AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bedroom din riyan yakoma yasameta zaune ,da alama jikin yyi sauk'i bakamar d'azun ba" murmushi yyi yazauna kusada ita "had'e da rungumota"zare Ido tayi cike da tsoro tace Dan ALLAH kayi hakuri Yaya ammi tace kada kasake Yi naci ciwo...Dan zaro Ido yyi yace ,Nina abinda kk zato zanmikiba "zanje na siyomiki mgn ne Nazi naganki kafin nafita ,sannu kinji?"  Aiko 3 days nabarki kikayi ai yyi ko?" Yafad'a Yana d'age gira"turo Baki tayi ta kauda Kai... kissing din goshinta yyi yace ILOVE U My sweet Queen...Bayan yasiyo maganin yabata Tasha bbu Bata lokaci bacci yyi awon gaba da ita"yakura Mata Ido Yana murmushi had'e da kwanciyya gefen ta ya rungume ,Yana tura farkon xuwanta gdn...ya lumshe Ido ahankali yace shiyasa baaso katsani Abu ko kinda da dayawa k'ilama shine alkhairi ga reka gashi ni Riyian Taxama fitila arayuwata!matseta yyi sosae ajikinsa yanajin zai iya yin komai akanta...dg haka wayarsa tahau ruri yaduba yaga hafiz ne...tabe Baki yyi had'e da dagawa yace mlm ya akai ?" banason takurafa""murmushi Hafiz yyi yace oh dad'ina da yau da gobe saurin zuwa aigara ka nunamun kashiga dg ciki to ai dadin abun Nina rigaka shiga dg cikin ai....dariya Mai sauri Abdallah yyi had'e da sake kank'ame riyan yace so what?" Dan kafini shiga dg ciki ai dacewa akeso in anshiga dg ciki ko"sannan Dan ALLAH kabarni naci amarcina nida iyalina....fit yakatse Kiran"


 **********

Yauma kamar kullum yadda suka Saba zeenat da mahaifiyarta suka fito d mom wacce duk Wanda yasanta bazai ganetaba ,sbd d’oyi da zauri dake tashi ajikinta…
Suka kwanatr da ita gun dasuke Zama su karb’i sadaka ” Wanda kudin da mom tasamu acikin Kashi 5 nasu xeenah4 ne Dan abinda suka barmaata suke siyan abinci su Bata….suna nan zaune anata Basu sadaka saiga wata katuwar mota ta taho aguje da alama ta kwace ma driver din ne” da sauri jamaa suka ruk’a guduwa Dan harta fara take wasu…da ihu su zewnah d hjy iklima su arce hakan yyi daidai da motar tabi tabisa kan mom ta take….ko shurawa batayiba anan ta cika Takoma ga mahaliccinta….hankalin su hjy iklima yatashi ganin irin mutuwar wulakancin da mom tayi arayuwa ,tuni suka Kara saduda da rayuwa suna jin danasani….hakan aka nemi dangin mom kowa yace besantaba karshe bbu wanka bbu komai aka kwashe gawarta aka binne…. ALLAH yabamu ikon shukata alkhairi ameen….

Riyan ce tafara bud'e Ido tajita ajikin Abdallah" juyowa tayi t kallesa... bud'e Ido yyi Yana murmushi yace baby kintashi yajikin ne??" Shiru tayi tana kokarin tashi " maidota yyi jikinsa Yana sunsunar wuyanta yace meyasa bazakimin mgn ba?" To kinason nakoma abin jiya ko?" tun kafin yarufe Baki tace wlh da sauk'i sosai kayi hakuri...dariya yyi sosai yace gsky banason ganin tsorona acikin idanunki gsky"da sauri tace nadena"agogo ya kallah yaga 1:11pm yace muje kiyi alwallah nikuma na wuce masjid..tao tace yarakata toilet kafin yafice.... lokacin da yadawo yasami hjy Kaka da Mai aikin ummi ta kawo abinci...Saida yaji wani dumm sbd ganin hjy Kaka jiyake tamkar yakoma amma bbu halin hakan tunda taganshi...sallama yyi had'e da Zama gefen riyan dake zaune kan 1 seeter jikinsa nagugar nata...fuska atamke yacewa Mai aikin Zaki iya tafiya Aiko....da sauri tafice,yasaci kallon hjy Kaka yaga shitake kallo.....to zakin fama jira nake nima ka koreni ko marar kunyar banxa to zuwa nayi dama naji lfy kaida matarka bakuxo Kun gaisheniba?" Murmushi Abdallah yyi yace lfy lau kawai bamuyi niyar gaidaki bane....tashi tayi tsaye to saime saime nace danbaku gaidaniba??" Dubunku sun gaidani,ainasan dai inada amfani tunda d'anbanxan yaron nan alhassan yyiwa matarsa aika aika be nemi kowaba saini ,har dinki aka Mata" kaga kuwa inada amfani Kuma andaukeni wata tsiya...Kuma kaima inhar taka takawoka guna saika sani ....mitsss ta doka tsaki tafice.... murmushi Abdallah yyi had'e da duban riyan yace Amma yaron nan alhassan shashasha ne miye abin yagayawa wannan tsohuwar sirrinsa gashi tana fad'a wama yasan iyakar inda ta fad'a din"...itadai riyan sai haraansa take tana tura Baki...tashi yyi yazubo musu abinci yasakkota k'asa yace inkika sake hararata ko turan Baki zanmiki hukunci ta hanyar bakin da abin jiya..

Bayan sati 2 Masha ALLAH riyan tayi bulbul da ita tayi gwanin kyau ga wata irin shak’uwa dasukayi da Abdallah yanzun biye Masa take suna soyewarsu hankali kwance bbu kunya…..ga shagwaba wani lokacinma da ita Abdallah ketafiya office…inkuwa zasuje gun ummi sai sun tabbatar hjy Kaka Bata nan and jarabarta suke shiga yyinda befi 2 month ba ta kammala SSCE dinta”ummi na mugun jidasu itada taslim da hussy faruq…***

Fitowarta kenan dg bathroom sai sauri take ta shirya gudun kada Abdallah yadawo Bata gamaba….jikin ta take gogewa taji k’amshin turaren da”kafin tajuyo yyi hugging nata ta baya”suka kurama juna Ido acikin madubin suna kallo suna sakarwa juna tattausan murmushi…. ahankali riyan tace yaushe kadowo ne my man?”kansa ya aza akafadarta yace tundazun kina wanka Kuma dawowar takice gashi anyi daidai yafad’a Yana sinsinar wuyanta had’e da kokarin zame towel nata…cike da mamakin riyan ke dubansa sbd ta lura shiko gajiya bayayi da abunma…jia bebarta ta runtsaba Kuma gashi yanzunma…dole ta biye Masa yajata kan bed suka Lula duniyar ma aurata…

Bayan sun kimtsa sunci abinci “riyan nakan cinyarsa tana chat da friends nata, Abdallah nakallon news atv… Hafiz yashigo da sultan dan10 month akafadarsa yyi wayo kamar Dan 1 year….kokarin tashi riyan keyi Abdallah yariketa Gam” Yana cewa sbd wannan Dan iskan Zaki tashi baby?” Murmushi Hafiz yyi yace yizamanki kinji kaikuma ALLAH y shiryeka ga yaronka nakamuku yanata Kiran daddy da mommynsa yafad’a Yana ajiye sultan,kafin yyiwa Abdallah signal da Ido cewa gun feedo zashi ayi harka sukuma sunbarsu da raino” girgiza Kai Abdallah yyi Yana maka Masa harara yasauki sultan dake nufosu…

Murmushi Abdallah yyi byn fitar Hafiz yadubi riyan yace my Queen yakamata nima nabada ajiyar baby hakanan ko sultan yasami kanwa… murmushi riyan tayi ta kwanta ajikinsa…tana wa sultan Wasa…tashi Abdallah yyi dasu ajikinsa yace muje sultan kasha maganin bacci Dan nima holewa zamuyi….lolx riyan ta hararesa tace wato gaka injin ko”maida wukar gimbiyya bacci kawai zamuyi ,abokina ke harka yanzun sbd yafadamun dazai fit… hannu riyan tasa ta rufe Masa Baki tana jamasa sajen fuska..Kara yasaki Yana runtse Ido had’e da saka hannunsa zai damkota ta arche da gudu tanamasa gwalo yabita shima sukabar sultan kwance kan bed….

Bayan wata 10 da auren riyan da Abdallah…alokacin kuwa taslim tahaifi danta nmj suna wanka ,yyinda hussy keda tsohon ciki…akuma lokacin riyan ta kammala karatunta na SSCE”yyinda umman riyan tasami Miji tayi aure wato Alh tanimu mijin hjy iklima sai ammi ta auri Alh bukar abokin abban Abdallah…wannan kenan

Riyance kwance jikin Abdallah da almaa Bata jin Dadi ,sbd duk jikinta yyi yaushi yasaki”tayi fari sosai tayi fresh da ita ,shikansa Abdallah yakara kiba da haske”ahankali yace gsky wannan babyn namu baya kyautawa komai kikaci saikin maido “yanzun mekikeson ci nasanar da ummi amiki”
Ahankali tace nibanason komai sai mandula! d’azun naga hjy Kaka naci..ita nakeso…zaro Ido Abdallah jin tace gun hjy Kaka”Amma bbu yadda ya iya dole yaje gunta Amma yasan zaiji magana d’aya da d’aya…
Kwantar da ita yyi kan kujera 3 seeter yafice dg parlourn yanufi part d’in su ummi….

Share

BY MMN FAREESA????️
????????????????????????????????????????

????AUREN WATA SHIDDA????

????????????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

P57

The end

Direct parlourn hjy Kaka Abdallah yanufa yasameta zaune kan kujera tana lazimi “yyi sallam Yana murmushi had’e da cewa ranki yadad’e tsohuwa Mai ran k’arfe….tabe Baki tayi had’e da amsa sallamar ciki ciki “kafin ta dauke Kai fuska bbu walwala tace lfy kashigo Kanata faraa haka nasan dai Ni bankai matsayin kashigo sashena ba kadubani har garama matarka tana ziwa ita kwana 2 tadena zuwa…hakane hjy kinsan yanayin aikina ne shiyasa”kace ba?”to inma zuwa kayi kafadamun matarka nada juna biyu to nasani saika ja tsinman rayuwarka ka koma inda ka fito…. murmushi yyi yace ok bbu damuwa dama kud’i naka miki kinyiwa Yan uwanki kyauta Amma bara naje tunda korata kkeyi….haba kaikuwa bawan ALLAH Mai yyi zafi Ina ni Ina korar me gd ??”ainidakai Bata baci muyi fad’a muyi dad’i ko?” Zoka zauna ta rukosa”Murmushi Abdallah yyi azuciyarsa yace wannan tsohuwa ALLAH yyimata son kud’i”Zama yyi kusada ita yafito da kud’i Yan dubu masu yawa yamika Mata Baki washe ta karba tana saka mishi albarka”ahankali yace hjy to mezaki bada akaiwa kishiyarki?” Baki washe tace to bara na lissafa maka abinda Nike dashi kozata iya ci”inada goro inada d’ata ,inada nakiya,inada mandula da zahariyya takamun d’azun….ajiyar zuciya Abdallah yyi kafin yace yauwa garadai mandulan dako nakiyar k’ila zata iya ci” tashi hjy kaka tayi tashiga ciki Jim kad’an ta fito da su aleda ta Mika Masa” yyi godiya yafice….riyan kuwa nata faman jira harta kosa” yana shigowa d sauri ta nufesa t karbe” cike da tausawa yake kallonta ganin yadda takecin abun “wanison ummi yanunku acikin zuciyar sa, lallai duk Wanda be ji kan iyayensa ba yyi asara musammun uwa ma….dole yagodewa ALLAH dayasa shi yagane mahaifiyarsa da’aka rabashi da ita…..yanzun ga riyan sbd ciki abubuwa da yawa tace bataci kobatason kamshinsu ko warinsu,wasu abubuwan ma ada bataci Amma yanxun sbd ciki tana cinsu…muryar riyan ta katse Masa tunaninsa gun cewa pls Yaya yunwa nikeji kayi shiru mekake tunani me??”
Murmushi yyi yace tashi muje part d’in su feedo kici wani Abu”wannan baby Yana saki cin abinci sosai” yafad’a Yana murmushi had’e da mikar da ita ,yasaka Mata hijab dinta dake gefenta suka fice…

Feedo tayi matashi da cinyar mijinta tana latsa waya yyinda hafix ke latsa lap top"sultan Yana tsakar carpet zaune da kayan wasansa Dan yyi wayo har anyayesama"Abdallah yyi sallama Yana rik'e d hannun riyan.... murmushi Hafiz yyi yace AK and Mrs AK "harararsa Abdallah yyi yace to yasan rankane" ga baby nan yunwa takeji kubata wani abun "yafad'a Yana kokarin Zama kan kujera"yyinda riyan take gaisawa da Hafiz"feedo na murmushi tace oh wannan onborn Yana wahalar Mana dake?"murmushi riyan tayi batayi mgn ba ,feedo tajata zuwa kicin sukabar Abdallah d a Hafiz... Hafiz na dariya yace dubeka dallah aikai yakamata ka shiga kicin karuka Mata girki " kaida jin Dadi kabarta d wahalar ciki da haihuwa ko.... murmushi Abdallah yyi yace hmmm ni gsky inama zaton d cikin yyi 9 month CS zaamata haihuwa da wuya wlh" yafad'a fuska kallar tausayi" Hafiz yace lallai ma mlm to wlh Kar ma kasanar Mata kabari tahaihu da kanta bbubwani CS daza a Mata aganina " sannan indai shine wankan gd zaakaita tayi 4 month or 3 month"gaka  bbu hakuri "ya fad'a Yana dariya"tsaki Abdallah yyi yace kia wlh Dan is Kane "aigara ni dakai wlh"sbd l....shiru yyi ganin riyan da feedo sunshigo ,riyan hannunta dauke da plate na wake da shinkafa da manja da uban yaji " kallonta yyi cike da kulawa yace Amma yajin nan baimiki yawaba" cike da shagwaba tace nibema isata"feedo tace yo aidanna mace tabari hakanan...
 Zama tayi tashare plate din tas ta kora da lemo sai kallonta Abdallah keyi Dan yasan Nanda awa2 zata Kara... harararsa tayi tace kallonfa?"Murmushi Abdallah yyi yace bakomai kada yanzun Amin hukunci sbd naga yanzun saurin hawa kk Abu kad'an sai fad'a....feedo tace aiduk cikin me kesata haka...mikewa Abdallah yyi byn ya ajiye sultan ya dubi riyan yace muje ko uwar biyu"Hafiz yace kamanta uwar ukku...rabu dashi Yaya Hafiz cewar riyan ta na fita dg parlourn"Abdallah yyi kwafa Yana hararar Hafiz yafice...

Kwance Abdallah yake yyi rigingine riyan na kwance akan kirjinsa sunrufu da bargo”bbukaya ajikinsu”riyan saijuye juye take ajikinsa”murya can k’asa Abdallah yace yayadai baby konace ne Naga abin be ishekiba yafad’a Yana kashe Mata Ido” da sauri tad’aga Masa Kai ta na kukan shagwaba….had’e bakinsu yyi ana bata wani hot kiss tako Ina Yana yamutsata tana maida Masa murtani ganin hakan yasa nafito….????????‍♀️

Kwanci tashi bbu wuya agurin Allah su hussy anhaihu tasami twins duk maza saidai fa taci wuya yyinda riyan ta tsorata da haihuwa sosai….haka ta cigaba da rainon cikinta akarkashin kulawar ummi Abdallah da ammi” harcikin yashiga watan haihuwa…
Kamar kullum suna lambun gdn riyan da Abdallah suna zagayeshi sbd taruk’a exercise “goba da yalo na a hannunta tanaci dayan hannun Yana cikin na Abdallah yariketa,suna ta murmushi ga tartsatsetsan cikinta yyi k’asa da kyar take ta kawa”duk tayi duhu da kiba…irinta masu ciki”
Abdallah yadan murxa hannunta yace my Queen har yanxun shiru kinki haihuwa har edd dinki ya wuce ” nak’agara ki haihu sbd Ina takuruwa gurin….kindai gane ko?” Yafad’a Yana d’age gira” murmushin karfin Hali tayi sbd tun jiya take jin ciwo daurewa kawai takeyi”ahankali tace to ai Yaya saikamun adduar sauka lfy ko?” Yace eh Mana aikullum ita mukeyi Dan….wayarsa tayi ringing ya…d’agawa yyi kafin yyi mgn riyan tasaki k’aramar Kara tadafe cikinta”Da sauri Abdallah yadubeta arikice had’e da sakin wayar yariketa duk yarude yace lfy Mike Miki ciwone?” Yaya bayana k’uguna “marata duka duk ciwo sukeyi”sannu kinji bara na Kira ammi muhadu asibiti aitanacan da sauri yakira ammi bbu ko gaisuwa yace gasunan tafe k’ila haihuwace “yace to sutaho,ummi ya Kira arude yasanar Mata dukda tanajin ihun riyan ta wayar”kafin ya sungumi riyan yyi hanar get da ita Yana Kiran driver…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button