da yyi yahanata kasa k’arasawa..
Ahankali yake romancing dinta “tunyana ahaiyacinsa har yafice ahaiyacinsa “yyinda riyan Ido yaraina fata sai ihu da kuka take shikuwa yyi Nisan kiwo…????????♀️????????sunkoreni????
Washe gari….riyance kwance cikin barko “ta jingina da gadon “idanunta sun kunbara sbd kuka”Taki yarda ta kallo Abdallah dake zaune kan bed side drower da cup d’in tea Mai kauri ahannunsa yanata faman rarrashinta Tasha yabata magani sbd tun jiya take kuka ko tashi Bata iyawa da kyar ta yarda yataimaka Mata tayi wanka tai Sallaar asuba dg zaune,sbd Bata iya tafiya.shine yamaidota kqn bed..
My Queen! yakamata ki hakura hakanan d kukan nan ,kowacce mace da hakan tafara sannan bazan komaba kinji?” yafad’a cike da damuwa ammafa fuskarsa sai shekin angunci take ” yakafeta d Ido jiyake tamkar yahadiyeta ,abinda yafaru Daren jiya kawai kedawomasa,yyinda son riyan d kaunarta ya ninku azuciyarsa…matsawa yyi dab d ita yakai cup din abakinta “murya kalar tausayi yace pls kitausayamun Kisha kinji…da sauri ta dubesa jin kalamansa ! bama ita zai tausaya mawaba duk wuyar dayabata jiya itacema zata tausamasa kenan?”saurin kauda kanta tayi byn sunyi4 eyes” murmushi yyi ahankali yace kinsani acikin farin ciki aDaren jiya my sweet wife Ina alfahari dake ! Allah yyimiki albarka yabarmu tare yak’ara amallaka miki ni dama kinmallakeni! Yafad’a Yana murmushi…harara Riyan ta bankomata tana tura Baki kafin tasoma Shan tea din..
Magani yabata Tasha byn ta idar”kafin yace yajikin yanzun?”kauda kanta tayi ta rufe Ido hawaye n azuba akumatunta… Yah Salam?” Yafurta cikin damuwa “kafin yamatsa yataba jikinta yaji da zafi” rufeta yyi d bargo yafice dg room din.
Parlour yakoma ,yakasa zaune d tsaye sbd rashin mafita ,Yana zulumin sanar da ummi sbd kunyarta yakeji Dan ma saukin abun umman riyan Bata nan” sannan besan sarkin shisshigi hjy Kaka tasami yasan tabbas zata Masa surutai….of course yafad’a Yana ajiyar zuciya sakamakon tinawa yyi da ammi Kuma likirace ita” da sauri yanufi part d’in ammin duk besan ta yadda zaice Mata wani Abu ba…Aparlour yasami ammi da parsonal dressing sai farar lapcode ajikinta dg sama tana kokarin saka takalmi…yyi sallam ” ta amsa cike da sakin fuska da kulawa”suka gaisa…tana tambayar sa riyan??”sunkuyadda Kai yyi k’asa yana shafa Kai…. murmushi ammi tayi and ta lura bakinsa da mgn Amma yanajin nauyi… Ahankali tace Abdallah lfy dai y’ar tawa take ko?” naji kayi shiru…umm..uhummm..damaaa…damah cah tayi nakiraki batajin Dadi yafad’a batare da yadago ba…ok to shikenan dama fita zanyi gani nan zuwa…da sauri ya Mike yafice… murmushi ammi tayi tace to Allah yasa be baro aikiba yaran yanzun sai addua bbu d’aga k’afa gadai auta ta can harda su dinki”(taslim) ficewa tayi ta nufi part dinsu AK… sallama tayi …ganin bbu kowa a parlourn sai nufi bed room tasami riyan kwance d zazzabi ajikinta”janye bargon tayi…tayi saurin bud’e Ido….tanaganin ammi tasaki kuka harda sheshsheka… murmushi ammi ta Mata had’e da sannu kafin ta taimaka Mata ta Mike suka wuce toilet ta gasata sosai .. sannan suka fito ta saka Kaya ta rubuta magunguna tana Bata shawarwarin yadda zata kula da kanta tunda ba’a Mata d’innkiba saukin abin amma ta gurzu hannun Abdallah” takardar ta fito da ita saiga Abdallah yafito dg bed room nasa ta mikamasa batare data kallesaba tace yasiyo abata Tasha…yyi godiya ta fice…