AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Duk abinda yadace ammi tayi itace tsaye akan riyan “yyinda Abdallah yahana kowane likita ko wata nurse duba mas amata ,shida ummine da hjy Kaka gaban lebou room d’in”hjy Kaka tace oh ni duniya Ina Zaki damu wannan yaro bakada kunya ” kayi k’ato k’ato kahana wani yashiga ai da itama naja’atun kahanata ai “saikai daka Mata cikin ka amshi haihuwar….Dan ALLAH kirabu Dani naji da damuwata yanzun ba lokacin surutu bane kindameni da mgn….Baki bud’e hjy Kaka ke kallonsa kafin tayi mgn ,saiga taslim d alhassan, hussy da faruq ,feedo d Hafiz”
Tashi tsaye hjy Kaka tayi tana kallon kowa tace lfy y’ayan nan duk kukaxo nan ?” Hussy tace inafa lfy munxo duba jikin anty riyan ne” salati hjy Kaka tasaki tana sallami had’e da cewa Wai nakudarma tallarta akeyi yoke HAJARA Aida bamuzoba munbarsu su sunxo Dan abin kunyar harda surikinki ???????? dukda anacikin wannan yanayin Saida su hussy d alhassan suka Dara”kafin hussy tace ah ah hjy Kaka my one ba surikin ummi bane dantane…look malamai dallah kuyi Mana shiru cewar AK cikin daure fuska ….tsit sukayi hjy Kaka ta tabe Baki”yyinda ummi ta juya baya” Hafiz yanufi Gurin AK Yana rarrashinsa ganin yadda yadamu…kofarce aka bud’e kowa yamaida attention dinsa agun.
Ammi ce ta fito fuska washe tana murmushi ta dubi ummi tace duk wuyar nan da mukasha Ashe kishiyace ba mujiba” murmushi ummi tayi tace alhmdllh tasami mace hjy ta fad’a tana dubar hjy Kaka….wani ihun mirna Abdallah yyi yarungume Hafiz , yyinda alhassan shima yarungumesu suna farinciki….kafin ammi ta koma Dan kimtsa Mai jego…
Masha ALLAH nuna farin cikin da wannan family sukayi Bata lokacine”yarinya tayi goshi kyakykyawa da ita tamkar Abdallah yyi kaki ya aje”Alh kabeer girma yabata kyautar sarka da dankunne na gwal riyan Kuma mota sabuwa fil”uban gaiyar kuwa yyimusu soyayya tamkar bbu gobe da Yan uwa da abokan arziki”riyan har kukan farin ciki tayi…. Abdallah kuwa dashi ake zaman jegon “da sultan Dan shekara2 rabi ,yyi girma sosai Yana like da riyan sbd baby girl D’insa k’anwarsa beso ana tab’ata “
Ranar suna diya taci HAJARA (annur) Masha ALLAH abin sai Wanda yagani anci ansha ancashe baby d mamnta sun Sami kyaututtuka gun jamaa…haka su riyan suka cigaba da wankan jego apart din ummi”yyinda take Bata kulawa sosai Bata barin Abdallah yadad’e inma yashigo to Bata fita d’akin “yaza Mana inba awayaba bayasamun yin mgn da riyan duk yadamu”ak’agare yake sugama wnkan su koma ko jarabar hjy Kaka”Amma so yake riyan Takoma amatse yake….
Ranar da riyan ta koma itada Abdallah bbu Wanda yafito dg part d’in su ,sunkashe waya”duk bin diddik’in Hafiz saidai yahakura besami laying Abdallah ba inyakira sunacan suna zuba love abinsu….
Bayan shekara 18….
Wata kyakykyawa r yarince tsaye da wani hand some guy suna mgn a compound din wani had’add’en gd”sunata skarma junansu murmushi!Saida na ware Ido tukum nagane Ashe Wai sultan ne da annur”ahankali annur tace Dan ALLAH Yaya sultan kayi hakuri kabani wayar wlh bansan Shiba kawai yakirani ne”tafad’a cike da shagwaba”lumshe Ido yyi cikin coolvoice yace No! bazan bayarba kinsan nakoma ganin wani yakiraki bazaki Kara rik’e wayaba “yanzun zanje nacanza Miki layi”inkuma kinfison b’acin Raina toshikenan”saikuma yyi k’asa da murya yace kinsan banida wani buri aduniyar nan sai ganin kinzama mallakina Amma har Zaki amsa wayar wani wato zuciyata ta buga ko?” nifa Yaya sultan ba haka bane! To mene?” Kafin tayi mgn saiga Alh Abdallah Kabir girma da Alh Hafiz aminnan juna zasu wuce parts nasu dawowarsu kenan dg Gurin wani daurin aure…. murmushi sukayi ganin yaronsu suna mgn cikin farin ciki”AK dubi yarancan cewar Hafiz” murmushi Abdallah yyi yace nagansu Amma kadena cewa AK din nàn bacin mun girma muna Shirin auredda yara…. murmushi Hafiz yyi yace hakane Amma aiba’a canzawa tuwo suna kasan Mina tuna kuwa?” Abdallah yace ah ah ranar da kazama marigayi Abdallah ????AsheAshe darabon ka haihu harzaka aurar… murmushi Abdallah yyi Yana nuna Masa gafa yarancan karsuji”kafin kowane yanufi part d’in sa….sultan yyi saurin rissinawa yacewa Abdallah daddy barka da dawowa” yauwa my son cewar Abdallah yawuce…
Zaune take atsakiyar parlourn kan carpet itada yara 3 suna homework,sai wani saurayi dabaze wuce 16 years ba zaune kan kujera(dansu na2 kabeer affan) bbu abinda yabari ahalin Abdallah gun miskilanci”sallamar da Abdallah yyi yasaka riyan d’agowa ta amsa tana Masa murmushi…Zama yyi kan kujera yace mommy sannu da gd” yauwa daddy kundawo dg gun daurin auren ne?kafin yyi mgn affan yace daddy sannu da zuwa ! Yauwa Abdallah yafad’a Yana kallon riyan yace muje kibani sakon nan” to kawai tace Dan tasan me yake nufi…annurce tayi sallama adaidai sadda Abdallah yatashi zai nufi part nasa” annur tayi saurin cewa yauwa daddy kayiwa affan mgn wlh yaron nan yarainani ban isa in aikesa yajeba” waye yaron Wai?” Cewar affan Yana muxurai….daure fuska Abdallah yyi yace zansab’amaka ba yayarka bace?” Nan yakwatanta musu kafin yanufi part nasa…
Riyan na kwance kan bed tana jiransa Dan tasan Kiran be wuce su hadu kan bed….su riyan angirma anxama manyan Mata haihuwarta 5… Rungumota yyi yace Ashe kin gane Kiran danike?eh Mana daddy Kai kullum tamkar saurayi kake baka tsufa…. murmushi yyi yace ai soyayya Bata tsufa saidai masoyan su tsufa”yafad’a Yana sinsinar wuyanta had’e da cewa bara murufe jikinmu kada mmn fareesa taganmu tasami abin fadawa fans nata……
TAMAT BI HAMDILILLAHI..????????
Anan nakawo k’arshen wannan littafi Mai taken AUREN WATA SHIDDA….kuskuran danayi aciki yah ALLAH ka yafemun…
Godiya…Ina Mika dinbun godiyata ga dukkan masoya wannan book da grps din da ake post nasa.. wad’an da hannuna bazai iya rubatasu ba sbd yawansu…. nagode! nagode k’warai ALLAH yabar zumunci sai mun hadu asabon book Dina WAYAFI SONTA?” True life story yafaru da gaske tauraruwar littafin akwaita acikin grps d’ina Amma bazan Fadi sunantaba????
Labarine natsantsar soyayya da jarabawar rayuwa ga Wanda yyi hakuri ,gaban tausayi ga nishadi da hannunka Mai sanda ….tunada sunan WAYAFI SONTA??”
Special thanks for mmn sultan (Yar sadaka)
Hauwa’u Usman lado(mmn onborn)???? Allah yasaukeki lfy
Zee hamis wada
Mmn feena
kinfi kowa son auren wata shidda????