AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ahankali tace Ina kayan suke?”
Tasake tambayarsa, yyinda shikuma yaketa duba body cream nasa ,yamata banxa…d hannu yanuna wardrobe d’in tsakkiya”
azuciyarta tace oh ni nashiga3 ,Toni nasan irin kayan dazai sakane?”
Jiki bbu kwari ta nufi wardrobe d’in ta bud’e, lumshe ido tayi sbd jin kamshin da kayan keyi….Saida ta ce Masha ALLAH sbd ganin tulin kayan sawarsa duk yawancinsu k’ananu ne” addua take ALLAH yasa kada tayi ba dai daiba “can idanunta suka hasko Mata wasu suit dark blue da sauri ta fito da su,kasancewar tare suke da wandon da komai ta aza kan bed ta fice da sauri sbd tunawarta da karb’o Masa breakfast..
A babban parlourn gdn ta koma ta Sami mom na break fast a dining area ,ta isa gunta cikin ladabi tace hjy na gama Ina ne kicindin?”
Tsaki mom taja hade da nuna mata wata kofa da hannu sannan tace kije can ki karba inya gama kije can ki karbi naki sbd ba Wai nasa zakiciba ,abincin masu aiki dabn yake dg yanxun ban abukatar kisake tambayata in 4 tayi kije bakin get gun ya’u direba zai kaiki islamiya ga yunifaom nan ta nuna mata wata leda dake k’asa kusa da kafarta.
Jiki asanyaye ta dauka had’e da yin godiya ta wuce kicin ta karb’o break fast nasata koma part d’in sa.
Da sallama ta shiga ,zaune ta samesa a parlourn yasaka kayan agogo na hannunsa ,gefensa takalmi sawuciki kafarsa d safa.
Gun dinning ta nufa “ahankali yace kawo nan yafad’a Yana latsa waya”ajiyewa tayi ,ta mik’e da nufin tafiya….waya Baki izinin tafiya?”
Juyowa tayi ta kallesa,fuska daure yace last warning dazan Miki game da kallona”yafad’a had’e da mik’a Mata agogon sa “
Da mamaki t karb’a tana dubawa ,sai Kuma taga ya Miko Mata hannunsa na dama danufin ta d’aura masa”cikin tsoro da mamaki tace Dan ALLAH banganeba ?” Kuma kayi hakuri innayi badaida b kada kafad’awa hjy sbd tace Inna maka laifi korata zatayi….. stop it yakatseta atsawace had’e da cewa surutu kikazo kimun ko aiki?”
Da sauri tace aiki”
Tsaki yaja had’e da saka takalminsa,yasake mik’a Mata hannu alamar tabasa agogon sa”cikin muryar kuka tace
Kayi hakuri me zanyi d agogon?”
Tamkar mai koyan mgn yace ki dauramun….
Zaro ido tayi tace….
Muhadu da marece pls kuyi manage da wannan????????
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????
????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Wannan page din nakune halak malak AUREN WATA SHIDDA FANS &mmn fareesa fans page Ina mugun jidaku bbu laifi kunyi comments????????
p7
…..Zaro ido tayi tace ai ban iyaba!kayi hakuri Dan ALLAH”banza yyi da ita yasake mik’a hannu da nufin karba”zabura tayi had’e da sakin agogon k’asa tana hawaye had’e da cewa kayi hakur….are you mental?” Yafad’a atsawace had’e da mik’ewa tsaye yadauki agogon sa had’e da dubawa kota kashe Masa glass d’in”
Saka abinsa yyi ganin baiyi komaiba”Saida yagama Shan k’amshinsa , sannan yace serve me break fast yafad’a batare da yakalleta ba”
Ita kuwa hawaye kawai take jin yace ita Wai mahaukaciyace , sannan Kuma dayace tayi serving nasa batafahimci me yace sbd(kunsan skul din kauye bbu wani karatu)
Cikin muryar tace ranka yadad’e nifa ban f…..I say don’t call me ranka yadad’e,call me ABDALLAH!
Ni bana fahimtar turancin kayi mgn da hausa manah…. tsaki yaja ganin wannan yarinyace k’arama,yadago Kai yaga tana kuka wata uwar harara ya aiko mata da ita. cikin bada order yace kixo ki hadamun tea da sauran kayan , sannan kika sake mun kuka anan Zan nuna Miki calour d’ina yafad’a Yana yatsina fuska”
Tashi tayi , zuciyarta bbu Dadi ganin wannan mai girman kan na juyata kamar bewarsa duk sai taji aikin yafita aranta ,zata jurene kawai sbd umma.,,,,
Haka ta daure ta hada Masa tea din tana d'ar d'ar , sannan Bata cika suga ba sbd gudun laifi,amma tayiwa cup din dam da tea, sannan tasa Masa chieps ta hade da farfesun kaji????
d’auka tayi ta aje gabansa , had’e da cewa ranka yadad’e gashi… adedenan Hafiz yyi sallama yashigo cikin parlourn, riyanatu ta amsa had’e da cewa Ina kwana?” ganin yanata kallonta”sannan ta mik’e da nufin fita.hafix Yadubi Abdallah yace AK duk Kai daya zakaci wannan garar? da sauri Yadubi plate d cup din….
Keeeeee! I don’t go”Abdallah yafad’a rai bace ganin kwabar da tamasa na hade chieps d farfesun kaji gu d’aya…cak ta tsaya had’e da juyowa taga yyo kanta ! saurin toshe bakinta tayi sbd kukan daya taso Mata azuciyarta tace naga ta kaina”
Sai zare ido take….d sauri Hafiz ya danne dariyarsa yarik’e hannun Abdallah had’e da cewa calm down abokina!kaga ka tsorata ta ,pls kayi hakuri…
Tsaki abdallah yaja had’e da nuna riyanatu yace you are very stupid! sannan ya fisge hannu sa dg na hafis Yadubi riyanatu dake kuka yace dama ciwon Kai kikazo kisamun b aiki kikazo yiba get out of my parlour”yafad’a atsawace….
Hafiz ta kallah fuska kalar tausayi tace Dan ALLAH kabasa hakuri ,hjy tace dana Masa laifi korata zatay….bazaki fitaba?” Cewar Abdallah batare da yakalleta ba.
Hafit yace jeki bbu komai kinji,bazaa kore kiba!
Jiki asanyaye ta fice”
Abdallah ya ya tsina fuska had’e da cewa Kai mlm dakace baza a koreta ba, Kai zata bi ko saita ruk’a maka ko?
Hafiz yyi murmushi yace Wai mutumin wannan fine baby dinfa dg Ina?” Kai gsky ta had’u akwai kyau tamkar aljana ai wlh I…..dallah mlm ya isa haka sai zuba kake bbu commer balle full stop,cewar Abdallah .
Yana tsaki.
Murmushi Hafiz yyi yace eh naji ka amsamun tambayata.
Saida yagama Shan k’amshinsa sannan yace mai kula danice !amma dg yau kuma zatabar aikinta ,sbd bata iyaba . kaduba kaga wannan haukan datamun… relax Mana AK ,kaga yarinya ce sai ahankali zakaga yadda kakeso, sannan na lura tana tsoronka Dan ALLAH kabita ahankali saikasa mom ta nuna mata inda tayi kuskure saita gyara amma pls kada ka koreta sbd naga batason akoreta.
Kuma tunda ta Fara aikinta duka duk ba daidai tayiba ko kuwa yanxun tayine b daidaiba?”
Yatsina fuska yyi hade da cewa babu laifi tayimun gyaran daki yyi”
Hafiz yace to pls maganar korarta ka ajiyeta gefe,sanny kada ka gayawa mom sbd na lura tana tsoronta itama.
Ok kawai Abdallah yace atakaice, sannan ya hada tea ,yyi serving kansa .
Shima Hafiz haka”
Sai Gurin 9:14 am suka fito da nufin Abdallah yaje yagaishe da mom.
Suna fitowa suka ganta zaune tayi tagumi idanuwa sunyi jajir alamar taci kuka”
Cikin tausayawa Hafiz yace kaga kasaka bewar ALLAH damuwa k… kallon da Abdallah yyi Masa ne yasaka shi yin shiru Yana murmushi .
Da hannu Hafiz yyi Mata alamar ta biyosu,da sauri kuwa ta taho ,tana satar kallon Abdallah caraf suka hada ido yabanko Mata harara had'e da miko Mata wayoyin hannunsa Yana Jan tsaki.
“Karba tayi tabisu a baya har suka iso part d’in mom”
aikoda mom ta gansu tuni ta had’e rai aciki ciki ta amsa gaisuwar Hafiz, sannan ta watsowa riyanatu mugun kallo had’e da cewa kefa lfy Zaki wani kwaso jiki ki biyosa?”shin tamayi komai yadda yadace ko kuwa tayi wani gidadancin ?””
Girgiza Kai Abdallah yyi alamar ah ah”
Kallon su tayi had’e da cewa to kuban waje nayi mgn da yarona ko”
Murmushi Hafiz yyi yace to momi, sannan Yadubi riyanatu yace muje ko” bbu musu ta bisa suka fice”
Hanyar part d’in Abdallah Hafiz ya nufa hakan yasa tabisa,ahanya yace kiyi hkri kinji meye sunanki?”
Tace RIYANATU”
Yace ok ,muje na nuna Miki inyace kiyi serving nasa abinci ,sai kiyi Masa.
Murmushi tayi tace nagode sosai.
Shima murmushn yyi da haka suka isa part d’in.
Tea yafara hadawa yadda yasan abdallah naso ,yace ta sha , sannan yyi serving aplate da sauran abinda suka rage, sannan yace Mike baki ganeba?”
Shiru tayi sannan ta ce inyayi mgn da turanci wani lokacin bani ganewa”murmushi yyi yace ko Zaki iya tunakal mar daya fad’a bakiganeba?”
Cikin jin kunya ta fad’a Masa, y’ar dariya yyi yace cewa yyi kidena kiransa da ranka yadad’e ki rik’a kiransa da Abdallah”