AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL
AUREN WATA SHIDDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin takaici Abdallah Yadubi Hafiz yace friend katafi kawai nasan gun mom zataje so banason surutu kema Zaki iya tafiya, yafad’a had’e da nuna riyanatu.
Ajiyar zuciya Hafiz yyi yace Ni bara na tafi in ka sauka dg dokin zuciyar kafadamun miya faru”ita Kuma ta tsaya sbd kula da Kai..be jira amsarsaba yafice.
Tashi Abdallah yyi batare da yakalli riyanatu ba yace kije sallah”be jira cewarta ba yyi cikin bed room d’in sa.
Ajiyar zuciya tayi had’e tashi ta je part d’in masu aiki tayo Sallah , sannan ta je kicin Dan karb’o Masa abinci sai a kace ai an karbar Masa “da sauri ta nufi part dinsa harda gudu….tana zuwa ta Sami har anyi serving nasa zai Fara cin abincin” da sauri ta buge hannunsa ,abincin yazube kan jikinsa…
Bece Mata komai ba ,hasalima be kalleta ba, atsorace tace kayi hakuri d’azun nashiga kicin d’in in amso abincin shine naga tsaka acikin wannan kwanon,Kuma akicin din bbu kowa sai naje nayi Sallah shine naje na fadawa kukun yace ai ankawo…..d’aga Mata hannu yyi Yana yatsina fuska yace kedashi bakusan aikinkuba ,da wani abu yasame ni kece dashi kum.. sallamar mom ce da zeenat ta katsewa Masa mgn.
Amsawa yyi hade da daure fuska tamkar besan menene dariyaba.
Murmushi mom tayi had’e da cewa oh my doghter,ai wannan mai aikinsace yo ko Mata sun kare aduniya me zaiyi d wannan….pls mom kuje kaina na ciwo sannan dg karshe na tsani zeenat…. look Abdallah yak…cewar zeenat sai tayi shiru sbd nunin d mom ta Mata d ido.
Shikuwa Abdallah ficewa yyi dg part d’in ma, yyinda riyanatu tsoro ne fal aranta.
Cikin xare ido mom tace ke muna fuka tashi ki fice kiyi Shirin zuwa islamiya dg can ki wuce gd sai da safe Kuma kin wani tsaremu da k’wala kwalan idanunki….jiki na kirma riyanatu ta fito ta nufi part din masu aiki…..
Riyanatu taje islamiyya bbu wata matsala sbd dama tasan littattafan addini ,basu tasoba sai 6:00 pm dg nan ta wuce gd.
Tana isa tayi sallama,tasami umma d Fatima atsakar gd.
Zama tayi ,suna Mata sannu.
Sannan umma ta dubeta tana murmushi tace to yayadai , babu wata matsala daiko?”
Murmushi tayi ta ce eh umma “bara naje na huta na gajine”
Tana zuwa dakinsu ta kwanta kan katifa ta Fara tunani….
Bangaren Abdallah k…
Share pls
BY
MMN FAREESA
????????????????????????????????????????
???? AUREN WATA SHIDDA????
????????????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
Wannan shafin nakune AUREN WATA SHIDDA FANS & ZUMUNTA novels,kuyi yadda kukeso dashi comments naku yafi nakowa????????
Ina mugun jidaku irin totally d’in nan…
p9
…..Bangaren Abdallah kuwa zaune yake byn yyi Shirin bacci Yana tunani… yinin ranar cikin bak’in ciki d b’acin rai yyisa sbd jin zafin abinda zeenat ta Masa. Kuma Wai mom bata damuba ,Wai Mike damun mom ne Wai?” tanason rusa farincikinsa ta gina farin cikin wata “shifa kwata kwata yakasa gane mom ko jiyafa ya bukaci gobe in hafis zayaje kano gun amminsa yabisa dg nan yaje gdn uncle Suraj Amma sai ta hana ,takuma nuna Masa ranta yab’aci…shifa abin na damunsa ace dg dangin uwa har na uba ba kowa yasani ba ,shin da haka zaya yi zumunci…. mittsss yaja tsaki hade da jawo wayarsa yyi calling Abba….
Sallama Abba yyi Yana dariya yace my son sorry kaji insha ALLAH gobe Ina hanya Zan Kuma zo maka da wani albishir insha ALLAH.
Turo baki yyi tamkar yaro yace haba Abba dan ALLAH kacika alk’wari “wlh Ina kewarka sosai ga mom duk t…. look kasan banason yawan kawo sukan mominka ko?” so abar maganar gobe nafi so kazo d kanka kadaukeni a air port dakaida guards d’ina…
Jiki asanyaye Abdallah yace to Abba sannan ya yanke wayar had’e da lumshe idonsa Yana mamakin miyasa Abba ke nuna Yana tsoron mom bacin ita batasan darajar sa ba….da wannan tunanin bacci yyi gaba shi.,,,,,,,
Washe gari tunda wuri riyanatu ta isa gdn"kamar kullum tayi duk abinda tasaba yimasa , sannan ta karb'o break fast ta aje hade da Zama a parlourn, ta na jiran fitowarsa "bata tab'a komai ba sbd gudun laifi dan yanxun tsab tagane halinsa ....
Sai Yan kalle kalle take jin k’amshin turarensa yasata saurin daidata nutsuwarta dantasan yashigo gurin .da sauri tace Ina kwana?”
Tsaki yaja had’e da Zama ,Saida yaja kusan second 45 sannan yace ki rik’e gaisuwarki banaso,kiyi abinda ke gabanki…
Shiru itama tayi tana sauraronsa batace komai ba ,saidai ta k’udurta aranta bazaa koma na3 ba sbd sau2 kenan tana gaidashi baya amsawa sai bak’ar mgn dayake gay….in baza kiyi abinda yaka wokiba Zaki iya tafiya,ya fad’a cikin sweet voice d’insa…nanma shiru tayi ,ta ta shi ta had’a Masa komai sannan ta aje gabansa batayi mgn ba ta mik’e da nufin fita ,tana Dede bakin kofar zata fice….taji muryar sa Yana cewa waya Baki izin tafiya?”
Banza tayi Masa tazo ta zauna ,tana mamakin isa da girman Kai irin nasa saikace wata baiwarsa ,shin kud’i haukane?”itafa gsky tagaji da wannan wulakancin nasu ,shi yyi uwarsa tayi…
Shikuwa Abdallah haushinta yakeji ganin taki mgn ai Tama rainasa kenan…mitttss Yaja tsaki ,Yana cigaba d latsa waya Yana Kuma break…
Be wani ci sosaiba sbd shi bai wani cika cin abinci ba duk da ba laifi tayi serving nasa komai yyi,ture kayan yyi dg gabansa ,fuska daure yace keeeeeee!banza tayi dashi….keeeeeeeeee wlh kikabari na koma kiranki Zaki gane bakida wayo”tashi tayi taje gabansa ta duk’a batayi mgn ba,kin karb’o break?”girgiza Kai yyi atsawace yace keee! be careful wlh ” nizaki rik’a wa mgn da body language uwarme yasa Baki mgn?”dolema na sallameki sbd yawan surutu da kike sani….kayi hakuri Dan ALLAH kada ka koreni ,Kuma ban karb’o break dinba….tsaki yaja had’e da kwantar d kansa kan kujera yarufe ido…
Yakai kusan minti2 sannan yace you can go….
Shiru tayi Bata tashiba sbd bata fahinci me yaceba”
Tsaki yaja had’e da cewa Zaki iya tafiya ki karb’o ,kada kidade zakimun aiki, sannan dg yau da 12:00 pm tayi Zaki tsayazan saka akoya Miki turanci” sbd ni na Saba mgn da turanci ke Kuma ba wani ji kikeba ko kuwa kwakwalwarki ce haka bakya fahimta…. murmushi tayi tanajin Dadi sosai sbd tanaso arayuwarta ta ruk’a mgn da turanci”amma nagode sos….banason godiya a tsarina hakan xaisa na fasa…
Girgiza Kai tayi ta fice ta mamakin wane irin haline da Abdallah?”
Komai aka Masa baa Masa gwaninta …..part d’in masu aiki taje byn ta karb’o break taje can tayi ta koshi tukum ta dawo part d’in Abdallah.
Yana nan zaune yadda ta barsa,byn tayi sallama tace na dawo….aina ganki ko?”ga phone’s d’ina nan zanyi baccin one hour and 35 minit Kuma ba silent sukeba ,Kuma banaso akirani k’aran yata dani” bance kisata a silent ba dukda ma bakisan miye security dinta ba , so saiki San yadda zakiyi inhar wani ya Kira natashi bakin aikinki… yafad’a had’e da mik’o Mata wayoyin.
Zaro ido tayi had’e da kallonsa tace Dan ALLAH ni bazan iya ba Kuma ban fahimci me kake nufiba “
Banxa yyi Mata ya aje Mata wayoyin gefenta, sannan yaje y gyara kwanciyarsa kan 3 seater ya rufe ido…. Shiru tayi tana mamakin wannan tsaka mai wuya daya sakata,takai kusan 15 minit azaune .can ta saci kallon sa taga yyi bacci….k’uri ta Masa d ido tana tasbihi sbd ganin kyawunsa yanata bacci hankali kwance ,yarufe ido eye lashes d’in sa tamkar an xana ga sajensa bak’i Kirin yyi kwance lub a fuskarsa ga sallayarsa data yi baki,ta k’ara Masa kyawu….hmmmm k’ila yanada yawan ibane shiyasa ta fito Masa,ah ah ai ance ita hallittace ko mutum beda yawan ibada tana iya fito Masa ,Kuma masu ibadar sosai taki fito Masu…cewar riyanatu a zuciyarta.;;;;
Kauda kanta tayi sbd tuna warning da yayi Mata akan kallonsa.